Sashe 2
Yoruba Tribe Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
(
ABILAR YARBAWA)
Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 2
Page 33 & 34
"Kamar Didy duk wanda yace ba Didy ba to tabbas inno nacewa bashiba...cikin wannan tsakanin kuwa sosai Dady taso raba Ummi da
anta sultan amma sam abu yaci tira, daga gefe
aya kuma tana mugun tsagwamar Sabeer ko agaban dady ne kuwa domin ba uwar abinda ze iya...lokaci ya
an sosai har mama taje tayi aurenta bayan rabuwarta da Dady inda ananne tahaifi kuburah sedai zaman beyi da
i ba domin kuburah nada shekara uku aduniya mama tafito daga gidansu. Tofa ba yawan wannan lokacinne abubuwa suka fara sauyawa domin sihirin jikin Dady ya fara sakinshi sabida su Abbey da suka tashi tsaye da ro
on Allah suna nemawa
an uwansu temakon kariyar sihiri sabida abubuwan dayake yasa
awa Hankali, bayan abin yafara sakinshine yabirkice musu akan zancen tsohuwar matarshi wato mama domin shi besan ya akayi yasaketaba kuma wai har saki uku. Sukuwa su Abbey sukace ba abinda zasuyi akai tunda saki uku ne, ana cikin Hakan wata rana sukaji labarin mama tayi aure harda yarta ma amma tafito yanzu bata gidan mijin....aiki Dady yasakosu agaba da rigima seda sukaje neman mama tadawo
akinta, amma fa fir ta
i, ba yadda ba'ayiba akan tadawo amma ta
i amincewa, daga
arshe dai seda mahaifiyarta tasaka baki ta hanyar nusarda ita abinda bata fahimta akan rabuwarsu da mijinta duk shirine da aikin sihiri sabida yanzu ko bata sanshi Takoma kodan
anta domin karta raba kan
anta dayawa, Sabeer mahaifinshi daban, kuburah daban yanzu idan takomayin wani Auren Allah yakawo rabo shima shima daban zekoma gara ace
ayace daban koba komai ita
in mace ce. To da wannan fa ummanta tasamu shawo kanta harta yadda tadawo gidan mijinta. Aiko aranarda tadawo Didy haukace kawai batayiba, sedai ba yadda ta iya domin bokanda yayi mata wancan aikin ya mutu, haryanzu kuma takasa Samun wani kamarshi.
Tofa tunda mama tadawo suka
ara jonewarsu itada Ummi sam na ruwansu da sha'anin matan gidan domin ita momy basuda wata matsala da ita inbata kishin sauriba sabida ita tun da aka kawota bata ta
a haihuwaba harsu Ummi suka haihu Hakan yasa ta
ara tsanarsu tareda
orawa
ansu
iyayya musamman sultan dataga mijinta yamaida tamkar
an cikinshi, wannan shine kawai damuwarta dasu, kuma acikin Hakan Allah yabata ciki cikin
udurarshi da buwayarshi, itama Didy tasamu nata.
Lokacinda suka haihu kuwa kowacce Allah yabata namiji, momy ta haifi sadam, Didy ta haifi muftahu. Hakan shekaru suka faraja yaran duk suna fara tasawa, yayinda sultan da Sabeer suka zama manyan samari, awannan lokacin ne kuma
iyayya momy ta
ara lunkuwa akan sultan domin suka iyayen nasu komi zasuyi sesun gabatar dashi kasan cewar shine aka fara haihuwa kafin Sabeer seya kasance yakar
i matsayin mijinta acikin
ansu yazama shine babban yaya abinda ke bala'in kona mata rai kenan. Yaransu gana karatunsu cikin narasa yayinda kyau da cikakkiyar
irar zaratan maza ta
ara bayyana agaresu tun da girmansu yakawo. Ga kuma ku
i sun fara zaunawa nasu naba iyayensu ba musanman sultan daya fara kasuwanci tun yana secondary school dawasu abokanan karatunsu dake Cairo tunda acan sukayi karatu, duk ku
inda iyayen ketura musu shi baya kashin nashi kasuwancinsu yake sakawa, shi kuwa Sabeer yayita yimasa dariya yana fa
ar yana asarar ku
inshi ne kawai, amma fa san baya damuwa domin bu
atarshi kawai yaga gaskiyar abinda yake karanta idan dagaske abin zeyi aiki tunda business yake karanta. Aiko cikin iyawar Allah da buwayarsa yasakawa abin albarka, cikin
anin lokaci ku
i suka tasomai kamar ba gobe domin koda yagama Digiri dinshi dinshi na farko yanada company kanshi har guda biyu. Kafin kuma abin ya
ara hauhawa.
Anacinkin Hakan Dady ta
ara Samun wani Sabon boka kamar yadda take bu
ata, aiko tabazama aiki wurinshi, a lokacin Ummi na goyon humairah domin se a wannan lokacin Allah ya
ara bata haihuwa. Dady kam data samu yadda takeso, a wannan lokacin ne ta shiga tsakanin Ummi da sultan domin agunshi aka samu nasararyin aikin sabida ya
i kama Ummi, aka sanya mishi mugun tsanar Uwar ko son ganinta bayayi, sedai dudda Hakan ankasa Samun nasarar yimai aikin daza'a sanyashi bibiyar Didy dole se anyi anfani da sperm
inshi tukunnah za'ayimata wannan aikin wanda zata mallakeshi tajuya yadda takeso bazeyi musuba idan ta iya kuwa tamaidashi mijinta, amma fa duk Hakan bazata samuba seda wannan sperm
in kuma babu hanyar samunshi, tundashi ba manemi mata bane.
Ganin batada wata mafita ne akan Hakan yasa dole tafara
ulle
ullen ha
ashi aure da kuburah
ar mama wadda takar
e tamaida hannunta tunda suka dawo gidan, domin cikin siyasa da kwa
ayi da wayo dakuma sohirce sohirce harta kar
e ra'ayin yarinyar Takoma gunta gaba
aya. To yanzu tana tinanin idan tasaka aka aurawa sultan ita Samun sperm
inshi baze mata wahalaba, seta fakewa kuburah da ku
inshi wurin tusa mata ra'ayin aurenshi, kuma ba aure na dindindin ba a'a na
an lokaci dai idan tasamu yadda takeso kana ta
ara raba auren.
Hakan da sihiri da komai tatusawa Dady da inno son aha
a kuburah da sultan aure alokacin inno bata ganin uban kowa da gashi agidan daga Didy se kuburah...Hakan aka fara shirye-shiryen Auren sultan da kuburah batareda Ummi tasaniba domin daga Ummi har mama sunsan cewar bada manufar alkhairi Didy tamaida kuburah hannunta ba amma basuda yadda zasuyi tunda sihiri ne ke aiki akan yayinyar da kuma Dady, sedai kullun sunayuwa yayinyar addu'ar Allah ya karkatota.
Lokacinda Ummi taji labarin Auren ba
aramin jijjaga tayiba, sedai bata Sareba kullun tana yiwa yaronta addu'ar duk abinda yafi zama alkhairi acikin rasuwarshi Allah yayi mishi.
Sultan kuwa da akazo da zancen auren bemusa musuba kasan cewar baya jayyada iyayenshi amma yanayi shi yasa baban sama cewa, koda yayi wannan Auren aduk lokacinda yasamu wadda yakeso dakanshi to bazasu hanashi aurenta ba, kuma zasu shige nasa gaba wurin nema masa auren haryasamu abinda yakeso, to da wannan aka samu yasake akayi suren kuma lokacinda baban sama yafa
i Hakan gaban kowa akayi, cikin iyayen nasu, abbey na zaune Hakama Dady da inno... Sabeer kuwa lokacinda yaji zancen aure tamkar hauka Sabon kamu Hakan yakoma musu domin shine ma me ya
i akan baza'ayi Auren ba bawai sultan ba domin shi yatsani Didy tun yarinta sabida zaluncin datake masa, gaya kuma duk wani sihirinta idan zatayi yana kamata sedai ba yadda ya iya da ita Hakan yasa kullum yake cikin zarginta shi sam be yadda da itaba. Kuma lokacinda kuburah Takoma wurinta ba yadda beyi janyotaba Takoma gun uwarta amma ta
i kasan cewar sihiri nayawo ajikinta. Shiyasa itakanta yarinyar yanzu ya tsaneta domin gani yakeyi duk abinda Didy keyi itama yanzu takoya. Seda Dady yayiwa Sabeer jan ido tukunnah yabar yazu ido akayi auren, inda aka aurawa sultan kuburah shikuwa aka aura mishi budurwarshi dayakeso wato Farisa.
Tofa wani Sabon tashin hakali daya
ullowa Didy duk befi sultan bayada sha'awa ba sam shi bedamu da maceba, domin tunda aka kai kuburah ko
aki
aya Basu ta
a kwanciya ba har akayi wata hu
u, lokacin ne Didy tace tafara nemanshi dakanta idan shi baze nemetaba, sede ko wannan
inma beyi aikiba har suka tattara suka koma Cairo tunda dama acan yake aiki office
inshi da duk wani abin nashi me mahimmanci yana can tun da acan yafara kuma abokananshi da gwamnatin
asar sun hanashi dawowa tashi
asar kasan cewar Allah yabashi baiwar abubuwa masu tarin yawa Shiyasa basaso yabar
asar su...to da Hakan dai suke zaune yau da Da
i gobe babu, kala baya dakuwa da lanarin har kuburah tafara bashi tausayi domin koba komai ita
in mace ne kuma
anwarsu. Hakan yasa ya fara neman magani domin shikam izuwa yanzu ya fara tantama akan tafiyarshi. Domin jijiyarshi tana tashi bawai akwance takeba sedai sam bayajin sha'awar da har zata saka tayi
arfi yadda zata anfani mace. Sosai yabazama neman magani amma sam ba adaceba kala yana
oye abin harya bawa Sabeer labari dakuna amininshi Ahmad wanda suka taso tare tun yarinta, Hakan suma suke tayashi neman Maganin har tsawon wannan shekarun amma ba'a daceba...kuma wannan dalilinne yasa Didy saka kuburah yagaya Hajiya kaka domin koba komai maybe agunsu za'a iya nema mishi magani domin ita kam tasan tafiyarshi qalau sedai idan yanzu ne koma minene yasameshi...!
Autar alheri
[12/23/2025, 6:20
PM] Dr zarah:
*YORUBA TRIBE*