Sashe 2
Tarkon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TARKON SO!*
PAID BOOK ₦400 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_JANUARY 2026_
_FREE PAGE 6 TO 10_
.............kwana 2 kawai yayi Saigashi yadawo tana dawowa daga islamiyya itada Amna Ƙawarta suka ganshi ƙarasawa sukayi tare saukowa yayi daga kan motar fuskarsa cikeda fara'a
"Malamai Andawo,"
Murmushi tamasa tareda sallama gaisawa Sukayi
Kafin Amna tayimusu sallama ta wuce,
"Amma Meyasa bakayi magana A gidan ba katsaya koda a soro ne,"?
"Kai dubeni fa ƙananan kaya ne jikina daga gurin aikin nafito nakasa samun natsuwa saina ganki nazo,"
Murmushi tayi Kawai kanta Ƙasa
"Konayi laifi da hakan,"? Yafaɗa yana wani shagwaɓe fuska
Ganin Abinda yayi yasa kata sakin dariya
Ahankali dai yajanye ra'ayinta da zuciyarta domin Abid akwai iya soyayya da tsara kalamai da nantake zai iya sace zuciyar macce,
"Kinga shiga kigayama Umma zamu koma asibiti acire Miki wanann bandage ɗin,"
Da to ta ansa tashiga ta'aje jakanta tagayawa Umma
"To Suhaba nasandai kalan tarbiyyar da muka Miki amma Hakan bazai ƙara sani sake maimaitamiki kibi Ahankali ba kuma kiriƙe mutuncinki duk inda kike kada kimanta da tarbiyyarki da mutunciki kuma dan Allah kiriƙe talauci mu,"
"To umma in Sha Allah"
Fitowa tayi hijabinta har ƙasa sukatafi tinbata sake dashi a firaba harta sake, cire bandage akayi Saida yakaita shopping ganin bata zaɓi kayan dayawa ba yasaka yamata siyayyan harda waya, kafin suka dawo gida
Fitomata da kayan yayi harzuwa soron kafin yace:
"Zanwuce inason komawa aikin kafin yamma,"
"To Allah yatsare Amma kayannan basuyi yawa ba kafa kashe kuɗi sosai,"
"Waya gaya miki na kashe kuɗin,"?
"Kamanta Gabana Akayi,"
"Amma ai baganki aka cire kuɗin ba ko,"
Murmushi tayi "Nagode Abid Nagode sosai,"
"Ya Isa hakan niba danki gode nayiba Kawai nayi saboda kiyi Farinciki dakuma..," sai yayi Shuru
Saurin ɗagowa tayi takalleshi ganin yayi Shuru cikin faɗuwar gaba tace: "dame kuma,"?
"Saboda ina sonki Suhana! Tunda idanuwana suka faɗa kanki narasa natsuwata bansan yaya zafin shigar so yake ba saida na haɗu dake Suhana, ƙaddara Itace wadda takawo gareki harna kaiki asibiti ina sonki Suhana ina sonki please zaki Aureni Dan Allah,"
Ya ƙarasa maganar yana durƙusawa kan gunwawinsa tareda zaro zoben hannunsa yana miƙata fuskarsa ɗauke da silalan hawaye
Batayi mamaki ba domin dama tajima tana jiran ya furta yana sonta domin tajima da kamuwa saidai shafa ɗan masu kuɗine duk da batasan waye Ubansa ba amma dai tasan dole daga gidan masu kuɗi yafito
"Kinyi Shuru Suhana kodai banmiki ba? Banine type ɗin mazanda kike so,"?
Murmushi tayi tareda karɓar zoben hannunsa tana ƙoƙarin sakawa yariƙe hannun cikeda nuna farinciki yace: "you men I gree to me,"?
"Eh na amince Abid babu wata Macce a duniya da zata kalleka tace batason ka domin komai Kanada shi, saidai dan Allah kada kamanta niba ƴar kowa bace Ni ƴartalakawa ce kada kasamun sonka daga baya kagujeni kada kajefani *TARKON SO!* abin wanda bazan iya fitaba kuma ka juyamun baya dan Allah,"
ta ƙarasa maganar cikin rauni tana hawaye
Cikin damuwa yaciro Hanky ɗinsa yasoma goge hawayenta "kidaina faɗin haka Suhana babu Ruwan so da kuɗi ko talauci kuma banzo da niyar yaudaranki ba tabbas nikaina na faɗa a *TARKON SO!* Wanda kece sila ina roƙonki da kisoni koda kwatankwacin sonda nake mikine," ya faɗa shikanshi yana hawaye
"Na amince na amince maka Abid inasonka zan Aureka,"
Murmushin jindaɗi yayi tareda saka mata zoben
"To ki goge hawayen kada umma tace na dokar Mata Auta,"
Dariya tayi tana goge fuskar ta
Fira suka ɗanyi kafin ya wuce
Tundaga ranar soyayya mai ƙarfi tashiga tsakaninsu soyayya kulawa yake nuna mata sosai wanda kaf gidansu Suhana babu wanda baisan dashi ba kuma kirkinsa kullum ƙaruwa yake, harma Anyi magana dashi kan ya turo iyayensa Amma yace tinda takusa gama degree ɗinta abari ta ida saboda yasan halin babansa sungama shiri abari tagama sai ayi komai lokaci ɗaya, har Zuwa makaranta da dawowarta duka Abid ne ya hana ta kalli kowa sai shi duk masu Zuwa ta koresu saboda tagama Afkawa *TARKON SO!*
Saidai abinda yake damunta haryanzu baitaɓa bari tayi magana da kowa nasa ba kuma batasan inane gidan nasu yakeba amma dai dole babansa babban mutum ne koda taso sanin hakan saiya toshe hanyar da zaisa kowa ya zargesa domin kulawar da girmama dayake basu kamar ba ɗan masu kuɗi ba,.
"Suhana nidai ina tsoron irin wannan soyayyar dakika jefa kanki haka, ba'a yiwa namiji soyayya mai zurfi haka koda Kuwa mijinka ne balle Saurayinka mazan basuda amana balle tausayi Suhana bawai ina Miki fatan wahala ko mugun fata bane a'a ina gujemiki faɗawa *TARKON SO!* wanda yakeda hatsari,"
Hunmmmm"Amna kenan ai saidai kuma kada asake dan wallahi *TARKON SO!* Kam harma ya haɗiyeni duka, wallahi idan babu Abid ko inaga zanma iya mutuwa wallahi Inasonshi fiyeda yarda zaki fahimce kalamaina Abid na dabanne duk mutumin da yazauna dashi dole ya sosai domin yanada baiwa fiyeda tunaninki *TARKON SO!* duka muna ciki nida Abid kuma nanda lokaci kaɗan in Sha Allah zamu mallake juna kawai kimin Addu'a da fatan nasara Amna banda mugun baki,"
Shikenan Allah yayi abinda yafi zama Alkhairy,"
"Alkairine ma in Sha Allah"
Zuwansa school ɗin ɗaukarta shine abinda ya katse firansu, yau harda bata wata suka gaisa kan ƙanwarsa ce sosai take cikin Farinciki