Sashe 3
Zayyan Zeeyat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Uhunmm inada mijina kusan yayi tafiya ne Yana dawowa za'a d'aura Auren mu Amma kayi hak'uri sai Anjima Dr"
Kit takashe kiran,
Kasa motsi yayi tare da kafe Wayar da idanuwan sa da tantake Suka sauya launi zuwa ja zuciyar sa saibugun tara Tara take masa,
Dafe kansa yayi dake Sara masa Komai ya tsaya yadaina masa tafiya A k'wak'walwarsa,
Salif ne ya shigo Office d'in da sallama Harya zauna Zayyan baigansa ba domun hankalinsa gaba d'aya yana kan Abunda tafad'a masa,
Bubbuga table d'in Salif yayi
Sai A sannan Zayyan yad'an firgita had'i da dawowa duniyar da ya fad'a
Salif yace"Wai meke damunka haka nashigo nayi sallama na zauna but dik bakama cikin hankalinka meke damunka ne Zayyan,"?
Cikin damuwa yace,"Bata Sona, tanada mijinta"
"Wai wacece Ni nakasa ganewa kamun yarda zangane Dr"
"Hunmmmm Salif ina magana Akan Zeeyat wallahi inason ta kataimaka kabani shawara insamu Zeeyat Dan Allah"
Ganin dik yafiwani firgice masa yace,"Okay shikenan, itace tace Batasonka"
"Eh yanzuma tafad'a mun Kuma wallahi inason ta sonda ya zomun Abazata,"
"Shikenan yi hak'uri bakasan gidansu ba,"
"Nine likitan kakar Tama"
"To ai komai yazo da sauk'i kawai gun grandma ma zamu nufa kaga Acan zamu gano gaskiyar komai" ............ .........
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
*FREE PAGE 35 TO 40*
............................... "Kana da Wannan Idea muke zaune Abanza Raina Yana b'aci? Mutafi kawai Salif daga Nan saican nasani ai"
Mik'ewa yayi Yana gyara zaman glass d'in Idanuwansa,.
"Kaga dakata Zayyan mubi Abin A sannu Mana kana kan Aiki Nima haka Kuma saimu bar patient's mutafi"
"To mezai hanamu tafiya bayan koda yaushe Ina Basu Lokaci na, Salif kagane Ana magana ne Akan Rayuwa ta fa,"
Jinjina Kai kawai Salif yayi tare da Mik'ewa suka fice,
Salif ke drive d'in, har Bakin gida suka Isa
Fitowa sukayi bisa sa'a saiga wani yaro yabiya Zayyan Yace"Kashiga gidan nan kasan kace ga likitan grandma yazo"
"To" kawai yaron yace ya shige gidan
Bajimawa saigashi yafito, yace"Wai Ance kashigo"
"To Abokina nagode gashi kasiye Alawa"
"Nagode"
Shiga gidan sukayi Atare,
K'atuwar tabarma ke shinfid'e tsakar gidan tana zaune sanye da glass d'in da ya Mata na idanuwan, gaisawa sukayi,
Tana d'an gani bawai sosai ba tace"Zayyanu ku zauna Mana yanzu kuke tafe? Lafiya daiko,"?
"Eh lafiya k'alau grandma munzo duba kine kinji sauk'i ko,"
"Eh Alhamdulillah tinda kaban wannan madubin nafara gani Allah dai ya maka Albarka ya baka zuri'a tagari,"
"Ameen ya Allah granma"
"Ina mama fa,"
"Yanzu tad'an shiga mak'ota Ana bikin suna ne,"
"Wannan Abokin ka ne,"? Tana nuna Salif,
Sake gaidata yayi
Zayyan ya Ansa da "Eh Abokina ne Kuma gun Aikin mu d'aya,"
"Masha Allah to Allah yayi Albarka,"
"Ameen"
Salif ya gyara Zama yace," grandma dama fa gunki mukazo, Muna da wata tanbaya konace rok'o,"
"To Allah yasa lafiya inajinku"
"Dama bawani Abubane Wai jikarki Zayyan tanan gidan Kun Mata mijine,"
Dariya grandma tayi"wannan jikar tawa maisunan Maza irin na likita A'a mudai bamuda labarin tanada shi koda Akwai Amma dai babu shine nawai"
Ajiyar zuciya Zayyan ya sauke maik'arfi Saida grandma taji tace"lafiya dai likita,"
Kafin ya Ansa Salif ya k'arb'e zance dacewa " Ya fad'a komar soyayya Grandma Naga yamiki gaskiya bawani dubaki yazo kawai yazo yaji idan Zeeyat bata da manemi shiyafara, A tak'aice dai Likita Zayyan yaga Zeeyat yana so Kuma idan babu matsala basai And'au lokaci ba muje muturo manya Ayi magana,"
Ayiriiriiiiii "kai natsufa ba hancin gud'a yanzu danayi Amma zantaka rawa idan Wannan had'in yayi, Ai Likita kana da mutunci tin yarda ka k'arb'e mu ranarmu tafarko nagane hakan, kada kaji komai indai jika tace to Anbaka insha Allah, kawai kabari muzauna muyi magana da sauran Ahli Amma komai zaiyi daidai insha Allah"
"Masha Allah grandma mungode sosai Allah ya tabbatar muna da Alheri, yanzu zamu tafi inyaso Nan da kwana 2 zamu dawo muji koma mene,"
Zayyan kuwa tsabar farin ciki yakasa cewa komai murmushi kawai yake,
"To babu damuwa Nima nagode Allah yayi Albarka, kaga ja'iri shi ko magana ya kasa wato nazama sirika kenan,"?
Dariya sukayi Salif yace"kodai kishiya kika Zama ba,"
Dariya suka sakeyi sunjima suna fira kafin suyi sallama suka rabu,..
Bayan tafiyar su saiga mama tadawo Zama tayi kusada grandma tana fad'in"wayazo gidan da Wannan turaren maikama wuri haka,"?
"Hunmmmm kedai Bari Jamila wannan likitan ne maiduba Idanuwana shine Kuma sunzo neman Auren Zeeyat kum na Basu"
"Kin Basu mama? Bayan bamuwani San Komai game dashi ba,"
"Kinfi Ni hangen nesa ne? Nace kinfini hangen nesa ne Jamila? Ko a'a nunamin zakiyi Ni banice nake da iko daku ba tinda bani nahaife ki ba," kuka tafashe dashi tana fyace majina tana cigaba da mita"taya zankai d'ayan ku inda zaicutu, bayan inason ku sannan ai ban Hana Ayi bincike kansaba,"
Matsowa kusa da ita tayi had'ida rik'o hannuwanta tana goge mata hawayen"mama kidaina cewa haka dake da Wadda ta Haifan bakuda banbanci Kuma komai kikayi daidai ne Allah yasa hakan Alheri ne,"
Murmushi tayi"Ameen kinji magana Kam Jamila dama ai da gangan nace haka nasan inban Miki haka ba basauka zakiyi ba, ai Ina Alfari daku Jamila Allah yamuku Albarka"
"Ameen Mama"
Cikin farin ciki suka rabu kowa yakama gabansa,
Zayyan baisake Kiran Zeeyat ba dik da hakan nadamunsa Amma ya daure,
Nata b'angaren ma ganin baisan kiranta ba saidik tadamu tanajin haushin kanta na masa k'aryar da tayi Allah yasa dai ba hak'ura yayi ba,
Aunty tashigo tasame Ad'aki tabugu tagumi,
Zama kusa da ita tayi tace"Zeeyat meke damunki haka,"
"Ba Komai Aunty" tafad'a tana neman wayance wa
"Hunmmmm Zeeyat kenan kinzata Akwai Abunda Zaki b'oyemun nakasa gano kinada matsala? Oya gayamin meke faruwa Ni k'ad'ai gareki sister so fad'amun"
Bata b'oye Mata komai ba tafad'a Mata,
Dariya sosai Aunty tayi sannan tabata labarin zuwansa har gida dama yarda sukayi da grandma,
Bud'e baki tayi tace............................
(Wash nagaji ga Ciwon Idanuwa Ina fama kutayani Addu'a Allah yaban lafiyar idona)
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
Whatsapp number 07064904617 or call 07031012948

_(((((Second to the last Page insha,. Littafin na k'ud'i ne 300 ne kawai idan kin biya saiki Sami duka complete d'in sa,.. Ammafa idan kinsan Dan kifiddamun Abu waje Zaki siya Dan Allah kibarmun kayana kada siya, idan kika fitar bayan kunsiya kuda Allah......))))_
*Page 45 to 50*
Cike da mamaki tace"Aunty yazo gida fa kikace? Kuma neman Aure na, Amma taya hakan tafaru bayan bansani ba,"
"To uwar tanbaya idan labarin kike so ai sai kije gun grandma Acan Zaki Sami labarina Komai,'
"Haba my Aunty ki gayamin Mana kinsan da kunya naje musu da maganar ba"
"Oh nice bakya kunya ta ba, Ai mama tace Bata yarda ba Wai bamai Miki Auren Dole tana can tana damuwa Wai za'a miki Auren Dole, batasan kinjima da sonshi ba"
Hmmmmmmm Aunty dai
........................................
Palourn cike suna ta fira saboda daddy yadawo,
Daddy yace"Wannan karon fa bazan d'aga maka k'afa ba Son Aure zakayi ko Kuma ni na sama maka koma wacece da kaina"
"Haba Daddy yanzu fa Anwuce stage d'in Auren Dole but Ni Zayyan Akeson ma,"
Dariya k'anwar sa Nawal tayi had'i da cewa"Allah Daddy kama sa inba haka ba, bamusan wadda zata masa ba, kowacce yace baya so why"
"Zan doke bakin fa, Nawal,"
"Ah Agaban nawa Zayyan Matar tawa guda,''?
Dariya su mommy sukayi kawai,.
Daddy Yace"ko Hiddat Zamu baka ne"
"Dama kuwa tana sonshi wllh kwana biyu kawai batazo gidan ba neman sa, inaga basa k'asar ne,"
Dariya sosai Nawal ta tintsire da ita, sanin ko ganin Hiddat bayaso yanzu ma maganar ta kawai da Akayi har Mood d'in sa ya sauya, shi kanshi Nawar sheda ne kan hakan idan bazai manta ba Akwai randa saboda ita kawai ya fasa Attending meeting d'insu dik da ko irin mahimmancinsa Amma saboda kawai tashiga motarsa ya wuce da ita yasa zuwa gaba d'aya yabar motar ya koma gida,
"Ya haka ku kunsamu gaba sai dariya shikuwa yawani d'aure fuska haka ita Hiddat d'in ce Abun dariya gunku shikuma Abun Haushi,"?
"Daddy Dan Allah kadaina mun maganar ta wallahi inada wadda nakeso Kuma har gidansu nayi magana sunce ma sunason ganin manya na Ni ita kawai nakeso daddy"
Mik'ewa yayi Yana wani cin magani zaibar gurin
"Zonan son yimin bayani wacece ita,"?
"Sunan ta Zeeyat, Kuma mahaifinta yarasu suna tare da mahaifiyar su ne, wallahi inason ta daddy sosai"
"Hunmmmm badamuwa son kafa d'amusu gobe zamuje"
"Dan Allah Daddy,"?
"Ina wasa dakai ne,"?
"A'a daddy kayi hak'uri, inason ka Daddy I love too," kiss yakaiwa Daddy Ahannu sannan yabar wurin cike da Murna
" Hunmm kunga Sai farinciki yake lalle son Yana son yarinya" cewar Mommy
"Allah dai ya kaimu gobe komai zai wuce, Allah yasa hakan ne mafi Alheri"
"Ameen"
Yana komawa d'aki ya kirata tana kusa kuwa tad'aga da sallama
Gaisawa sukayi
Kafin yace"Abar Sona,? Albishir zanmiki Mai dad'i Daddy na yadawo sannan yace zasuzo neman Auren ki gobe"
"To bana fad'a maka inada miji ba"
Cike da zolaya tayi maganar,
Dariya yayi"kinason kashe Zayyan d'in naki tinkan yaga yaranmu da jikokinsa"