← Book details Tarkon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 6

Sashe 1

Tarkon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*TARKON SO!*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_

*_LOVE, BETRAYAL, DEPRESSION & SYMPATHY ALL IN TARKON SO!!!_*

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TARKON SO!*
PAID BOOK ₦400 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```

_JANUARY 2026_

_Jannuary 27/1/2026 Tuesday_

*_BISMILAHI RAHMANI RAHEEM_*

_FREE PAGE 1 TO 5_

............. Cikin Natsuwarta take ƙoƙarin tsallaka titin, ƙaran mota taji tazo dagudu kafin tayi wani yunƙurin tuni motar tabige, saidai Wanda yabigeta baitsaya ba ya gudu abinsa,

Cikin tashin hankali y tsaida motar yafito ɗaukarta yayi direct suka wuce Asibiti

Karɓarta Akayi akasoma treating ɗinta, allurai akamata sai ƙaramin dressing inda taji ciwo, kiransa akayi daga office dama office zashi ya tsaya taimaketa Yakawota Asibitin biyan kuɗin komai yayi dacewar yatafi zai dawo,

Bayan a wanni tafarka nurse tagani kusada ita tana cire mata drip ɗinda akasamata, kallonta tasoma da kallon kanta tana mamakin meya kawota asibiti tunaninta ya tsaya can sadda aka bigeta da mota tana ƙoƙarin tsallaka titin layinsu, bayannan batasan komai daya faru ba,

"Sannu kin farka," nursing ɗin tafaɗa

Ɗagamata kai kawai tayi

"Bari nagayama Dr kinfarka,"

Bayan mintuna ƙadan saigata sunshigo itada Dr ɗin

Da murmushin Dr yace"Ah kinfarka kenan," ɗaga kanta tayi

"A'a kodai baki magana ne," cewar nurse ɗin

Murmushi tayi kafin tace"A'a inayi, waya kawoni asibiti wanda yabigeni ne,"?

"No wanine dai daban waɗanda suka bugeki sungudu basu tsayawa ba wani bawan Allah daine yaganki ke yashe ƙasan cikin halin Neman taimako tundasu sungudu saiya ɗaukoki yakawoki asibitin,"

"Allah Sarki Nagode Dr amma ina yake namasa godiya,"?

"Ankirasa gurin aikinsa amma zaidawo,"

Sallamarsa tatsaida Dr

"To Masha Allah kinganshi nan, dama tambayarka take wai tamaka godiya,"

Murmushi kawai yasaki yana Binta da wani kallo mai ɗauke da ma'anoni daban daban

Kasa juran kallonsa tayi musamman ganin yarda ya zubamata ido ta sunkuyar da kanta ƙasa tana wasa da ƴanyatsun hannunta dogaye dasuka sha zanen lalle

Dr ne ya katse Shurun dacewa "Akwai inda yake miki ciwo yanzu,"

Girgiza kai tayi cikin natsuwarta tace"babu ciwo saidai inason komawa gida yanzu,"

Dariya sukayi mata Dr yace: "yanzu kuwa zaki koma, babu komai dama ƙaramin ciwukane Allah ya tsare lamarin amma dai ga wannan asiye waɗannan magungunan wannan plaster ɗin ko chamist za'a iya cirewa idan rauni ya warke, inkuma nan kika dawo to Shikenan,"

"To Dr Nagode" tafaɗa cike da tsarguwar kallonda guy ɗin yake mata, janyo ɗankwalinta tayi ta ƙara rufe kanta zuwa jikinta

Gaisawa suka sakeyi da Dr yamasa Godiya kafin kuma yasiyo magungunan duka koda ya dawo ɗakin tana ƙoƙarin fitowa ganin Anturo ƙofar yasaka takoma baya da sauri

"Sorry nabarki kina jira naje waje nema maki wani hijab domin na lura bazaki iya zama babu hijab ba," yafaɗa da sigar zolaya yana miƙa leda

Ƙarɓa tayi cikin ladabi tace,"Nagode sosai,"

"To idan kingama kisameni waje muje gida hankalinki ya kwanta ko,"?

Hijab ɗin tasaka aiko ya sauko mata har ƙasa kuma yayi mata kyau, fitowa tayi da ledan domin bata tsayacin abincin ba

Harabar Asibitin parking space tahangosa jingine da motarsa yaɗan lumshe ido,

Da sallama ta ƙaraso gurin, cikin fara'arsa ya Ansa mata tareda buɗe mata gaban motar yace "Bismillah"

Shiga tayi shida kansa yarufe kafin ya zagaya Yashiga shima ya tada motar dai-dai inda aka bugeta ya tsaya Tareda kallonta yace"iya nan kawai nasani,"

Kanta ƙasa tace"barni ananma zan ida Nagode sosai Allah ya saka da Alkhairy"

"Ameen amma bazan tsaya nanba dole muje naga gida domin kinsan sai ansake komawa asibiti dan bannye wannan ɗaurin bandage na goshinki,"

Nuna masa layinda zasubi tayi ganin yarda yanace mata

Harbakin gidan suka isa, shiga gida tayi ta isko su mama da ya muda sunduba ko ina ba labarinta

"Ah Umma Kinganta, ke ina kikaje daga Zuwa makaranta shiru"

"Wallahi ya muda bugeni akayi yanzu haka wanda ya taimakeni yana daga waje,"

Fitowa ya muda yayi suka gaisa har zauran gidan yashiga suka gaisa da umma suka masa Godiya kafin tadawo itama tasake masa Godiya, wata ƙatuwar leda ya ɗauko ya bata, girgiza kai tayi alaman a'a

"Wai nikam baki yarda dani bane yasa baki iya magana nifa ba kurma bane kuma dole ki ƙarɓa domin nasani ba roƙana kikayi ba,"

Murmushi"a'a bako ɗaya"

"To ki ƙarɓa daga yau ai munzama ɗaya Ni sunana Abid kuma ni engineering ne, Bancika zama Nigeria ba amma yanzu ƙaddara mai ƙarfi takawo Nigeria kuma har layinku, au karkice wannan engineer ɗin Akwai surutu amma dai bani lambarki, dakuma sunanki,"

Murmushi kawai tayi masa tanajin wani baƙon lamari,

"Sunana Suhana, Wayana ya ɓata domin dashi nafita ɗazun kumaga bana hayyacina so tadai wayar tadai ɓata,"

"Eyyerh nikuwa garin gaggawa nasaka lura da wayarki, amma dai Shikenan to saina ƙara dawowa Nagode kidinga kula lokacin fita,"

Tana murmushi tace: "in Sha Allah ngd,"

Gida takoma da kayan Shikuma yawuce yana murmushi domin dole sai haƙansa ya cimma ruwa dole yarinyar nan tafaɗa *TARKON SO!*

_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_

*(MRS_MLM ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥 07064904617)*

Whatsapp number 07064904617 or 07031012948

*TARKON SO!*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_

*_LOVE, BETRAYAL, DEPRESSION & SYMPATHY ALL IN TARKON SO!!!_*

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)
Chapter 1 · 0% Book details