Sashe 13
Yoruba Tribe Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
(
ABILAR YARBAWA)
Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 2
Page 55 & 56
"Koda yaje tana zaune parlor taha
a kai da guywa tana tinani idonta sunyi jajir sabida kuka. "Rufaida. Afirgice ta
ago jin muryar baba yana Kiran asalin sunanta, ganin shine dai agabanka yasa tami
e tana fa
ar "na'am yaya sannu da shigowa. Be amsa gaisuwarta ba kana bece mata komai ba illa biyoni muje daga Hakan yayi gaba abinshi. Tana biye dashi abaya gabanta na wani irin fa
uwa. Part
in abbey taga sun nufa Hakan ya
ara tsinke mata zuciya. "Gatanan mlm, yafa
a yana zama. Wurin zama mlm yanuna mata se a lokacin idonta ya sauka akan muftahu dake kwance tamkar ma tacce. Hakan yasa zuciyarta ta
ara wani irin bugawa ramkar zata fashe ta tar watse.
"Rufaida miye tsakaninki da sultan da har kike neman mai dashi dadironki dudda Kinsan cewar
an mijinki ne domin dai Kinsan
ane ugum Usman tunda sani ya haifeshi? Taji saukar muryar baban sama babu wasa acikinta. Shiru tayi tana zare ido gabanta na wani irin fa
uwa. Cikin daga tsawa ya
ara cewa "bazaki maganaba sena tattakaki anan natarkataki na mi
awa hukuma? Dudda juyewar da reshe yayi da mujiya abin yakoma kan
auki duk be isheki isna ba? Zaki wani sakamu agaba kina zare ido tamkar anrutsa munafukin Allah acikin wuta. Kedai kinyi asarar rayuwarki wlh..cikin sauri abbey yace "ya isa Hakan yaya dan Allah kayi ha
uri kabari tayi managa. Sekuma ya kalleta yace "munajinki Rufaida duk abinda kikasan kinyi agidannan doline ki gaya mana, domin Kinsan idan ban mantaba sultan tun yana dan 7 yeah kike bibiyarshi Kinsan duk munada labari kawai mun rufe zancen ne kuma shine dalilin barinki gidannan daga baya kuma se Usman ya auroki bayan ya saki matarshi, ashe kuma duk baki ha
ura kina nan kina bibiyar sultan
in dudda haka. To kigayamana minene shirinki akanmu da yaranmu domin na tabbata ba iya wannan abin bane kikayi. Ya
asara zancen Shima yana ha
e rai sosai domin karta kawo masa wargi.
Kuka Didy tafashe dashi me mugun
aci arai tabbas ta aikata
arna kuma tayi nadama amma a
urarren lokaci, domin komi
arnar da kakeyi aduniya anaso katuba ka koma ga Allah tun lokaci be
ure makaba to itadai Didy Ya
ure mata sedai dukkanmu musan lillahi gafururrahim ne.
"Tabbas na aikata kuskure arayuwata mafi munin kuskure wanda Allah yanunamin iyakata tun aduniya. Anan tashiga Basu kabarin duk abinda tayi akansu tun korar da dady yayi mata harkawo yanzu da komai ya lalace., seda takai
arshe kana taci gaba da fa
ar. "Na fidda Anty Maryam daga gidan mijinta Allah yamaidata domin kwanakin aurenta Basu
areba. Na raba Zainab da
anta domin shine burina, Nima Allah yarabani danawa tun haihuwarsa yakoma part
in Anty salamatu. (Momy) Nashiga tsakanin Anty Maryam da
arta nasaka an aurawa sultan ita sabida mummunan
udurina akanshi. Domin Allah yasakamin son Sultan da sha'awarshi tun yana
aramin yaronshi. Hakan kuma shine yayi silar koma minene nayi. Amma duk abinda nayi shirin akan Auren sultan da kuburah se Allah yanunamin shikeyi alokacin dayaso dabe
auro zaman aure kamar na kuwa tsakaninsu ba, seya kashewa sultan gaba
aya sha'awa yadda ko sha'awar bayada balle ya kwanta da Ita
in.
Duk Hakan ne isheni nasaka takawo
ararshi gida domin ansan abinyi. A she lokacin karyewar al
adarinane yayi. Don Hakan yayi sanidiyar aurenshi da wata, kuma shine abinda ya tunzurani har nayi wannan aikin da ya haifarmin mummunar
addara acikin rayuwata dan cikina yana lalata dani, kuwa wacce irin rayuwa Zanyi acikin wannan duniyar. Ta
arsa zancen nata tana
ara rushewa da Sabon kuka.
Dukkansu ido suka zabu mata suna kallonta cikin takaici da ba
in cikin wannan abin, gefe
aya kuma ga tausayin jefa kanta data acikin bala'i tsakaninta da uban gijinta, domin wannan hukuncin nashine. Mutane akwai son zuciya mutum ya kauda komai idonshi surufe yakasance ba abinda yake kallon se burin zuciyarshi, Allah yasa mufi
arfin zukatanmu
"Mlm yanzu Miye hukuncin wannan yaron amusulunce kan wannan mummunan abun? Domin fa dukkan mu nan musan hukuncin Aban giji akan
an dayayi lalata da uwarshi, dakuma uban dayayi lalata da
arshi. Dakuma mutumin da yayi lalata da uwa kuma tayi da
a dukkan wutar LAZZA, ta tabba agaresu. Shin wannan yaronma yana daga cikin wannan mutanen? "A'a Alhaji sam baze shiga cikinsuba dudda kasan cewar shari'a sa
anin hankalice amma Allah baya ta
a kama wani da laifin wani, wannan abin shine ya aikata amma bashi yasaka kanshiba, an juyemai tunanine kana ansaka aljani ajikinshi yana sakashi aikata a wannan mummunan abin, sabida Hakan baze ta
a shiga cikin wa
annan mutanen ba sedai idan shine yayi da kanshi. Yanzu babu abinda zamuyiwa Allah se godiya daya bayyana gaskiyar komai kuma ya kubutarda yaron daga wannan bala'in. Kuma mudage da addu'a akan Allah ya kiyaye gaba, ita kuwa wadda tayi silar Hakan hukuncinta na tsakaninta da uban gijinta idan yaga dama ya yafe mata, wannan rahamarsace da jin
ansa, idan yaga dama ya hukuntata, wannan kuma adilcinsane acikin bayinsa Allah ya gafarta mana baki
aya.
Ameen Ameen y Allah mlm. Ke kuwa tashi kije kuma mu bazamu fidda wannan maganarba Zamu barta anan kamar yadda muka jita ko mijinki bazamu gayawaba domin bazamu bugawa
anenmu zuciyaba, idan kuma kika gaya masa wannan ruwanki ne kije keda halinki Allah yashiryeki keda duk me wani mummunan halayya irinki. Suna gama fa
ar Hakan duk suna watse suka barta nan tana rusar kuka, abbey ya
auke muftahu yamaidashi bedroom
inshi kana yayi tafiyarshi. Tajima tana kuka kafin tami
e ta shiga Pert
in ummi, azaune tasameta tana kallo. Zuwa tayi kusanta tazube
afafunta a
asa tana ro
ar yafiyarta. Rungumeta Ummi tayi kafin ta mi
ar da ita tsaye tace taje tayafe mata Allah ya yafe mana baki
aya. Kuka takeyi sosai tana yiwa Ummi godiya. Kafin tafice zuwa part
in mama, itama ta yafe mata, kana ta koma part
inta, tarkata duk abinda yake nata tayi tafice daga gidan nayan tarubutawa Dady
aramar wasi
a ta ajiye Mishi wadda take neman gafararshi akan abinda tayi Mishi batareda ta bayyana ba, kana tana neman alfarma saki daga gareshi domin bazata iya ci gaba da zama acikinsu ba... lokacinda Dady yagani bewani damuba yace Allah ya yafe mana baki
aya kafin ya tura mata takardar sakinta.
Muftahu ma lokacinda yafarka a bedroom
in abbey yaci kuka harya godewa Allah domin aduk abinda ke jikinshi yasakeshi kana duk abinda yayi aikatawa da mahaifiyarshi yasani, yanzu kuma yana dana sanin abin domin sam beyi tinanin wani abinne ketaredashi ba ya
auka kawai ru
in she
an ne kesakashi yin Hakan...seda Abbey yayita rarrashinshi yana nuna mishi duk sunsan abinda ya faru kuma sau san bayin kanshi bane sihirine ketaredashi kuma yanzu ankarya sihirin, to dahakanfa sa addu'a dakomai aka samu ya
an nutsu, sedai muce Allah yakiyaye gaba.
Tofa Hakan dai rayuwa taci gaba da garawa har lokaci yatafi sosai. Bayan wata takwas
asar Cairo....!
Autar alheri
[1/1, 5:14
PM] Dr zarah:
*YORUBA TRIBE*