Sashe 7
Yaya Mata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana sallama salim yace angon kwaila umar yace kai bari kawai yarinyar nan Ashe fitinanne yace ,salim yace kaikuma jarababbe ne,dariya sukayi ,,umar yace wato salim yarinyar nan bansan a ya nasametaba,,salim yace kamar yaya ,,umar yace ,suluf na shige kuma gata karama sanda na auri husna tafita amma munsha wahala kan musamu hanya. Kuma da safe da kyer ta tashi dasu zazzabi,amma fa ita wannan ita ta tasheni,,,dariya salim yayi tayi harda ruke ciki yana kaga aykin kwaila,,,,,,,,
Oga ya dawo,,,,,
Ayi hakuri ba edit
Taku uwar farhana
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
*DEDICATED TO ZARA,U A MAHMUD*
*masoyana naji korafin Ku akan in kara yawan typiny,to ina baku hakuri inada uzurori dayawa shiyasa ga hidimar gida ,kuyi hakuri dai kuyi maneji ,hakan sannu sannu bata hana zuwa*
Page 14
Umar har yafara kulewa yace haba salim ya ina mgn kana min dry ,,,,salim yace mamaki kaban ay kaida kace yar kwaila kuma kaje kazage harka, uamar yace ay nagayama damuna tayi,amma dai ni zan tambayeta ina takai budurcinta ,,,driya salim yayi yace kai da baka da tabbas ,aya kasameta ,nidai shawarata kar kayi mata mgn ,kaga yadda kanuna bakason auren sai hajiya tace kawai rashin so ne,,,
Umar yace to ya zanyi ne ,salim yace karabu ya ita kawai tonda ba wai kana sonta bane ,,,an riga anyi auren ,ba yadda zakayi ,,,umar yace to na gode,,,,
Sai dare ya dawo gida ,,gurin husna ya shege ,,suna cin abinci ,yasamesu shima dama yunwa yakeji ,,,zama yayi suna ci yace my husy badai fishi kikayiba ,,,murmushi tayi tace aa,, yace kiyi hakuri kinji ,,,tace ya wuce ,,,,bayan sun gama ci hirarsu suke cikin kwanciyar hankali ,,,,,suna manne da juna ,kanta ya bude yace muga kitsun shine baki nunamin bah ,,,ta budemar yana shafawa yana kai amma yayi kyeu,,,,,
Muryar hajiya sukaji tace sannu umar kekuma karamar karuwa ki makaleshi yabar yar mutane da yunwa ,,ko maza tashi nace, soko kawai ,,sum sum ya mike ya fitah,Ashe hajar kuka taje tasawa hajiya wai umar yana cin amanarta gashi kuma yunwa takeji,,, shine hajiya tace aykuwa yadawo ina zuwa,,,
Umar yana zuwa daki ya shige ha kwanta shidai bakin ciki ya isheshi,chan sai ga hajar kansa ta fada tace haba yaya shine ka tafi ka barni ,gashi yunwa nakeji,,,,banza yayi da ita ,,,,
Da safema yana tashi ya je gaida hajiya ,ya wuce gurin husna ,,achan ya karya ,,abinshi ,,,baya yakuma hajar tace nifa yaya yunwa nakeji ,,,cewa yayi to mezan miki ba ga kichinba kuma akwai kumai aciki ga kayan shayi nan ,,,tace yaya nifa ban iya girkiba kasan boarding skull nayi kuma ina dawowa akamin aure ,,umar ko kallonta baiyi ba ,,,wanka yashiga ,,,
Hajar kuwa ta hau kujera ,ta dau wayarta,,wthapp ta hau ,grp dinsu ta shiga,, mai sunah ,, *MATAN HARKA* tana sallama akayi cha akanta kuwa yana ga amarya nan ,,,bayan an gaggaisa hajar sai lbr yake bayarwa,yadda sukayi sex jiya ,aykuwa aka fara bata shawarwari ,dakuma sex video ,,kala kala ,nan kuwa ta hau budewa tana kallo tana nishadi,har umar yafito ya shirya zai fita,,,
Sannan tace yaya yace naam ,mgnr abinci ,gaskiya jiya naji yunwa sosai ,,,cewa yayi ki girka man yayi ficewarshi,,,
Ita dai tasan ta iya dafa income da shayi ,,,kwanciya tayi ya cigaba da chart dinta,,, wani sex video ta bude ,,,take tafara lumshe ido tana jin shaawa ,,ruf daciki tayi tana matse kafa ,tana nishi,,,shikuma umar mantuwa yayi agogonsa ya dawo dauka,,,yasameta har wani lashe baki take ,,,,lekawa yayi yaga me take kallo kawai yaga b film ,warce wayar yayi yace ke hajar me zan gani,inna lillahi,,,itakuwa haushine ya gamata tace meye hakan ,,,yace blue film fa hajar tace to meye ba kuya nakeba,,mari ya kai mata , ,tace ka mareni ,,ko kulata baiyiba ,ya cigaba da doba wayar abin mamaki harda na yan madigo ,kala kala ,,,, kuka tasa tafita da gudu tana hajiya kinga ya umar ya mareniba,,, hajiya har zani yana faduwa tafi ,,tana rarrashin hajar umar ma ranshi a bace ya karaso hajiya ta fara mishi jaraba,,,shikuma ya rasa mai zai ce ,,kawai fita yayi ,tace hajiya wayata,,hajiya tace auta bata wayarta,,,ranshi baisoba ,haka yabata ,taimishi gwalowo,,,
*bayan wata biyu*
Yau umar a dakin husna yake har sun kwanta ,,hajiya ta buga musu kufa ,,,wai hajar ba lafiya tana ta amai yaxo ya kaita asivity,,,,
Haka umar ya tashi badan rai yaso bah,,,ya dauke su hajar da hajiya da lami hajar sai wani langwabewa take ,,wani pravet sukaje bayan yan gwaje 2 Dr yace tanada ciki na sati biyar,, murna gurin hajiya baa magana,harda tambayar Dr mace ko namiji ,,,Dr yace ay yanxu baxan ganiba saidai in yayi wata hudu,,,hajiya tace ayma namijin ne,,,,magunguna aka rbt musu sukayo gidahh,,,,
Taku uwar farhana😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
*DEDICATED TO*
*UMMA ABDALLAH LEEMA FANS*
And
*MAMAN MUDIBBO*
*DAMA SAURAN DA BAN AMBATABA INA MUKU SON SO SOSAI*
PAGE15
Da murna hajiya aka shigo gidah ana ta tattalin hajar sai wani raki take ,,,suna shigowa gidah umar yace to hajiya ta kwana a gurinki, ,,hajar tace aa nidai ka tayani kwana Dan Allah,,,umar yace bazai yuwuba ,,,,nan da nan hajar tasa kuka da kakarin amai ita ala dole mara lfy ,,,hajiya tace haba auta ,,gayawa husna hajar ba lfy ,,sai Ku kwana,,,umar yace haba hajiya,,,tace banason wata mgn wuce,,,sum sum umar ya shiga gurin husna,,,,
Baiwar Allah ana zaune ana jiran miji ,,,yana shigowa taje da sauri tana sannu da zuwa ,,ya jikin nata, yace da sauki ,,,tace to muje mu kwanta ko,,,shuro yayi chan yace kiyi hakuri husna zan kwana da hajar jikin ta ba dadi,,,shuru tayi ,,chan tace sai da safe ,,,ta shige daki,,,, shikuma ya fitah,,,,
Hajar kuwa ansake wanka ansa nayti ,tana jin mutsin shi ta langwabe,,,haka umar ya shigo ya rabe ya kwanta,,,yana kwanciya tafara karkawar karya wai rawaar sanyi take ,,janyota umar yayi yana jera mata sannu ,,tana dada narkewa kafin kace me rawar Dari ya chanza ,yakuma soyyayah,,,
Allah sarki husna itama dai yau ta shirya kwana da miji kasancewar yau yadawo dakinta ,,,haka dai tai ta juye da ker bacci ya dauketa,,,,
Gari na wayewa hajiya ta bugawa husna kufa bayan sun gaisa tace ,yarinyar nan hajar bata da lfy kiyi girki da ita,,to tace ,,,,amma aranta tace ni wayakemin ,,hammm wallahi banyi,,,
Hajiya ta fita tunsafe tayi gidansu hajar kai albishir,,shima umar yashiga sun gaisa da husna yace ki aykawa yarinyar nan abinci ,,,husna tace bazan aykaba ,,sbd me tace kawai ,,tace umar bazan fara abinda bazan iya ba ay bani kadai ce mace a gidan nan ba,,,yace ay ke nake iko da ke ,,,tace to bazanyiba fah,kaje ka siyamata man ,,,,yace ay wai batsson nasiyarwa kanshin naki take so,,,tace bazan bayarba,ran umar yabaci fita yayi,,,
Chan da yamma husna ta gama kumai taga yakamata ta duba hajar fitowa tayi su surayya suna binta,,,,akwa yaran lami da na ishak ,,,Mubarak da Affan,suna boga balla zasu fita ,,,sai kawai yasamu surayya a kai tafara kuka ,,,husna ta juyu tace haba Affan baka ganine,,, yace kamar ya tace ka bugawa kanwarka ball a kai ,,,yace anbuga din sai me wata banxa ,,,aikuwa kai yarufe bakin shi ta kai mar mari Dan husna akawai hakuri amma batason raini ko Kadan,,,
Kafin ta sauke hannuta sai ga hajiya shikuwa Mubarak ganin hajiya yasashi sa kuka ,bayan ba yaro bane yaka sha hudu ,,,kawai hajiya ta dauremusu gindine suna zuba iskaci,,,
Da sauri hajiya ta karaso tace menake gani husna ,,may yamiki kawai Mubarak bafara shirga karya,,husna tace hajiya sury yabugawa bal na mai mgn ya zageni ,,,,
To saime kaza uwar yaya duk inda zaaki ya,ya, suna binki kamar me ,,,to Ahir dinki karki kuma tabamin Mubarak akan yaranki mata ,,,wannan shine mai siyamin muta,,,kizo kin cika mana gidah da jarabar yara mata kai barak yi hakuri kaji,
Yace hajiya ta mari banza kenan ,,,tace ko in ramama ne ,,,yace barin rama akan karuwar yarta nan ,,nan kuwa ya wankawa sury bari ,har saida ta shide hajiya tace yayi Dan albarka ,,,husna rungumar yarta tayi tasa kuka,,ta kuma gida ,hajiya kuwa sai masifa takeyi ,,wai akan ya mace zaa daki namiji,,,,
Dare nayi yauma hajar ta Dada langabewa wai bata da lfy kuma wuni take tana chart ,,
Husna tayi kuka sosai ta tausayawa ,sury har gurin yatashi ,,,umar yayi tambayar duniya taki gayamar,,har ya hakura ,,,,
Sun kwanda kenan yana rungume ta husna sun fara sakin layi ,,,sai buga kufa akeyi ,,,tashi yayi yasa jallabiyarsa ya bude hajiya ya gani yace lfy hajiya tace inafa lfy hajar jiki yaki dadi ,,,kuma ka barta ita kadai,,,,
Shuru yayi ,,tace wuce muja ka kula da ita tace da kai zata kwana,,,yau kam husna ta kasa mgn haka ya tafi,,
Wasa wasa har sati ana haka abin ya dami husna indai ranar girkinta ne haka hajar takemata abin ya dameta sosai ,,,kuma tarasa mafita ,,,,
Amma dai yau ta kudura aranta zatai maganin hajiya ,,,,
Da wuri ta gama kumai yara ma tasasu bacci ,,,tasa wata shigiyar rigar bacci ,,,umar gabadaya ya rikice ,,har sun rife kufa tace ta bude ,,,basu wani zauna hiraba ,,,da yau da dau aniya,,,, daki tajashi ,,,sunfara sakin layi kenan husna tayi shiguwar hajiya ,,,dama da ganganta ta bari abude ,,,,
Ba kunya hajiya ta shigo har falo,, yana auta jikin hajarfa ,,,itakuwa husna tanaji ,,muryar hajiya tashiga hurawa umar iska akunne daya tana wasa da dayan sai wani mishi yake yana gurnani ,,,zaro 😳hajiya tayi takuma da Sauri tana tuntube shikuwa umar yana duniyar dadi ,,,,,😀😃😄
Taku uwar farhana😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
*DEDICATED TO Asmeenat zayyan*
PAGE 17
Murmushi husna tayi tace bakumai ay hajiya ,,,umar ne yace haba hajiya Husna yakata taje da yarta kinga ke kin taba zuwa ba sau dayaba ki dai dau wani abin,,
To Dan neman soyayya sai naje ,,ita gimbiyarta ka ay tace inje ,,,kai zakace ga uwar ya nima ay jikata ce,,,,
Tana fita umar yace haba husna yazakimin haka nifa so nayi in biya nawa mutafi tare ,,tace ba kumai kabarta taje ,taci arzikin leema ,,shuru ,yayi yace yanxo kin hakura kenan ,murmushi tayi,,,