Sashe 10
Yaya Mata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*bayan shekara biyar* nuhu wanda ake kira sahal yayi wayo sosai sai dai tun yana karami bayaji sosai ,ga rashin kunya ,hajiya ta shagwabashi sosai ,sai abinda da yakeso akeyi a gidan,bayan shi hajar har sau biyu data haihuwa suna mutuwa ,kuma duk maza,,,lkcn da zaa sashi makaranta hajar sai da ta naimu mai tsada da kulawa da karatu ,akasa sahal,amma a banza ,bayason karatu randa ya tashi iskanci ma bazai je makarantar ba ,kuma badama umar yayi magana hajiya tace abarshi yayi son ranshi,,dama ita hajar ta sallamawa hajiya shi,tsukana kuwa kullum ne sai ankawo kararshi ,amma hajiya sai tace da ka kai kara kwanda a kawoma,sai tabada hakuri yan kawo kara suna fita zata ce gobema ci ubansu,,,
Yaran husna sam basuda sakewa a gida ko tsakar gida basa fita da makaranta sai gida ,dan salah baya barinsu ,jifansu yake kamar me,
Umar ya gama gidanshi amma sabuda jaraba hajiya tace baza a kuma da husnaba sai dai hajar kawai Dan itace matar arziki,,,shikuwa yace gida da sunan husna ya gina, haka ya hakura yasa haya a gidan,,,
Yan mata husna kuwa sun girma ,lema tana 17 ,tagama secondary ,,,inda tasamu ,daret admission ,zuwa jamia ,inda zata karanta Islamic stodis ,,,sosai husna tayi murna ,inda take sa ran shekara mezuwa melat zata gama nus takeso ta zama,,
Wasa wasa sahal yana girma da halaye marasa kyeu ,inda hajiya take ganin ,gata take masa, sai yayi wata bai je makaranta ba kuma hajiya tace a barshi ,kudi kuwa bata isa ta ajeyiba,,,
Sahal ne yashigo da gudu ya wayyo hajiya zasu dakeni ,saikuwa ta fito ,a guje abin tsaustayi ,tana fitowa yana karasowa aykuwa ya shatilota ,ji kake Tim hajiya tashi kasa, sahal kuwa ya tsallaketa ya shige gurin uwar sa ,,hajiya sai salati take,
Muje zuwa ,taku uwar farhana😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
**DEDICATED TO MY FANS*
*LA HAULA WALA KUWWATA ILLA BILLAH*
*YA ALLAH INA NAIMAN TSARE DAGA GAREKA YA ALLAH KA DAFAMINI*
PAGE 20
Hajiya sai salati dake tana ihu sahal kuwa ya dannawa kufarsu sakata,lami kuwa tanajin ihun hajiya ita da yayanta sai dariya suke,,,
Leema da melat ne suka shigo leema da hijab har kasa melat da kayanta na nursing dan wannan shekarar ta shaga ,,,leema ce tafara ganin hajiya,tace subahanallahi hajiya meyasameki ,,tace melat zu mu kamata kinji ,melat ba dan ranta yasoba dai tazo ,suka kama hajiya ,suka tsayar da ita ,sai cewatayi kusakeni zan iya tafiya yayan jaraba ,suka saketa ,dana daga kafa jikake tim, leema ce ta dawo tace sannu hajiya ,ko zamu gaiki daki tsabar azaba daga kai kawai tayi ,,leema tace mellat zuman ,,melat sai zunbura baki take da ker suka daga hajiya zuwa daki,sai sannu leema take mata ita kuwa melat ,juyawa tayi tayi tafiyarta,,,
Suma da suka shigo ,basu gayawa mamarsu ba ,hajiya dai tana daka dama ita hajar sai ta yini bata leka hajiyaba,saida ita ta je mata,,azaba ta ishi hajiya ga raradin ciwo ga umar shima yau bai dawo da wuriba ,ko da yadawo ya dauka hajiya bacci tayi ,,,
Sai dare sahal tadawo gurin hajiya dayake tare suke kwana ,yana shiga ya dane kanta, tsabar azaba,saida tayi ihu sahal,dariya yayi yace hajiya me yasameki ne tace haba sahal ba Kai ka yardani ba ,yace sannu ya dane ,bayanta ya kwanta ,wasa farin girki ,hajiya haka ta kwana batayi bacciba sai kuka take ,sahal kuwa sai bigeta yake a bacci,
Haka har gark ya waye umar ya shigo ,ya ganta yace ya Allah hajiya me yasameki ne ,tace ,ban saniba matarka ta hanaka zuwa tun jiya naji ciwo kwana nayi banyi bacci ba ,yace sannu hajiya ,husna bata sani bane ,tace karya kake ,naga halima ce ta kawuni daki,yace amma basu gayaminba ,Ay yanzu ina yake miki ciwo ne,tace kafata ,yace to mutafi asivity ,tace aa kaje ka kira man idi mai gyera ya duba ni ,yace to,kafin yafita ya leka ya gayawa hajar ,sannan yashiga gurin husna itama ya gaya mata,,
Mai gyera yazu ,yana taba kafa hajiya ta zunduma ihu ,aykuwa yace karayace kuma tayi tsami ,haka akayiwa hajiya gyera tana ihu ka fitsar ,nan anyi shi,
Duk abin nan da ake hajar bata leko ba kuma tace sharri hajiya tayiwa sahal,
Hajiya tana zaune haka da fitsarin ta gashi ita kadai lami ma zuwa tayi ta kuma ,,husna ma tazu ta kawu abinci ,ta kuma ,hajiya kashi ya matseta ,tayi ta kira,hajar lami,ba wanda ya kulata ,haka ta kirnashi ,a zaune ,
Umar ya dawo ,yashiga duba jikin hajiya yana shiga dakin ,yaji gum ,har zai fita yace hajiya ya dakin yake wari ,tace bayan gari nayi yai ta kira ba mai taimako,nikuwa nace amfanin yaya mata,cewa yayi ina zuwa ,
Zuwa yayi ya kira leema da melat ,yace maza kuzu muje ,haka husna tana tambayarsa ko kulata bai yiba, suka fitah ,suna zuwa yace lema hada ruwa melat sai fushi take haka suka wanke hajiya tas, suka chanza mata kaya, umar yace suje su kwanta. Tas ya wanke kayan kashin hajiya ya gyera ko ina ,sannan yace hajiya sai da safe ,
.a dakin hajar yake ya na shiga tace daga ina kake yace daga dakin hajiya ,,yace haba hajar yanzu tun da hajiya taji ciwo baki shiga kin dubata ba ,,gashi dazu matsuwa ta dameta sai a jiknta tayi, haba ki ringa lekata man ,tace chab kana nufin ni zan mata aykin kashi da fitsari kenan lalle mah, yace amma ay mahaifiyata ce ,tace ay kai ta haifa ba hajar ba ,wai sahal ne ya yar da ita sabuda sharri taje yawunta dai taniyu ciwonta ,mari ya wanka mata ,kuka tasa, ,,
Haka rayuwa take tafiyawa hajiya har kwana uku husna tana shiga ,sosai in yaranta sunan tana turasu ,suke kula da ita amma in basa nan kam sai umar ya dawo shi da lema su gyearata,,a haka tace yaje ya dauko yar kanwarta bazawace tazo ta ringa kula da itah,,,
Fillin musabaka yacika bakil da masu saurare da alkalai,haleema umar nuhu shine aka kira ,,take aka fara chanko mata tana karasarwa,,,
Yarima ne yacewa abukin shi kai sultan yaudai sai naga fuskar yarinyar,nan ,kullum nazu da nikan nake ganinta kuma sbd ita nake zuwa ,muryarta dadi take min,,,sultan tsaki yayi yace kodai sonta kakene yarima,yace inaga kasan bantaba soyayyaba koma ,,haka kawai duk inda zanga yarinyar nan sai naje in ban ji muryarta ba bana bacci,sultan yace anzu wurin mutumina ka kammu,,😃
Ay maneji ,ba wuta,
Taku uwar farhana😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
**DEDICATED TO MY FANS*
*my boy Abubakar Allah yabaka lfy mai durewa ,kuce Amin da bakunan ku masu Albarka*
PAGE 21
Sultan wani irin kamuwa kuma ,ina nufi sonta kakeyi ,murmushi yarima yayi yace tabbas bakayi karyaba sultan inajin ta araina sosai duk da ban taba ganin fuskarta ba,,,sultan yace to mai zai hana yau mu naimi izini a gurin malaman su musamu ganinta ,yarima yace haka yayi abokinah,,,
Bayan tashi a musabaka ne ,su yarima suka naimi izini ganin leema ta gurin malansu ,,,basu sha wahalaba kasancewar su yaran manya ,,,leema bata kawo kumai a rantaba dan tasaba da jama,a nason ganinta ,,
Da sallama tashiga ofes din da suke ,har kasa ta durkusa ta gaida su ,sannan tace ya shek yace kuna son ganina ,sultan yace eh halima ya karatu da kuma kukary tace Alhamdulilah ,,,,
Yarima yace Allah ya taimaka tace Amin ,,sultan ne yace halema nasan zakiyi mamakin kiranmu duk da dai kinsaba ,abukina ne ya gani ya yaba da halayenki,maana yana sonki ,da sauri lema ta dago kai dan ita ba wanda ya taba gayamata kalmar so,,shuru tayi sultan yace ya kikayi shuru ,sunkuyar da kai tayi ,sannan tace inaga a gurin iyayena zakusamu wannan izinin,,,
Yarima yace haka ne munsu dai kisan da zuwa nmu ne ,,sunana yarima Alamin ,abukina kuma sultan ina fatan mun samu karbuwa ,,,murmushi tayi ,tace zan wuce ,yarima yace to mun gode,, tana fita yarima ya rungume sultan yana dariya ,sultan yace ,naso kace kanaso ganin fuskarta ay ,amma kayi shuru yanzu yazamuyi kaga taki bude fuska kar muje muyi tambaya kuma musa fuskar daban,,,yarima yace kai ni ko ya take inasonta ,ay ita nakeso ba fuskartaba,,,,
Haka umar yatafi gidan kanawar hajiya ya dauku yarta rahama akan zatazu ta ringa kula da hajiya ,,rahama tazo da farko dai tana kula da hajiya kamar gaske amma daga baya abin ya chanza,,,
Hajar kuwa bata zuwa duba hajiya in ta shigo ma haka zatayi ta rufe hanci wai wari ,,,ita kuwa husna tana zuwa kullum ta dubata ,,
Kamar kullum yauma husna ta tattaro yaranta sunzu gaida hajiya suna shigowa hajiya tace,to kaza uwar yaya wai su halema da jamila bazaki auraddah subane ,kullum sai yawo suke agari amma ba mashinshi ni Allah yasa kar su biyu bakin jininki ,,dariya husna tayi tace ,hajiya ya karfin jikin tace ,nakusa warkewa ma ay inma dadi kikeji na zauna yau za a kunce,,,
Husna ta bude baki zatayi mgn saiga sahal da gudu yana hajiya kinga mamana wai sai naje makaranta ba wayyo ,kawai yayi kan hajiya da gudu ji kake kas hajiya ankuma karyewa,ihu tasa tana na shiga uku sahal ka karyani ,sudai husna da yayanta sai sannu suke mata ,melat ce abin yabata haushi ta make sahal aykuwa yasa kuka ,,hajar ce tafito da sauri, tace uban waye ya tabamin yaro,melat tace,take hajiya yayifa ,hajar tace to ayba uwarki ta haifamin shi ba ku kinga irinshi a gidan ku ne yar bakin ciki badake zanyiba uwarki ce saata,,,kafin ta rife baki ,melat ta kaimata mari ,kafin kace me kukawa daker rahama ta rabasu , ,,,husna ta kuri su melat makaranta sannan tacewa hajar kiyi hakuri ,da ne ka haifeshi baka haifi halenshiba ,,,hajar ta murguda baki ,tace karya kike muna muka,, husna tace ni ba saar yinki bace jira melat ta dawo,,,
Hajiya dai bata ba san me akeba dan azaba ,an dada kiran mai gyara ,an gyera hajiya sai kuka da salati take tana sahal ka cuceni,,,