← Book details Yaya Mata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 12

Sashe 2

Yaya Mata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kafin ta fito ya tashi yaransu ya musu wanka gaba daya su hudun ,,,halima itace babbah lema suke cemata,sai jamila melat sai takwarar hajjiya wato rabi harny suke cemata ,sai takwarar yayarta surayya sury,,uku duka yasamusu kayan makaranta banda sury ,, husna tafito a wanka suka ci karo da iya lami matar hamza ,,husna tace ina kwana iya tace lfy Ashe kinkuma haihuwa to sannu uwar mata ke kullum cikin haihuwa wai kina naima namiji ko hammm to saidai ki gani a wani gurin kekam a mata zaki kare,husna sai hawaye take ,,,kawai ji sukayi ance to ke kin isane ay yara matan ma rahama ne ke lami kishiga hankalinki fah ,daga kan da husna zatayi sai ganin yayarta surayya na daura gyele a kugo😃tana haki tace in banda ko jahilai ne ay haihuwa ta Allah ce kunbi kun sata agaba wai tana haihuwa yaya mata to wanan karun bazan dauki iskanci ba kuma husna ko yau Allah yakawu ciki sai ta Haifa,,

Hamza da hajiyane sukaji hayaniyar dama da ker hamza ya lallaba ta tabar kuka sai kuma ga wani rigima da gudu ya fito hajiya ma tabiyushi,yace haba surayya ya haka ana kukarin gyera lamarin kuma kema kinzo da fitina,tace aaa mu bamusan fitina ba zuwa nayi nasamu lami nayiwa husna jaraba nikuwa yau da shiri na nazu don shuru shuru ba tsoro bane,,,

Hamza yacewa lami sannu kinji wuce ciki sumi sumi ta wuce dama surayya tabata tsoro naiman hanya take ,,,

Hajiya rabi ta karasu tace yo ita husna wacece baza a gayamata gaskiyaba ,an fada ta cikamana gidah da yara matah,surayya tace eh hajiya sai dai kiyi hakuri ay danki umar shine me yin ciki a haihu sbd haka ki jamishi kunne kar ya sake mata cikin ya mace yawwa ,,husna daker taja surraya sukayi daki,su hajiya baki ya rufu,,,,

Suna shiga husna tasa kuka tace haba anty meyasa zaki biyemusu ne ,,,surrayya tace aw laifina kika gani ne ? Hammm,,,umar yace Anty kiyi hakuri halin hajiya dai sai ita ,,tace bakumai umar Allah dai ya rayamana yara,yace barin kaisu school sukace adawu lfy ,,,,

Kafin kaceme surayya ta gyere ko ina sai kanshi yake kuma ta zauna tace ita zaitai bakwai,,,

Leemace tay sallama tashigo cikin gida ta rike hannu melat da uma harny ,,lamice a gindin famfo har ta amsa sallamar kuma sai tace wayaga reras kamar jirin samera ,hammm uwarko tanada takaici wallahi me zai ay da yaya mata kayyar abin kunya,,,surrayya tanajinta itakuma lami batasan surrayya ta nan ba da bata saki baki ba ,,,surayya tace abin kunya saidai ki gani a gidan ki wa yan nan yaran sai kinci alfarmarsu da izin ubangiji,,,su lami anyi gum da baki ,,,,

*mafarin labarin*

Malam nuhu da hajiya rabi sune iyayen umar inda umar yake auta a gidansu su uku ne maza mace daya ,,duk suna gidan kasacewarsa babbah gida malam nuhu ya dade da rasuwa,,,kanwarsu maryam na aure a saudiya,,

Hamza shine babba yaranshi hudu duka maza ,,sai ishak kuma biyu maza daya mace ,,,

Sai umar kuma mai yaya mata biyar kuma duk sun rugashi aure don ita husa kusan duk shekara take haihuwa ,,,

Ku biyuni ummu farhana ce 😘

Ummu farhana
*BRILLIANT WRITERS ASS*

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀
*YA,YA, MATAH*

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀

*BY UMMU FARHANA*

*DEDICATE TO MY JIKAS SURAYYA MARUBUCIYAR SO MAKAMIN CUTA INA JIN DADIN COMMENTS DINKI ,IYA WUYA ANA MUGUN TARE*

*BRLLIANT INA SONKO INA JI DAKU INA ALFAHARI DAKU IRIN SOSAI DIN NAN LOVE U ALL*

PAGE 4

Hajiya tace haba lami ,tace wallahi hajiya kuma in zai fita har gurin muta take rakushi suyi ta iskan cin su ay shikam umar saidai ki sallama shi tunda ya auri yar boko,hajiya tace chabbb ay baa haifi ya macen da zan barmata dana ,,,

.umar da husna sinyi wanka sun shirya tsaf dasu kwanin shaawa ,,suka fito daga sashen su rike da hannu suna hira har bakin muta yashiga har ya zauna husna ta rankwafu ta window tace adawu lfy sweety na hannu yasa yashafa mamanta ya mannah mata kiss a goshi,,abin dabasu saniba hajiya na bayansu tana kallon su,,sai ji sukayi ance a lalle abu ya tabbata ka auro jarabbabiya baya wanda kukayi adaki kuma a filin gidah a bainar jamaa sai kunyi ,,yayimaka kyeu umar da tafiya za kai bazamin sallamaba ko ,,,kiyi hakuri hajiya mantuwace ,,,eh dole ka manta ka auro me soyeyyen ido ay,,shidai umar kunya ta rufeshi hakuri kawai yake bayarwa,,,husna kasa magana tayi ,,,hakadai umar ya samu ya tafi,,,

Yana tafiya ta juye kan husna jarababbiya kinbi ki kanainayemin da to ahir dinki, sumsum husna tayi daki tana shuga tasa kuka wannan wani irin Abu ne ni husna dama haka akeyi ne ko nice banyi saa ba,hakadai tagaji,tayi shuru ,,

Tana zaune shuru sai matar ishak tashogo mata suka gaisa suna dan taba hira ,,,husna tace anty kinga na rasa me nayiwa hajiya kamar bata sona,, zara tace hamm halin hajiya me kika gani ne ma ay bakiga kumaiba ,saidai kawai ki tanadi babban hakuri indai kinason zama da umar,,,husna tace nagode hakada,, Zara taita bata shawara ,har ta tafi,,,

Yau watan husna daya agidan ,,,umar ya shirya zai fita ayki yana fesa turare ,,,kawai husna tafara amai umar yakamata ina amai sai karuwa yake kanshi turaren kesata amai saida umar ya chanza kaya tukun yadauketa cidak yasa amuta yashiga yacewa hajiya zaigai husna asbity batada lfy,,ayya Allah yabata lfy ,,maza kuje sai kun dawu ,,har ransa yaji dadi,,,,suna inasa Asibity kwajin farko Akace tana dauke da ciki har na tsawun sati uku ,,,sosai umar da husna sukayi murna akabata makunkuna sukayu gidah,,,

Suna isowa ya kai husna daki sai gurin hajiya yanata washe baki ,,tace auta irin wannan farin cikin ko tasamu ne ya jikin husnar ,,,ay jiki da sauki hajiya Ashema yafara sosa keya ,,,Asheme auta yace ay cikine da ita ,,,ta dada washe baki kai masha Allah Allah yaraba lfy ,,,Amin yace ,,,,muje maza in dubata,,,tare sukashiga husna na kwance kan kujera ,,,ta sako suka gaisa da hajiya ,,,tamata ya jiki tafito,,,,

Bayan kwana biyu umar ne yake aykin gida sbd amai na wahalar da husna ,,,lami tashiga gaida hajiya bayan sun gaisa tace hajiya kina sane da umar kuwa shi yake aykin gidansa gabada sarauniyar na kwace wai ita mai ciki akanta aka suna ne ,,,tace haba banga tazamaba ay ina nan da yazama solobiyu ,,,baram tashiga sashen umar ,,,tasameshi yana wanke2 kuma ya jika inner ways naishi dana husna zai wanke ,,,aykuwa tafara jaraba ,,sbd ka auro jarababbiya shine zaka zama boyi ,,,hajiya kiyi hakuri batada lfy ne shiyasa ,,,rufemin baki akanta aka fara ciki ne ko sauron ba mata bane ,,,ke husna fito ki karbi aykin na ,,shegiya duka dauka kwata kwata kwanki nawa a gidan nan wai harkinada ciki gadon jaraba,,,da kyer ishaq yazu wucewa yajita ya shiga yafito da ita ,,,,

Kuka husna tasa tace umar kaiwa mahaifiyarka mgn mana wannan ay ba daidai bane tarinka min masifa ko yaushe haba,,,,kafin ta karasa yafara masifa haba husna ya kikiso nayi uwatace fa ita kikeso in hanata abin da takeyi ,,to bari kiji dolene in mata biyayya kekuma kimin ,,,dole kiyi hakuri da halinta sbd uwatace ita takawuni duniya kinason inyi yayane,,,,

ran husna fa yabaci tace amma ay ba daidai takeba nikadai ta stana kullu masifa kadau mataki ni bazan iyaba gaskiya,,,ba matakin da zan dauka husna uwatace dole kiyi hakuri da halinta har Allah yakawu mana mafuta in bazaki iyaba hanya abude take baxan bijirewa uwata ba,,,,kuka sosai husna keyi tace

Inna lillahi wannan fitina tayi yawa,,,

Taku ummu farhana

Yawan comments yawan posting 😘
*BRILLIANT WRITERS ASS*

👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀
*YA,YA, MATAH*
(Abin Alfaharine)
👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀👱🏼‍♀

*BY UMMU FARHANA*

*INAI MUKU FATAN ALHERI DAN ALLAH MASOYA KUI HAKURI*🥁🎺🎸🎼

*MAI DUBUN MASOYA DUNIYA SHIKE DA MAGANIN DACI*🎷🎺🎸🎼

*DEDICATE TO MY FANS*

*HAKURI DA MASOYI FANS*

*LEEMA FANS*

*SURAYYAH FANS*

*ASMENAT FANS*

*ALFAH FANS*

*SMASHER AND HUBBY FANS*

*BRILLIANT 1&2FAN*

*MARYAM FANS*

*INA MATUKAR GODIYA DA ADDU,UINKU GARENI NA GODE SOSAI*

*BRILLANT INA ALFAHARI DA KU A DUK INDA KUKE ALLAH YABAR ZUMUNCI*

*MY UMMA HARNIY GAISUWARKI DABANCE ILOVE U SOSAI*

*INA CIGIYARKI MOMYN MUSSADIK INA KIKA SHIGA NE FATAN LFY CE TA BOYEKI*

PAGE 5

Kuka sosai husna take sai da tayi mai isarda sannan tayi shuru ,,bayan ta nutsu ta dauki waya takira yayarta surayya ,,,

Surayya na daukan waya husna ta fashe da kuka ,,,lfy husna daga daga wayata sai kuka meyafaru ,,,,nan dai tagayamata duk yadda suke ciki da hajiya da kuma umar,,,,to ay wannan ba maganar waya bace kibari gobe week eid zan shigo maidugurin da wuri ,,,sukayi sallama ,,

Umar ma bayan yafita abin ya dameshi bai ma jira an tashiba ya bar offers yatsaya a wani wurin cin abinci yasiyawa husna ,,,sbd ko ta girka bata iya ci ,,,

Sallamarsa ke da wuya hajiya ta leko ta window tace auta har an taso daga aykin ne yau ,,,,shuru yayi zai wuce tace zonan umar ,,ba yadda ya iya haka ya zagaya yashiga tace bani laidar in gani mika mata yayi ta bude semo ne da miya da ferfeso ,,,tace eyyye wato ita kasiyuwa Dan daurewa karya gindi ko ,,mu ta dafa mana mara dadi ita asyu mata mai dadi ko?

Aa bahaka bane hajiya in tadafa ne bata iyaci ,,,to sabun salo kenan nikam ban taba jiba ace mace waidan tanada ciki bazataci abin da ta dafaba,,,to nima zaci tana ,,yace to barin in siyumiki naki ,,,,aaa duo ya ishemu bani kwano in diba ,,,haka dai badan ranshi yana soba yakawu da diba tabashi sauran,,,

Yana shiga bangarensu husna yasamu tanata amai kamar ranta zai fitah ,,,dagudu ya karasa yanamata sannu haka dai ya wankemata jiki ya dagata cidak sai falo,, kicin ya wuce yadakku plant yazubamata guntun abinci yamikamata ,,,,baiwar Allah tsabar yinwa ita batama kula da hajiya ta diba bah,,,,
Chapter 2 · 0% Book details