← Book details Yoruba Tribe Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 14

Sashe 11

Yoruba Tribe Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read

(
ABILAR YARBAWA)
Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 2
Page 51 & 52
"Bayan jirginsu ya sauka habeeb ne yazo ya
auke su yakaisu hotel, inda Ahmad yacewa Osola ya
arasa cikin
auyensu yazo da eyabo domin idan tagansu tare ba balle tabiyoshiba..Hakan kuwa akayi, bayan tafiyar Osola, Ahmad yabawa habeeb labarin duk abinda ya faru bayan kowaarsu Abuja, aiko habeeb yasha mamaki sosai yana jinjina girman hukuncin Allah, wato ita eyabo tana nan ta ha
ance bazata bashi Auren
arta ba, sukuwa sunacan harsun manta da sun zama abu
aya, Allah kenan, idan yasoka da rahamarsa tofa ba wanda ya isa ya tare maka domin ko kai da kanka baka isa katarewa kanka ba, tunda aurawa sultan mebo sukansu wata rahamace agaresu nasamun sauyin rayuwa daga mummunan zuwa kyakkyawa. Lillahi
adirun Allamanyash'sha'u.
Hakan suka zauna sunata tattaunawa duka mafiyawan furar tasu akan sultan ne da mebo wanda suke kira ha
i daga Allah.
Cikin Osom
Eyabo ba
aramin farin ciki tayiba ganin mijin nata wanda ta
auki kusan shekara biyu bata sakashi a idontaba, tayi murna harta gode Allah, duk bayan minti biyu seta rungumeshi tana kissing
inshi tako ina, ahakan mutane sukayita zuwa ana gausawa tunda anjima ba ha
uba, eyabo kuwa duk ta
agu mutane sun watse, ai suna watsewa ta kwashi mijinta suka shige bukkarsu, cikin wani irin zumu
i take lalubar wandonshi tana kissing
inshi domin a mugun matse data da mijinta sabida su indai ba karuwan cikinsu ba yadda za'ayi mace ko wacce iri ce tabi maza. Tana samu tari
o mir
iyar hajiyar taja wani irin Nishi, domin Osola bawani tsoho bane duka ko sa'ar Dady beyiba tunda mebo itace
arsu tafari. Shima Nishi yakeyi jin tari
o injin aikinshi, ai cikin
anin lokaci suka rikita juna da wani irin hauka taccen romance, kafin suka sa jura sukayi fatali da kayan jikinsu, eyabo tabu
e mai gidan harka ya kunna kai ciki, haba ai sewasa ha haukansu, suka shiga ihu da sambatu cikin yarensu suna kashe arna. Nikam dai saga fagen na manya ne Sena kwashi komatsaina natafi idan sun gama nadawo
Bayan awa hu
Zaune suke tsakiyar guda gida suna fira abinsu, inda yake bata labarin cewar
an megidanshi ya fitarda eyameri
asar waje aiyimara magani yanzu tasamu lafiya, kana yabasu gida acan Abuja zasu koma dazama, kuma yanzu yadena gadi, yanada shagunan da ake masa kasuwanci. Wannan labari ba
aramin da
i yayiwa eyabo ba tari murna tayi farin ciki babu adadi, tasanyawa wannan yaron albarka tamkar zata ari baki., tun alokacin tashiga ha
a yan koma tsanta tayi tana rera wa
a tana yar rawarta cikin farin ciki da nisha
Washe gari dasafe suka
auki hanyar komawa, awaya yayi magana dasu Ahmad suka sanar dashi su ha
u a airport kawai domin idan tagansu zata iya ganesu.
Haka ko akayi domin har acikin jirgi Ahmad benu taredashi Osola yakeba. Hakan har suka isa Abuja.
Wannan karon ma Anwar ne yazo
aukarsu shida musty abokinshi, Anwar ya
auki su Osolo yakaisu family house inda hajiya inno, shikuwa Ahmad musty ya
aukeshi.
Eyabo taga kara taga mutunci da karamci a gun Wannan ahalin domin sun karramata sosai musamman inno Ummi da mama dukkansu sunyi mata goma sha ta azziki, kafin mama da kanta taraka eyabo har Sabon gidansu. Kana tashiga kitchen duk abubuwan aiki nazamani tasaka Dady ya kawo musu wanda Ahmad bekawoba, Hakama dakanta tashiga nunawa eyabo duk yadda ake anfani dasu. Ganin bata iyaba yadda yadace, yasa kullum setaje gidan kayan sati
aya kenan seda ta tabbatar tagane komai tukunnah tadena zuwa. Cikin
anin lokaci sha
uwa me
arfi tashiga tsakanin su mama da eyabo, kullum suna waya da juna Hakama humairah tasamu wurin zuwa, sam basa nuna mata
yami ko hantara na kasan cewarsu ba musulmai ba. Sun shiga jikinsu sosai tamkar wasu
an uwan juna, kuma har kawo yanzu eyabo batasan mebo tayi aureba domin lokacinda ta tambayi Osolo tana ina, cewa yayi tana makaranta wurin karatu
asar waje wannan yaron yanema mata makarantar. Wannan abin yayi mata da
i ba ka
anba domin damacan burinta mebo tazamo shararriyar likitar kimiyya azamanance, kawai da batada yadda zatayine amma yanzu tunda ansamu dama ai sedai sutayata da addu'a, kuma tana fatan Allah yasa mebo tacika mata burinta tunda yasan abinda takeso takaranta.
Da wannan tinanin akabi da eyabo tadena zancen mebo gaba
aya.
Ummi,
Ummi da sultan kam abu sedai muce Masha watafarakallah, domin kuwa yanzu komai ya Dedeta tsakanin uwa da
anta kullun suna ma
ale a waya, Hakama mebo kullum suna tare da Ummi awaya. Sultan ya sakata makaranta kamar yadda Ummi ta umurce shi, yanzu suna zuwa itada Farisa matar Sabeer, kuma cikin iyawar Allah da buwayarsa ta shiga karantar abinda mom
inta keso....abbey kuwa yayiwa sultan magana lokacinda yaji yana waya da mahaifinshi domin ita ka
ai ke magana dashi aduka family itama se idan shine yakirata. Shiyasa abbey yakar
i wayarta yace yasakar musu
arsu tunda dai yanzu bayada bu
ata da ita. Kame kame yashigayi domin Allah yasani baze iya ha
a mebo da kowacce maceba, kana kuma baze iya gayawa Abbey Hakan ba. Ganin Haka yasa abbey cewa, "nifa sakinta nace kayi sultan domin bazeyu tayita zama da igiyar aurenka, bayan kai kayi aurenka, kana ita kanta yanzu bata bu
atar komawa gidanka sabida Hakan dan Allah kasauwa
ewa
ar mutane, wlh ba fishi nayiba kawai magayama ne domin ka sauke nauyin dake kanka...dan shiru yayi yana nazari, kafin yanisa kana yace "in sha Allah abbey Zanyi yadda kace. "To shikenan Allah yayi muku albarka. Daga Hakan sukayi sallama da Abbey.
Didy gabaki
aya abubuwa sun chaku
e mata, domin koda idonta tadena ganin Dady kana komai ya ta
are mata, daga gefe
aya kuma ga bala'in data
aukarwa kanta, akan sihirin dake aiki ajikin muftahu, domin fa bafashi kullum Seya ha
eta, kota
uya seya lalibota, idan kulle
ofa tayi Seya
alla ya shiga, tarasa yadda zatayi dashi, Hakan Takoma gun bokan dayayi mata aikin, sedai tana zuwa yace lokaci ya
are ba abinda ze iya akai. Tayi magiyar duniya amma yace sam ba abinda ze iya yimata..Hakan tadawo gida zuciyarta cike da nadama da danasani marar anfani.
Cairo
Agajiyr tadawo daga school domin jinta takeyi kamar yar maye sabida yadda take layi, toilet tafa
a bayan ta ajiye tarkacenta. Agaggauce tayi wanka da ruwan
imi tanajin wata irin nutsuwa na shigarta. Kafin ta fito ta gyara jikinta...shikuwa yanacan nashi bedroom
in Shima ya fito daga wankan domin bejima da dawowa daga office ba. Fitowa mebo tayi tanufi bedroom
inshi sakamakon karatun Alkur'ani mai girma dake tashi a
akin cikin suratul Maryam. Domin wani irin da
inshi takeji har cikin ranta, tura
ofar
akin tayi tashigo Dede lokacinda ya fito daga wanka, Hakan yasa...!
Autar alheri
[12/30/2025, 11:27
AM] Dr zarah:
*YORUBA TRIBE*
Chapter 11 · 0% Book details