Sashe 6
Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAGE 11-12*
Zama Waleed ya gyara ya na duban Balkis ƙawar Nabeela wacce ke bayanin yadda abun ya faru kamar haka "cewa yayi ya na sonta shine tace ta yaya malami zai so ɗaliba ita sam ba ta yarda ba,to daga baya sai ya nuna zai rinƙa bata maki kullum 20/20 to shine fah ta yarda har suke text wani sa'in kuma ya na kiran ta to shine daga ƙarshe yace zai rinƙa yi mata exercice ta yadda za ta gane sosai ko an tafi examen ba za ta samu matsala ba shine fah yau mu ka shirya ni da ita mu ka tafi school to sai ni na tsaya shan ruwa pampo ita kuma ta wuce classe ɗin da mu ka gani a buɗe tun zuwan mu.Ni kuwa ina gama shan ruwa na lalaɓa ta baya da nufin yi masu hoto a tare dan kawai na rinƙa tsokanar Nabeela dan na san ba ta son Mr Omar to kawai sai na ga ta na kiciniyar ƙwatar kanta shi kuwa sai,sai..."sai kuma ta ƙyale ta na yin ƙasa da kai.
"Sai mi ?"Faruk ya tambaya dan kuwa ya lura Waleed ba zai iya cewa wani abu ba a yanzu saboda ɓacin ran da ya bayyana ƙarara kan fuskar shi.
"Sai ya sa hannun shi cikin rigarta ya na taɓa ta"Balkis ta faɗa ta na sunne kai dan kunya shi kuwa rumtse ido yayi ya na jin wata azaba kamar garwashin wuta na taso mashi a zuciya.
"To bayan nan bai yi mata komi ba?"Faruk ya sake tambaya ,kai Bakis ta girgiza tace "da ya ga za ta ƙwace kanta ne ya fiddo wani mouchoir (ƙyalle)daga aljihunsa ya kai ga hancinta to shine fah ita ta kai masa halbi ga gaban sa ya saketa ita kuma ta fito a firgice ta na gudu ba tare da taji kiran sunanta da na ke ba,ko da na kusa kawowa inda ta ke sai na ga wannan cewa da Waleed ya sakata a mota"ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace "ok tashi mu tafi na mayar da ke gida"ta miƙe tsaye tare da fita, Faruk ya dubi Waleed yace "ya kake gani mu tafi da ita can makarantar kamo shi malamin ko kuwa?"kai Waleed ya kawar kafin yace "babu buƙatar hakan tunda ta faɗi sunan shi da matière ɗin da ya ke koyawa wannan ma ya isa" da "ok"kawai Faruk ya amsa ya fita.
Tawagar sojoji ce ta ratsa cikin harabar makarantar sai jiniya ke tashi kai kace yaƙin duniya ne za'a yi.
Direct administration suka nufa, Faruk ya shaida ma Directeur sunan Mr ɗin da suka zo nema ba tare da ɓata lokaci ba kuwa Directeur yayi masu iso har izuwa classe ɗin da Mr Omar ke bada cours.
Gaban sa ne ya faɗi ras ganin sojoji ba ko ƴan sanda ba,babu ɓata lokaci soja biyu suka tisa ƙeyarsa zuwa mota nan fa ɗalibai aka fara cecekuce tuni ƴan matan sa uwanda ya ke baiwa note kyauta suka fara hasaso ƙila wata ya ɓata asirin sa ya tonu.
Waleed
Karon farko a rayuwar sa da ya kunna sigari ya na sha,sam zuciyarsa da ƙwaƙwalwar sa sun ƙi aminta ko in ce sun ƙi karɓar wannan kayan takaicin na taɓa dukiyar Fulanin Nabeela da Mr Omar yayi.
Tsabar baƙin ciki har wani ƙoto wuyan shi ya ke,sigari kawai ya ke sha amman sam ya ƙi jin sassaucin da mutane ke faɗa na sigari ta na kawar da souci .
Cike da mamaki Faruk ke kallon sa,wai yau général ne ke shan sigari alhalin kullum cikin yi masa faɗa ya ke akan ya bari saboda ta na taɓa lafiyar mutum.
Da sauri ya ƙarasa tare da riƙe hannun Waleed wanda zai kunna sigari a ƙalla tafi ta goma tunda ga toton ta nan birjit a gaban sa,ɗago jajayen idon sa yayi ya watsawa Faruk su "muƙuttt"Faruk ya haɗiye yawu baki na rawa yace "ga fah shi can tun ɗazu mun zo da shi"jin an ambaci maƙiyin sa ya sa shi miƙewa tare da yar da karan sigarin ya fara takawa cikin izza na jaruman maza.
Ɗakin horo ya shiga,bakin ƙofa ya tsaya ya na ƙarewa Mr Omar kallo wanda ba zai wuce shekaru talatin zuwa da biyar ba,dogo ne ɗan gaye mai kyau da saje amman mumunan aƙidarsa ta zubar da ƙimar sa.
Ganin Waleed a tsaye kaÉ—e ya saukarwa da Mr Omar faÉ—uwar gaba har bai san lokacin da fitsari ya kubce masa cikin gajeren wandon da aka bar shi da shi kawai ba.
Ƙanƙance ido Waleed yayi ya na kuma sake kallon sa da kyau,Faruk ya shigo shi da wasu soja biyu sai da suka sarawa Waleed kafin su ƙame waje ɗaya.
"Ku ida tuɓe shi sannan ku kai shi tsakiyar fili ku mashi wanka ruwa bi ma'ana na ruwan sanyi da na zafi😹 ku tattaro min duk sojawan da ke cikin compagnie ɗin nan maza da mata kowa ya fito"Waleed na gama faɗar haka ya juya.
Cikin minti da bai wuci goma ba kuwa duk sojawan suka fito suka tsaya yayinda Mr Omar ke tsaye zirrr haihuwar uwar sa sai ruwan zafi ake zuba masa kamar mai jego.
Banda murmurshi babu abinda ta ke ta na kuma kallon fuskar Waleed wacce ta ke a murtuƙe kamar tsohon kashi.
"Maryam yau mutumen na ki babu dama"cewar Munat,Maryam ta waigo ta kalleta tace "ni fah ya fi min kyau a haka saboda kin san na fi son namiji mai izza"Munat ta taɓe baki tace "ai izzar ta sa ce kuma ta hana ki zuwa ki shaida masa ki na son sa"Maryam ta murmusa tace "kwantar da hankalin ki ina daf da na faɗa un bon moment kawai na ke jira" "kamar yaushe kenan?"Munat ta sake tambayar ta "kin san na fara yi masa gyaran office to ta wannan hanyar zan samu na isar da saƙo na,jiya na aje masa flower mai kyau tsakiyar table gobe ma zan canza wata ne"
Dukan wasa Munat ta kaiwa Maryam tace "shegiya ƙawata ashe ke ma kin gano laggon sa na son flower ?"Maryam ta harareta tace "ke kika gano haka balle ni da ke mutuwar son shi"nan dai suka cigaba da hirar su sam ba su damu da azabar da ake ganawa Mr Omar ba dan kuwa ba baƙon abu ba ne wajen su.
Cikin takun ƙassaita ya fara takowa izuwa inda Mr Omar ya ke wanda tuni ya canza kala "mi ta yi maka da kake ƙoƙarin yi mata fyaɗe?"Waleed ya tambaya da muryar sa mai kama da ta kumurcin zaki,kasa amsawa Mr Omar yayi sai kawai Waleed ya bada umarnin azuba masa ruwan sanyi.
Wani uban ihu ya zunduma ya na ƙara,tamkar yadda ake tulɓe kaza haka Waleed ya kama sandar girman Mr Omar ya kwashe fatar sama daidai lokacin ya suma tsabar azaba.
Cabinet É—in compagnie aka kai sa aka fara bashi taimako,fatar jikin sa duk tayi luhuluhu.
Faruk kuwa sosai ya girgiza da hukuncin da Waleed ɗin ya ɗauka wanda har ya kasa yin shiru yace "mon général sai na ga kamar hukuncin yayi tsauri dayawa tunda dai bai kai ga yi mata fyaɗen ba"
"Sai kuma aka ce maka bai taɓa yi ba a kanta ne zai fara ko?"kai Faruk ya girgiza Waleed ya cigaba da cewa"ina son ayi mashi azabar da zai sa ya ba mu informations ɗin abinda ba mu tambaye shi ba ma,dayawan students an yi masu fyaɗe wasun su ma an haukatar da su wasu kuma an kashe su gudun tonon asiri,an kaiwa ƴan sanda case sun yi shiru ba tare da ɗaukar mataki ba ,babban baƙin ciki kuma hodar da suke amfani da ita mai taken manta uwar ka in an shaƙawa mutum ita shikenan hankalin sa zai guje sai abinda aka ce yayi zai yi in kuma tayi ƙarfi dayawa ta taɓawa mutum kwanya"ya ida maganar ya na furzar da huci.
Knowking aka yi Faruq ya dubi ƙofa yace "Yes"da rangwaɗa ta shigo office ɗin ta na wani karairaya ta aje coffe shayi ta na mai sara masu ,kawar da kai Waleed yayi Faruk ya jinjina mata kai.
Cike da jin haushi Maryam ta fita,Faruk ya murmusa ya na shirin magana Waleed ya É—aga masa hannu tare da zirar makulin mota ya fita.
Direct gidan su Faruk ya nufa,a falo ya tarar da su Nabeela na kwance bisa cinyar Momy.
Cike da girmamawa suke gaisawa da Momy,ya na mai tambayar mai jiki Momy tace "ta warke ai sai dai abinda ba'a rasa ba"Waleed yace "masha Allah"ya na mai yiwa Nabeela kallon ƙasan ido sarai ya san ba barci ta ke ba lura da yadda ta ke turo baki.
A zuci yace "haba yarinya za ki san wa kike turowa wannan tsuntsun bakin na ki zan kama ki ne"a fili kuwa yace "Momy zan wuce dama na zo ne na duba jikinta tare da yi mata tambayoyi a tasheta sai ta same ni a waje"ya na gama faɗar haka ya miƙe Momy kuwa murmurshi kawai tayi.
Ya na fita Nabeela ta tashi zaune ta na sauke ajiyar zuciya kafin ta turo baki "wlh takura min ne kawai zai yi"ta faÉ—a ta na saka hijab É—in momy.
Tsaye ya ke ƙarƙashin innuwar lemu ya kafe ƙofar fitowar da ido,kawar da kai gefe yayi ganin shatin nipples ɗin ta sun fito raɗe-raɗe ta saman hijab ɗin da ya liƙe mata a jiki.
Har ta kusa ƙarasawa kusa da shi ta nufi bayan ɗaki ta ɗauko kujerun roba biyu,"ina kwana?"ta faɗa ta na mai aza masa kujerar shi kallon yaushe kika raina ni ya ke yi mata.
Fuska ta shagwaɓe tace "mon général gaishe ka fah nayi"murmushi ya saki ba tare da ya shirya ba,ƙadangare ya faɗo daga saman iccen ya dira bisa kan Nabeela....
[21/12 à 15:05] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI 💫âœðŸ»```
â˜€ï¸ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀ï¸*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500