Sashe 6
Zainaba Yar Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ke mahaifin Nata ya umurci kabiru daya bi bayan yaseemin Sutaho tare Kwan_kwasa mata k'ofa yayi tayi maza_maza ta share hawayen ta ta bude k'ofar yace Abba na k'iranki Tahowa sukayi tare tanazuwa ya mik'owa kabiru key d'in motar sa yace Kakaita Babban Asibiti Abata magani Amma kabi Ahankali kaga hanun ka bai fada ba ka kiyaye yace to Abba yaciro kudi 10k yabashi yace kasha mai na 5k sauran 5k din kuma zai isheku zuwa asibiti Kama hanya sukayi Yashiga mota yabude mata k'ofa tashigo Tafiya suke Ya kalleta yace nikam yaseemin maiyake damun kine kam Kifadamin dan Allah murmushi tayi ta harareshi Tace Bakomai Kawai dai nima bansam takamai_mai abunda yake Damuna ba Tafiya suke har sukazo mashigar Asibitin Yanemi gurin Ajiyar mota ya Ajeta Tafito Daga mota kenam Taga K'afafunta Na hahhardewa Jiri ya d'ebeta ta taho zata fadi yatare ta rike hanunta yayi Ta kwanto jikin sa Sunatafiya Har sukazo wajen Ganin likita Sannam Ya zaunar da ita Ta kalleshi tace yunwa nake ji yaya kabiru take yafita akahado mata shayi mai kauri, Yazo yabata tasha bayan wasu 'yan mintoci gumi yayanko mata, Ta kishin gide Bacci yadauketa Tasamu awa d'aya Tana bacci *"KABIRU, yana gefe Yana kallon ta har layinsu yazo Aka k'irawo su yace A'a nabayan sa suje Ya yiwa likitan bayani tana baccine Likitan yace Shikenam Dazarar ta tashi Sai su K'ariso Adubata Awa biyu Tayi masu kayu sannam ta farka daga bacci tayi Hamma Kabiru ta gani a gefen ta yana gyan_gyadi ta yi murmushi.
Farkawar dazaiyi yace Kintashi kenam tace A yace to Mu isa Kije kiga likita Tana tashi taji Gabakidaya Jikinta da k'arfi sosai tace Ai ganin likitan bashida amfani Kawai Mukoma gida kallonta kabiru yayi yace A'a har sau uku sukayi jayayya Daga karshe tace to Ta amince Kama hanya sukayi daniyyar zuwa wajen ganin likita.
Masusauraro, Adakace mu Sai kuma zango na gaba zakuji yanda zasu kasance, Amma kunaganin Kabiru ya hak'ura da zainaba ne gashi kuma yaseemin tana tsananin son shi Amma kuma boye masa ta ke.
♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
*ZAINABA Y'AR GATA*
♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
*(RICH AND POOR..)*
_________________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_________________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
BY
*KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)*
*BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
9=10
Ta ce A yace to Mu isa Kije kiga likita Tana tashi taji Gabakidaya Jikinta da k'arfi sosai tace Ai ganin likitan bashida amfani Kawai Mukoma gida kallonta kabiru yayi yace A'a har sau uku sukayi jayayya Daga karshe tace to Ta amince Kama hanya sukayi daniyyar zuwa wajen ganin likita.
Isarsu kenam, Likitan ya kallesu yace Tafarka kenam, Zamatayi kan wata lallausar kujera, *KABIRU* na tsaye “Likitan Yai mata bamabayoyi Ta amsamasa kallon kabiru yayi yace masa Matar kace, Kabiru shiru yayi Ya amsa Masa A'a k'anwata ce Lafiya dai kam likita ko?.
Rubutamusu wasu maganguna yayi sunzo zasutafi yace Kamata fada Tadaina Yawan sa wa kanta damuwa Hakan zai iya haifar mata da ciwon zuciya Kaji Ko ya kalleta yace 'Yata maiyake damunki tayi shiru Har sau uku, Kallon kabiru tayi tai murmushi ta ce, Likita insha allah Zan rage Sukayi Sallamah Daganam Suka wuce Wajen Sayan magunguna Sunazuwa...
Wani Matshi ne kebada maganin yana kallon su, Yace *YASEEMIN*, dama kinanam Harar sa tayi Yace Ikon Allah Kamar bakeba Da kullum cikin Fada kike, Dakatar dashi Kabiru yayi Ya mik'a masa takar dar Da likita yabasu Bai wuce minti biyu zuwa ukuba ya dawo ya Yace kidinku dubu uku ne, Badar bakin *“YASEEMIN*"_ tace Ok nasan nagangan ka tsuga kudin maganin nam Kai kam ko Allah ya shirya.
Lissafa dubu uku kabiru yayi ya mik'amasa sunjuya zasutafi Yasake magana saurayinnam yace Natambaye ka mana Abokina, Matar kace Kabiru yayi murmushi yace A sati d'aya ma yarage A daura mana aure Shiru yayi Ta tintsire dadariya tace To kaji Sarkin jin kwa_kwaf sarkin gulma.
Wacewa sukayi wajen motar su, Sunacikin tafiya Kabiru Ya hangi mai zogale Abakin kwalta, ya gyara fakin na matar su ya siyo Shi dan dai_dai yanazuwa ya Aje A gefen yaseemin Tamabayar sa tayi tace wannam fa yace zogale ne Tace Zoga shine kasiya kadam dauka tayi ta Kwalle shi tace Wannam nawane Kuma yazama haramiyar ka, yace A'a sauranshi kenam yanzudai rabashi biyu.
Suna isa gida tace Ai sai Kayi Tahowa yayi Da niyyar ya k'arbe ledar hango Antin sa yayi ya fara sosa kai....!
Kallon sa tayi Tace Kabiru kodai wani Abukake buk'ata kake soshi_soshin kai?, murmu sawa yayi yace *“ANTI LARABA, Ba bu komai gwalo Yaseemin tamasa ta ce Ai kuwa zogalennam Bazaka ciba Duk kwadayin ka Murmushi mahaifiyar ta tayi Tace kinci Gidan ku Yayan ki ne fa, Wani irin kallo tai masa tace wa?.
Wannam Din kyal_kyalewa tayi dadariya mahaifiyar ta ta wuce tayi tafiyar ta ta barsu A falo, Yanakallon ta ta wuce *Dakin girki*, Gani yayi tafito dashi cikin k'aramin (Plate), wani hadiyar yawu yayi ta ce kwa_lelen ka Tana sauri zata Shiga dakin mom ta dauko drink's, Ta ke santsi ya debeta ta sama tayi ta fado k'asa Ta ce, Wayyo kafata! Wayyo k'afata, Daganin haka yazo daf da ita yace Alhakinane Gashi duka munrasa Mik'omasa hanun ta tayi Tace Dan Allah yaya kabiru taimakamin Hararar ta yayi yace A'a Yajiya zaitafi ta fashe da kuka dawowa yayi ya Tallafa mata tana tashi Ta tsala ihu Mahaifiyar Sa Tare da anti laraba suka rugo da gudu, Suna lafiya kuwa.
Zaunar da ita yayi ya kama babbar 'yatsar ta ta k'ara tsala ihu tana cewa wayyo namutuna Budan bakin Kabiru yace Inaga “ta samu gurdewa wane A babbar yatsar K'afar ta.
Ta ke aka daddanne ta ya samo (mantileta), Yayi wasu adu'o'in sa ya shafa mata ya kama yatsar yaja Tayi k'ara yasake ja tayi k'ara har sau uku.
Sannam ya sake k'afar yace shikenam insha allah zata warware ta ke k'afar ta kunbura Mahaifiyar ta ne sukayi kama_kama suka kaita d'akinta zasutafi tace mama in yaya kabiru murmushi tayi tace yana waje rufuwar bakinta kenam Ta ce gashinam Ma.
Zuwa gefen ta yayi yazauna tadaga hanu takai masa duka ta ce Sonkashi ni kake ko mirmushi yayi yace A'a duk A cikin sone da banja mikiba dayazzu kinanam kinata famar damunmu da kuka malalaciya kawai.
Fita Kowa yayi Akabar su subiyu sunata hirar su, wayar sa yaciro yakira namber yaji akashe ya sake k'ira yacigaba da k'ira *yaseemin, na kallon sa tace Kaji number ta yadaina amfani ko?, kallon ta yayi yace wallahi gaba d'aya number ta yadaina tafiya ko mahaifinta ya k'arbe wayar ne?.
Ta ke *“Yaseemin, taji Dadi Har cikin zuciyar ta tace Allah yasa daganam har tashin k'iyama number karta sake amfani, Kallonshi ta ke, tana sak'e_sak'e cikin zuciyar ta ta ce babu yanda za'ayi Wannam damar ta wuce ni Ina bazai taba yuwuwa ba Ai dan ni nafi chan_chnata dashi amma shi ya je ya k'wallafa ransa Kan wata kuchaka Wacce Ake wulak'anta shi Amma duk da haka baya gani Batasan lokacin da bakin ta furta Kadubeshi Wallahi kabani Kunya.
Yace Nabaki kunya kuma?.
Ta ke ta gyara maganar ta murmushi tayi Ta ce A mana kuka fa naganka kwanaki kanayi Akan Soyayyah Amma anji kunya Dariya yayi yace naji Wata da ko saurayin ma batashi Gyara zama tayi tace Tafidaga nam, Ni ai wanda nakeso na musamman ne, duk na rush sauran shikadai nakeso kuma had'adden gaye ne Gahanci gashi Mai yawan fara'a Sake dariya yayi yace To shine baki sanar dani nayi binceke Akan saba kinsan fa bazanso wani mayaudari yazo ya sacemin zuciyara k'anwa ba.
“Murmushi tayi tace Yaya kabiru wai haryanzu Kanason zainaba?, kallonta yayi yace yaseemin kenam Ai zainaba ita tamkar Numfashi nace Idan babu ita jina nake tamkar Matacce, Ta ke yaseemin ta had'e fuska sannam daga bisani ta saki fuskar kayi murmushi Ta ce Shikenam Ai.
K'ara matsowa kusa da ita yayi yace k'anwata ina buk'atar gudummawar ki kiyi iya ka k'ok'arin muhad'a k'arfi da k'arfe Kiga dan uwanki najinin ko Ya mallaki *“Zainaba*, Amatsayin mata Ya kalleta yace nasam zaki tayani fafata wa kuma inada yak'inin Bazaki juyamin baya ba *“Yaseemin*, Wani murmushi tayi na musamman Amma A cikin zuciyar ta taji K'una sosai sai da taji zuciyar ta tamkar zata fashe.
Am ma dukda haka ta danne, Shi acikin zuciyar ta, Ta gyada kai tace Bakada wata damuwa indai ina raye Adoron k'asa karkaji komai dan uwana.
Ta shi yayi yace Barinje Dakina Inada sauran rogowar gugar kayana, Ta ce to shikenam Tashiyayi yanatafiya tana ta binshi da kallo wasu hawaye ne suke malalowa daga fararen kya Wa_wan Idanuwan Yaseemin.
Magan ganu tafara Cikin zuciyar ta tana cewa, Waishi yanzu duk abubuwan da nake masa Amma gashi ya gaza fahimtata Dolena zancire soyayyar sa acikin zuciyata Ta sake cewa kai bazan iyaba Yanzu nine zan bashi gudummawa wajen ganin ya gyara soyayyar sa to nikuma kenam nayi yaya Abunda bazai yuwuba kenam Inanam Akan bakata.
Daukar wayar ta tayi ta kunna (Game), dan ya debe mata kewa kunnawa tayi tanata buga kayanta har (batter), nawayar nata ya sauka kasa sosai dakatar wa tayi ta jo nata a chaji.
*Washe Gari*
Fitowa *“YASEEMIN*, Tayi tana dingida k'afa hango Kabiru tayi yana daurayar kayansa yana shanyawa, Nufo wajen sa tayi tana dingisa k'afa Yana hangota ya fara k'aramar dariya Tana isowa yace Gurguwa Yaya k'afar taki kallon gefe tayi Ta ce bansani ba ai kaika jawo komai, Kuma kaima kajira Lokacin dazan rama Nawa saiya fi naka ina mai gaya maka.
Dariya yayi yace A'a ai laifin kine Zama tayi gefen sa yana wanki suna hirar su, Daga nesa *“ANTI LARABA,* ta hangosu tayi murmushi ta ce ina ma ace yarannam sun hada kansu kabiru yabar maganar Daya yarinyar nam Inbanda abunka da yaran zamani gana gida wana futa waje zakayi kaje Ka dauko 'yar kunama ta hana iyayen ka sakat, ta ce Allah kyauta tayi wucewar ta cikin (kicin).