Sashe 5
Tarkon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_JANUARY 2026_
_30/1/2026 JANUARY 2026 FRIDAY_
_FREE PAGE 16 TO 20_
```LAST FREE PAGE, IDAN KINA KANA KUNA MUNA BUƘATAR COMPLETE ƊINSA ZAKU IYA BIYAN ₦400 KAWAI DOMIN MALLAKARSA... DAN ALLAH KADA KISIYA KIBAWA WANI, KADA KISIYA KI FIDDAMINSHI WAJE YIN HAKAN ƘARYA ALƘAWARI NE KUMA DA KWAI CUTARWA DAN ALLAH MUGUJE CIN AMANA, ALLAH YASA MUDACE............ MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥✨💥 07064904617```
..............Suna daf da shiga Abujan motarsa tayi faci dole yabarta nan yaje neman mai gyara domin kaɗan yarage su ida shiga gari,
Jinshuru yasa tasake fitowa daganan tayi tafiyarta Wahala da yunwa sukasa dole tasamu gefen bola tazauna tareda jingina bayan wani dutsen take Bacci ya ɗauketa.
Su Umma Kuwa Neman duniya sunyi amma basu ganta har wurin ƴansanda akabada report ɗin ɓatanta amma Shuru
Kimanin wata ɗaya yanzu kenan babu wanda yasan inda take Umma kullum cikin kuka take,
Abid kuwa yajima da kulle babinta ya manta da ita gaba ɗaya ko TY daya ɗauko masa labarin ta da sanar masa yanzu haka ta haukace ba'amasan inda take ba
"Kaga TY ni maganar lafiyanta ko ciwonta Ganinta ko rashin ganinta duk baidameni ba itace tasaka kanta a wahala waya gaya mata anayiwa namiji soyayya 100 percent ai indai Namiji ne bataga komai ba ma kuma ni kada kasamun maganarta itace tajefe kanta *TARKON SO!* soni Babu Abinda yamun zafin najima da mantawa da Ita dama can bawani sonta nake ba kawai dai taburgeni nayi soyayya da iya ne kuma nayi so shikenan wannan laifintane shiga *TARKON SO!* Banawa ba,"
"Amma kasancewar ba dagaske kake sonta ba kuma kanuna har aurenta zakayi? Wallahi Abid kai mugune kacutar da Suhana kasata a *TARKON SO!* daga ƙarshe kuma kagujeta kaji tsoron Allah Abid Allah bazai Barka ba domin Allah ba Azzalumin sarki bane kazo acigaba da neman yarinyar nan idan akasameta ka wanke laifinka ka Aureta kafiddata *TARKON SO!*,"
"Bura'uba TY dama Kai ɗan iskane bansani ba? Mahaukaciyar kake cewa na aura? Ni kamar ni Abid zan aure mahaukaciya? Lalle ma guy nan karainani to koda tana cikin hankalinta ne ni Abid nafi ƙarfinta wallahi balle tana a mahaukaciya, kai bari kaji in gaya maka wallahi koda ganina zaisa tafita daga *TARKON SO!* na tadawo hankalinta to saidai tamutu da haukanta ta ƙare cikin *TARKON SO!* saboda itace tajefe kanta, kaima daga Yau kada kasake nemana inba hakaba wallahi saina walaƙantaka Mtsww," yanke Voice call ɗin yayi duka tafeda jefashi a blocking,
Ahankali yake saukowa daga jirgin fuskarsa ɗauke da Ƙawataccen murmushinsa mai ƙara masa masoya da tsantsan Kyau, idansa sanye da farin Glass fuskarsa ta Ƙawata da sajensa mai kyau tamkar wani Balarabe suite ne jikinsa ɗayan Hannunsa riƙe da wayarsa Ɗayan kuma yana cikin Aljihunsa, Yana saukowa ɗayan security ɗinsa ya karɓo akwatinsa mota yashiga kusan Mota biyar tazo tarbansa shine ya shiga ta tsakan wadda tafi kyau, DR ADEEL RAQIB DALA kenan kwararre kuma masani kan nazarin halayyar ɗan Adam wanda yasamu lambobin karramawa da yawa, anyi masa tayin aiki can ƙasar wajen amma Momynsa takafe kan Dole yadawo Nigeria tanason ganinsa kusada ita tunda kuka ƙannensa sunyi Aure kusan shine Kawai babba yanzu hakan yasa dole yanufo Nigeria,
Suna cikin tafiya yaji driver yata birki da ƙarfi haryana matsawa baya saurin ɗago idansa yayi kafin yayi tanbayan meke faruwa yaga wata budurwa cikin halin hauka bako abinda yadameta tana wucewa gabansu kaɗan ta zauna tana zane ƙasa, daga inda ta zauna indai basu matsa baya suka jaye mata ba zasu iya takata,
Fitowa ɗayan security ɗin yayi cikin masifa daniyar ɗauketa mari saboda ta tsaidasu
Fitowa Abid yayi yace: "dakata Samuel baka Ganin batada lafiya kuma zaka daketa da tanada hankali ai bazata fara Saida ranta ba, kudinga tausayi mana,"
"Sorry sir abinne daban takaici tafaye ƙoƙarin saida ranta ko ɗazu hakan tamuna,"
"Wai dama haryanzu ana samun cases na mahaukata Watse agari kuma harda nan,? Ba kaisu ake gidan mahaukata ba,"
"Sir nanfa ba ƙasar waje bane dakomai nasu yake kan tsari da tausayi nan bamada shuwagabannin Ƙwarai kuma kasan Abuja babu ruwan kowa da kowa, shiga mota Kawai mu ƙarasa," buɗemasa motar yayi
Jinjina kansa Kawai yayi tareda sake maida kallonsa kanta rigar jikinta harta yage harwani wari take fiddawa zanen da take ya kafe da ido a nazarin da Yamata kamar nata haukan yashafe ɓangaren soyayya, ɗauko jakarsa yayi daga kayan biscuit dayazo dasu yaciro kusada ita yamatso ya ɗan sunkuya yabata zabcewa tayi tasoma turawa baki harda ledan ko kallonsa batayi ba Ahankali ya furta,"kidaina ci da leda kici Ahankali kuma,"
ɗagowa tayi sunayin arba dashi tasake ƙara tareda Miƙewa taruga cikin dajin
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya miƙe ya shiga motar suka nufe gida,
Murna sosai sukeyi da dawowarsa nan kuma Abba yake masa zancen Aure Yakamata yayi aure
"Abba aɗan ƙaramin lokaci dan Allah,"
"Lokacin zai ƙare ne Adeel wanann karon babu ɗaga ƙafa in Sha Allah Saikayi auren nan," cewar Momy
Dariya Abba yayi
Koda yakoma ɗakinsa yarasa dalilin da yasa mahaukaciyar tadawo masa arai, tambaya biyu Kecin ransa
"Me yasa bayan hada ido dashi tayi ihu tagudu,"?
"Shin da gaske hasashensa na haukanta yashafe *TARKON SO!* ne,"?
Baida wanda zaibashi ansa kuma ita ba hankali ba balle yasamu ansa gareta,
Koda yazo cikin bacci mafalkai yayita yi Harda ita wai tana Neman taimakonsa
Gari na wayewa yafita inda yaganta jiyan nan yaje amma babu ko alamanta yanemeta sosai amma baigantaba ba hakan yasa dole ya dawo
Kwana biyu da dawowarsa Abba yajashi suka fita acsn aka naɗashi MD ɗin Company Ancire Abid wanda dama bayanan, gajiya da hayaniyar yasaka yafito shi kaɗai yana hanyar dawowa yaji yadake wani Abu Cikin sauri ya tsaya ga mamakinsa yaga wannan mahaukaciyar ce, Cikin sauri ya fito ɗaukarta yayi Asibiti mafi kusa yakaita Saida sukayi mata wanka kafin suka dubata, nan yajima suna tattaunawa akan matsalan haukar nata, ɗayan gidansa dake maitama road yakaita tareda aje masu Kulawa da ita, ya ɗauke alwashin saiya sama mata lafiya daga shi sai Abokinsa Absar yasan abinda yake faruwa, sosai Suhana tasaba dashi dama bata haukan duka saidai kullum cikin zane take na zuciya da mashi,
"Kace Abaka lokaci gameda zancen Auran naka amma Shuru Adeel wai so kake sai bayan raina zakayi aura kai,"? Cewar momy cikin haɗe rai
"No momy bahaka bane Kinga banjima da dawowa bane kuma banshirya da zancen bane amma nanbada jimawa ba zakuji ni,"
"Kaga zamu samu matsala dakai ta wannan ɓangare naga shi baban naka yana ƙoƙarin biyeka to ni nagaji inason ganin kayi aure naga naka zuri'a Kaduba matanda suke yawan kawo maka tallan kansu amma kaƙi Ni bansan wace kalan macce kakeso ba kodai ka kawo wadda zaka aura koni nasama maka,"
"Ai bama saikin Wahalan dakanki ba yanzu haka mungama magana da Aminina Alhaji sabo mun yanke hukunci kuma munsaka lokacin kan cewar nanda sati Uku zamu ɗaura musu Aure da Aziza,"
Zaro ido yayi cikin tashin hankali yace: "Abba Aziza fa,"
"Ƙwarai Kuwa kowa ya amince da hakan kaima kuma dole ka Amince idan kuma nunamin zakayi ban isaba kamar yarda shi ɗan'Uwanka Abid yanuna to Shikenan," Miƙewa Abba yayi yabar parlourn