Sashe 6
Tarkon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin damuwa yaje kusa da Momy yana kama Ƙafarta yace: "kinjifa Daddy kinsan waya keson Auramun? Aziza fa wallahi Momy ko shakka banayi wanann saidai in shawaransu Mama Zuwaira ne yaya zasumin haka dan Allah," hawaye yasoma zubdawa
Ɗada uwa sai Allah jansa tayi jikinta tasoma lallashi tareda bashi magana masu daɗi "kada kabijire maganan mahaifinka kaji"
"Amma Momy inada wadda nakeso fa,"
"Wacece? Me yasa tuntuni baka gabatar da ita ba Adeel lokaci ya ƙure yanzu amma zan lallasheshi koda daga bayane saika Aureta ɗin,"
"No momy bazan iya karya Alƙawari naba," Miƙewa yayi yabi Daddy
A Parlour yasameshi zarginsa kuwa yazama gaskiya domin ya tarar mama Zuwaira tana taƙara hasa wuta kan lamarin
Zama yayi gefe yace: "kayi Haƙuri Abba kada kayi fushi na amince da zaɓinka,," Miƙewa yayi yabar gurin
Yana jin Abba yana Allah yamasa Albarka, gidansa yakoma tana zaune ɗakin da yasata kamar dai kullum tana kan zanenta ko Yanzu duk tawatsar da gashin kanta,
Ido ya zuba mata yana murmushi baisan dalili ba yana jin daɗin zama kusada ita yason kallonta yana nishaɗi idan suna tare, wayarsa ya fidda ya dinga mata photona hasken Camera yasaka taɗago ta kalleshi, washe masa baki tayi tareda miƙa masa hannu Alaman yazo saida Yamata wani photon kafin yazo, kama hannunsa tayi tana nuna masa zanen tareda ɓata fuska tasoma hawaye
Tausayinta ya saukar mata domin yasani tana kan tuna wani abu ne Shiyasa take hakan, abincinda yazo mata dashi ya buɗe yabata dakansa taahiga ci, itama ɗiba tayi tabashi abaki, kafin nan idansa yakai kan zoben hannunta Saida gabansa yabuga domin kamar ya taɓa ganin zoben gurin Abid, kama hannun nata yayi kafin kuma ta ɗaura kanta saman ka faɗansa take tayi bacci Shikuma zoben yake kalla yana nazarin zoben
Shigowa Absar yayi yana murmushi domin yajima tsaye photo da video ya tsaya ɗaukarsu Shiyasa yajima
Ganisa yasaka Ahankali ya kwantarda ita kan katifar
Kafin yajanyo hannun Absar suka fito parlourn
Zama Adeel yayi tareda jingina jikin kujeran yana rufe idansa,
Adeel"anya baka faɗa *TARKON SO!* ba Kuwa,"?
Buɗe idansa yayi ya kallesa da mamaki yace: "*TARKON SO!* fakace Absar haba banfa san taba kuma maybe ma tanada wanda takeso kawai dai zan iya yarda na faɗa Tarkon tausayi dan wallahi ina matuƙar tausayin yarinyar wato da zanga wanda yayi silan jefata wanann hatsarin ko,"?
"Saika ɗauke mataki ba,"
"Hunmm mataki mummunan kuwa,"
"To idan ya kasance wanine daban fa wanda keda matsayi,"
"Koma waye shi Absar saina saka yagane darajar Macce domin shi ɗin Azzalumi ne kadubi ƙarancin shekarunta yarinyace fa duka shekarun nata bazata wuce 25 ba amma gashi saboda kasancewarsa azzalumi taƙare a *TARKON SO!* Kuma na hauka, koma ina iyayenta,"
"Dr ba iya tausayi kawai kakeda ba ka yarda dani Harda soyayya tana damunka bana shakka Adeel kaima ka faɗa *TARKON SO!*,"
"kaga Absar iya tausayi ne kawai"
"To ai daga tausayi soyayya take farawa, ka yarda kawai Adeel ka faɗa *TARKON SO!*, yawwa Amma fa barinta nan Akwai hatsari ina gudun Randa su Abba zasu sani babu wanda zai wankeka daga zargin wai dan Allah kake tare da ita, kuma zancen gaskiya Haramun ne namiji ya kaɗaita da wadda ba maharramarsa ba saboda shaiɗan, Yakamata kasan Abunyi,"
Gyaran zamansa yayi yana zama Serious yace: "Nikaina ina tunanin hakan kuma ƙarin damuwar nanda sati Uku za'a ƙara kangeni domin Daddy zai aura min Aziza kaga bansan yaya zan ƙara samun damar kulawa da itaba, kuma nasani idan macce da namiji suka haɗu na ukkun su shaiɗan ne duk da nasan kaina amma dai Saboda kare addini, Saboda haka na yanke shawara kan cewar za'a ɗaura muna Aure da ita a ɓoye,"
Cikin kaɗuwa Absar yace: "aure faka ce yaya zaka aure mahaukaciya kuma yaya zakama iyayenka bayani ita kanta idan tadawo hayyacinta yaya zaka yi da ita,"?
"Babu wanda zai sani daga Ni sai kai sai Allah saiko wanda zai ɗaura Auran, bayan tasamu lafiya zamu hannatata ga iyayenta kuma zan saketa daga yanzu har zuwa lokacin babu wanda zai sani, dan Allah kabani damar yin hakan domin taimakamata tasamu lafiya Absar,"
"Shikenan Yaushe za'ayi Auran kuma wakake ganin yanada sirri da zamu nemesa ya ɗaura Auran,"
"Mlm liman nasanshi sarai kuma zan gaya masa gaskiya nasan babu wanda zaiji,"
"Yaushe za'ayi"
"Yanzu ma tashi muje Kawai"
Gidan Mlm liman sukaje A masallaci suka sameshi bayan sun keɓe dashi sunyi masa bayani jinjina lamarin yayi kafin kuma sanin halin Adeel da dubin niyarsa dakuma kaucewa suyi ɓarna yasaka ya Amince bayan anyi sallah aka ɗaura da mutane kaɗan duk da basusan waye Angon ba amma dai sun shaida Auren kan sadaki duhu 100,000 ranar da Farinciki ya kwana,
Absar kuwa Shine wanda Amna zata Aure wajen samina suka haɗu a Abuja domin tasamu aiki,
Kusan tare za'ayi bikinsu da Adeel saidai kawai suyi waya da Adeel bata taɓa ganinsa ba amma dai tasan yanada kirki
A yaune mutanen Babban Masallacin jumu'a suka shaida Auran Adeel da ziza Acan Kano kuma Absar da Amna
Ana ɗaura Auran yabar gurin Kano kawai yanufa gurin Abokinsa Absar domin can zasuyi reception ɗinsa, Sam baya ƙaunar ganin Aziza kawai saboda Daddy ya Aureta
Yana isa yabige wani dole ya tsaya Allah yasa baiji ciwo ba hargida yakawosa ganin yanayinsu yasaka yataimakesu nan kuma yaji Labarin yarinyarsu data ɓace fatan Alkhairy yamusu kafin suka wucewa reception ɗinsu
Ankai amarya Aziza tana cikeda Farincikin mallakar mafalkinta na Dr Adeel saidai babu Ango baizoba gaba ɗaya
Yanacan tareda mahaukaciyarsa,
Sai washe gari yaje gidan koshi saboda saboda gujewa zargin mutane ganin ko kallo bata ishesa ba yasaka ƙawarta bata Shawaran zubamasa maganin tada sha'awa mai ƙarfi, ai kuwa tasamu yana shiga wanka tazuba masa ga lemu ɗaya tace tasaka amma tazuba masa Uku, shirinsa yayi Saida yagama harzai fita kuma ya dawo ya ɗauke lemun yasha sosai kafin yafito yana sha,
Ganin yana shan lemun yasaka Takoma ɗakinta cireda murna domin tarkonta ya kama mata saidai kafin ta ankaro tashin motarsa kawai taji,
Da ƙyar ya isa ɗayan gidansa inda mahaukaciyarsa take yashiga ɗakinta yashiga samunta yayi duk ta yaga kayan jikinta hakan Yaƙara taimaka masa gurin tada sha'awarsa baya cikin Halinsa tuni ya..................................
KASH LAIFIN DAƊIN ƘAREWA!
BAWAI LITTAFIN YA ƘARE DUKABA A'A SAIDA LABARIN YA ƘARE IYA NAN NA FREE PAGE CIGABAN ZAIZO AMMA CIKIN PAID BOOK WATO NA KUƊI, ₦400 KAWAI ZAKA ZAKI BIYA DOMIN SAMUN CIGABAN LABARIN WATO COMPLETE BUK ƊIN.........
```SHIN MEZAI FARU BAYAN WANI ABU YA SHIGA TSAKANINSU DA SUHANA?
SHIN SUHANA ZATA WARKE?
ABID ZAIDAWO?
SHIN IDAN ABID YADAWO MEZAI FARU IDAN YAGANO SUHANA TAREDA YAYANSA?
SHIN WANE MATAKI ABBA MOMY ZAI ƊAUKA IDAN YAGANO ADEEL YAYI AURE BATARE DA SANINSU BA?
MEYE DALILIN MAMA ZUWAIRA NA HAƊA AURAN ADEEL DA AZIZA?
WANE MATAKI ZASU ƊAUKA IDAN SUKA GANE MAHAUKACIYA YA AURA ITACE UWAR GIDANSA?
MEZAI FARU IDAN ADEEL YA FAHIMCI ABID NE SILAN HAUKAN SUHANA?
SHIN SUHANA ZATA KOMA GIDA?
ADEEL ZAI SAKETA?
BAYAN SAMUWAR HANKALINTA SHIN ZATASO ADEEL?
ABID ZAIYI NADAMA? WANI ABU ZAI SAMESA?
MEZAI FARU A GABA? NACE WAI MEZAI FARU GABA CIKIN PAID PAGE WATO NA KUƊIN?
NASAN DUKANKU KUNADA WAƊANNAN TAMBAYOYIN KUMA KUNA SON AMSARSU KUMA SAMUWAR AMSARSU YANA DAGA GARENINE KAWAI KU BIYA 400 KACAL DOMIN SAMUN CIGABAN LABARIN...... NICE DAI TAKU HARKULLUM WATO ✍️ MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KKHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥✨💥```
_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_
*_(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥 07064904617)_*
WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948