Sashe 4
Zayyan Zeeyat Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Bakajin kunya ta ko Dr,"
"Hunm Ni banason Dr d'in nan wani sunan masoya zaki ban,"
"Goben da yaushe,"
"Yeeee kindai yarda yarda kizama mallakar Zayyan I'm so happy today, wannan shine Rana mafi dad'i gareni saiko randa zamu kasance Dani dake Ad'aki d'aya gado d'aya shinfid'a d'aya da..."
Kit takashe kiran Dan talura Zayyan ba k'aramin D'an soyayya bane, tana mallakarshi tagama sa'a gaskiya,
Cike da farinci ta fad'awa Aunty cewar iyayen Zayyan zasu zo gobe,
Zayyan kuwa dariya yayi " Zaki shigo hannu yarinya nayi maganin kunyar duka,"
..................
Yayan Zeeyat yadawo Angaya masa Komai game da Zayyan shida mijin Aunty salma Kuma Susan Dr farin sani mutumin kirki ne,
Ayanzu hankalin Mama yaya kwanata Kuma ita kanta ta Aminta dashi sosai,
Washe gari iyayen Zayyan Suka zo kawun Zeeyat da mijin Aunty salma zuwa yayanta sune Suka tarbesu komai cikin mutunci daddy yaji dad'in hakan Dan haka daddy Yace suna buk'atar Nan da sati 2 kawai Ayi bikin Kuma sun d'auke wahalar komai kawai Kai Amarya sai Abinda ba'a rasa ba ko riyar biki zuwa bidi'a dik Basu buk'ata,
Haka yama kowa dad'i.
Murna gun *ZAYYAN ZEEYAT* Ba'a magana ga soyayya Mai k'arfi da sukewa juna.
Rana Bata k'arya Saidai uwar D'iya taji kunya inji hauwasawa wannan Karin maganar ai tamuce💪💪🤩
Yaune dubban nin mutanen masallaci A sallan jumu'ah suka shaida d'aurin Auren MASOYAN biyu *ZAYYAN DAKUMA ZEEYAT* Akan sadaki naira dubu 1000.000,
Bakin Ango Ranar yak'i rufuwa hakama Amaryar yaudai komai ya k'are *ZAYYAN ZEEYAT* Sunzama ma Aurata.........................
(Nagaji zanhuta..........)
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
_Last Free page daga wannan Free page ya k'are idan kana kina buk'ata complete d'insa ko son kasancewa Dani koma littafin *ZAYYAN 💞 ZEEYAT* to kibiya kabiya k'ud'in ka 300 ne kawai,......... Saturday 17/12/2022 December_
*Last Free page 51 to 55*
Sosai suka Mata fad'a had'i da nasiha Akan Rayuwa dama Abubuwan yau da gobe da zata iya fuskanta,.
Sosai tasha kuka, Ahaka dai Aka turo motocin D'aukar Amarya mota 5 Aka kaita gidan ta tsararre Wanda yasha kyau, Zayyan ya kashe dukiya Agida hatta iyayensa basusan shine yayi wasu daga cikin kayan gidan ba kawai yabar su Akan danginta suka kawo mata Abunta,
"Kaga Salif wallahi idan Baku fito ba nida kaina zan Kai kaina, haba tind'azu Ace Ni Ango nashirya sai ku y'an raki zaku tsaya min delay Allah zankai kaina kuwa"
Hahhhhhhhh"lalle Zayyan yanzu sai ka Kai Kanka kunji Ango mairawar Kai ba Wanda yafi Amarya ma" cewar Nawar
"Ai baka sani ba Nawar Ni harna fita rawar kan, kunga naku wasa ne kusa meni mota, ba zaiyu kusa Amarya ta guda d'aya tall zaman jira A gidan nan ita d'aya ba,"
"Kamar kasan dik sun watse Dan k'awar ta Nafy ta gayamin sunwuce Wai basa irin wannan zaman Dan ba Addini yazo dashi ba,"
"Kaji ba ai Matar tawa kamila Kuma malama ce, shiyasa nake sonta wllh Ai macce Mai lilimi duniya ce wallahi bazaka fahimce hakan ba saika mallake ta, nidai natafi"
Baijira Ansarsu ba ya fice , ganin ya fita sukabi bayanshi suna dariya.
Gidan ya tsit ba kowa dika sunkama gabansu, itace kawai tsakiyar gado A zaune lokaci lokaci takan share hawayen ta ga tsoro dake damunta Dan gidan babba ne sosai
Shigowa sukayi Palourn suka zauna kan k'asaitattun kujerun dake palourn,
"To Kun rakoni ai saiku juya ku koma ba," Zayyanu ya fad'a Yana k'okarin cire babbar rigar jikinsa
"Au wato Aci moriyar ganga Ayada goronta bayan munkawo ka saimu juya,"
"To idan Baku koma yanzu ba yaushe zaku koma nifa nagaji kutafi Kona samu nahuta wallahi"
"Amma ai kabari muga Amaryar sannan muyi muku Addu'a ba,"
"Ah mungode Addu'a basai kunga Amarya zaku iya yintaba nifa kishi gareni wallahi haka kawai bazan Bari yau dare na nafarko Abokaina su kalle min Mata ba A'a wallahi kutafi nagode Saida safe, kujamin k'ofa,"
Yana Gama maganar ya haye step-step d'in da zai sadaku da d'akuna 4, 2 nata 1 d'aya nashi saiko d'ayan d'aya Bari Dan yaransu masu zuwa Nan gaba.
"Awo lalle mutumin nan da gaske take to kadaima y'ar mutane sannu da Bata Saba ba," cewar Salif
Dika sukayi dariya sannan Suka fice.
Da sallama ya Shiga d'akin bayan yayi nocking
Asanyaye ta Ansa masa sallamar
Tsayawa inda yayi inda yake saboda daddad'an turaren ta daya masa Mara ba, lumshe Idanuwansa yayi,
Ahankali ya k'araso bakin gadon Yana fad'in"Amaryar Zayyan yau Allah yayi *ZAYYAN💞 ZEEYAT* sun mallake juna tahanya mafi tsarki Mata dakuma miji, farin cikin da nake ciki sam bakina bazai iya fad'ar Saba inasonki fiye da yarda zuciya ta take bugawa Ina fatan kada ranar rabuwar mu tazo ZEEYAT"
Ahankali tad'ago Karo nafarko da ta k'are masa kallo,
"Dik Abunda kakeji game Dani Zayyan Nima Ina jinsa kawai Ina tsoron watarana kamun halin naku na maza narashin Tabbas randa zanbu k'ace taimako daga wurinka Amma bazan samu ba saboda Lokacin banice gaban ka ba kana...,"
Shiiiiiiiiiiiiiiiii d'aura yatsan sa yayi kan bakinta had'i da girgiza Mata kai,
"A'a ZEEYAT kada kiyi wannan mummunan tunanin mara tushe da kinsan yarda nake jinki ko Alama bazaki furta hakan ba, maza dika maza ne nayarda Kuma nasan da mayaudara Amma Ahankali Zaki fahimce Zayyan dinki ya banbanta da sauran domin *ZAYYAN 💞 ZEEYAT* Masoyan da Aka halitta Dan juna ne ruwa ko iska bazasu rabamu ba I love you Zeeyat with All Hart and soul, Kinga kukan ya Isa saikace Auren dole kodai yanzu fa Andaina kuka yarinya Kinga dik yunwa takamani ga Ciwon Kai, kema kinajin yunwa ba, Bari nasamo Muna Abinda zamuci,"
Yana Gama fad'in hakan yafice, da kallon so da k'auna tabishi harya fice Ajiyar zuciya ta sauke tabbas Zayyan ya sace zuciyar ta dayawa,.
Ba'awani jima ba saigashi yadawo d'auke da plate da k'aramar wuka da k'atuwar leda hannunsa,
Kasan grass carpet ya zauna Yana nannad'e hannun rigarsa, fidda Mayan kaji 2 yayi ya zuba kan plate din da tare da tsiyaya jus cikin kofin,
Juyawa yayi yaga still tana zaune inda yabar ta ko motsawa batayi ba,
"Kinga Madam ki sauke kicika cikin ki kada kisa kan tarihi kice gidan Dr Zayyan ba Abinci sanda nafara zuwa da yunwa yabarni to sauko,"
Da sigar Zolaya yayi maganar had'ida wani karya murya Kamar macce,
Dariya Sosai yabata kafin ta sauko tazauna nesa dashi k'ad'an
Tura Mata k'atuwar zakar yayi had'ida yagar d'aya yafara ci Abinsa Yana Kora lemunsa Mai sanyi,
Kallonsa kawai take Yana da barkwance cikin k'ank'anen lokaci harta sake dashi,
Kallon ta yayi yaga Batama tab'a kazar ba Kuma gatanan Wai k'udundune cikin mayafi,
"Inaga saina bar d'akin Nan nafita waje sannan Zaki Samu kisake kici Abinci, Amma kisani gidan Zayyan ba'a kunya" Yana Gama fad'ar hakan yaja plate d'insa yayi waje,
Sai A sannan tasamu taci sosai
Koda yadawo harta Gama tana zaune tayi shuru
Sallama yayi ta Ansa
"Kingama bakima ci sosai ba ko haryanzu bak'unta ce oho? To kije kiyi Alwala muyi salla mu k'ara godewa Allah dama rok'ar Allah kariya Daga masifa ko wacce iri,"
"To kawai tace tamik'e tashiga toilet d'in
D'akinsa yakoma ya watsa ruwa had'ida sanya farar jallabiyar sa yafito,
Harta shinfid'a musu sallaya tana tsaye tana jiransa.
"Yi hak'uri nabarki kinata jirana ko Amarya ta"
Tada sallar sukayi Kamar yarda Addini ya tanada haka sukayi tare da Addu'o'i dafa kanta yayi ya mata Addu'a sannan ya Mata tanbayoyi dik tabashi Ansa,
"Kinajin bacci ba,"
D'aga masa Kai tayi Alamar eh
Ya lura dik tawani tsorata dashi Kuma zahirin gaskiya bazai iya hak'uri yau ba Amma kuma yana Jin tausayin ta.
"To jeki kwanata Saida safe"
Hawa kan gadon tayi takwanta cen k'arshen gadon tawani takure guri d'aya.
Murmushi kawai yayi ya Maida hankalin sa kan Alqur'ani dake gabansa yaci gaba da karantawa,.
Saida ya d'au tsawon lokaci sannan ya dakata mik'ewa yayi tare da maida Komai mazaunin sa sannan yadawo kan gadon tini tayi bacci saboda gajiyar biki,.
Cikin dabara yaka hannunsa ya zaremata hijab d'in, Ahankali ya soma sarrafata, cikin mafalki tasomajin sabon yanayi saita basar Azaton ta mafalki ne kawai, Amma Jin manyan Abubuwan yasa ta farka, tabbas ba mafalki bane zahiri ne Dan Zayyan ne ke sarrafata kuka tasoma masa tana matsawa baya
Cikin wahalalliyar murya yace"Dan Allah kiyi hak'uri ZEEYAT kamar yarda Baki tab'a yi ba haka Nima naki k.g please kitausa min kibar Ni nakusance ba zafi Zeeyat,"
Tausayi yanata ganin Yana ta lallab'ata hakan yasa talafe tabashi damar yin Aikinsa yarda yaso, Saida kashe Mata jiki da Zafafan sak'wannin sa sannan yaraba ta da kayan jikinta ya nufe hanyarsa gadan gadan...