← Book details Walijam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 19

Sashe 7

Walijam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_*Maman teddy🧸*_
*🐄WALIJAAM🐄*
_Free page_
_7_8_
*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din 👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
*Alheri writers asso.📚*
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________
*🐄WALIJAAM🐄*
_Free page_
_9_10_

_FREE PAGE na dab da karewa don Allah don maaiki kar ki fitar mun da littafi a bati idan kin siya ,ke kuma don Allah kar ki jira isowar littafin da aka sata ba tare da sanin marubuciyar ba ,idan kkyi haka kaman kin xama barauniyar xaune ce! Don ma'aiki badon niba kar ki fitarmun da littafi idan kin biya ,ku kuma idan baki biya ba kar ki karantamun littafin WALIJAAM👏_
_*Masoya makaranta littafan maman teddy a yau gashi ta zo maku da wata dama na karatun littafan nata kaman👇*_
_Yar Aiki na_
_Bafullatanan ruga_
_Gidan kwarata_
_Siyasa taah_
_Zuma da madaci_
_Kwaryar sama_
_Dijama y'ar fulani_
_Y'ar maula_
_Y'ar waye_
_Da dai sauran su...A yau sun bude hanyar da zaku na samun audio na littafan a youtube channel nasu mai suna HUMAIRA NOVELS TV_

" Dr Haula ne ta cigaba da cewa" daga wannan lokaci zaki fara sabuwar rayuwar ki kaman kowa xaki manta da labari ko tunanin Anwar ". Hmmm nisawa Zabeena tayi kamin ta kalli Mahaifiyar Anwar tana cewa ' Momy wlh har yau ina mamakin sakarci irin na Anwar ,ace wai duk tunani da bin kwakwafi irin nasa ya kasa fahimta da kuma ganowa cewa kedin ba mahaifiyar sa bace...wannan ai ma sakarci ne ,duk da dai ke din baki ta6a nuna masa komai na cewar kedin ba mahaifiyar sa din bace . Murmushi Dr Haulah tayi kamin tace " waya fada maki banice na haifi Anwar ba ? Nice na haifo sa na kawosa duniya ,amma da akwai wani boyayyan al'amari da har a yanxu baki san dashi ba .wannan sirrin ne wanda mutane uku ne suka san dashi ,Anwar a cikin jiki na ya rayu ni nadauki cikin shi na tsawon watanni tara na aifo sa duniya . Amma tambayar ki Zabeena nasan tayaya uwa keson ganin bayan dan ta da hannun ta shine ko???. Dr Haulan tayi magana taba kallon idon zabeena da tayi mata kurrr don kwakwalwarta ya tsaya da aiki ,ita fa har a yanxu bata san gaskiyar komai dan gane da Momy da Anwar ba ,wata zubin tayi tunanin dan tane wata sa'in kuma taga komai yasha banban da kasancewar Momyn mahaifiya a gurun anwar . Daga mata kai kurum tayi don san sanin meye gaskyar al'amarin .
Murmushi ne ya kubce mawa Dr Haula wanda har sai da hakoran ta ya bayyana a hankali ta fara mgna cike da tausashshiyar murya kamin ta cigaba da cewa" Ina son yaro na Anwar son da banta6a yi mawa kowa ba . Kuma nasan yarona yana sona fiye da komai nasa fiye da kuma kowa . Amma mene Umman ki ta fahimtar dani abubuwa da dama da zasuna iya faruwa idan mahaifin Anwar ya mutu yabar duniyar ,abubuwa da dama da dangi da yan uwa basu san dasu ba zaaa su sani a wannan lokacin . Kuma kinsan meye duk soyayyar da Anwar yakemun zai koma rabi ne a wannan lokacin . Kin san meye ma abun dake kara bata mun rai ,duk wannan dukiyar na Alh B jalingo baxan tashi da wani kason arxiki ba ,bana tsammanin a dukiyar sa kaso 20 na samu kaso daya ciki . Anwar ne zao kwashe duka da wasu tsirarun mutane . Kuma kinsan meye a dukiyar shi kanshi Anwar baxan tashi da silin zare ba .

Nasan baki gane komai ba har yanxu ko zabeenah? Tom ki Auri anwar daga wannan lokacin ne xamu fara komai ,zan hakura da duk wani kauna da soyayyar da nake mawa Anwar ,domun ko dukiyar shi tafi mun rayuwar sa . Karar shigowar Massage ne ya shigo wayar Dr Haulah ,wanda nan take takai hannun ta tana daukar wayan nata ,kayataccen shu'umin murmushi ta saki don abun da take expecting zuwan sane ta gani ,kinga daya daga cikin dalilin da yasa nake kara son Yarona Anwar....tayi mgnan tana nuna mata makudan kudaden da suka shigo cikin wayan nata .
Mom tom na meye wannan shine ya turo maki?. Cewar Zabeena tana mai kara fiddo da idanu waje don ta tsorata da ganin waaannan makudan kudade .

Ajiye Wayan Mom Haula tayi kamin tace da Zabeena " a'a kam ai Anwar Duk wata hanya da mashiga da mafitan kudin sa a hannu na take ,bawai nice na sakashi yimun hakan ba a'a shine don kanshi . Tun Anwar na yaro komai nasa nawa ne ,kuma mahaifinsa na matukar jin dadin hakan bai ta6a samana ido ba ,duk da yasan komai na tsakanina dashi din . A takaice D'a na Anwar na sona fiye da mahaifin shi ,duk yawan kudi indai shine zaa bashi tom account dina yake amfani dashi a turomun . Kinsan Soja basu damuwa da Albashin su Zabeena kullum a cikin tura masu kudi akeyi ,tom albashin shi na wata kinsan a yanxu yahaura milliion a wata saboda kullum matsayin sa sama yake....to wannan yazama parmanent ta account nawa ake tura masa ,kinga ko wannan shine dan albarka dan da uwa ke alfahari dashi . Idan a yanxu inda muke na kira Anwar a waya nace dakata ko matsa gyefe ,wlh allah kenan Zabeena ,ba tare da yasan meye nufina ba abun da nace yy din shi xaiyi ,tom don haka ki kwantar da hankalin ki kisa mawa ranki cewar Anwar Naki ne xaki aureshi kuma xan doraki a duk wata hanya nasa .

Hmmm wani gauron numfashi Zabeena ta sauke kamin ta kalli Hjy Haula tana cewa " Mom tom meyasa kikeson ganin bayan Anwar bayan yanayi maki komai ,dukiyar sa ciki da wajen ta kinsani kuma komai nashi naki ne?.

Shiyasa nace zabeena da yarinta a kanki ,tabbas hakane mganan ki ,amma kin san meye??. Wannan kudin da kike gani nasani na Anwar a cikin kaso 3 bansan daya nasaba . Iya kudin dake maruri ne a nigeria nasa nasani ,ban san na sauran kasashe ba . Shin kinsan bank nawa ne yake zuba share nasa a ciki na kasaahen waje? Shin kinsa duk wata mashigar kudi da mafitan sa na mahaifin sa a hannun Anwar yake kuma ban san wannan ba...Kuma bai ta6a fadamun ba saboda sirrine mai karfi tsakanin sa da mahaifin nasa . Bana san komai na Alh Jalingo ba ,amma Anwar yasani yafi yarda dashi fiye dani...Sunan Anwar soja ne ,amma idan uxurin sa ya taso a koina Anwar yake Alh Jalingo zaisa ya dawo garesa ya turasa wuraren harkallan sa yayi attending hadi da kwafe gurbin mahaifin nasa . Haka akoina yake yi koda sauran kasashe ne ma. Wannan ne dalilin da yasa mutane da yawa ke cece kuce akan arxikin Anwar ,basu san daga mahaifin shi ne ba ,tun yana karamin yaron da baifi shekara 14 ba yake dorasa a harkar sa hadi da maye gurbin kujerun sa. Anwar bai fi shekaru 22 ba ya mallaki company nasa na kansa ....tom fah bansan mashiga da mafita nasa awannan harkar ba shima....ke zabeena bansan komai nasaba xan iya cewa a yanxu . Kuma duk wannan arxikin nace maki banawa bane ba.
Chapter 7 · 0% Book details