← Book details Zayyan Zeeyat Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 5

Sashe 5

Zayyan Zeeyat Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

*Nidai Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 ficewa nayi waje Dan ban iya ganin k'wanba, Kuma bazan gano Haramun ba, E Mana Haramun Kam Sirrin wasu ai Haramun ne ni nagano, Allah ka hanamu kallon Haramun da idanuwanmu, Kuma Allah katsera tar da hannayena daga rubuta Haram ko batsa,.... Idan saina saka batsa da miyagun Abubuwa zaisa ku k'aunace littafaina to Saidai karku k'aunace su Dani Baki d'aya, kusani dik Abunda Marubu ya rubutu to gobe k'iyama za'a tayar damu had'ida tanbayar me muka rubutu? Mutum nawa ya fad'a halaka Saboda littafanki? Mutum nawa suka shiryu suka gyaru Saboda littafanki? Idan babu Kisha kulki Kuma tinda ganan Azaba zatayi ta bibiyar kabarinki nadik sanda wata ta Aikata mugun Abu saboda littafin naki, ki daure ke mairubuta b'ata Kan littafan ki kidaina domun Wllh bayada Amfani.... Saiwata hujjar banza da zaku bayar Wai Ai Kuna bada styles na kwanciyar Aure, Hunmmm styles ba ? Ke sauna ce da Zaki zauna sai wata takoyar dake? To kiyi k'okari kirik'a kauda idanuwan ki daga karanta littafan batsa Haramun ne wllh kema kiyi k'okarin daina ruguza tarbiyar y'ay'an mutane tahanyar rubutun banza Dan neman kud'i ko suna ko d'aukaka wllh Haramun ne baida kyau..... KIJI TSORON ALLAH NAJI TSORON ALLAH SUJI TSORON ALLAH, ZAN MUTU ZAKU MUTU ZASU MUTU ZAMU MUTU DIKANMU BAWANDA YASAN RANA AMMA MUNSAN DIK ABUNDA MUKA SHUKA ZAMU GIRBA TO K'OK'ARIN SHUKA ALKAIRI ALLAH YASA MUDACE.. MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 NI MAI WA'AZANTARWA CE ZUWA BADA SHAWARA KAWAI ALLAH YABAMU IKON D'AUKA NAGODE...............*

_WASHE GARI_

Tinda safe nalek'a gidan hangosu nayi manne da juna duka Rabin jikinta na kansa ya rik'ota tafito daga wanka sai wani b'ata fuska take, tana yarfa hannu,

"Sannu yi hak'uri nine ko, kik'ara daure zauna bara na d'auko Miki magani sannu my Honey"

Zaunar da ita bakin gadon yayi ya d'auko Vaseline da kansa ya Mata dik wani shiri ya d'auko Kaya zai samata saiwani sunkuyar dakai take

Rik'e hannun sa tayi Tace,"kawai kaje kad'auko min maganin zan shirya dakaina,"

Murmushi yayi"Kinga Bafa Abinda bansani ba dama kindaina wani kame kame ko kin manta jiya face to face Akayi da....,"

Jifarsa tayi da pillow gadon tana kukan shagwab'a"banaso kadaina banaso,"

Dariya yasa had'ida cafe pillow Yana mik'ewa "to nadaina kada kiyi kukan zanfita shirya"

Ficewa yayi yana dariya,

Itama murmushi tabisa dashi, mik'ewa tayi tashirya,

Yana fita saiga driver yakawo sak'on Abinci inji Mommy, k'arb'a yayi bayan sungaisa yawuce.

D'aukar basket d'in yayi yashi ga dashi ciki, harta Gama shiryawa ,

"Dear zokici Abinci nasan nasaki Jin yunwa Daren jiya ko,"? Yana matse dariyarsa,

Kamota yayi ya d'aura ta kan cinyarsa ya Fara bata Abincin Abaki tintana nok'ewa harta gaji tabada Kai, Dan talura Zayyan D'an soyayya ne, sai shagwab'a take ta zuba masa Yana biyeta.....

*************""**********

"What? Kinko San me kike fad'amun Ayshat? Aure fa kikace Zayyan d'in nawa,"?

"Hunmmmmm na Zeeyat dai ingaya Miki inma kina tantama Kinga zahiri," cewar Ayshat tana nuna mata pic d'insu da tasamo yanzu A Media wata k'awar ta zina tasa,

Kallon photon tayi tare da jefar da wayar tace"Bala'i wallahi Akwai tashin hankali Zayyan d'in nawa zai Aure wata bani ba Kuma Banda labari, wallahi Akwai rigima da tashin hankali na rantse da sarkin da ke busan numfashi saiya rabu da ita koda ko zanmutu wallahi saina rabasu Ni Hiddat saina raba wannan Auren koda ko zanmutu ne, kutashi karatun ya k'are yanzu basai gobe ba zan koma Nigeria wallahi koni ko ita dole saiya saketa saina rabasu ta KOWACCE hanya wallahi...........................................

CHABBBBBBBBBB K'ARA K'ARA K'AK'A, AKACE GA AKUYA GA KURA, HAHHHHHHHH KO YA ZATA KAYA????⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️⁉️❔❔❔❔❔❔❔❔❔❔

HUNMMMMMM TO DOMIN SANIN WANNAN GAGARUMAR CHAKWAKIYA DAMA BABBAN YAK'IN KU ANTAYO DA K'UD'IN KU MUTAFI DAKU ,KADA KISAKE ABAKI LABARI DAN WLLH WASAN YANZU AKA FARA YANZU TAZO DA ZAFI,, WASA FARIN GIRKI................ KADA KUMANTA 300 D'ARI UKU NE K'UD'IN LITTAFIN KAWAI BAYAWA KADA MAK'O YACU TAR DAKE KIRASA WANNAN K'ASAITACCEN LABARIN MAITAKEN *ZAYYAN 💞 ZEEYAT* SAIMUN HAD'U DAKU NEXT PAGE AMMA WAD'AN DA SUKA BIYA K'UD'IN KAWAI............. 300 NE BAYAWA........... TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱...

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

_BASEEEATA ITACE ARZIKINA 😍_

Whatsapp number 07064904617 or call 07031012948
Chapter 5 · 0% Book details