Sashe 14
Yoruba Tribe Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
(
ABILAR YARBAWA)
Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 2
Page 57 & 60
asar Cairo
Dagudu sultan ya fito
auke da mebo da taululun cikinta, mota yasanyata tare da fa
awa yafigi motar atsiyace suka fice daga gidan, ganin fitar motar sultan atsiyace yasa Sabeer fa
awa tashi yabi bayan sultan
in, basu zarce ko inaba sekin babbar asibiti, suna zuwa aka kar
eta tare da nufar Labor room da ita, sultan se Safa da Marwa yake yi domin sunce yashigo amma Yakasa dabida tausayinta, Hakama Sabeer gabaki
aya sun kasa nutsuwa, kusan awa
aya da shigarsu segaya wata doctor tafito tace sushigo tasamu sau
i. "Ya haihu ne? Cewar sultan. Batace musu komaiba tayi gaba abinta, Hakan suka bita jiki amace. Wani
akin tanufa dasu koda suka shiga suka samu mebo kwance abinta da baby boy
inta kwance agabanta an na
eshi cikin kayan sanyi masu kyau da tsari.. wani irin waro ido sultan yayi bakinshi na rawa yake nuna baby yama kasa magana cikin matsanancin farin ciki yanufi matarshi, yana kissing
in ta yana fa
ar alhmdulillah Allah. Shikuwa Sabeer gun babyn yake ya
aukeshi cike da farin ciki yana masa addu'a. Sultan yajima akan mebo kafin yakar
i baby cikinso da
aunar yaron yayi masa hu
u ba, kana yarungume a
binshi yana yiwa Allah dodiya. Sabeer kuwa Farisa yakira yasanar mata da zancen haihuwar.
Aiko bawa'awani
ata lokaci ba segata tazo asibitin sedai koda tazo an sallamesu. Hakan suka kwasa duka suka komai gida.
Aranar sultan ya sanarwa Ummi da zancen haihuwar aiko tace lallai ya dawo da mebo gida seta gama jego. Ba yadda beyiba amma fir ta
i yadda. Dole sukayi shirin komawa Nigeria.
Jirginsu na sauka Ahmad yazo
aukarsu shida escort
in sultan.
Masha Allah zokuga murna da farin ciki acikin wannan alahin kamar zasu taka kan jinjirin
abin hadda momy domin bata nuna komai na hasada ba sam ta zubarda makamanta. Hajiya kaka ma tayi murna harta gaji. Hadda kukanta tana farin cikin samun lafiyar sultan hadda yaro.
Osolo kuwa dayaga
an mebo, hadda kukan farin ciki seda yayi. Hakan ya
auki yaron shida baban sama da Ahmad suka kaiwa eyabo. Alokacin tana
akin Ummi tazo ganin matar
an Ummi da aka gaya mata ta haihu tunda yanzu sunzamo tamkar yan uwan jini.
ar baby tayi cikin farin ciki da soyayyar yaron tarungumeshi ajikinta tana sanya mai albarka. Murmushi Osola yayi kafin yace "eyabo wannan yaronfa jikinkanki ne domin
an mebo ne, itace ta haifeshi. Ai wani irin fa
uwa gaban eyabo yayi ta
ago arazane tana kallon Osola jikinta na wani irin tsuma amma takasa cewa komai. Ganin Hakan yasa yace yayi saurin cewa. "Bafa abinda kike tunani bane eyabo mebo tayi aure kasan shekara
aya yanzu, duk school
in dake gaya Miki tanacan tana
akin mijinta ne, narasa yadda zan gaya Miki shi yasa na
oye Miki amma kiyafe mana, please. Anan yabata labarin yadda akayi Auren mebo da sanadin auren daga
arshe yace "kuma wannan aminiyar taki yanzu
anta ne mebo ke aure. Itace matar
anta data haihu. Ya
asara zancen yana kallon yanayinta.
Ido kawai takebinshi dashi amma takasa cewa komai domin gabaki
aya ya
auketa da jijiyoyin jikinta. Ganin yanayinta yada baba gyaran murya kafin yafara yimata nasiha cikin hikima yana bata ha
uri yana ro
ar yafiyarta yanuna mata cewar tabbas yasan anyi mata ba dedeba amma tayi ha
uri tayafe musu karta
auki wani mataki akai. Sosai baba yayita lalla
ata Hakama Ummi itama saka baki, cikin iya war Allah da buwayarsa ta sauko kuma ta ha
ura
in kamar yadda suke bu
ata Hakan yasa baba cewar sultan yazo taganshi. Cikin fargaba da tsinkewar zuciya yazo domin sam eyabo bata gane Ahmad ba amma sultan nashigowa taganeshi, sedai batace komaiba illa ido kawai data kafeshi dashi. Kafin tayi wata maganar baba yace "wannan shine sirikinki mijin yariki.
Wani irin runtse ido eyabo tayi da karfi tana jinjina girman shammatar da sultan yayi mata. Ai cikin sauri ya
araso wurinta tare da
ora hannayenshi akan kafafuwanta cikin rauni yace "mama dan..bata bari ya
arsa fa
ar abinda yakeson fa
aba tayi saurin ri
o shi tana rungumeshi abinka ga
abila kuma Kirista
tana
an bubuga bayanshi kana tajansheshi daga jikinta tana murmushi Sekuma ta
an mari fuskarshi ka
an tana jamishi hanci. Dukkansu dariya sokayi domin sun tabbatar ta amince da Auren kenan.
Hakan mebo tazo itama cikinso da
aunar mahaifiyar tata ta rungumeta tana kuka. Sosai suka kewar junansu, sunjima atare kafin, suka saki juna aka shiga firar yoshe gamo.
Anan eyabo ta wuni sedare tatafi, washe garima tadawo. Hakan suke ta hidima da mejego dakuma yaronta, sam baruwanta da wata kunya ita. Ahakan har akayi suna yaro yaci suna, yaro yaci suna MUSAYYEER. Akayiwa lieutenant musayyeer
in lusha takwara (ME & MY LION)
anyi taron suna Lpy kuma anwatse lpy, sedai muce Allah yaraya musayyeer. Sultan yabawa kuburah ta kardarta cikin mutunci da salama kuma kowa yayi farin ciki da Hakan har ita kanta. Mejogo kuwa tana Samun kulawa sosai agun iyayenta abin ba'a cewa komai sedai Alhmdulillah.
Bayan wasu shekaru.
Kuburah tayi aurenta inda ta auri habeeb abokin su sultan dake jihar Osom. Hakama Ahmad ya auri humairah
atuwar sultan. Zaman lafiya da kwanciyar hankali ya wanzu tsakanin wannan ahalin duka, mebo da iyayenta suna nan matsayin Kirista
insu basu musulunta ba kuma Hakan suke rayuwa dasu babu hantara balle kyara rayuwa dukeyi cikin mutunci da kawaici rayuwa me birgewa tsakanin wannan
abilar biyu, kuma babu nuna kabilanci balle wariyar launin fata. Dama Hakan akeso kazauna acikin kowanne jinsin mutane Allah ya ha
aka zama, bawai doline se wanda kuke addini
aya ba. Kana Allah da kanshi ya halatta Auren alhalilkitab, domin kawo masalaha acikin al'umma, kana bece doline sesun musulunta za'aci gaba da zaman aure dasu ba a'a yadaice ina Fatar yin Hakan yazo sanadin shiriyarsu. Idan kuma basu shiriyaba bashine zesa ace baza'a zauna dasuba domin da ana Hakan tun farko baza'ahalatta aurensuba. Allah ya ganar damu. Mebo da sultan sun tara zuri'arsu gwanin sha'awa kuma dukkan
ansu Musulmai ne babu wanda kibibiyar addinin mom
insu. Kuma taba damu da hakanba iyayenta ma basu damuba, mijinta kuwa kullun addu'a yake mata da Fatar shiriya acikin rayuwarta itada ahalinta. Muma muna Fatar Allah ya shiryarda su dasu da dukkan wanda baya kan Dede Allah yadamu da rahamarsa ta duniya da lahira alfarmar sayidissadati.
Alhmdulillah
Alhmdulillah
Alhmdulillah
Anan nakawo
arshen wannan book na yoruba tribe, abinda nayi Dede aciki Allah yasa mu anfana dashi wanda yake kuskure rabbi kayafemin, ni yar Adam ce kuma ajiza me tarin laifuka agareka. Rabbi karkayi duba da laifukana Allah ka Dedetamu akan hanyar shiriya nida dukkan musulmi baki
aya.
Fatan alkhairi
I really love you All my lovely fan's
Autar alheri
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KL4
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
48b362d0b3514972896f23aa413d790f