Sashe 11
Zainaba Yar Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Tsalako titi tayi, Bata lura sosai ba wani Mai mota yataho ya kusk'ureta ta fad'i kasa Duk kwalliyar da tayi ta baci Juyowa da kabiru zaiyi sai yahango yasmin tana hawaye Fitowa daga motar yayi ya taho inda ta ke, Yana zuwa yace maiya faru Nuna masa wani matashi tayi ya toshi da gilashi.
Yace mai ya miki fashewa tayi da kuka Kabiru harya fusata yaje ya bude k'ofar motar zai yi fada dashi, Ganin Yasmin yayi ta rik'eshi tace A'a yaya kabiru Ka rabudashi kazo muyi tafiyar mu Sai jikinsa yayi sanyi sun jiya zasu tafi matashin nam ya fito ya kama rigar kabiru yace Kai da dukana zakayi Akan wannam Kazamar Yarinyar, Juyowa yayi yace wace-ce k'azamar?.
Sa ke janshi tayi tace A'a yaya kabiru mutafi karabudashi zaigamu da gamonshi Shima Sabule hanun sa yayi Yace Wannam Dakake Gani Ba banza bace Ba irin kalar 'yan matannam da kasani bane ina mai maka gargadi akan kada ka sake fusta wannam mummunam furucin Kazama akan ta.
Sunjuya zasu tafi kenam Yace banza wawa na buge banza kuma babu Abunda zaka iya Inaji da dukiya yanzu saina Daure ku daga kai har ita.
Afusace Kabiru yajuyo ya Kaimishi duka suka runtume da Fad'a da k'yar aka rabasu anrabasu kenam Sunjuya zasu tafiya ya Daga waya Ya k'irawo huk'uma.
Kabiru Yanaji yanagani Haka baisamu zuwa wajen Mahifin Zainaba ba gashi suna kulle kuma Ank'i Abada belen su Kabiru yayi yayi A barshi ya k'ira mahaifin sa wato baffan shi Amma sam Aka k'ibashi dama Kwana biyu sukayi A kulle Tare dashi da 'yar uwar sa tana cikin ma gar k'amar gefen sa Yamma nayi wasu sauro ne na musamman Kabiru haka ya hak'ura ya cire Rigar Gikin sa da yeke anbarshi da k'aramar riga da singileti Ya wurgawa Yasmin tasamu samu tayita korar sauro.
Gari Nawaye wa, Matashin nam ne Yazo dakanshi Ya samu k'abiru cikin ma gar k'ama yace gobema ka sake Yiwa wani Rashin kunya nawa ma kake dashi da harzakayi Sa Insa dani Akan Wannam Kuchakar yarinyar Shiru kabiru yayi bai ko tanka mishiba Abun ya k'ara cimai rai sosai Budar bakin Gayen Yak'ira wani police yace Kasashi ya bani Hakuri Idan kuma har ya k'i bani to A cika musu An kamasu Ne Suna lalata.
Dajin wannam Kalaman Nashi, Kabiru yace Wai kai wana irin Mutum ne Kam Bakada imanine Ko shin bakasan Darajar Mace Bane So kake Ka bata mana suna Idan kayi Hakan ribar me zaka samu?.
Kafin Yagama Rufe Bakin shi, Yasmin ta ce, A'a yaya kabiru Kabashi Hak'uri Nine mai laifi Yayi shiru Ta ce Kayi Hak'uri Nasan ka da hak'uri Budar bakin Kabiru Yace Kayi Hak'uri Ya fada har sau uku Ranshi Abace Saurayinnam Yace Naji Taba jikina fa dakayi Kananufin Kadaki Banza kenam?.
Kabiru Yace A'a ba haka bane kayi Hak'uri shiru yayi yai dariya yace Shikenam Amma Koda gabane Kada kasa ke yunk'urin ja da wanda yafika kudi Wahala zakasha.
Bawa kabiru wayar sa akayi, Ya k'ira baffanshi cikin gaggawa yazo saida sukayi ta naira dubu hamsin kudin beli, Matashin nam yana gefe yanata famar dariya da aka karanto abunda ya faru Ran mahaifin yasmin yabaci, Yace Bazai yi hak'uriba a tafi kotu kawai Anam ne Yasmin ta durk'usa ta ce A'a baba Muhak'ura kawai Kabiruma yace Su hak'ura Amma mahaifin Su sam yak'i Yadda Haka Akayita shari'a Harna tsahon Sati biyu Kullum Basa cin Nasara Daga k'arshe suka hak'ura, Cinzon dasauro ya musu saida sukayi Gajeruwar Jinya.
Bayan Kabiru yasamu sauk'i Ya k'ira number zainaba yaji A kashe, Ya k'ira number Mahaifin ta yana dagawa suka gaisa yace Kabiru kenam Kabani Mama ki amma ba komai Da nayi niyyar niyyar mallakamaka Zainaba Amma najika Shiru Yanzuhaka Na riga na bada I ta Kawai ya katse wayar shi.
To masu sauraro, Muhadu A fejin gaba dan jin yadda zata kasance?.
♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
*ZAINABA Y'AR GATA*
♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
*(RICH AND POOR..)*
_________________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_________________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
BY
*KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)*
*BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
*36=40*
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
Bayan “Kabiru yasamu sauk'i Ya k'ira number zainaba yaji A kashe, Ya k'ira number Mahaifin ta yana dagawa suka gaisa yace Kabiru kenam Kabani Mama ki amma ba komai Da nayi niyyar niyyar mallakamaka Zainaba Amma najika Shiru Yanzuhaka Na riga na bada I ta Kawai ya katse wayar shi".
“Shiru kabiru yayi wasu zafafan hawaye ne suke gangarowa daga idanun sa, yace Zainaba ina matuk'ar sonki Amma mahaifinki yagaza fahimta na gashi zaibaki wanda ba kya so Yacigaba ta hawaye awannam lokacin ne Nafahimci Girma so Jiyayi “Yasmin, Tana kwan-kwasa mashi K'ofa maza-maza yashare hawayen Fuskar shi dan karta gane, shigowarta kedawuya kenam tace lafiya naga jikin ka yayi sanyi kodai jikinne haryanzu?.
Gyad'a kai yayi Yace A'a kallonsshi tayi Taga hawaye na biyo kumatunshi zama gefen sa tayi tace Maiya faru yaya kabiru?.
Na ke Ganin Yau kaine da kuka gaskiya babban Abune Tayi Tayi Amma yak'ifada mata komai Tashi tayi Tafita jim kadan Saiga “Mahaifiyar shi tare da mahaifiyar Yasmin, zama sukayi Gafen shi mahaifiyar salma Antinshi kenam Ta ce Kabiru Maiyake damun ka ne Mukam bekamata ka Boye mana Ba Shiru kabiru yayi nad'an wasu mintoci Yaja Dogon numfashi yayi murmushi Ya kalli yasmin yace wata sharri ma zakimin ko?.
Maidawa yayi kamar Babu Abunda ya faru, Murmushi “Yasmin tayi Tace Yaya kabiru Naji duk abunda kakyi ta zayyanah musu abunda yafaru shiru sukayi Nadan wasu Lokuta mahaifiyar sa Ta kalleshi tace kabiru nasan ka da juriya Lallai “mahaifin Zainaba yagaza fahimtar ta ta ce yace yabada Ita yanzu babu yanda zamuyi saidai hak'uri kawai.
Dajin wannam Batun Yasmin Cikin zuciyarta tace Alhamdulillah Burina yacika Ta kalleshi Ta ce Babu Inda zaka Munanam Tare Insha Allah nice matar Ka tace Ya Allah kacika Min burina Amin Acikin zuciyar ta.
Kallon Antinshi yayi yace Yanzu sai hukuncin da Abba yace washe gari suka zauna da Abban shi Yace, Kabiru Dole Hak'uri zakayi Kanemi Wata Amma Abun babu dad'i Karbar number Mahaifin zainaba Yayi Ya k'irashi suka Gaisa Yace Wanene?.
Shiko yace Neman Alfar ma Nakewa Dana Kabiru Dajin Haka Yayi Shiru Baice Komai Ba Can Yace Bawai Dagani Bane Daga zainaba Ne Yanzuhaka Gobe Za'a Daura Mata Aure Kuyi Hak'uri Baffan kabiru yayi Shiru Yace Ba Komai Yakashe wayar Yace Kabiru Kayi Hak'uri Gobe Za'a Daura Mata Aure Shiru Yayi Yace Shikenam.
Washe Gari Akadaura Auren Zainaba Da Wani Mata shi Dan Masu kud'i.
“Kabiru, ne Zaune ya had'e fuska yayi shiru Kanshi na k'asa “Yasmeen, Tazo wuce wa ta kalleshi taga yanayin Dayake ciki Acikin zuciyar ta Ta ce, Allah Sarki Na tausaya maka bros Kabiru Tahowa, Tayi Ta zauna Gefen shi Ta ce Yaya Kabiru Kayi Hak'uri Juyowa yayi ya kalleta yayi Murmushi yace Ninasam Har Gobe “Zainaba Tana sona Zatayi Auren Nam ne Bisaga Gudun Bacin Ran Mahaifin Ta Amma duk Da haka Ina mai mata Fatan Zaman Lafiya Mai Dorewa.
Dajin Wa 'yan nam Kalamun Nashi Yasmeen Yayi Murmushi, A cikin zuciyar Ta Tace Wannam Fa yasaduda, Tayi Shiru Haka dai sukayi Hira Sama-Sama.
Bayan Wata Uku da Auren, “Zainaba Watarana Kabiru Sunfita Tare Da Yasmin Yakaita Wajen Walimar Daurin Auren Wata k'awar ta, Bayan ya Ajiyeta ya juya da mota zai fita Wata mata Yagani Ta rufe fuskar ta Da nik'abi, tasha Gaban Motar Sa Kauce mata yayi Amma ta sake Tare Hanya.
Dakatawa yayi ya kashe motar yafito, Yace “Baiwar Allah Lafiya kuwa kike k'ok'arin Tare ni duk kuace-kaucen da nake k'ok'arin miki?.
Bude fuskarta tayi, Suka had'a idanu Ta ce Kabiru Meyasa Zakamin Haka ta fashe Da kuka!!.
Gabas da yamma yaduba ruk'e kai yayi Yace A'a bawai daga nibane kifahim ce ni, Share hawayen ta Tayi Ta ce Mahaifina Ya baka dama Ina murna Haka mukaji shiru Nayi koko kamar raina zai fita, Daga k'arshe Mahaifina ya yanke shawara yabayar da ni.
Kabiru Kallon ta yayi Yace Daga mahaifin kine nayi k'ok'arin fahimtar dashi Amma yak'i sauraro na, Nayi-nayi Amma daga k'arshe Haka inaji Inagani Ya baki wanda ba kya so.
Kallonsa tayi Tai murmushi wasu zafafan gawaye ne suke kwarayonwa daga idanunta, Juyawar Da kabiru zaiyi Kawai ya hango “Yasmin, Ta taho Afusace Da Leda A hanunta lemon k'walbar da yake d'aya hanun nata ta watso amma kabiru Ya tare Ta bata mishi Jamfar sa, ya kai hanu zai mare ta sai ya fasa yace.
“Haba yasmin, Baikamata Kimata Haka ba Karki manta Fa matar Aure ce Ba kya tinanin Mijin ta bazai Bar muba, Shiru ta yi Ta ce To munafuka bayan Ki k'ishi kuma name zaki zo kina kulashi?.
“Murmushi Zainaba tayi Ta ce Dakata K'awata Ba laifinshi bane Laifinane kallon Kabiru Tayi Ta ce Wannam k'ishinta yayi yawa k'antar da hankalinki Kabiru nakine A yanzu kam Amma ada chan baya Nawane Kinyi Sa'ar miji Maida nik'abin ta tayi Ta juya zata tafi Tasake juyowa ta kalli kabiru taci kuka fuskarta a rufe Ta juya ta shiga cikin 'yan walima.
*lokaci d'aya zainaba* ta juyawa mijin ta baya tadinga gallaza masa Yarasa yadda zaiyi, Watarana Kabiru Nazaune Yaji K'ira yanadaga bayan sun gaisa yace wanene.
Murmushi yayi yace Kafito wake zakaga ko wanene, Haka kuwa akayi Kabiru na fitowa Suna Ido Hudu dashi, Ya rik'e baki Yace Wanake Gani Kamar *ALK'ASIM* Murmushi yayi yace A'a gaskiya dole saika isa gida kungaisa da mahaifiyata da unty na.
Haka kuwa akayi sukashiga cikin gida sukagaisa Daganam suka wuce Dakin sa suna zaune, Yayi Shiru yayi Ta gumi Kabiru yace “*Alk'asim*, me ki damunkane naga kayi tagumi kuma nasan ka kai mudum ne mai surutu lafiya kuwa?.
Murmushi yayi Yace, Zainaba ce Shiru kabiru Yayi *Alk'asim yace Da ace nasam zainaba budurwar kace da bazan taba bari ka rasa wacce kake matuk'ar soba.
Murmushi Kabiru yayi Yace, Abokina kenam Hak'ik'a naso zainaba so bana wasaba Komai nufin Allah ne Allah ya k'addara Matar kace To kuma meye na wani damuwa zainaba Macece mai hak'urin gaske Ammadai Safatan Bata maka abubuwan da bakaso, Shiru yayi Ya karanto Mishi Abubuwan Da ta ke mishi kabiru Yayi shiru Yace Abokina tashi Muje Musa meta Ko Allah zaisa mudace Haka kuwa Akayi Sukaje Yana shiga Gidan Tarar Da ita sukayi Kwance.
Han go kabiru tayi Tai mamaki sosai Kallonta yayi Yace haba Zainaba Bekamata Kina yiwa Abokina Haka ba Idai Har Dan Ta dalilina Kike Gazzara Mishi Ina Mai Baki shawarin Kidaina Kiyiwa Mijin Ki biyya Abunda Ba yaso Karkimishi Aure Bawasa Bane Shiru tayi.
Jawo “Alk'asim yayi Ajikin sa Yace Wannam Abokinane Tin Yarinta Inamatuk'ar Jidashi Munrabudashi Shekaru Masu Yawa Zainaba Dan Allah Dan Allah Kidaina Abunda Kike Mishi Na barku Lafiya Ya juya Yai Tafiyar Sa, Durk'usawa Tayi Tafashe Da kuka Tabashi Hak'uri Shikuma ya hak'ura Tindaga Wannam Lokacin Bata sa ke Batamishi rai ba.
Kabiru Kuma Akahadashi, Da 'yar uwar sa Yasmin Aure, nasan wasu dadama zasuce meyasa kamal bai had'a Auren zainaba ta re da kabiruba ko?.
To inaso kusani ba lallai bane kasamu Wacce kafisu Arayuwar ka ba, Nabar ku lafiya.
*Sannam ina barar Adu'o'in ku kan neman wani Aiki dazamu fara kutaya dan uwanka da Adu'a na gode Allah bar zumunci.
Sabon Littafina zaizo muku nam bada dad'ewaba ma suna (KARKA GUJE NI) By.
Call or WhatsApp me on this number:
07035610661