Sashe 8
Yaya Mata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya tana fitowa ta kwalawa lami ,da harira matar ishak tace,,, kuna nan waccen shegiyar yar taci saudiya da makudan kudi Ku naku ya,ya ,ko tsnke dasake ,wallahi ,,,lami dafe kirji tayi ,tace kumafa Mubarak ma yayi sauka shi ya ba a bashiba,,,harari kuwa cewa tayi Allah ne yabata ,Dan ita bata shiga shirginsu,,,lami tace to yanzu dawa zasu makka ,,hajiya tace waida uwartace zata nikuwa nace nizan kaita kinga in naje in hana yar ibada kinga uwar kuma na hanata zuwa,,,lami tace lalle hajiya kinyi dabara ikon Allah muna nan yar husna taci kujerar makka hammm
Haka aka fara shirin tafiya saudiya ,,,umar dai ranshi bai soba yadauki hajiya da leema ya kaisu yin biza ,,,,
Leema tanata fishi akwai malaminsu aguri Wanda shima gwamnaty tabashi kujera,,,yace hallema zu nan yajata gefe ,meyasameki kike fishi, sai ta fashe da kuka yace meyene ,,,ta bashi lbr bada mamanta zaaba da kakarta, kuma kakar bata sonta,,,yace yi shiru ke dawa kikeson zuwa tace da mamana,,,yace shikenan jiki,,,,
Malaminsu leema yakira umar gefe suka tattauna ,,akan tafiyar ,,,yashiga ofes din hajji commety din ,,,
.bayan ankira halema umar nuhu ,,,su hajiya aka shege ofes sai wani lallaba lema ake,,,akace hajiya ya sunanki ,,,tace hajiya rabi nuhu ,,,yace to ay a letar da aka bayar ,,husna mohd ne ajiki ,,,eh ancanza ne dani zaa tafi ,,,yace bazai yiwuba ko baba ko mama zaa tafi bazai yiwu da keba kasancewar anriga ansa sunan ita husna Dan ita tazo ranar,,,tsaki hajiya tayi tace malam banaso munafurci kaidai kace husna tabaka cin hanci ne kawai dan kar a tafi dani ko ,,,yace hajiya ni bansan wacece husnan bama ki tashi ki bani guri kuma ankara musu kujera daya harda baban zaa tafi ,,,,,nan kuwa hada baki sukayi umar zai biya nashi ne da kanshi,,,,
Masifa hajiya tayi tayi da ker aka cirota a ofes din ,,,suna zuwa gida tayi dakin husna da masifa , ,,,batasan surayya tazoba ,,,ina kiki munafuka ,,,kinje kinyi munafurcin ki ance bazan jeba,, to kema kuwa bazakiba,,,
Surayya tace sannu dazuwa hajiya ,,akan arzikin ya,ya, mata masu abin kunya kike jaraba karki damu ,acikin irin arzikin yayan husna sai kinje hajji sau goma,,, jikin hajiya sanyi lukus tayi tafita da ker,,,husna tace anty kinji wani batu me lema ya akayi ne ,tsab leema tabasu lbr ,,,umar dayashigo bayan sun gaisa da surayya ,,yake basu lbr nashi shi yabiya dama yanaso su tafi ,Allah yakawo hanya,,,sannan yacewa surayya ,Anty Dan Allah kibawa husna hakuri ta kwantar da hankalita shine burina ,,surayya tace karka damu,,,
.
Bayan yafita surayya tace husna ki kwantar da hankalinki kinji tonda mijin ki yana sonki ,,ki dinga mishi uzuri Dan Adam ne shima,kuma kike cewa yana zumudin da namiji ,,dama haka rayuwa take ,in kana da mace kanaso namiji in namiji ne dakai tabbas kanason ,mace kiyi hakuri ki zauna da yayanki ,kibasu tarbiya ki musu addua ,,,sannan ki kauda kai akan umar ta matarsa kinji ,itakuma wannan tsuhuwar ki daina sata a lissafi,,,,
Su hajar manya masu ciki ,,,ana nan ana kinibibi ,,,umar kuma yarasa inda zai sata Dan murna tace wannan tace wannan,,,,
Hajiya bakin cikin husna zata makka kuma da umar ,,,har zazzabi tayi amma haka ta hakura tanaji tana gani suka tafi,,,
Sauran yaran surayya ta tafidasu ,,,umar ne a gaba sai leema sai husna sunshiga yiwa hajiya sallama ,,,da ker take amsawa ,,,hajar kuwa hadda kukanta ,wai itama zata bisu hajiya tace kwantar da hankalin ke naki Dan sai ya kaiki sau dari da kudinshima bana alfarma ba ,,,,,hakadai hajiya tayi ta habaici ita dai husna murmushi take,,,,
.har sun fita hajar tace yaya yace naam tace boy yana ma bay bay ,,,da Sauri ya jiyu ,ya sunkuya daidai cikinta yace babana sai nadawo,,,hajiya kuwa sai washe baki take ,,husna kuwa ko kallo basu isheta bah,, suka fita sai iyafut,
Hajiya sbd bakin ciki har kuka tayi dan ita aduniya husna ta tsana Dan tana ganin umar yafi son husna akanta,,,
Husna da umar da leema akasa mai tsarki ,,husna ta zage ba dare ba rana tana yiwa yayanta addua,,,da kanta,umarma ba a barshi a bayaba,,,
Akwai yayar umar maryam har masauki tazo tasamesu da achan take aure ,,sosai husna ta burgeta, ,,,sunyi hirarsu mai dadi nan tabawa husna shawara akan ta kwantar da hankalinta ya,ya, mata niimah ne ,tayi musu addua kawai ,gashi ita bata tabama haihuwaba kuma hankalinta a kawance yake dan tasan daga Allah ne,,,haka suka fita siyayyah har umar maryam ta kashemusu kudi barin ma yayan husna ,husna har kukan dadi tayi yau a dangin umar ansamu maison yaranta,,,umar ba a barshi abayaba yasiya umar da Dan babah😀😀har husna ta tayashi zaban kayan jinjiri ,,,
Sunyi ziyara mai yawa akasa mai tsarki ,,,kuma sunyi aduua ,yayin da husna tazage tayi adduui sosai shima umar tayi harda hajar Allah yasauketa lfy ,,,,haka suka tattaro suka dawo gida Nigeria,,
Hajiya da mutant gidan ba wanda ya yiwa husna sannu da zuwa sai harara ,,,itakuwa ko a jikinta ,,,,dan yanzu ita hankalinta akwance yake tsaf,
Hajarfa ciki ya girma tayi turtsisti dashi kuma ana dada turashi ,,kullum dare sai tace nakuda da safe ta wartsake ,,, husna kuwa ta daina ragamata India girkinta ne bata bari,
Rana bata karya
Yau ton safe hajar ta tashi da azabeben ciwon Mara da baya ,,Allah yasa umar a dakinta yake ,,,haka suka kwasheta shida hajiya sai asivity ,,wasa farin girki hajar ido ya raina data,,,,,,
Taku umar farhana😘😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
*DEDICATED MY FANS ,NIMA INA MUKU SON SO*
*KUMA NAGODE DA ADDUUIN KU GARENI*
PAGE 16
Hajiya da sauri ta shiga sashenta ,abin yabata mamaki Ashe karuwanci yarinyar nan husna har yakai haka lalle umar ya auri karuwa,,,
Hajar bayan tagama langwabe 2 karya taji shuru ba hajiya ba umar ,,,a ranta tace yau shegiyar matarshi ta hanashi zuwa ,,,waya da dauka sai chart take har tayi bacci ,Dan kallon b film yazama jikinta ,,,,
Umar yayi yayi yakasa hanata haka ya hakura,,,
Dasafe umar yashiga gaida hajiya ,,,tace auta shine jiya kabar yarinyar nan da jinya ko ,,katafi ka kwana da karuwar matarka naje ina sallama kuka ki kulani ko,,cewa yayi yi hakuri wallahi bamujiba ,,to ina zakaji kana tare da kilaki,,,
Ran umar yadan sosu aransa yace hajiya husna fa matatace ko Albarkacin aure yakata taci kidaina cewa uwar yayana karuwa,,,,eyyyye sai kace yayan arziki ta haifama ,meye a yaya mata banda abin kunya ,,,ran umar ya baci baya mayarmata magana amma yau kam,,,yace hajiya insha Allahu bazasuyi abin kunya ba sai kinyi Alfahar dasu,,,kai dallah tafi chan,,,
Husna kam ko a jikinta tan ta kudiri aniyar sai indai ana kwace miji da kissa sai ta kwace,,,
*BAYAN WATA HUDU*
Yau husna ta tashi da hada hadar ,ayi ,,Dan yaune leema zatai,sauka, duk da karanci shekarunta ,amma akwai ilimi ,shekarunta sha biyu yanzu,,umar yayi bajinta ,,,,
Sun shirya tsab sun fito ,,suka shiga yiwa hajiya sallama akan zasu tafi filin sauka su leema ,,,sai cewa tayi zugu dai,
Kuma saida uwarta ta kaita ,Dan yau cikin hajar yacika wata biyar kuma yau nakeson ka kaimu , ayi ,,,yace haba hajiya gurin sauka fa zamu,,,tace bazakaba ke hajar taho mutafi ,,,
Tinkis tinkis ta fito ,,ta wucesu hajiya tabi bayanta ,,,umar yace kozo muje ,,haka husna tabshi ,,yace hajiya kiyi hakuri in ajjesu sai mu wuce daker ta yadda ,,hajar anwani kwame a gaban muta,,,,saida ya sauke husna da yara da kayansu ,,sannan ya wuce da uwar maza,,,
*AL-IMAN ISLAMIC SCHOOL,AND TAHFEZUL QURAN*
Shene sunan makarnta ,,,bayan anbude taro da addua,an gabatar da yara masu ,sauka leema ce karama acikin su ,,,jamaar guri kuwa ta burgeshi ,,,domin gurin yatara many an malamai ,,maaikata,harda wakilin gwamnati,,,
Ankira wani yaro a maza ya gabatar da kiraa ,,,sannan aka kira leema ,,,karatu take a nutse, gashi tana bawa kuwani harafi hakkinshi ,,,sosai ta burge mutane,inda aka dunga bata kyeuta kudi ,,,murna yacika ran husna ,take tafara kiran layin umar amma bata shiga,,,,
*Asibity*
Anyiwa hajar scan inda Dr ya tabbatarmusu da namijine lafiyayye acikin hajar hajiya saida tabawa Dr kyeutar kudi ,,,,kuma ta rangada buds,,,,,yerriyryyyyyy ,
Shima umar tsntar kansa yayi cikin farin cki sosai ,,,sai hamdala yake yana godewa hajar ,,tuni ya mantama da wata husna da yayanta,,,haka yadauki hajar da hajiya saida kasuwa ,,siyayyan kayan beby,,, sai murna yeke,,,,,
Makaranta ,,,lema ce ta samu kyeututuka ciki harda kujerar makka biyu kasancewata yarinyar,ko da mamanta ko da babamta,tasa scholarship har univesty ,,,banda kudi ,A sanadinta gwamnati ta dau nauyi gyrra mkrt ,,, sosai husna tayi murna harda hawayen dadi ,,malaminsu lema ne yakawo gidah,,,,
A kasuwa umar duk abinda za asiya sai yasiya biyu kashe kudi yake ba sassaitawa,,sai bayan azzahar suka dawo,,,
Ayyeri yirrrrrrr,,,shine abinda hajiya tace ,sannan ta kwalawa husna kira tace ,,,yau kizo ki tabbatar baki da rabon haihuwar da namiji umar zai samu magaji ,,,ehemmm,,
.
..husna sbd itama cikin farinciki take ,bata ko damuba ta tayasu murna,hajiya sai habaici ake shikuwa umar anata shiga da kayan beby dakin hajar,,,,
Sai karfe hudu sannan yashiga dakin husna ,,,sannu dazuwa taimishi,sannan,yace kinji lbr mai dadi ko haka Allah yake abunshi ,Ashe gaskiyan hajiya hajar CE zata haifamin da namiji,,,,
Husna tace nayi farinciki Allah ya raba lfy ,,,
Nima katayani farin ciki lema taxi kyeututuka ciki harda kujerar makka guda biyu,,,,
Tamikamasa kudade da kumai ,,,, wani irin tsalle yayi sai dakin hajiya,hajiya zukiga abin arziki lema taci kyuta harda kujerar makka,,ay da gudu tayiwo waje,,,,
Husna tas ta nuna mata kyeutuntuka ,hajiya sai cewa tayi andaiyi sun kai amma yau affan basu Ciba sai ita,su na maza
Umar yace ,haka Allah yake abinsa ,,,kisamata Albarka kawai ,,,,tace halimatu Allah yasa mai amfani ne kinji,,,sukace Amin hajiya,,,husna tace hajiya kisa albarka ,a kyeutar,,,cewa tayi nizan raka halima makka shine nakeso,,,,
Gareko makarnta shin yakamata hajiya taje makka ko husna,
*dok lkc da naji normal zanyi typing* pls ba kullum ba,
Taku ummu farhana😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
**DEDICATED TO MY FANS*
PAGE 18