← Book details Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 8

Sashe 4

Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Direct gidan su ya nufa da ita,ya na gama parking ya zagayo ya ɗauke ta.Miƙewa Mami tayi tsaye ta na kallon ikon Allah ba tare da yayi mata bayanin komi ba ya nufi step ɗin ɗakin sa,Mami ta take masa baya.
Bisa lafiyayen bed ɗin shi ya kwantar da ita kafin ya juyo ya kalli Mami,kallon Nabeela tayi ta kalle sa.Ƙeya ya sosa ganin kamar kallon tuhuma ne Mami ke bin sa da shi "mi za ka yiwa Nabeela da ka kawota nan?"hannun Mami ya ja suka fita sai da suka zo falon ƙasa yace "Mami wani babban case ya auku amman alhamdullah babu abinda ya sameta,yanzu ina son fara bincike ne "
"Kaji tsoron Allah Waleed kar ka cutar da ƴar mutane,ka tuna matsayin ka idon duniya na kan ka kar ka sa zukatan da suka yarda da kai suma su yarda da zargin da ake yi ma"ido Waleed ya zubawa Mami ya maimaita kalamar"zargi?"Mami tace "eh sosai ka san mutane da dama su na zargin duk soja malalaci ne to balle kai *TUZURU* wanda ya ƙi aure sam,to mi mutane za su yi tunani in ba na mutum na biyar mata ba ne a waje"
Idon Waleed ne suka rikiÉ—a suka yi ja cikin raunatatar murya yace "Mami zargina kike da yin zina?ni Waleed ni zan kusanci macen banza?Mami..."sai kuma yayi shiru ya kasa furta komi saboda maganar Mami ta yi masa É—aci.
Kan shi Mami ta shafa tace "Waleed ɗina da ko mata bai cika kallo ba ta yaya zai yi fasiƙanci?ina baka misali ne saboda mutane suna saurin yanke hukunci ba tare da bincike ba musamman a irin ku uwanda suka jima babu aure shiyasa ni ke matsa ma kayi aure kafin akai da faɗar wata kalma marar kyau a kan ka"
Kai kawai Waleed ya jinjina,dan sam ba zai iya yin magana ba wayar shi ce ta ɗau ruri ya fiddo ya duba Faruk ne "Mon général wani tashin hankali ne ya auku yanzu mai kusan shige da case ɗin da mu ka fara bincike watanni uku na baya,sai kuma yanzu ya sake faruwa duk da ban shaida ba abokiyar Nabeela ce ke gaya min malamin su ya so yiwa Nabeela FYAƊE (Haj Maryam Sakatare) sai dai Allah ya kuɓutar da ita babban tashin hankalin kuma a gaban ƙawarta ta wani mai mota ya sungumeta ya sakata a ciki duk da dai mu na zaton asibiti ne zai kai ta amman har yanzu bai kira mu ba"ido Waleed ya lumshe kafin ya motsa baki dakyar yace "ni ne ai motar ga kuma Nabeelar gidan mu akwai binciken da zan yi shiyasa ban kaita can ba,am sannan kar ka shaidawa kowa ka dai kwantarwa da Momy hankali zuwa dare ina shigowa"ya na gama faɗar haka ya kashe ba tare da jiran jin abinda Faruk zai ce ba.
A'isha ce ta fito daga kitchen fuskarta duk fulawa ido ɗaya rufe ta na cewa "Mami duba ki ga abinda autar ki ta yi min ,sai in an buge ta kuma ki yi ta faɗa"kallo ɗaya Waleed yayi mata kafin ya haura sama,Mami kuwa haƙuri ta baiwa A'ishah ta na hararar Amal wacce fitowarta kenan daga kitchen ta na dariya.

A can sama kuwa fuskarta ya ƙurawa ido ganin jan ya fara ragewa sai wani abu kamar birdi,numfashi ya ja ya kuma ƙare mata kallo yadda ta saka riga ɗamama kuma ta fito babu hijab ba tare da hakan ya dame ta ba sam.
Shatin nipples É—inta da idon sa yayi tozali da su ne ya sa shi saurin kawar da kai ya naji wani yarrr,toilet ya nufa ya yo wanka sannan ya fito ya na tsane jikin sa.
So ya ke ya ƙara bincikar lafiyarta amman yanayin shigarta na haifar masa da kasa da wani mugun feeling,tsuki ya ja ƙasa-ƙasa haɗi da hararen ta ya na duban sket ɗinta na uniforme ɗin makaranta yadda ya tattare wajejen ciyoyin ta duk ya fitar da halittarta ta ɗiya mace ga tudun marar ta nan shi ma ya fita daban kasancewar ba ta da tumbi.

Haushi ne ya kama sa da ya tuna Allah kaÉ—ai ya san iya adadin Mazan da suka kalleta a yau kaÉ—ai banda sauran ranaku dan kuwa Nabeela ma'abociyar kwalliya ce da son gayu shiyasa ba su haÉ—a hanya da hijab tsakaninta da shi sallah ce.
Goshinta ya dungure ya na sake hararta wacce kusan a wofi ne tunda ita barci ta ke "mi zai hana yayi ƙoƙarin kusantar ki kin wani fito tsirara sai kace ƴar tsana"yayi maganar a fili tare da ɗaukar ta hoto.
Jin muryar sa yasa Nabeela farka cike da furgici ta na suratai "wayyo dan Allah Mr ka bar ni kar ka cutar da ni"ganin sai nanata LAFAZI (Miss flower)guda ta ke yasa shi fara yi mata video ai bai kai ga idawa ba tayi wani yunƙuri ta tashi zaune ido rufe daidai nan kuwa masu nepa suka ɗauke huta cikin tsoro ta buɗe idonta ta na ganin duhu ta fara lalube ba ta kai hannunta ko ina ba sai kan cinyar Général aka yi rashin sa'a sandar girman da ta fara tashi na kusa,ihu ta runtuma ta na kuma sake damƙe abun da taji a hannunta wanda ya sa Waleed sakin numfashi tare da ƴar ƙara kadan.

Da sauri ya kai hannunsa kan nata yace "Nabee..."sai kuma yayi shiru saboda muryar shi da ta ɗan shaƙe,Nabeela kuwa jin muryar sa ya sa ta saurin sakin sandar ta na mai faɗawa jikin sa ta fashe da kuka ta na cewa "mon général ?"hannunsa ya kai bayanta ya fara bubugawa ya na sauke numfashi dan sam babu bakin rarrashinta.
Zuwa can kuma barci ya É—auke ta,cireta yayi daga jikin sa ya shimfiÉ—ar da ita.

Toilet ya kuma shiga ya na mai kunna fitilar wayar shi,gajeren wandon ya cire ya haska sosai yaji tsoron ganin yadda abar tayi ja ga shi kuma duk ya ɓata wandon.
Bai fitar da abinda ke wajabta wanka ba,amman kaiwa sai yayi wankan tsarkin.Ko da ya fito har an maido huta,shiryawa yayi cikin riga da wando jeans ya fita zuwa masallaci domin tuni an fara kiraye-kirayen sallah magrib.
Da ido Mami ke kallon sa ya na fita ta nufi part ɗin sa dan sam zuciyarta ta ƙi nutsuwa kaɗaitar mace da namiji waje guda namijin ma *TUZURU* .
Kallon tsaf ta yiwa Nabeela ba ta ga alamar abun zargi ba,ajiyar zuciya ta sauke saboda lokacin da ta ji ihunta sam hankalinta bai kwanta ba sai kuma ta ga Waleed ya fito fes alamar yayi wanka😹
Fitowa tayi ta koma É—akinta tayi sallah ita ma kafin ta fito falo.

Waleed na dawowa daga masjid ya kira Faruk babu jimawa ya zo,cike da tausayi ya ke kallon ƙanwar ta sa kafin ya dubi Waleed yace "yanzu ya ne za'a yi?"sai da ya rufe system yace "ita abokiyar Nabeelar na ke son gani akwai tambayoyin da zan yi mata ,sannan ya kamata a nemo likitan ƙwaƙwalwa ya duba min Nabeela kamar abun ya fara zame mata physichique ne"ya ida maganar a raunace wanda hakan yasa Faruk kafe sa da ido karon farko kenan da ya taɓa ganin ogan sa cikin yanayin rauni.

Ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace "in shaa Allah,yanzu ita Nabeelar nan za'a barin ta?"Waleed yace "a'a hôpital za mu kai yanzu doli a duba kwanyarta ni sam ban samu nutsuwa da wannan yanayin na ta"ya na maganar ne tare da satar kallonta kafin ya miƙe tsaye ya buɗe drower ya fito da wata rigar sanyi,kanta ya tallabo da hannu ɗaya ya saka mata rigar sannan ya cirata sama ta miƙe tsaye amman idonta a rufe "Beelaaa,Beelaaa"ya rinƙa faɗa ya na bubuga kumatun ta luuu tayi ta ida faɗawa jikin sa "ka gani ko?har yanzu ta ƙi tashi"ya faɗa ya na mai saɓata da kafaɗa ya nufi waje Faruk na take masa baya.
Mami da Su Amal duk suka miƙe su na kallon ikon Allah,cikin motar shi ya sakata ba tare da ya jira Faruk wanda ke yiwa Mami bayani ya fita a guje bai zarce ko ina ba sai babbar asibiti ta Maradi...

***GHANA

Cike da zallar haɗama irin ta *TUZURU* ya ke romance ɗin ta,Fannah kuwa an yi tsit duk an laushi sai aikin lumshe ido da sake ƙanƙame Abbas ta ke.
Karon farko a rayuwar sa da ya taɓa ganin sandar girman sa a miƙe,cike da ƙwarin gwiwa na jin shi ma ashe namiji ne ya tunkari masarautar ma'aurata sai dai ko kafin ya yi yunƙurin shigarta abar ta kwanta lagaf doli ya ja ya kwanta ya na mai rungume Fannah.....

Jikar Rabo ce 😎
[20/12 à 13:28] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

_______________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*

*PAGE 9-10*
Chapter 4 · 0% Book details