← Book details Walijam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 19

Sashe 12

Walijam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hmmm kuna shirme ne cewan Abbas yana tsiyaya lemun a cup ,sai da ya kurba kadan sannan ya ajiye yana fadin " ba son ta nake na lokaci daya ba ,wai nayi sex da ita shikenan ba ,Aaa son nake ta kasance dani har Abada ,tazama mun uwar y'ay'ana ba wasa ba yayi mgnan yana kallon su Anwar dasu ma shi suke kallo .

Cigaba yayi da cewa" kowaye mijin ta wlh indai ina lumfashi a duniya sai ya rabumun da ita na Aureta dani ta dace ba da wani ba.

Tsagaitawa yayi da mgnan yana kallon su . Murmushi Anwar yayi kurum kamin yace " tom ai sai kabi kauyakun fulani ka nemo ta... Dariya sadeeq ya hauyi kamin yace irin wannan fulanin ne da hausa basu iyaba sam....idan kaje da kanka zaka dawo mayaudari. Aa bazai dawo ba , kamin yafara neman ta sai yafara koyon fulatanci sannan kaga idn ya iya neman nata zai zo maasa da sauki....cewan Anwar yaana murmushi da hushiryar sa ta bayyana .
Kwarai kuwa hakane Anwar kaga sai ka fara zuwa ka koyo Fulatancin kasan meye WALIJAAM da imfinijaam...

Dariiya duka suka saka a wannan karon har da Abbas din kamin ya ajiye fork din da yake tsakarar ppr chicken yana daukar tissue hadi da goge la66an sa yana mikewa daga tsaye yana fadin kun kawo shawara kam mai kyau ,ku mu tashi haka mu dauki hanya .

Mikewa su duka sukayi suna ficewa daga falon hadi da fita fitowan da xasuyi ne naga ashe a barikin sojoji wannan gidan yake nufan daya daga cikin motocin su sukayi suna shiga kamin su dau hanyan zuwa gidan Mom Haula .

********
Ummie inaso idan na samu hutu naje Garin kaduna gidan Momyn Abbas acan zanyi hutu ,kinga na dade banje ba ummie . Diyanan tayi magana tana kallon Ummien nata da hankalin ta ke akan laptop din dake gaban ta . Idon kuwa na ta sanya masa siririn gewayayyan Eyeglass wanda yakasance fari ne mai launin trnsferent medical.

_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________

_FREE page na dab da karewa masu bukata zasuna iya magana dani ta link din dake saman page ,Don Allah kar kimun mgn kiga ban baki amsa ba , kwana biyu ina busy sosai ,idan biyan littafin zakiyi ga hanyoyin biya nan nasa a kasan wannan page din ,idan kin biya kimun screen short na evidence dinki ,idan kati ne kk turo zan gani kuma xan saki a paid grp 2 inshaallh... Masu tambayar grp link na comment wlh ya cika ,idan biyan littafin xakiyi sai ki biya kaawai ngd..._
_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_
_0028799846_
_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa👇_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

*_Taku mai kaunar ku tare da nuna mawa masoyan ta soyayya da kauna ,kulawa duka wato_*
*MAMAN TEDDY🧸*
*🐄WALIJAAAM!!🐄*
*17_18*
Domun samun damar magana da marubuciyar kai tsaye kiyi clicking wannan link...👇
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
*SADAUKARWA GA FULANI🐄*
_Har kullum kuna raina ban manta daku ba masoya na hakika🥰 ._
_Oum Aphnan_
_Sis fatyzah_
_Oum hairan_
_Mom Binta Abbale_
_Son so fisabillah❤️_
*Alheri writer's asso📚.*
_________________________
_Littafin Walijam na kudi ne Normal grp #200 ,Vip grp #500 ,while spc grp 1k 👌 .yan niger ku kudin ku 500f ne katin airtel ta wannnan number zaku tura +22797780373_
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________
*🐄WALIJAAAM!!🐄*
*17_18*

Domun samun damar magana da marubuciyar kai tsaye kiyi clicking wannan link...👇
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
*SADAUKARWA GA FULANI🐄*
*Alheri writer's asso📚.*
_________________________
_Littafin Walijam na kudi ne Normal grp #200 ,Vip grp #500 ,while spc grp 1k 👌 .yan niger ku kudin ku 500f ne katin airtel ta wannnan number zaku tura +22797780373_
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________
"Dago ido Ummie tayi tana kallon Diyana wacce har a lokacin idon ta na saman fuskar Ummie . Murmushi Ummie ta yi mata kamin ta bata amsa da shikenan Diya allah ya kaimu lokacin ,idan kin tafi ki tabbatar kin kula mun da kanki sosai kinji Diyaa?. Ummi tayi mgnan tana mai kara ware idon ta akan fuskan Diyana da take fidda murmushin farin ciki da godiya ga Allah da a wannan karon Ummien nata ta amince da tayi tafiyan ". Inshaallh ummi xan kula sosai . Cewan Diyaa tana mikewa daga tsaye . Tom mashaallh abunda Ummie ta ce kenan tana cigaba da perating laptop din dake a gaban ta ,itakam Diyana kitchen ta nufa don ita din acici ne ,bata wasa da ba cikin ta hakkin sa...kallon inda Ta nufa Ummie tayi kamin kawai tayi murmushi don tasan wani abun xata girka don duk in kaganta a kitchen bai wuce abu daya zuwa biyu..hadin snacks ko hadin dishes...
******
Zaune hajiya Latifa take a daya daga cikin kujerun falon nata , yayin da Abbas ya daura kansa bisa kafadanta yana motsa bakin sa a hankali alamun magana yake mata ,wanda niko da shigowa ta kenan yasa banyi nasarar jiyo maku mai yake fadi ba .
Gani nayi takai hannun ta tana shafa sumar kanshi kamin tace" Abbas ka natsu kayi mun bayani yanda xan fahimta ,kasan ni mai son duk wani abu da kakeso ne! Wacece ita ,a ina take waye uban ta a nigeria??... Rintse ido yayi yana saukar da nannauyan ajiyar zuciya kamin ya dago kanshi daga kafadan ta yana riko hannun ta yana hadesu duka da nashi kamin daga bisani yace " Momy ina son ta ne ,amma ban san a ina take ba ,bansan a inda xan ganta ba . Shiru yayi na yan seconni kamin ya labarta mawa Hjy Latifa komai na haduwar su da Shatu bai 6oye mata ba ,don dama tasan halin Abbas din ,tarbiyar ta ne ita ta sangarta shi a hakan duba da ganin shikenan mata a duniya .
Hmm nisawa Mom Abbas tayi kamin ta dago idanun ta tana xubasu a kwayar idon shi ...sosai taga zallar madarar soyayyar wannan d'iya a kwayar idon shi ,yanda suka sauya kala . Murmushi tayi kamin ta kai hannun ta tana riko nashi ,sannan tace " wannan ce abun damun kai Abbas ,ka natsu ka kwantar da hankalin ka allah ya hadaka da ita ,kuma shi xai kara hadaka da ita wani lokacin da vakayi tsammani ba...Ban damu da y'ar wacece ba ,allah yasa afulanin muhalli nasu baasa dashi karukon rashi da talauci ,indai kai Kana son ta bazai dameni ba ,zan mata komai na gatar uwa ,bawai don ina raayin ta ba ,kawai saboda kai ".
Murmushi yayi mata yana kara narkar mata da lumsassun idon shi kamin yace " Mom nasan ma zaki sota ,tana da kyau sosai ,ban ta6a ganin me irin kyaun ta ba a duniya baki daya . Ina son ta fiye da komai kema inkika ganta nasan zaki kauna ce ta . Sau tak na ganta naji i actually fall in luv with her .

Yayi mgnan yana mai kara lumsha idon shi .

Murmushi Hjiya latifa tayi kamin ta kai hannun ta tana zuba ruwar roban dake gaban su a table tana tsiyaya shi a cup ,mika mawa Abbas tayi ,nan ya amsa yana kao wa bakin sa.... Amma Da gske kana son ta fiye da kowa? Har dani kenan Momyn ka?. Ta karke mgnan tana mai ware idon ta waje na gasgata maganan nasa .

Ajiye cup din yayi a saman table din yana dan murmushi hadi da sosa kyeyar sa alamun kunya ,kana yace " aa mom ke komai nace natsuwa ta kwamciyar hankali na ,rayuwata duka .

Dariya Hjy Latifa tayi tana nuna Abbas da hannu kamin tace "Shakiyi nasan duk inda ka nufa ai . Tayi maganan tana mikewa daga tsaye tana mai cigaba da cewa " Daddyn ka na hanya bari naje na kimtsa ko?. Ton mom nima bari na watsa ruwa na kara jin sanyi a zuciya ta. Dariya Hjiya latifa tayi kamin ta fara hayewa saman stairs din falon ,shikam Gogan dakin sa ya nufa don yin abun da yace ".

Da shigan shi ya tsaya yana bin wata ma'aikaciyar sa da kallo ,wanda lokaci daya yaga fuskar ta ya sauya ya koma masa ta Shatu da yake nema. Mamaki ne ya kamasa ,sam bai san lokacin da yasaka Bida yana kulle kofan ba . Dagowa Yarinyar da ashekaru bazata wuce 20 ba tayi tana rarraba idanu kamin tace " Alhaji lafiya kuwa??.
Meyasa zaki tafi ki barni? Bayan kin dade da sanin zuciyata ta kwadaitu da sonki da son zama dake a lokaci daya??. Maganan yakeyi yana tun karota wanda yasa zulai saurin jah baya ,sai muryarta dake rawa tana fadin Alhaji nice fah Zulai mai maka shara da goge goge... Tana maganan hadi da kokarin kubce masa...aiko nan ya damkota da hannu daya abun ka ga soja karfin ba daya ba ko da maza bare kuma Mace Zulai.
Chapter 12 · 0% Book details