← Book details Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 8

Sashe 3

Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Washegari ko da ta farka ba ta ga Abbas ba,sallah tayi sannan ta fita tsakar gida inda kitchen ta ke.
Dankalin turawa ta ɓere ta soya,babu mayonnaise doli ta dawo ɗaki ta fara cin sa haka nan.
"Assalamu alaikum"cewar Abbas ya na mai shigowa,ta ɗago kai ta kalle tare da saurin mayar da su ƙasa saboda wata ƙimar sa da ta gani yau.
"Wa'aleykum Salam ina kwana?"bai amsa ba ya wuce bedroom,tsayawa yayi ya ƙarewa ɗakin kallo "watau ya na nan yadda na bar sa ko tsinke ba ta gudda ba?mtsw matsalar auren ƙwaila kenan"ya faɗa a bayyane ya na jin haushin ganin bed a turmuje.
"Kayi haƙuri yanzu zan gyara"Fannah ta faɗa daga bayan sa,fita yayi ta gyara shimfiɗar sannan ta ɗauki tsintsiya ta fara share ɗakin ledar kaji a hannu har ta gama da ƙurya ɗakin.

Kan ƙaramin table ta aje ledar hannunta sannan ta ƙulle rideaux ta kakaɓe kujeru ta share ɗakin gami da tsakar gida,turaren tsintsiya ta saka dandanan ɗakin ya ɗau ƙamshi.
Rigar jikinta ta cire tayi ɗaura gaba ta nufi toilet,sam ba ta ji motsin ruwa ba balle na mutum shiyasa kawai ta buɗe toilet ta shige "Innalillahi wa'inna iley raji'un!"ta furta a razane ta na fiddo ido waje,tuni jiki ya fara mazari da sauri Abbas ya saki sandar girmansa da ya ke ƙarewa kallo Fannah kuwa doguwar abar ma'abociyar girma da kauri ta ƙurawa ido ta na rawar sanyi.

Wani baƙin ciki ne ya turniƙe Abbas ,shikenan ƙaramar yarinya ta ga sirrin sa.Baya tayi za ta fita yayi saurin fincikota tare da zare zanen jikinta ya na cewa "wa za ki kalle a kyauta?yarinya nima sai na rama"rataye zanen yayi inda ya rataye kayan sa kafin ta cire pant ɗin jikinta.
Wani yammm ya ji lokacin da hannunsa ya gogi gabanta,bai san lokacin da ya sake kai hannu ya shafi gun ba.A tare suka sauke numfashi ba kamar Fannah mai sha'awa kusa,jikinsa ta shige ba tare da ta san tayi haka ba jin ya na mai cigaba da shafar ta ya na kuma yin ƙasa da yatsun hannun sa.
Wata ƙanƙama tayi mashi ta na ɗan ware ƙafarta wanda ya bashi damar... Ai ba ta san lokacin da ta saki wani wahaltacen numfashi ba,bakinta ta ɗora kan ƙirjinsa yawunta da ɗumin bakin suka saukar masa da wata muguwar kasala kawai sai ya kunna shower ruwa suka fara zuba jikin su.

Brush ya ɗauko ya zuba maclean ya kai bakin ta babu muso ta buɗe bakin ya wanke mata sannan ya wanke na shi duk da brush guda,ruwa na dukan su yayinda suke kallon juna ta ƙasan ido.
Soso ya jawo ya jiƙesa da ruwa ya gogo sabulu ya fara yi masu wanka,Fannah sai sauke numfashi take yadda ya ke cuɗar ƙirjin ta sai taji kamar ya na massaging su ne.
Shower ya kashe ya ɗauke ta cak suka fito ba tare sun ɗaura towel a jikin su ba dan babu ko ɗaya a toilet ɗin,kan bed ya direta ya zura hannu ya kashe hasken ɗakin ya na mai yi mata rumfa da ƙirjinsa...

***MARADI

Banda juyi babu abinda Waleed ke yi bisa gado,sam idonsa sun kasa ɓaɗa zubin surarta da ya rumtse su ita ya ke gani haka ma in ya buɗe.
Duk jin sa ya ke a takure ga erection ɗin sa sam babu sauƙi sai ƙara gaba ta ke yi,hannunsa ya kai bisa marar sa ya na ɗan daddanawa wani irin ɗaɗi ya fara ji ya na jin taurin da tayi ya fara raguwa ya na yi ya na sauke numfashi har barci ya ɗaukesa.
Bai farka ba sai wuraren ƙarfe uku da rabi na rana,cikin ƙyanƙyamin abinda ya fita daga jikinsa ya nufi toilet wanka tsarki yayi ya wanke wandon da ya ɓata sannan ya ɗauro alwala.Jallabiya ya saka da gajeren wando ya nufi masjid,ko da ya dawo ya tarar da anty Jamila a falo ta na shirin komawa gida.Kawar da kai Mami tayi daga kallon sa ta na mai miƙama Jamila wata leda,Waleed ya kwaɓe fuska ya kalli Jamila haɗi da yi mata nuni da Mami wacce ganin sa ya sa ta canza fuska.
"Ɗan gaban goshi ni zan wuce ko za ka aje ni a gida?"cewar Jamila "Mami zan kai anty gida in na dawo akwai magana mai daɗi da zan sanar da ke na san daga yau an bar fushi da ni"ya faɗa ya na mai murmurshi mai sauti,da sauri Mami ta kalle sa ya jinjina kai anty Jamila tace "in dai haka ne bari na zauna ayi hirar da ni"da sauri yace "no ai ke tun a hanya zan faɗa maki da ke zan neman shawarar yadda za'a yi sai na sanar da Mami hukuncin da mu ka yanke"ya kai ƙarshen maganar ya na mai jin kunya.

Mami ta saki ranta ta yi masu addu'ar Allah tsare hanya,sun yi nisa kaɗan Waleed yace "anty ni ban san so ba dan ban taɓa soyayya ba amman alamu sun nuna kamar na kamu da son ta"anty Jamila tace "wace ce?"
"Wata ce,dama dai na san ta tunda ina ɗan zuwa gidan su jefi-jefi lokutan baya ina yawan tambayar kaina ko miyasa na ke ganin kamar ta fi ko wace macce kyau?sai kuma yau da na ganta sam hoton fuskar ta ya ƙi fita raina har fah mafarkin t.."sai kuma yayi shiru ya kasa idawa.

Murmushi anty Jamila tayi tace "tabbas ka na mugun sonta kawai ka shaidawa Mami ka ga sai ayi bikin ku cikin congé"dariya Waleed yayi yace "haba anty ni fah ko gaya mata ban yi ba ina son ta saboda yarinyar ta cika rawar kai,ba ta jin magana ga tsokana da jan faɗa sai kuma tsoro"ya ida maganar ya na murmurshi tuna yadda ta ƙanƙame sa ta na kukan kar Nabeel ya dake ta.

Anty Jamila na shirin yin magana suka ji gwajab an faɗo a gaban motar su da sauri Waleed ya taka burki ya fito,wa zai gani Nabeela ce ta haye gaban motar sai waro ido ta ke kamar wacce ta yiwa sarki ƙarya.
Da mamaki ya ke kallon ta rigar jikinta duk ta É—ame ta rabin gashin kanta a waje "keee!"ya furta jin muryarsa ya sa Nabeela saurin direwo daga mota ta rungume sa tare da fashewa da kuka.
Ƙoƙarin cireta ya ke daga jikinsa saboda mutanen da suka fara tsayawa kallon su, amman ina Nabeela sam ba ta cikin nutsuwa.Bayanta ya shiga bubugawa saboda yadda zuciyarta ke bugawa da ƙarfi ya tabbatar masa ba ƙalau ba,an ɗauki kusan minti goma sannan a hankali ta ɗan zare jikinta cikin kuka tace "mon général wlh kashe ni zai yi in ban yarda ba mun yi,mun yi yiii"cak numfashin ta ya tsaya tayi baya za ta faɗi ya riƙeta sosai.
Anty Jamila wacce ke tsaye tun É—azu tace "wai ka san ta ne?"kai kawai ya É—aga kafin ya buÉ—e bayan mota ya saka ta doli anty Jamila ta koma baya ta tallabe kan Nabeela.
[20/12 à 11:22] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

_______________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*

*PAGE 7&8*

Ba'a wani ɗau lokaci ba ta dawo hayyacin ta,ƙarasawa yayi a gadon da ta ke kwance idonta na zubar da ƙwalla.
Dogayen yatsun sa ya sa ya shiga goge mata hawayen,ido ta sake ɗan buɗewa kaɗan a karo na biyu sai kuma ta yunƙura ta tashi zaune ta na mai rungumesa ƙyam.
Ido ya rumtse ya na jin zuciyar sa na bugawa da ƙarfi,cikin murya kuka tace "Malamin mu ne ..."sai kuma tayi shiru ta na jin wani barci na son ɗaukar ta,"yayi mi?"Waleed ya tambaya jin shiru ba ta amsa ba ya sa shi cire ta daga jikinsa luuu tayi kamar ƴar maye.
Kwantar da ita yayi kan bed nan Dr ta zo ya miƙawa Waleed takarda tare da cewa "Allah yayi sa'a hodar da aka shaƙa mata ba ta shiga kwanyarta da kyau ba,ba dan haka ba ƙila ta mayar da ita ruwa biyu sai dai yanzu doli tayi ta barci tunda kamar ta taɓa hancin ta"tunda Dr ya fara magana Waleed ya tattaro dukan nutsuwar sa ya na sauraron Dr daki-daki,a take kuma ya samu bakin zaren.
"Na gode Dr yanzu za mu iya tafiya gida ko kuwa?"Waleed ya tambaya "eh za ku iya tafiya sai dai gobe ku maido zuwa ƙarfe goma na safe"Dr ya bashi amsa godiya yayi mashi.

"Dubeta dan Allah ƙatuwa da ita ko yaya zan yi na ɗauke ta ?"Waleed ya tambayi kansa a zuci,fusjarta ya kalla wacce tayi jajur gefe da gefe wajen kumatun ta,hoton ta ya ɗauka kafin ya mayar da wayar aljihu.
Cak ya ɗauke ta ya saɓa a kafada ya fito da ita harabar asibitin,gidan gaba ya saka ta ya jawo ceinture ya ɗaura mata ya na mai yin saurin janye hannunsa saboda marar ta da ya shafo.
Chapter 3 · 0% Book details