Sashe 19
Walijam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A haka sukayi sallama kamin Hjy Haula ta aika wata maaikaciyarta ta sanar ma security tahowan Momyn Abbas su barta ta shigo ,don kowa a dangin Alh jalingo yazo sawa take a koresu ta hanyar cewa ta hana kowa ya shigo baxatayi taro ba .
Hakan yasa Duk dangi aka nufi Gidan Grndma wato hjy Yalwa mahaifiyar Alh jalingo da ita kam yar tsohuwa farin ciki a wurin ta bai misaltuwa a yau da ranta wai zataga Auren Jikan nata mafi soyuwa a ranta . Hakan yasa gidan Hjy Yalwa y cika da dangi da yan uwa har da bare ma...domun ko biki ne akeyi kaman a yau aka daura auren Anwar da Shatu....Duk girman harabar gidannan babu masaka tsinke yayan Hjy Yalwa na kasashe da garuruwa duk sun hallara .
Don dole Anwar ya taho Bauchi badon yaso ba don damun hjy Yalwa da iyayen nahi da suka taho....su Sadeeq kam baki yaki rufuwa yau suke ango...Sam Anwar yaki yarda yaje rugar Surbajo acewan shi shufa batason karnin nono ne ,hakan yasa manyan shakikan Abokan sa tafiya dan dauko Amarya Shatu ,haka wasu daga cikin dangi ciki har da Mama Rahamatu duk sun nufi rugar Surbajo dauko amarya ,wasu kuma sun nufi Gidan Anwar na na barikin sojoji inda xaaa sauke amaryan...
Tun da Su Hameeda suka isa barikin sojojin da shigar su gidan Anwar sukayi arba da Zabeena dama kam ba shiri ne suke ba ,sosai Hameeda ta tsani Zabeena tun da tana zuwa gidan Hjy Haula badon kowa ba sai don Anwar da nasu yazo daya ,ita kuma Hameeda yarinyar Hajiya Rukayya ne ,wato kanwar mahaifin Anwar .
Harara suka hau aika mawa juna kamin su saki buda don suk cikar su kusan su bakwai yammata ne ,su suka fara isowa barack din ,suna shewa hadi da fadin yau leutanant Anwar lokaci yayi yau muke ango cewan Hameeda tana kara kama hamci hadi da rangada buda... Sauran masuka hau shewa maasu budan nayi don sun fahimci Hameeda habaici takeyi .
Sum_sum cike da tukuki Zabeena ta wuce dakin da ta banbake ,niko maman teddy nace zan gani ko zata fita takoma gidan uban ta yau ,don amarya dai ta zo gidan mijin ta sai ta bata sararari su gurji amarci ...don na kosa naga yanda zaman tasu zai kaya tsakanin shatu da Anwar .
Ganin ta shige daki yasa hameeda bin kowani daki tana shiga hadi da fitowa ... Wani kayataccen daki ta gani da yafi kowanne kyau komai nashi golden da milk har funitures din bedroom din haka yake...
Don dama ta amshe keys din dakunan a hannun Anwar tun kamin su taho...ganin kayan sa tayi a dakin ,aiko nan ta kwashe su tass tana sakawa a dakin da yace mata na shatun ne ,Kayan shatun kuma tana dawo dasu dakin anwar din .
*******
Bangaren Teemah kuwa tunda lbrn Auren Anwar yazo kunnen ta ta kwanta ciwo ,wanda batayi karfi da jikin ta ba sai da tajiyo yai ne tarewan sa da matar sa ,da kuma jin ashe yar kauyen bafullatana ya aura ,hakan ya sanyaya zuciyar ta ,tana cewa tabbas yanxu ne xasu fara takun saka tsakanin ta da wannan gajar bafullatanan ,don ta lashi takobin auren Anwar koda da boka ne da malam . Tirkashi...!!!
Bangaren kuwa Amarya shatu ,koda su Mama Rahamatu sukaje rugar sam basu hanasu yin al'adar su ba ,komai nata har kwallaiya ta fulanin su sukayi mata cikin blue din saki ,mai ado da jan zare ...sun rufa mata mayafin jikin sakin....sosai Shatu tayi kyau na kurewa ,dangi kam su Mama rahamatu komai za ayi tana tare da Amarya a buka ,har aka kammala komai ,iyaye sukayi mata nasiha sosaoi. A wannamn lokacin ne zuciyar umman shatun ya karye sai da ta zubda kwallah sosao sannan tayi mata nasiha ,hadi da amsan lil Zahra da cewa sai ta kwana biyu a dakin mijin ta zaa'a kawo mata .
Anan ne Shatu ta hau kuka badon komai ba don rabuwa da lil zahra koba komai tasaba da yar nata sosai...duk da dama va ita take shayar da ita ba.
Umman ne mai kulawa da ita dama .
A hakan ne bakiya da masoya kowa na tafo albarkatun bakin sa ,aka shiga da amarya moto wanda tun da take a tarihin rayuwar ta bata ta6a shiga ba ,taso tayi kauyanci amma babu bakin yi don tana cikin damuwa..
A hakq moton su tafara tafiya don barin kauyen....koda akazo wuce rugar su Hardo hawayen ta ne ya karu don sai da ta hango shi ya zabga tagumi da alama shima dana sani yakeyi...
Tana wannan tunanin ne taji an daki moton su da sanda fadi yake munafukai ina zaku kaimun mata ku fito mun da shatu na...!!!
Allah da ikon sa a cikin moto cin har na angwayen babu wanda ya tsaya ,kuma abunka ga wayayyun mutane koda suka fice daga rugar babu wanda yayi mgnan ko tambyar waye wannan din?.
Itakam Shattu kuka takeyi sosai Hjy rahamatu tana rarrashin ta ,don duk maganan da hardo yakeyi da fulatancu ta jiyo shi . Cewa yake bazai rabu da shatu ba ko ina taje sai ya biyota...Zai iya komai akan Matar shi shifa bai saki Shatu ba hushin zuciya ce ta debeshi .....
Nikam nace aikin gama ai ya riga da yagama yanxu kam shatu ta jarumin sojan mu Anwar ne ko ya kuke ce mosoyan shatu...?
******
Kamin bakwai na dare kowa ya watse yabar gidan Amaryan mu shatu sai Zabeena kadai da ta kulle dakin ta ba asan ma da ita ciki ba.
Tana zaune tana tunanin abubuwan da zata dauka akan shatum ne tsawon lokaci har 9pm sai taji motsin shigowar angwaye....
Mikewa tayi tana la6ewa don jin komai na abun da zasuce ,amma sai muryar Anwar taji a miskilance yana fadin ,tom nagode zaku iya tafiya".
Hhhh kujimun dan rainin hankali ,bamuga amaryar bane kake sa ran tafiyaru ko yaya kai muke jira ka fito mana da amarya mu ganta ! Cewan Ibrahim wanda sauran nan suka amsa da kwarai kuwa ciki harda Sadeeq .
To kujira na fito maku da ita ,ni kunga ma tafiyata bedroom dina nayi ,yana fadin haka ya nufi hanyar da zai sada shi da bedroom din shi kai tsaye...
Lallai wannan dan rainin hankali ne ma ,kazo ka amsa kazan amarcin cewan Sadeeq yana dariya...banza ya musu yana shigewa ,yyn da Sadeeq din yace gashinan mun ajiye maka a gaida amarya aji mana da ita sosao plz..dariya duka suka saka kamin su juya suna ficewa daga falon .
Shikam Anwar Ranshi duk wani irin yakejin zuciyar shi ,yarasa meke damun shi ,a hankali yafara tunano da sinfurin kalolun azabtarwan da yace zaiyi akan wannan yarinya yana cije la66an sa hadi da lasansu yana girgixa kai...
Babban rigar sa yafara cirewa na danyar gexna milk kamin ya fara cire wristwatch na hannun shi a saman mirrow ,mmki ne ya kamashi dago idon sa da yayi kwatsam yaga Shatu a saman gadon shi an rufe mata fuska da mayafi da kayan ta na fulani...Bude idon shi yakara yana mutsikasu yana mai fadin No ba itace ba ,kodai tunanin Azaban da zai mata ne yasa shi saboda kosawa yake ganin hazo hazon ta haka ... Cike da rashin tsoro ya sauke hularsa yana nufar gadon da cewa indai ko itace aka ajiyemun ita a bed sai naaaaaaaaa....................
Topah dama hausawa na cewa laifin dadi karewa gashi a yanxu labarin take yanxu xamu fara...
Anan na kawo karshen free page na wannan littafi ,idan kin ga wani page na yawo bayan wannan tom na sata ne kar ki karanta kawai rintse idon ki ki wuce ,kar kuci hakki,babu abu mafi muni da yakai mutum yaci hakkin da banasa ba...
_*Idan kina bukatar karanta cigaban labarin nan zaki iya mgn ta wannan number 08081202932....ta hanyar turo da kudin ki kaman haka Vip payment 500....Normal payment 200...Special payment 1k ,iya kudin ka iya shagalinka💃💃...zaku iya turo da katin MTN ko kuma ku tura ta wannan account din Farida Hashim Stanbic bank 0028799846....sai ki turo mun da shaidar biyanki ta wannan number 08081202932....yan niger zaku biya 500f ne kacal katin airtel zaku na iya tuntu6an wannan number mutanen niger +22797780373*_
_Share and share and share fisabillah_
*Mmn teddy🧸*