Sashe 1
Zainaba Yar Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
*ZAINABA Y'AR GATA*
♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
*(RICH AND POOR..)*
_________________________________
® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
_________________________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
https://www.facebook.com=?groups/93803858837/
BY
*KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)*
*BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
1=2
*ADAMAWA*
Jihar *(Adamawa)* jiha ce dake a ƙasar,Najeriya . Tana da yawan fadin filin kasa kimanin kilomita murabba’i 25,973 da yawan jama’a milyan uku da dubu bakwai talatin da bakwai da dari biyu ashirin da uku.
*(ADAMAWA)* Jaha ce mai tarin Al'umma A na musu take, ko nace Ana musu lakabi da *(LAND OF BEAUTY'S),* wannam zancen haka yake, suna Da har suna kamar haka, *Fulani , Margi, Numan ,Hausa.*
Tabbas A cikin raina ina jida *‘‘YAR GATA''* kar kuga laifina Bazan iya tin karar ta bane kawai, gudun karta ki amincewa da ni a matsayin Mosoyinta. Yayi murmishi ya yi ya tura 'yar tsukar keken sa, Yana tafiya yana ta murmushi.
*(WURO HAUSA)* anguwace ta talakawa masu rufin asiri, *‘‘KABIRU''* matashi ne mai hazak'a da neman na kan shi, mitum ne mai Hak'uri Bayida tashin hankali A taikacen ta k'aitawa bewuce shekaru Shabiyar *(15)* A duniya.
‘‘Ya tashi Gidan talauci, yasha wahala sosai a rayuwar sa, Yafi damuwa da damuwar A'lummar Anguwar akan ta shi damuwar shi mutum ne me yawan wasa da dariya akwai shi da barkwanci, *‘‘KABIYU* yana komawa gida ya jingine keken sa, Mahaifiyar sa, Tana wanki ya taho ya ce mama Barin karbe ki, tayi murmushi tace yau nagan ka cikin Fara'a fadamin Meya faru?.
Yayi murmushi, yace A'a ummana ba komai suna hirar su har ya kammala wanke mata kayan nata gabaki d'aya ya shanaya mata, Ya shiga bayi ya yi wanka ya saka sutirar sa mai kayu ya fesa turare yafito ya ce umma sanya mini Albar ka, tace Kodai zata je nemomin surika ne kam? Yayi murmushi yana sosa kai, Tace jeka Allah yamaka Albar ka, ya fara tura keken ta tintsire da dariya tace *‘‘KABIRU''* na Adawo lafiya amma fa idan ta ganka da keke zata rena ka, yayi murmushi yace mama waya fada miki hira zanje ni zani gun wani abokina ne Nam *Anguwar (GRA)* tace A'a.... To adawo lafiya yace to mama.
Kama hanya yayi betsaya ko inaba sai anguwar *(GRA), ‘‘KABIRU* yana zuwa cikin anguwar kawai kalle_kalle yake yaciro wayar shi, yaduba lamabar Abokin shi,‘‘MAHAMUD ya k'irawo shi yafito ya kalli kabiru yace to gagurin zama suka zauna suna hirar su.
sai ga *‘‘ZAINABA* kabiru ya bita da kallo har saida ta sha kwana, ya taba mahamud yace abokina wannam zainab din dan allah ina gidan su yake?.
*‘‘MAHAMUD* ya tintsire dadariya yace Wannam ina zata saurare ka, Amma macece mai hankali na yaba da halayin ta, Ko kana sonta ne?, sunkuyar da kai *‘‘KABIRU* yayi yace A mana kimanin shekara daya kenam Amma na gagara tinakarar ta, kozaka min jagora ne?.
Dariya ‘‘muhamud yayi yace kai Zana kaika har k'ofar gidan su sannam yayan manya ne suke zuwa gunta amma ji naked kamar lallai ta saurare kaba.
abokina ina kai ina yar gata, *‘‘Mahaifinta* mutum ne mai ra'a yi Sannam mutumne da baya ganin kimar talaka tayaya zai baka 'yar sa, Dukda itan tanada zuciya mai kyau Amma zan maka jagora zan jiraka abaya, *‘‘KABIRU* Yace to suka kama hanya suna shawo kwana ya tarar da motoci na alfar ma guda biyar kowa hira yazo, Daganin hakan zuciyar sa sai da kad'a yace kai abokina kayi gaskiya Mujuya gaskiya zan janye *‘‘MAHAMUD* Ya kalli kabiru yace haba sai kace ba namiji ba kamanta ‘‘HIKAYAR''laila majanun ne, dan allah ka je ka jarraba yace to ya koma gefe d'aya ya kafe keken shi ya bata rai, Hahhha Zai kai labari kuwa?, yana zaune Tagama hirar ta harta juya zata shiga cikin gida, ta tinkaro gurin Kabiru Tana zuwa Ya farka daga gyan_gyadin da yake sosa kai yafara ta kalle shi tayi murmushi, Tace Bawan Allah Tundazu Kake nam Lafiya kam Ko?.
Gyada kai yayi yace Lafiya kalau, ‘‘Wani abokina nake jira gashi har yanzu bezo shiba Gashi Wayata Ba kati Kozaki taimaka ki K'ira minshi Dawayar ki Tayi murmushi Tace Haba Karka bada maza mana mace Ina kati Yake Jimawa A wayar ta Amma dai bani Number yayi murmushi, yaciro *(PHONE)*, wayar sa ya sakata a *(Selint)*, Ta k'ira har sau biyu tace inaga baya kusa da wayar. Murmushi ‘‘Kabiru yayi yace nagode Hakan ma nagode, juya wa tayi tafiyar ta, yabita da kallo harta shiga gida tana shiga gida, ya ce yes....
Nasamu Abunda nake buk'ata, ‘‘Mahamu ya fito da sauri yace Abokina gaskiya kabani mama ki nadauka bazaka iya komai ba ai, murmusawa yayi ya d'ale keken sa suna tafiya suna hirar su.
Isar sa anuwar su *(WURO HAUSA),*ya shiga gida ya ce ummana kin kusa yin suruka, kifara shirye_shirye kawai, mirmushi tayi Ta ce, Dolena ai *‘‘KABIRU*, abinda kakeso nima shi nake so yayi murmushi ya kafe *(KE_KEN)* sa ya ce nagaji nasha tafiya Anya Zan iya kuwa masu motane suke zuwa nikuma gani DA keke, ya tintsire dadariya.
Ya ce, Anya kuwa zai yuwu Mai keke yaje ya kada Mai Mora?, yayi murmushi hmm da kamar wuya amma Zan jarraba, murmushi ‘‘mahaifiya, ta shi tayi tace toh fa! Ikon Allah duk yam matan dasuke Anguwar mu amma duk na tsalla kesu kaje gun wacce ta wuce ajin mu kabiruna, bazan hanaka Ba Amma ka dage, Saboda gaskiya idan har tanada son abunduniya bazama ta saurare ka Ba, murmushi Labiru yayi yace mama *‘‘ZAINABA 'Yara gata* itan ta musamman ce sai da nayi bincike Akan ta sosai nidai kawai ki samin albarka, tayi murmushi tace Allah ya bada sa'a.
*Coming soon.......*

https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/
BY
*KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)*
*BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
*WANNAM FEJIN NAKUNE*
*HUSAINA ABUBAKAR*
*MEENART UWAR GIDA*
*NABEELA DIKKO*
*DR.RAIN*
*PRINCESS AYSHA*
*SAJ*
*MEEART UMAR FAROQ*
*CUTE ANGEL*
*80K*
*ADUL 10K*
*AMENAT KABIR KIRU*
Kuma Al'ummar cikin gidan *'yak'i darashin gaskiya*,na da go muku hannu.
Wow...! Sister *HUSAINA ABUBAKAR*, (MRS.ABUBAKAR) Ina tayaki farin cikin Kammala littafin ki mai suna, *BASO BANE CUTACE*, Allah ya k'ara Basira tare da zak'in hannu Ana tare iya wuya.
3=4
Murmusa tayi, Ta ce *KABIRU NA* kenam yaushe zaka kawomin, *"ZAINABAR''* taka yayi murmushi ya ce mama kenam Zan kawo miki ita amma naji Labarin mahaifin ta Baya k'aunar *"TALAKA"* ko kad'am gashi nikuma Naga *"ZAINABA"* gaskiya Akwai Rikici Fa mama ki shirya kawai, Murmushi ta yi Ta ce A'a Ni kaganni babu ruwa Katashi Maza ka futa Ka nemomini Maganin Ciwon kai, *"KABIRU"* ya tashi Ya ce to mama Ya futa Yaje ya yiyo mata saye_sayen Ma gunguna,
"Sannam Ya siyo mata Lemo da ayaba, Tasha magani ta ci, Ta kalleshi ta ce Allah ya maka Albar ka, *"KABIRUNA"* Hakan ake son Da ya dinga hidimawa iyayen sa, Yayi murmushi Ya ce mama kenam Ai ni duk Abunda na mallaka zan kashe miki su duka idan har kinada buk'ata Allah Zai kawo wani, Fashewa tayi Da kuka...!.
"*KABIRU"* Ya ce kukan me kike mama?.
"Share hawayen ta tayi ta ce Ba KO Mai, yayi murmshi, Jim kadan Hadari ya hadu Sosai, zuwa ya sako aka kwana Ana ruwa, Washe gari DA safe, *"KABIRU"* ya Dan wanke kayan da zaije zance da yam ma, Yatafi gun aikin sa, Misalin k'arfe uku na yammad yadawo gida yaci ado ya fesa Dan turaren Sa, be tsaya ko inaba sai k'ofar gidan su *ZAINABA"*, yana zuwa ya tarar da ita ta na hira ya zauna gefe d'aya akan keken sa, bayan sungama hira ta k'ariso gunda yake ta ce Baku hadu DA abokin naka bane har yau yace A hakane, ta kalleshi tayi murmushi, Ta Ciro wayar ta ta k'irawo number kawai waya ta Fara ringin, A aljihun sa ya cirota ta kalleshi ta ce Ina amfanin k'arya da girmanka Samarin yanzu yawancin Ku bakuda ga ski ya, *"KABIRU"* Be ce Mata komai Ba ta juya tayi tafiyar ta ta bar shi A tsaye.
Yayi zugum..! Tafara tafiya ta juyo tayi murmushi ta ce Yaya na Idan har Dagake kake miye Amfanin k'arya?.
"KABIRU, yayi Zugum Tayi Shigewar ta cikin Gida tabarshi Waje Cikin Tinani, Haye keken Sa yayi yayi Tafiyar sa Shiru_Shiru, tsahon Sati *"ZAINABA, bataga Mutumin ta Ba, Ita Dakanta Ta k'irashi Awaya tayi (Ringin), Har sau uku Bed'aga Ba tayi murmushi "Kabiru Ya na zuwa ya tarar da, K'ira har Sau uku.
"Bin k'iran yayi dayaga zainaba ce yaudakan ta take k'iran shi, K'irjin Sa na bugawa duf_duf, Ta na amsa k'iran Ta ce Dan nafada maka gaskiya shine kake fushi Dani, Saura k'iris kayi nasara Amma naga kamar Bada gaske Kazo yauda yamma idan Har da gaske kake, 'Yar gata tana Nam tana jiranka ta kashe wayar ta.
Yammana yi Awannam ranar *"KABIRU"*, zazzabi Mai tsanani ya kamashi Am ma saboda tsananin son da Yakewa 'Yar gata Haka ya ta shi ya yunk'ura zai tafi yahau keken sa, Am ma Sam yagagara tukawa.
Tajira_Tajira harta gaji Bataganshiba Shiru tayi tace Lafiya kuwa banga Mutuminnam ba, balafiya ba dai kam Kwanciya *"Kabiru, yayi yana famar murk'ususu Zazzabi ya galabaitar dashi k'irar wayar tayi Shibesan ma ana k'iraba saboda zafin zazzabi Mahaifiyar sa ce, ta d'aga suka gaisa take tambayar ta shin me Qatar bay a Ku sane, murmushi tayi tace Ai gashinam yana kwance ba lafiya, Ta ke Zainaba ta ce subahanallahi Kihada ni dashi Girgiza kai tayi ta ce, Yata Baya hayyacin sa Kibari zuwa anjima ki k'ira kinji zainaba tace To Mama takashe wayar karfe 7:17 dai_dai na dare k'irar wayar tayi har Sau uku Ba'a dauka ba washe gari dasafe tasake k'ira *kabiru Yanafarkawa ya daga wayar yayi Sallama suka gaisa Yayi mamaki Dayaji zainaba tace masa yaya jiki.
Sunacikin tadin su tace Insha allah zanzo na dubaka koda yamma, kabiru yace A'a nama warke basai kinzoba murmushi tayi tace Bakaso naga gidan naku ne, kabiru yace A'a bahaka bane Nima zanzo Anjima karkidamu Murmushi tayi Tace Kaida bakada lafiya Kabari jikin ka yawar_ware kaji.