← Book details Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 8

Sashe 5

Tuzuru Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yunƙurawa tayi za ta tashi Abbas yayi saurin riƙota ya na kuma ƙara sakata ƙirjinsa,bayanta ya fara shafawa Fannah tayi luf ta na jin wata irin kunya.
Ɗan zameta yayi daga ƙirjinsa ya na mai kai kansa tsakiyar dukiyar Fulaninta,wani irin abu ya ke ji ya na taso masa sam bai taɓa tunanin haka rayuwar aure ke da daɗi ba sai yau.
Hannunsa ya kai gun da ya ke ji duk duniya babu abinda ya kai su daɗin taɓawa,Fannah ta ja numfashi tare da kai hannunta bisa na shi dan a yadda ya ke massaging su ji ta ke kamar za'a cire mata rai.
Gemun shi ya fara goga mata a fuska kafin ya lalubi bakinta ya kamo halshenta ya na mashi shan minti,bayan sa ta É—ora tafukan hannuwanta duk biyun wanda sanyin saukar su ya sa Abbas jin wani abu cikin kwanyar sa bai san lokacin da ya ida hawa duka jikinta ba hakan da yayi shi ya baiwa erection É—in sa dama gogar gabanta wanda anan take kuma ya erection É—in ya kwanta,kasancewar Abbas ba'a hayyacin sa ya ke ba shiyasa sam bai lura da hakan ba.
Nishi Fannah ta fara ta kuma ƙanƙamesa yayinda ta ke karɓar saƙon *TUZURU* wanda ya ke yi san cike da zalama da jin abinda ba'a saba ji ba.

Tsawon minti talatin ya na abu ɗaya kafin ya mirgina gefe,tashi tayi zaune ta na kare ƙirjinta da hannu.
Za ta sauka daga bed taji dishashiyar muryar sa ya na cewa "ina za ki?"cike da kunya tace "yunwa na ke ji"yace "ok ki dafa da ni akwai komi na buƙata da na shigo da su "ba ta ce komi ba ta jawo hijab ta saka kafin ta wuce toilet wanka tayi sannan ta ɗora masu jalof ɗin taliya tare da kifin gwangwani.

Ta na gamawa ta nufi ɗaki dan shaidawa Abbas,sunne kai tayi ganin ya na nan kwance yadda ta bar sa ya na wasa da sandar girman sa.Ganinta ya sa shi saurin tasowa "babyna mu ɗan ƙara yin romance sai mu ci abincin"bai jira cewarta ba ya cire hijab ɗin jikinta zanen da tayi ɗaurin ƙirji ya warware ya jawota ya fara komi a zafafe har sai ya samu nutsuwa sannan ya barta.
Wanka suka shiga inda ya tsare Fannah akan tayi wankan tsarki ya gani,ba ta ko iya ba sai da ya koya mata.
Riga da sket na atamfa ta saka yayinda Abbas yayi zaman sa daga shi sai gajeren wando sai kace tsohon kwarto😹

Abincin suka ci cikin plate guda, Fannah kuwa sai mamakin Abbas ta ke ta na kuma yin tunanin zuci "oh ashe haka auren ya ke da daÉ—i?amman ko mi ya hana Abbas aure bayan kuma ya na son abun?"murmurshi ta saki ba tare da ta sani ba ta na dariyar Abbas É—in yadda ya sauko cikin ruwan sanyi.....

***MARADI

Cike da ƙwarewa Dr ke duba Nabeela yayinda Waleed ya kasa ya tsare ya ƙi gusawa har sai da Dr ya gama komi yayi mata wata allura,sai da ya cika wasu takardu sannan ya dubi Waleed yace "général a gaskiya sai a hankali dan kuwa ta shaƙi hodar sauƙinta dai ba ta sha ta ba"Waleed yace "ka na nufin kwanyarta ta taɓu?"kai Dr ya girgiza yace "a'a sai dai da wuya in za ta iya cire abun ga rai dan ba ƙaramin firgita tayi ba,sannan ya kamata a kula da ita sosai ta yadda ba za tayi kaɗaici ba balle har ta tuna da abun"numfashi Waleed ya furzar yace "shi kuma wannan barcin?" "Yanzu za ta tashi da zarar ta ji ta cikin ruwan sanyi,jira ni za'a haɗa ruwan cikin bawo sai ka saka ta"kai kawai Waleed ya jinjina ya maida duban sa ga fuskarta.

"Kamar ina sonta kamar ina tausayinta"ya faÉ—a a zuci,babu jimawa Dr ya shigo yace "yauwa É—aukota"da "ok"ya amsa kafin ya É—auke ta cak ya fita da ita zuwa inda Dr yayi mashi iso.

Ƙaton baignoire ne(bawon wanka)cike da ruwan sanyi har da ƙuraƙusan ƙanƙara,sai da rumtse ido sannan ya saka ta ciki.
Kamar wani kifi haka ta fara wutsilniya kafin Dr yace "sakarta ta yadda kanta zai lotsa cikin ruwan"da sauri Waleed wanda ke tallabe da kan Nabeela ya kalli Dr,kawar da kai Dr yayi ya jin wani haushin yadda Waleed ke tattalinta kamar ƙwai.

A hankali ya zame hannunsa daga ƙasan wuyanta,kanta yayi ƙasa kafin ruwa su rufe fuskarta.Wani irin cirowa tayi ta na sauke numfashi tare da fitar da wani huci mai zafi,ƙuri Waleed yayi mata ita ɗin ma shi ta ke kallo bisanin ta fara rawa sanyi sai kuma atishawa mai game da haɓo,nan ɓaƙin jini ya shiga fitowa ta hancinta.

Murmushi Dr yayi ya na cewa "alhamdullah on a réussir"jin lafazin Dr ya ɗan kwantar da hankalin Waleed ya shiga wanke mata jinin.Fitar Dr yayi ya baiwa su Mami damar shiga,taimaka mata yayi ta fito daga cikin ruwan sannan ya fita shi da Faruk dan ba ta damar canza kayan da Mami ta kawo.

Kamar wata marainiya haka ta zama so silencieuse,Dr ya sake dubata kafin su É—unguma zuwa gidan su Faruk.
Momy tuni ido sun yi yaushi saboda kuka,Nabeel ma ba laifi an ɗan taɓa.
"Ikon Allah"Faruk ya faɗa a bayyane ganin Nabeela ta shige jikin Waleed sai wani riƙe muscule ɗin sa ta ke,can ƙasan maƙoshi ya furta "kije gun Momy ta duba ki"kai ta girgiza ta na jin zuciyar ta na dokawa da ƙarfi ta na kuma tuna shawarar da ƙawarta Balkis ta bata na kawai ta shaidawa Waleed ta na son shi in kuma ba ta iya furtawa to ta shaida masa ta hanyar shigewa jikin sa.

"Allah dai ya ƙara tsarewa ai shikenan babu abinda za'a ce sai alhamdullah tunda bai cimma burin sa ba"cewar Mami ta na mai miƙewa tsaye ta na kallon Waleed wanda kallo ɗaya za ka yi masa ka gane duk a takure ya ke cike da kunya.
"Tashi na kai ki ɗakin ki ni wucewa zan yi"ya faɗa ya na mai miƙar da Nabeela tsaye ganin sam ba ta da niyyar sakin sa,babu muso ta bi shi sai da suka shiga ɗakin ya turniƙe fuska ya dawo sak général Waleed ɗin shi yace "ke ki nutsu ban son iskanci sai wani naniƙe ni kike a gaban mutane salon ki sa Mami ta tada min ƙayar baya,sannan kuma wannan ƴan banzan rigunan da kike sawa ɗamami in na sake ganin ki da su sai na saɓa maki kuma daga yau kar na kuma ganin ki babu hijabi ko kuwa cikin gida ne stupide girl kawai"tunda ya fara magana ta kafe sa da ido ta na kallo ko ƙyaftawa ba ta yi,ƙasan zuciyar ta kau fal farin ciki saboda wanda kake so kawai kake kishi dungure mata goshi da yayi ya maidota cikin nutsuwarta kawai sai ta turo baki "kin wani tsare ni da wasu ido naki kamar na fara,in kika sake turo min wannan bakin mai kama da na tsuntsu sai na cire sa"ya na gama faɗa ya harareta tare da fita waje sai wani ƙara shan mur ya ke.

Sallama yayi masu Faruk ya rako sa zuwa mota inda Mami ke tsaye ta na jiran sa.Tunda suka kamo hanya ya lura Mami na satar kallon sa,kasa daurewa yayi ya furta "Mami"a shagwaɓe, murmurshi tayi tace "uhum ɗan Maman ?"murmushi mai sauti ya saki ya shafi sajen sa yace "na ga ki na ta kallona ko nayi kyau ne?" Mami tace "um sosai tayi maka kyau a matsayin mata wlh koko dan ita ma tuzuruwa ce"dariya Waleed ya shiga ƙyarƙyatawa kafin yace "kai Mami duka-duka 23 zuwa 24 years ne gare ta fah"Mami ta ja baki tace "uhum shine kake kare ta"shiru yayi bai ƙara cewa komi ba har suka iso gida.

Tun kafin su ƙaraso kukan Auta Amal ya tarbe su,A'isha ce ta danneta sai kishi ta ke kamar Allah ya aiko ta.
Ba tare da tunani ba ko kuma tambayar ba'asi Mami ta ciro rallonge ta shiga zabgar A'isha ,gefe ta koma ta na mai cigaba da kuka yayinda Mami ke labtar A'isha.
Waleed ya riƙe rallonge ɗin ya na cewa "haba Mami ko tambayar mi ya haɗa su ba kiyi?"
Cikin kuka A'isha tace "wayata ta saka a cikin ruwa wai sai ta yi experience in itel ta na da ƙarko kamar iphone"kallon Amal Waleed yayi da sauri tayi baya ta laɓe bayan Mami ta na matsar ƙwalla ita ma Mami ta wani sha kunu a doli ba'a taɓa autar ta😼

ÆŠaki Waleed ya wuce ya na tunanin matakin da zai É—auka a kan Amal dan kuwa alamu sun fara nuna sangarcewa za ta yi.
Toilet ya shiga,ɗan ƙaramin tsaki yaja a zuci yace "ta wani ƙwaƙume ni ba doli na ɓata jikina ba"ya faɗi haka ganin liquide ɗin da ya fara ɓata mashi wando.
Wanka yayi ya ɗauro alwala yayi Sallah isha'i,bayan ya salamce ya ɗaga hannun sa sama ya na cewa "ya Allah ni bawan ka,kai ka hallice ni,ka raine ni tun ina ciki har na girma, Allah ka bani ni'imomi da duk ɗan Adam ya ke buƙata,ka bani hankali,idon duba,kunnuwan ji,ina tafiya,ka bani lafiya babbar ni'imar kuma ka sa na zamanto Muslimi Ya Ubangijina ina godiya da wannan manyan ni'imomin"tsayawa yayi kafin ya cigaba da cewa "Allah nayi imani kai ne mamalakin komi ,kai ke bada ni'ima kai ke ƙwacewa,Ya Allah ina tawasli da sunayen ka kyawawa wanda ka ambata da wanda kuma ka barwa kan ka sani Allah ka cika min burina na alkhairi da wanda na sani dan wanda ban sani ba,ya Allah ka bani ikon yin aure da mace tagari mafi alkhairi gare ni...."

*Free page ya kusa ƙarewa*

*Ga masu son fara payement za ku turo 200₦ ta wannan account ɗin*
3184721842
Bala Maryam Mikailu
First bank

Sai ki turo shaidar biya ta wannan number +22795045822

Ƴan Niger kuma carte airtel za ku turo ta numéro na +22795045822

Jikar Rabo ce 😎
[21/12 à 12:46] Mrs SADAUKI 💫: *TUZURU*🙊
```Love
and
romantic story```

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

_______________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Chapter 5 · 0% Book details