Sashe 2
Zayyan Zeeyat Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka tafashe dashi had'i da barin d'akin,.
Dogon tsaki yaja had'i da mik'ewa Dan yasan dolensa shine zai kaita Dan yasan yanzu Mommy zatazo rashinta,
Aikuwa ko baki bairufe ba saiga nocking
"Yes come in"
Bud'e k'ofar tayi tad'an lek'o kanta k'ad'an tace"Haba my son kaida y'ar husna d'in ka bakowa Agidan Nan fa Alhaji zaidawo sunje tarbansa airport kaima Saboda kana hutawa ne yasa bantadakai ba kayi hak'uri kazo yanzu ka kaita kada ta makara"
"Okay mummy I'm here zansaka Kaya"
"Yawwa my son watarana fa kaine Uba garesu kadaina fushi ko fad'a to kayi sauri fa,"
Agurguje tashirya yafito yaja hannunta suka shiga mota saiwani kumburi take tad'auke Kai Adole tayi fushi dashi.
Shikuwa murmushi kawai yake lokaci zuwa lokaci idan ya kalleta..........................
(Kuyi manage da Wannan Page d'in wllh Idanuwa ciwo suke min Basu daina ba)
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
Whatsapp number 07064904617 or call 07031012948
*ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK*
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book....... And others now ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK Is loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```
*(ABUNDA KUKE WASU DAGA CIKIN KU READERS WLLH BAKA KYAUTAWA KUMA KUSANI D'AUKAR HAKKENMU KUKAYI KUZO KUSIYE LITTAFI KUNA FIDDA SHI WAJE BAYAN MUNCE NA SAIDAWA KADA KIBAWA KOWA AMMA SABODA ZALUNCI IRIN NAKI SAIKIJE KINA RABAWA, HAR WATA MARA KUNYA TACE ITA BASAI TA SIYABA TASAN DOLE YAFITA WAJE TAKARANTA ABANZA TO BAKI KARANTA BANZA BA HAJIYA DAN ALLAH YANA NAN KUMA SHIZAI MUNA HISABI DAKE DA DUK WADDA TA IYA FIDDAMUN PAID BOOK D'INA WAJE AKA KARANTA ABATI TO ALLAH YANA NAN KUMA WLLH BAZAN YAFE BA DIK WADDA TAFIDDA MUN LITTAFAI NA SAIDAWA WLLH BANTAFE BA KIKA FIDDA WLLH NABARKI DA ALLAH....)*
*Free page 16 to 20*
•••••••••••••••••••••Inda A katanada domin parking ya tsaya Bata masa magana ba tafara yunk'urin fita, janyo hannunta yayi Yana murmushi yace "Haba my y'ar k'anwa fushi da big brother d'in naki, bagashi bakawo ki school d'in ba to kisaki ranki mana," ya k'arasa maganar Yana Jan kumatunta..
Dariya tayi kafin tace,"To brother kazo karakani Mana, nazo late fa,"
Tawani marairaice fuska tanajan hannunsa,
"To muje husna rigima"
D'auko jakarta tayi shikuwa yana rik'e da basket d'in saiwani tsalle tsalle take tana rik'e da hannunsa, idan kagasu gwanin ban Sha'awa daka husna da Zayyan sunada shak'uwa sosai ga kama idan bakasani ba ma kazace y'ar sace,.
Bakin k'ofar class yara kota yad'an tsaya daga nesa k'ad'an Yana fad'in "to my husna kishiga mana banason rigima fa,"
Iska ya k'ad'o da k'arfi har Yana wakwace paper d'in Siyama dake kusa da window
"Wayyo Auntyna iska ya d'auke mun paper na"
Mik'ewa tayi Tana rik'e da wasu takardun itama tafito waje,. Idansa ya sauka kan k'yakykyawar fuskar ta tana d'an ya mutsa fuska taduk'a d'aukar paper kawai sai iska yak'ara yin gaba da ita,
Mik'ewa tsaye tayi cikin haushi saiga na hannuwanta suma sun sake zubewa k'asa,
"Oh my God, Siyama kinfaye wahalar dani Always" bin paper tasomayi.
Tinda tafito ya d'aura Idanuwansa kan fuskarta ko kyafta idanuwan kasawa yayi zuciyar sa saiwani irin halbawa take k'aunarta ke ratsa dik wani ilahirin sassan jikinsa,
Kallonsa Husna tayi Tana k'ara jannunsa tana magana tind'azu baiji ba,
Itakuwa ganin Aunty's tasu tafita waje Bata ganinta hakan ya batada damar rugawa tana k'wace basket d'in ta daga hannunsa tashige class.
Fisgar da tama basket d'in shi ya dawo dashi duniyar da ya fad'a,
Ahankali ya sunkuya Yana tsintar paper d'in daidai sanda zai dauke wata itama tajuya batare da taganshi ba, Suka rik'o paper d'aya har yatsunsu suna had'uwa guri d'aya, wani irin shock sukaji Atare suka d'ago kyawawan idanuwansu suka saukewa juna, dukansu Lokaci d'aya Zuciyoyinsu suka buga. Dammmmmmmmmm..............
```Hahhhhhhhhhhh, Nima Anan zantsaya nahuta.. wannan Page d'in na iya masoya ne kawai💓💘💞💖 nabar muku shi kuyi yadda kuke so dika masoya hardaku MASOYANA Kuma MASOYA KARATUN LITTAFAI NA ADIK INDA KUKE MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 TANASONKU💃💃💃💃💃```
_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*Free page 21 to 25*
Cikin sauri tamuk'e tabar masa paper tana k'okarin Shiga class,
Da sauri ya shiga gabanta cikin sanyi yace,"Baki k'arb'e sauran ba Zaki tafi, ko nine na rud'aki,"?
Ya fad'e maganar cikin sigar zolaya,
Murmushi kawai ta masa ta k'arb'e paper d'in batace komai tashige class,
Shid'in ma juyawa yayi cikin nishad'i yabar makarantar.
_TWO 2 DAYS LETTER_
"Aunty Salma gamai napep d'in kifito muje" cewar Zeeyat
"To ganinan Zeeyat kinshirya Siyama ko,"
"Eh Aunty muje kada mu makara,"
Fita sukayi direct sai Hamdala Hospital, Anan suka had'u dasu mama da grammar da suka kawo Dan ganin likita Akan idanuwan ta dasuka matsa. zaman jiran doctor Suka fara dikansu Dan baizo ba,.
........................
Ya shirya tsaf cikin Black suite d'insa da farin glass wanda ya zamemasa sabo saka farin glass, takalman kafarsa Bak'ak'e ne da A gogonsa yayi matik'ar kyau, fitowa yayi Suka gaisa da mommy
"Mommy zanwuce Aiki,"
"Amma son bakaci Abinci ba fa,"
"Eh namakara ne idan naje zansha tea, nayi waya da Daddy yace gas Aka kawo shine ya tsaya Dan yaga iya Adadin na nawane,"
"Eh nima yakirani Amma yace zuwa gobe ma zai iya k'ara sowa Nan d'in,"
"To Allah ya kawoshi lafiya"
"Ameen" ta Ansa.
Saida mommy tasa yasha tea sannan yawuce,
Tinda yak'ara so Asibitin Aketa da gaidashi Dan rashi ga kyauta da yake yawan yima securities d'in wurin,
Rigar likitoci ce Ahannunsa sai wayarsa sak'ale da kunnensa Yana magana da K'anwar sa tana masa mita Akan yak'i zuwa inda take,
K'amshin turarensa ya rigashi halartar wurin, sanin ta tab'a jin irin k'amshin yasa tad'ago Aiko idanuwansu suka sarke cikin na juna Arzikin ta d'aya baiganta ba saboda wayar da yake hankalinsa na can dika,
Hakan yabata damar late masa kallo tindaga sama zuwa k'asa gaskiya Shid'in maik'yau ne haka Zuciyar ta tafad'a Mata,
"Kai Zonan Maik'yau!" Kaka ta kwalla mishi kiri da k'arfi,
.
Baizaci dashi take ba haryana Shirin Shiga office d'insa Anbud'e masa, Yasake jin Ance "Wai kodai kurma ne ko bashi ne yashan yamu duka Anan ba Kai bazaka tsaya bane Ana magana,"
"Grandma kidaina Mana" cewar Zeeyat cikin jin haushin maganar Tata ganin shi baijuyo ba Kuma ga mutane sunmaida Attention d'in su garesu,
Sai Alokacin ya tsaya Ahankali ya maida kallonsa gareta had'i da k'atse Kiran, kallon tsohuwar yayi tana wani b'alla goro Kuma tana yafu tarsa da hannu Alamar yazo,
Abunma dariya yabashi ya murmusa kawai,
Sannan ya nufota Yace"kaka lafiya,"?
"Yo Ina lafiya gani nason kub'ucemun munkai Awa Nan zaune Amma Kai baka zoba meyasa kacika naki ko Matar ka irin jikata ce Zeeyat bata iya tashi dawuri takula dakai,"?
A sannan ya d'ago kansa Yana Mai nanata sunan irin nasa to wacece ita,
Idansa ya sauka kanta tana wani tura Baki tana gunguni ga Alama hanata magana wadda ke kusa da ita tayi,
Murmushi ya saki haka kawai yaji tsohuwar tamasa dan dagani itace take nufin jikarta Dan sunada kamanni,
Kafin yayi magana Aunty Salma tace"kayi hak'uri doctor dan Allah kasan halin tsufa" da turanci tayi maganar Dan in kaka taji da matsala,
"Bakomai kushigo ciki"
Yawuce office d'in
Zeeyat bata Shiga ba, Aunty Salma ce kawai sai kaka surutu Kam yasha, Dan labari Saida yagaji murmushi Kam harsai da yagaji,
Cikin dabara yasami number Zeeyat d'in hannun Aunty Salma.
Cikin farin ciki yawuni ranar.............

*Free page 26 to 30*
Tana zaune saiga kira New number ya shigo wayar ta, kamar bazata d'aga ba Kuma saina tad'aga tana Mai cewa Sallamu'Alaikum.
Saida ya sauke Ajiyar zuciya sannan ya Ansa,
Bayan sungaisa shuru ne yabiyo baya kafin ya k'atse shurun dacewa
"Kin gane waye kuwa,"?
"A'a tabashi Ansa dik da sarai tagane
"Hunmm doctor Zayyan ne likitan Ido Wanda Nike dube grandma,"
"Okay Allah sarki nagane Dr ya kake ya kuma Aikin mungode da kulawa"
"Ah badamuwa Nima ai kaka tace"
"Am tadaiji sauk'i ko,"?
"Eh da sauk'i"
"Masha Allah Allah ya bata lafiya sannan kuci gaba da bin hanyoyin da nafad'a insha Allah very soon everything will be going okay"
"Uhunm nagode"
"Amm....... dana inason namiki wata tanbaya inbadamuwa."
Gyara zamanta tayi Dan haka kawai takejin dad'in fira dashi
"Inajinka Dr"
"Ammmmm fatan bakida miji tsayayye"?
Jimmmmm tad'anyi shuru kafin cikin sanyi Tace.
"Amma Wannan tanbayar fa Dr"?
"Hunmmmm kedai Ansa kawai Kuma gaskiya zaki fad'a mun,"
Tabbas idan tace tanada miji ko saurayi to tayi k'arya Amma bazaiyu tinyanzu tabada Mata ba dole taja Aji kodan gano yawan sonda yake Mata Dan tagano Yana sonta ne...
"Kinyi shuru Zeeyat kifad'a mun Mana"