← Book details Yoruba Tribe Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 14

Sashe 9

Yoruba Tribe Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

(
ABILAR YARBAWA)
Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 2
Page 47 & 48
"Tace yanzu lalacewata hartakai Hakan a idon sultan ya
auke
ar mutane yabar
asa batareda saninmuba? Tukunnah miyake nufi damuto? Kana ita wannan daya bari agida uwarme Zamu mata? Maza kiramin umaru katambeshi miyake nufi da barin matarshi, kuma wlh duk inda yake yadawo da
ar mutane kafin mahaifinta yasan bata
asar. Baba bece komaiba ya shiga Kiran sultan kamar yadda ta umurce shi. Sedai duka mayukanshi bawanda ke shiga daga nashi harna Sabeer. "Kutumar uba to kiramin ita waccan gantalalliyar naji miyasa tazauna mana agida bayan mijinta ya tafi. Mi
ewa baba yaje Kiran kuburah dakanshi, seda yakirata, kana ya dawo gun Osola bayan sun gaisane baba ke tambayarshi koyaga mebo a yau ? Cikin siyasa. "A'a Alhaji ai tanacan tare da mijinta, yafa
a ko ajikinshi, dominsu da yaransu sunyi aure to baruwansu dashiga abinda ya shafi rayuwarsu tsakaninsu da mazansu.. "Masha Allah Hakan yayi kyau ai daga Hakan suka yi sallama.
"Ke zaman me kikeyi dabakibi mijinkiba? Inno ta tanbaya idonta na kan kuburah. "Inazan bishi inna? "Au tambayata mikikeyi? Koda yake ai kece kika kawo kanki, bashi yakawokiba, sabida Hakan seki shirya kikoma inda kika fito kuma wlh karki sake naji wata
arakar ta
ullo tsakaninki da abokiyar zamanki kinji nagaya Miki. Yakasa zancen tana bankawa kuburah harara domin haka kawai wani mugun haushinta takeji yanzu batasan daliliba....itama kuburah yatsina fuska tayi cikin ko in kula tace "nifa inno ba inda zanje, damacan banice nace inasan Yaa sultan ba kune kuma auraminshi, kuma Shima baya sona nasani kallon
anwa yakemin kamar yadda nike nake masa kallon yayana, domin da yana sona baze zauna sani shekara uku ba ko kallo ban isheshiba sabida Hakan dan Allah kibarshi yayi zamanshi da matarshi Nima kuma ya sauwa
emin idan nasamu wanda bakeso nayi aurena. Itama tafa
a ko ajikinta, domin tun ranar da abin ya faru bayan tagama kokenta cikin dare taji duk sultan yafita Aranta, hartana mamaki da tambayar kanta yadda ma akayi ta aureshi? Mutun me masifar girman kan tsiya wanda ko gaidashi tayi baya amsawa wai awayi gari shine mijinta, itada keda burin Auren mijin dake mutuwar sonta wanda ze tarairayeta yayi lelenta tamkar jinjira shine zata bige da Auren wanda baya ganin mutuncinta, ita wlh anata ra'ayinma ta fito ta auri SHUGER DADY domin koba komai idan ka auri tsoho zakasha tarairaya katabka tsiyarka san ranka. Tsaki taja Aranta bayan takawonan a tunaninta..
Itakam Hajiya inno galala tayi tana kallonta cike da mamaki domin kuwa itace hadda kukanta lokacinda ana neman ha
a aurenta da sultan amma shine yanzu take wannan zancen. To abinda Hajiya inno bata saniba daga ita har kuburah sihiri ne ke
awai niya dasu awancan lokacin, yanzu kuma sihirin ya karye tun lokacinda aiki ya
atarwa Didy muftahu ya hauta
Kallon kallo aka tsayayi tsakanin dady da Abbey wa
anda ke niyyar shigowa parlor na Hajiya inno sukaji wannan zantuka dake fita daga bakin kuburah, kowanne cikin mamaki yake kallon
an uwanshi kamar ba itace tagama boriba da akace yayi aure. To wai Mike faruwa ne acikin ahalin nasu? Sukayiwa kansu tambayar da bata amsa...inno kuwa bayan tagama kallon kuburah batace mata komaiba ta
auke kanta kaw
ai, domin ita damacan kuburah haushi take bata kasan cewarta agola ba jinintaba.
Sedake Hajiya inno
Tundaga wannan lokacin muftahu yamaida Dady matarshi kullun Seya cita safe da yamma babu ruwanshi da duk bala'in dazatayi da magiyar dazata masa baze fasaba Seya ha
i abarshi son ranshi tukunnah yatafi....afannin dady kuwa gabaki
aya yanzu yatsani Didy amma yasara yadda zeyi da Ita domin muftahu yake kallo tayaya zekori uwarshi mi yaron zeyi tinani idan ya aikata Hakan...kuma kullun tambayar kanshi yake yi ta yaya ya aureta? Macenda keneman lalata musu tarbiyyar yara shine yanzu takasance wai matarshi kuma uwar yaronshi...daga gefe
aya kuma tsakaninshi da umma wata sabuwar babin soyayya aka bu
e tamkar sababbanin aure, domin kuwa duk soyayyar dabasuyiba abaya wanda aka shiga tsakaninsu yanzu ita sukeji abinsu hankali kwance.... kuburah kuwa ta tattara kayanta duka Takoma Pert
in uwarta yanzu tazama wata shiru shiru abinta damacan kuma ita bameson haya niya bace, kuma ta gayawa umma itafa batasan Auren sultan kuma bazata koma gidanshiba. Ita kuwa umma tace baza tasaka yasaketaba idai idan shine dakanshi yayi wannan hukuncin bazata hanaba.
Cairo
Bayan sati
aya da tafiyarsu, sultan yafara tunanin umminshi kullum seyayi mafarkinta gabaki
aya Yakasa sukuni, domin ko mebo ya
agawa
afa sosai sabida wannan damuwar, domin tun first night
insu be
ara sex
inta ba, yabari tawarkene sosai yadda zeji da
in gurzar wurin, Sekuma tunanin Ummi yazo ya kanainaye rayuwarshi. Hakan yasa yau yafita daga gidan tun safe yanemo layi, tun a hanya yasaka bomber ta tare da doka mata kira. Ummi na kitchen tana damawa abbey kamu, taji
arar wayarta, kafin tayi wani yun
urin kawai Sega abbey yashiga da wayar yana mi
a mata, yakar
i damun kamun. Ganin nomber
asar wajece tasa ta
aga tare da sallama tanajiran taji wake kiranta da wannan nomber dan ko ka
an batayi tinanin sultan bane...shikuwa nashi bangaren wata irin ajiyar zuciya yasauke me mugun
arfi, kafin ya bu
e baki murya na rawa yace "u..Ummi..na.. yafa
a ararrabe sekuka..itama Ummi nomfashi tasauke da
arfin tana dafe setin zuciyarta jin muryar tilon
an nata wanda sam batayi tunanin jinshiba ayanzu. "Sultan Kaine? Tatambaya cikin mamaki ta nayiwa Allah godiya daya nuna mata wannan ranar..."nine Ummi Dan Allah..Sekuma
ara rushewa dakukan. Bata hanashiba domin tasan abin
acin ranshi ranshine..yajima yanayi kafin ya
ara bu
e baki da
yar yace "please Ummi for give me, Dan Allah. "Ya isa Hakan sultan kadena kuka kaji yarona, nikaina nasan duk abinda kakeyi bayin kanka bane shi yasa ban ta
a ri
akaba araina, kullun addu'a nakeyi akan Allah ya warware koma minene ketareda kai, kuma Alhmdulillah Allah kulli haleen nasani cewar kul bada
e kul bajima koma minene doline wata rana sekarye domin
arya fure tajeyi bata
a sabida Hakan ka kwantarda hankalinka kaji yarona kaje ka kulada matarka kuma ina Fatar yanzu kasamu cikakkiyar lafiya. "Murmushi yayi wanda ke fita tundaga zuciyarshi yanajin wani irin son mahaifiyar tashi na
ara ratsa kowanne lungu da sa
o najinin jikinshi, "alhmdulillah ummina ko doki baze nunamin karfi. "Kull sultan Ummi takatseshi tana dariya kana taci gaba da fa
ar "wai haryanzu rashin kunyarka haryanzu yana nan ba inda yaje? Toni bantambekaba, lafiyarka kawai na tambaya tunda kuma ansamu Allah ya
ara lpy me amfani duniya da lahira...dariya yakeyi sosai hadda ri
e ciki wadda yajima beyiba kuma bayayinta Seda mahai fiyar tashi domin kuwa muddin zeyi wani rashin kunya agaban Ummi atake zata taka mishi birki, inkuma ya
i denawa takoreshi ko ita tagudu ta bashi, wannan abin na mugun bashi dariya, domin shikam baya kunyarta ko ka
an domin besan abinda zeyiwa kunya ga mahaifiyarshiba. Seda yaji tana neman yanke wayar ne yayi saurin tsagaitawa da dariyar yana amsa addu'arta da Ameen Ameen y Allah. Kafin ta yanke..tana
agowa sukayi ido hu
u da abbey wanda ke kallonsu yana murmushi. Hawayen idonta tashare kafin take dagudu gun mijinta tafa
a jikinshi tana sakin kukan data jima batayiba. Shima rungumeta yayi back yana shafa bayanta alamar rarrashi.
Sultan
Cikin wani irin mugun farin ciki marar misaltuwa yanufi gidan shi, tun a parlor yake Kiran "my darling baby, my yoruba girl where are you please? My darling. Hakan yaketa kiranta, ita kuwa tana kitchen sam bata jishiba sedaga baya, Hakan yasa ta amsa mishi da cewar "yes my shger I'm where to The kitchen. Ai yanajin Hakan yanufu kitchen
in, yana zuwa betsaya komaiba....!
Autar alheri
[12/29/2025, 6:38
AM] Dr zarah:
*YORUBA TRIBE*
Chapter 9 · 0% Book details