Sashe 6
Yaya Mata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka ne ya kufcemata tace umar anamin wulakanci a gidan nan ,,kumai daya danganci aurenka sai dai inji a wurin hajiya ,,nan tabashi labari,,,sannan tace yamata alfarma tunda yara suna Hutu ta tafi yobe gurin surayya ita bazaata iyah jure wan nan wulakancin ba,,,,,
Hakuri bata yakumace shi bai Masan sun kawumata kudiba amma dama ya turawa surayya dubu Dari biyar taimata siyayyah ,amma tunda tanason zuwa to ta shirya gobe ya kaita ,,,godiya tamishi sosai ,,,,
.
Washe gari su hajiya da lami anata shirye2 ana habaici sai ganin husna sukayi da akwatuna,,, ta gaishesu tace ta tafi damaturu ,,,hajiya tace umma ta gaida aysha ,,,lami tace keko husna meye na yaji ba akanki aka fara kishiyaba kiyi zamanki man tanayi tana dariya,,,hajiya tace gayama ta dai aure ba fashi taje tayi duk yadda zatayi,itakan husna uffan batace ba ,, ta mike tace to mun tafi,
Awaje tasami umar har sunshiga mota da yara ,,suka kama hanya sai yobe,,,,
Nave Allah ya kiyaya,
Taku ummu farhana😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
*DEDICATED TO BRILLIANT WRITER ASSO*
*NA GODE DA ADDUUIN KO MASOYA NAJI SAUKI SOSAI ALLAH YABAR KAUNA*
*INA TAYA ALUMMAR MUSULMI BARKA DA SALLAH ALLAH YA MAIMAITAMA NA*
*SANNAN INA BAWA MASOYANA HAKURI NAJINA SHURU,UZIRI NE YA DAKATAR DANI*
*INSHA ALLAHU ZANYI KUKARIN KAWUMUKU AKAI AKAI*👏👏👏
Page12
Mamaki sosai hajiya tayi ganin jeren da akayiwa husna lami ko sai zugata take ,wai umar ne yayi ,,,haka hajiya ta kafa ta tsare har sai da umar ya shigo ko gaisawa basuyiba tace umar wato ban isa da kai bah ko? Shuru yayi ,tace wato nace kar kayiwa yarinyar na kayan fadar kishiya shine ka chaza mata kayan daki ko? Yace haji nidai ban chanza mata kumai ba kamar yadda kikace haka akayi amma barin je inji ina tasamu kayan daki,karaf lami tayi tace daga yobe aka kawo kayan fa yace aw ina surrayyace tama ,,take hajiya ta gimtse karonsu da surayya ba kyeu ,,,
Ankawu amarya an wuce ta ita dakinta anata buda ana shewa hajiya kuwa kamar ta zuba ruwa akasa ta sha Dan murna gani take ummar yagama samun da namiji,
Karfe tara dai dai umar da salim suka shigo sashen husna suka nufa ba kuwa sai ita kadai tana zaune ,da sallama suka shigo bayan gaishe gaishe salim yayi addua ,sannan yace husna kiyi hakuri ki dauka kara auren umar a cikin jarabawarki take kiyi hakuri ,akan Wanda kike dashi ,,mu mun yadda da kaddara haihuwa ko wanne mai albarka mukeso,,,
Kuka sosai husna take tace wa salim na gode sosai ,,,umar gaba daya ya rikice yana rarrashin husna ,,,rungumuta yayi sosai a jikinsa yana shafar kanta yana bata hakuri ,,umar dai har yafara wuce gona da iri salim ya kirashi yana dauka yace ,zan tafi fa hakuri yabashi ,wani zazzafan kiss ya kaiwa husna yace salim yana jirana sai da safe ki kulamin da kanki kin ji,fita yayi da sauri da zuciyarshi tagama karyewa,,,,
Salim yace ,,kai da zaka bare sabuwa a leda ,shine kaje makale a ciki,,tsaki yayi yace kaima dai salim yarinyar nan mai zaasamu a jikin ta kwailace fa dariya salim yayi yace zakayi mamaki yaran yanzu kumai,ba abinda bata saniba dariya umar yayi yace nidai zanyi ba wan ba kanin gashi kasan ni ba ranar banza a gurina ,salim yace zaka ban lbr da safe ,,
Haka suka isa sashen hajar su shiga da sallama daga ita sai kawayenta biyu ,,bayan gaishe gaishe ,,,salim ya yar nasiha da adduui ,aka shafa akayi dan barkonci , ,,, sannan salim ya ce kawayen amarya suzu ya saukesu ,,,umar ma ya mike yadan rakasu ya dawu ,,,,
Yana shuguwa bangida ya wuce ya dauro Alwala ,,yashigo yace mata oya ji kiyi alwala tace to ,,,sunyi sallah rakaa biyu ,ya dafa kanta yay addua ,,
Kazar da shigo da ita yace dauki kici ,tace kaifa ,yaya barin kawo plat ,a plat tasa tacemasa bisimillah ,laffayar jikinta ta cire ,ta zauna tafara cin kazar ,tace yaya kaciman shuru yayi mai kulataba ,yagar naman tayi takai bakin shi ,,mamaki yayi ,tace karbi man ,,murmushi ya karba a hannunsa yanaci suna ci tanata rawar kai ,shidai mamaki abin yake bashi,,,
Kayan bacci masu dankaren kyeu hajar tasa ga kamshin turare sai tashi yake ta hau gado,,, shi umar yarasa ina zai kwanta kawai sai yadau pillo ya kuma falo, kan duguwar gujera ya kwanta,,,
Hajar najin haka aranta tace chab ,yadda na matsu bazai yiwuba ,,,umar har yafara bacci yaji mutun a jikinsa da sauri ya bude ido yace ke meye haka ne ,,,tace tsoro nakeji fa ko a gida da umma nake kwana ,,,yace to ay nan bata nan ,,,kuka tasa ita dai ya mayarta gida tsoro take ji ,,,haka yatashi yace muje to ,,dama hadari ne agari da akayi wani tsawa hajar ta rungume umar tana kukan karya haka da rungumeta suka shiga daki aka fara ruwa,,ta kwa kankameshi ,,,umar ma dai yafara ,shiga wani hali,, kuma yana tunanin tayimasa karama😀 bai karasa tunaniba yaji an shafomar kan 🍌 ana mulmula,sosai yaji hankalinshi ya tashi ,da sauri yafara maiyar da martani ,,kafi akace me anshiga wata duniyar ,,,Asuba ta gari hajar umar,
Husna kuka tayi sosai,itakuma surayyah takasa bacci kawai sai ta kira husna jin muryar husna a dashe yasa tafara mata nasiha daga karshe dace ta tashi tayi ta sallah ,,,aykuwa ba dadewa bacci ya kwasheta,,,,
To husna a tashi lfy
Taku ummu farha😘
*BRILLIANT WRITTER ASSO*
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
*By ummu farhana*
*DEDICATED TO MY GRP NISAUL JANNA*💛💙💜💛
*kuyi hakuri da ummu farhanan Ku pls*
Page 13
Da asuba husna ta tashi da ikon Allah ta tashi wasai tayi sallah ko kumawa batayiba ta hau aikin ta kafin takwas tagama kumai har abin karyawa ta zuba na umar harda Amaryarsa,jira take su tashi a kai musu,
Umar kuwa tsabar shagali da akashe har makara yayi ,sai jiyayi ana shafa fuskarsa har suwa kirjinshi bude idon da zai yi hajar ce tana lumshe mishi ido ,,mikewa yayi da sauri sai bayi yayi wanka ya dauro alwala yafara sallah ,bayan ya idar yace hada rai yace kinyi sallah ne, tace aa yace to me kike jira ne sumi sumi ta tashi tafita,,,,
Shuru yayi yana tunanin abin daya faru jiya shida hajar ,shida ya rasa a wai matsayi yasameta,shidai yaji ya shige suluf amma yasan yaji dadi sosai Amma yasan bai samu hajar a budurwa ba ,me hakan yake nufe ,,, kafin tafita yafita,,,,
Shashen husna yashiga yasameta da hisnul Muslim a hannu yara kuma suna karyawa yana sallama harniy tace, la Abba yau a ina ka kwana ban gankaba har dakin momy naje ,,leemace tace adakin amarya ya kwana ,,,gurinsu yanufa yace lema na waya gayamiki dakin amarya naje, dry tayi dumin ita lema itace babba takai shekara takwas,,,
Gurin husna ya juya yace momyn yara an tashi lfy tayi fari da ido tace lfy lau ya amarya hada rai yayi yace tananan,,,nikuwa nace daga baya kenan😀
Yaran ne suka bai bayeshi suna wasa ya daga wannan ya sauke ,,suna cin abinci shima yasa hannu suka fara ci haka dai umar ya sha shance ,da yaransa yama manta da wata amarya,,,,
Hajar anci kwalliya ana jiran ango shuro babu shi har bacci yafara daukanta ga yunwa ita kuwa bata iya kumai ba ,,,chandai da dau waya tafara kiransa ,,,yanata wasa dayara sai kira ake yana tsinkewa ,,husna tace kadau waya man ,,,yana dagawa tace yaya ya shuru fa ina ka tafi ne,,,yace me Nene,, yuwa nakeji ,,,kashe wayar yayi yace lema dauku abincin chan muje,,,
Suna shiga leema ta gaida ta ,yace ga abincin,,ci take ba sauki ,,,,
Umar ne tsugune gaban hajiya tana masa fada ,,ka kula da hajar yar kawatace kar inji kar in gani ka jawa uwar yaranka kunne su zauna lfy,,,,kudayake kiramin su duka,ba musu ya kirasu,,,,
Hajar ce tafara zuwa ba ko dan kwali ,,daret cinyar umar ta hau tana cewa yaya gani,,,tureta yayi yana menene haka wai,,, hannun kujera da zauna tana taunan cingam,,,
Umar yace baki iya gaisuwa bame, tace aw hajiya ya kike,,, mamaki abin yabawa umar ,amma shuru yayi hajiya tace lfy ya bakunta da amarci tace lfy hajiya,,
Husna ma tashigo da meema a hannunta ,hajiya tace sai yanzu kika ga daman zuwa ,,,,durkusawa tayi tace hajiya ina kwana na tsaya sallamar yara ne,tace sannu kaza uwar yaya ,,,,shuru husna tayi ,,,hajiya tace abinda yasa na tarako anan,,,shine in ja miki kunne akan hajar ki kula yar kawata ce koma uwar jikokina Maza,,,banason ayi abinda zai bata mata rai,,,husna tace zaa kiyaye hajiya,,,,
Umar ne ya kalli hajar yace bakiga husnaba baza ki gaishetaba ,,,karaf hajiya tace ay husna ce zata gaisheta ta mata barka da zuwa,,, kallonta husna tayi tace barka da zuwa *uwar maza* murmushi hajar tayi tace barka,,hajiya tace akwai mai magana ,,,,
Tsagal hajar tayi tace hajiya batum girki ni kinsan bana girki a gida ,,,hajiya tace kwantar da hankalinki hajar husna ce zata dunga baki abinci kafin asamumiki yar aiki ,,,
Husna da taga abin zai wuce gona da iri ,,,tace hajiya inada mgn ,inajinki ,,
A gaskiya bazan iya yimata girki ba,,,,sbd me inji hajiya husna tace kawai ,,,,aikuwa hajiya tafara balai ,dole kiyi dokatace da ke da umar duk mallaki nane husna tace aaa umar kika haifa tafi ficewarta,,,
Kuka hajiya ta sa tace kaji ko umar a gabanka yarintarnan tamin rashin kunya,,,kiyi hakuri hajiya ,,a fusace yabi bayan husna,,,tana shiga yana Shiga,,,
.husna hajiya kika yiwa rashin kunya wato bata isa dakeba ko,,, kin ban mamaki kishi hauka ne ,yarinya karama kike kishi da ita,,,, dariya husna tayi tace umar amma ta iya kwana da miji ay ko ,ko shima ni zan mata in zan mata shima to sai in hada da girki,bari kaji kuma batun yar aiki ka naimi biyu ,baxan dau raini ba yauwa ,daki ta shige ,,,
Ya dade a tsaye tun ya kira salim ,yace yana gidah ,gidan salim ya nufa ,,,,