← Book details Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 8

Sashe 2

Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun da ya shigo idon sa ya sauka ɗigo-ɗigon jinin da ya zuba ƙasa,ya ji ransa ya ɓace matuƙa allura soja ta motsa a nan take ya gane da Nabeela ce ta fasa mashi kai.
Ƙarasawa yayi gun Nabeel wanda ya duƙe ya dafe gun da jinin ke zuba da hannu,wani tissu mai ɗan tsayi Waleed ya fiddo ya ɗaure mashi.
"Nabeelaaa"Waleed ya furta da wata irin murya wacce hatta Faruk sai da ya ɗago ya kalle sa,jiki na kyarma Nabeela ta koma bayan Faruk ta laɓe dama shigowar su kenan.
Wani kallo ya yiwa Faruk wanda ya sa shi saurin janyewa Nabeela ta bayyana sai kyarma ta ke dan tsoro,"ki goge wannan jinin sannan ki zo ina neman ki"Waleed ya faÉ—a cikin bada umarni ya na sake taken fuska.
Sumi-sumi Nabeela ta ɗauko bokiti da ƙaramin towel ta jiƙa shi da ruwa ta goge gun da kyau sannan ta je kusan Waleed wanda ya hakimce bisa kujera su na gaisawa da Momy cike da girmamawa.

"Lafiya ki ka zo kika yi ma mutane tsaye a kai?"cewar Momy ta na kallon Nabeela,da ido ta yiwa Momy nuni da Waleed "minene ke ba ki iya gaisuwa ba ne?"baki ta zunɓuro sai kuma tayi saurin maida shi ganin irin kallon da ya watso mata "ina wuni?"ta furta baki na rawa kawar da kai yayi gefe ya na mai ɗaukar spon ya saka cikin dambun da Faruk ya aza mashi bisa hannun salon "koma can ki kama kunnuwan ki ko kuma tsallon kwaɗo"ya faɗa murya a dake ya na kai lomar farko baki.

Kallon Momy Nabeela tayi ta marairaice sai kawai Momy ta miƙe ta fita ma,Faruk kuwa cikin zuciya ya ke dariya ya na kuma jin salon ogan na sa na kuma burge sa dan shi a ko ina soja ne in ya an yi ba daidai ba doli ya zartar da hukunci.
Nabeela na matsar ƙwalla ta kama kunnuwanta ta fara sama da ƙasa,duk in ta tashi ma'ana ta duƙa haɗi da tashi sai ta kalli Waleed wanda ke cin dambun shi hankali kwance lokaci zuwa lokaci kuma ya na kallon tv.
Ruwa masu sanyi ya sha yayi gyatsa tare miƙe ƙafa ya ɗan kishingiɗa jikin salon ya na mai lumshe ido kamar bai barci ganin haka yasa Nabeela tsayawa ta na mai sauke ajiyar zuciya ganin kamar zai waigo ta cigaba😹
Sai da ta kwashe sama da 30mns sannan yace "stop!"ai da gudu ta ruga É—akinta ta na mai fashewa da kukan da ya ke jin sa har cikin tsokar zuciyarsa.
Tashi yayi zaune ya na duba agogon hannun sa kafin ya miƙe ya fita Faruk na take masa baya,bakin ƙofa ya tsaya ɗan guntun murmurshi kan fuskarsa yace "Momy zan wuce,dambu yayi daɗi sosai na gode sai kuma in mun dawo wani lokaci"ya ida maganar ya na ɗan sosa bayan ƙeya Momy tace "eh tunda kun ƙi tsayar da matan aure ai doli ku rinƙa santin girkin mu yanzu ina hullar kan ka?"saurin shafa kai yayi yace "laaa Momy kin ga fah na manta sam"Faruk na dariya ya koma ciki ya ɗauko masa suka yiwa Momy sallama suka fice.
Gida ya aje Waleed yayinda Faruk ya wuce compagnie,ya na shigowa duk suka tsaya daga dariyar da suke sai Jamila ce babbar Yayar su dan ita ke babba sannan Nafissa wacce ke aure Mashi sai Waleed wanda shi kaÉ—ai ne namiji , sai A'isha da kuma Auta Amal.
"Ah!ah ka ga Mazan fama soja tuwon ƙaya miyar allura ashe da rabon zan gan ka?"cewar Jamila ta na dariya,a shagwaɓe ya zauna kusa da ita ya na cewa "anty yaushe kika zo?shine ko ki kira ni ?" "Ai ban jima ba dama Mami ta aika kira na tace akwai maganar da za mu yi"ɗan cije leɓe yayi ya na kallon ƙannan na shi sumi-sumi suka miƙe.
Kallonta yayi da kyau yace "maganar mi?"jikin Jamila a sanyaye tace "aure mana,Waleed ka kai matsayin da ba sai an ce ma ka aje iyali ba yanzu fah shekarun ka kusan arba'in amman ba ka da niyyar aure why?koko ba ka lafiya ne?"ta wutsiyar ido ya ke kallon Yayar ta sa tun da ta ambaci kalmar ko bai lafiya yaji wata kunya ta kama shi a nan take kuma moment É—in da Nabeela ta faÉ—a jikinsa ya faÉ—o masa a rai da sauri ya kawar da tunanin jin kamar yanayinsa sai canza.

"Tambayar ka fah na ke"Jamila ta sake faɗa,yamutsa fuska yayi yace "kawai lokaci ne bai yi ba ku ƙara haƙuri kaɗan"ya na gama faɗar haka ya miƙe ya nufi step ya haye sama.
Maɓalan rigar ya cire sannan ya cire wando tenue ya bar gajeran,toilet ya shiga ya sakarwa kan shi shower.Yanayin surarta,yadda ƙirjinta ke motsawa a duk lokacin da ta duƙa za ta miƙe,yadda idonta suke nuna alamar tsoro da yadda ta ke shagwaɓa duk suka faɗo masa a rai.
Wuci ya sauke ya na samun wata erection wacce kusan kullum ya na yawan shiga halin sha'awa sai dai na yanzu ya banbanta dan har wani zirrr ya ke ji wani abu na yi mashi yawo a cikin mazantakar sa.

***GHANA

A duƙe ta ke ta na kuka gaban mahaifiyarta wacce ta shaida mata ɗaurin auren da aka ɗaura mata a yau ita da cousin na ta wanda aka yi itiƙafi kaf Familynsu shine Ɗan da aka fara haihuwa cikin cousins kuma shine bai taɓa aurawa ba a ƙalla ya kai shekara arba'in da biyu zuwa da uku.
"Fannah haƙuri za ki yi ki rungumi ƙaddarar auren ki dan wani bai auren matar wani,Ali ya daɗe bai yi aure ba ne ƙila saboda dama ke ce Allah ya ƙaddara za ki wanke sa"cewar Mama ta na mai ƙara kwantarwa Fannah da hankali yarinyar da ba za ta wuce 15years ba,ido cike da hawaye ta ɗago ta kalli Mama tace "karatuna fah?"Mama tace "za ki ƙarasa a can gidan sa"ba tare da Fannah tace komi ba ta miƙe ta shige ƙurya ɗaki ta na kukan takaici na aura mata gabjejejen *TUZURU* wanda da ace yayi auren wuri da tabbas ya isa haihuwar kamar ta.

Sati guda aka ɗauka ana yiwa Fannah gyare-gyare na amare haɗi da kitso da lalle,tsaf ta fito tayi sharrr gwanin kyau sai baƙar fatarta ta bada wani kala mai kyau kamar ƴar Ethiopia.
Ta na kuka ta na ƙari haka aka kai ta gida Abbas wanda ya ke ciki ɗaya da falo,ta na nan zaune tsakiyar gado ya shigo da sallama ba ta iya amsawa ba saboda kuka.
Ledar da ya shigo da ita ya ajiye mata kusanta kafin ya fito falo ya kwanta bisa doguwar kujera,ido ya rufe ya na jin wani raɗaɗi na taso masa "ta yaya za'a ɗaura masa aure ba tare da neman shawara ba?yanzu miye matsayin auren su shi da bai taɓa jin wani abu dangane da mace ba?miye mafita ya fito fili ya faɗa masu bai da lafiya ne ko gwada sa'ar shi zai yi akan ƴar ƙwailar matar da aka aura masa?"juyi ya kuma yi ya na mai jan tsaki ƙasa-ƙasa "ta yaya zan buɗe sirrina gun waccan ƙanƙanuwar yarinyar?"ya faɗa a zuci kafin ya miƙe ya koma ɗakin ta na nan yadda ya barta.
"Keee!"ya furta cikin whisky voice,Fannah uwar tsoro tuni ta ƙara sautin kukanta wanda ba ƙaramin fusata Abbas yayi ba kawai sai ya hauro gadon ya na yaye maluluɓin da aka rufe ta da sauri yayi baya ya furta "ya Allah"sakamakon kyawu da zubin hallitar ta da ya gani cikin kayan da suka matse ta wani abu ne ya fara jin ya na fuzgarsa da sauri ya dafe kai....

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
[19/12 à 07:19] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

_______________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*

*PAGE 5&6*

Jikinsa ne ya fara rawa tamkar mazari wanda hakan ya firgita Fannah ta shiga jikinsa ta na kuka ,cireta yayi dan ji yayi tamkar an jona masa courant wani girrrr.Tunda ya ke a rayuwar sa bai taɓa samun kusanci da mace ba haka,banda fuska da tafin hannu ko wuya bai taɓa gani na mace ba sai yau da ya ga manyan breast ɗin Fannah sun fito ta saman riga.
Wani irin dolo,soko ya zama dan sam rasa abun yi yayi kawai sai ya kwanta ya na fitar da numfashi na baƙon yanayin da ya ji ya saukar masa bai jima ba barci ya ɗauke da.
Shiru Fannah tayi ta na kallon sa tare da ƙarewa doguwar fuskarsa kallo,fari ne irin mai jan nan ya na da hanci har baka da matsakaicin baki idonsa madaidaita ne ba su da wani girma haka gashin ido.Bai da saje sai gemu wanda ya kewaye bakin sa sai yayi tsawo daga ƙasa a tsakiyar goshin sa ya na ɗauke ƙaton tambarin sallah wanda yayi baƙi ƙirin,numfashi ta sauke lokacin da ta gama ƙare mashi kallo tabbas Abbas kyakyawa ne bai da makusa sai dai daɗewar auren sa.

Sauka tayi daga bed ta nufi falo,toilet ta shiga ta ɗauro alwala ta zo tayi sallah kafin ta kwanta a nan bisa tapis amman sam barci ya gagara ɗaukar ta saboda yunwa.Juyi tayi taji ina cikinta fah bai san babu ba,tashi tayi ta ɗauko ledar da ta faɗi ɗazu daga bisa gado,ta na buɗewa gasasun kaji suka yi mata lale marhaban ai da sauri ta daɗa gyara zama ta fara ci sai da taji tayi nar ta hauda madara budo sai barci😹
Chapter 2 · 0% Book details