Sashe 3
Tarkon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
........Suhana ƴace ga Malam Bukar maigona manomi ne sosai daga ƙauyensu idan sukayi shida mutnen ƙauyen saboda Amanarsa sai sugama duka Abashi yaje birni yasiyar musu garin wannan kasuwanci ya haɗu da umma har sukayi aure Dukansu masu ƙaramin ƙarfi yakama haya Abirnin kafin a hankali harya siye gidan, Sunada Yara 3 Muda Zainab Suhana, Zainab tayi aure shima muda haka Dukansu ma sunada yara 2 inda Suhana Itace Auta kuma Itace kawai tarage wanda yanzu tana shekaran ƙarshe a karatunta na health.........
Alhaji Raqib dala shine mahaifin Abid wanda yanada Mata 3 yara 10 Uwargidansa Jamila tanada yara 5 sai Zuwaira tanada 3 sai Amina tanada yara 2,
Dukansu babu wanda yake cikin takura ko wahala domin Dukansu Abba yasake musu kuɗi sunayin Abinda Sukaga dama musamman yaran Amina dana Zuwaira Kusan kansu haɗe yake basa ƙaunar jamila wanda Abba kuma yana masifar ƙaunarta domin itace matarsa ta farko tun baida harya samu tayimasa halaccin da yawa shiysa yakasa mantawa wanda suma hakan yake musu zafi suke tsanarta da yaranta Afakaice wanda suma Amina da Zuwaira bawai zaman tsakani da Allah suke ba Kawai sunayine domin cutar da Jamila sukansu ɗaya idan tasamu dama takan cutar da ɗaya. Daga cikin yaran Hajiya Jamila Adeel shine babba kuma yana ƙasar Turkiya kammala PHD ɗinsa ɓangaren physiology, sai sauran ƙannesa namiji ɗaya mata 3 2 sunyi Aure sai Autarsu kawai tarage,
Duka yaran suna kama da juna Bama kamar Abid da kuma Adeel dan kana iya ɗaukar Uwa ɗaya ta haifesu domin sun ɗauko kamannin Abba ne saidai haske Kawai Adeel yafi Abid saboda shi mamarsa farace shiko Abid yanada baƙi amma ba Sosai ba acikin ƙannensa Abid shine na 3 , suna Cikin waɗanda Abba yakeji dasu ganin Adeel baya ƙasar yasaka Abba ɗaura Abid kan kujeran Md na Company ɗinsa hakan ya ƙara masa damar yin abinda yaga dama batareda Abba yasani ba ɗaura shi Yaƙara wutar gaba tsakaninta da Amina amma bata nuna mata ba Kawai tana shirinta ne Cikin ƙasa.......
Ana gobe graduation ɗinsu kuɗi Kuwa Abid ya kashe matasu kamar hauka har faɗa sukayi kan yadaina kashe kuɗin, amma yanuna mata ai itace Kawai garesa kuma ya mata Alƙawarin kan suna gama graduation A ranar za'a kawo kuɗin Aurensu, murna sosai Suhana tashiga..
kallonsa jazy yayi yana zuƙar shisha yace"wai dagaske wannan local ɗin zaka aura anya ba tarko kake mata ba,"
Dariya yasaki yana fidda hayaƙin shesar hancinsa da bakinsa Yace: "kai naka tunanin kamar Ni zan iya Auran wannan kucakar? Inaaa nadai cika burina Kawai na manta da Ita,"
"Wai dama Abid ba sonta kake ba,"? Cikin mamaki TY yayi tambayar
"Ƙwarai kuwa kokai abinda yasa tasanka saboda cire mata shakku kaina kuma nayi Amfani da ita ne saboda cika wasu buruka nawa to amfaninta zai ƙarasa ƙarewa ne zuwa gobe dan inason yagata kamar kwali,"
Dariya suka sake dukansu da shewa banda TY dakejin tausayin yarinyar domin yasan tana sonsa ba kaɗan ba
"Amma idan kayi hakan wallahi baka mata Adalci ba kuma kaci amanar soyayya bayan ita badan kuɗinka take sonka ba dan Allah take tareda kai kuma gashi duka iyayenta sun Amince maka dan Allah Abid kada kajefa *TARKON SO!* Wanda zaisaka rayuwarta a garari,"
"Kai dan Allah rufamin baki nafika sanin badan kuɗina take sona ba domin Kuwa bata taɓa riƙon kuɗinba kai ko gidansu da ƙyar suke iya Ansa wani abu dazan basu nasani basada ƙwaɗayi Kawai dai Ni bana sonta ban taɓa sonta ba inason yin amfani da ita nacika burina kuma nacika ɗayan saura ɗayan,"
"Wane burin kacika,"
"Yadda mana dama ni Kawai nayi soyayya da itane shine burina domin kunce bata kula maza shine Kawai nashiga wannan game ɗin kuma nayi Nasara tafaɗa Shikenan saidai inason inyagata gaskiya, gobe Wada haka komai ya gama kammala tunda tafaɗa *TARKON SO!* dole nayi nasara,"...................
_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_
*_(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)_*
WHATSAPP NUMBER 07064904617 07031012948
*TARKON SO!*
_PAID BOOK ₦400 ONLY_
*_LOVE, BETRAYAL, DEPRESSION & SYMPATHY ALL IN TARKON SO!!!_*
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *TARKON SO!*
PAID BOOK ₦400 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_JANUARY 2026_
29/1/2026 THURSDAY JANUARY
_FREE PAGE 11 TO 15_
SECOND TO THE LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH
...................yau cikin Farinciki tawaye gari, tunda safen take kiran Abid tayita ringing bai ɗauka ba hakan yasa tayi tunanin kodai wani uzurin ne ya riƙesa, hakan yasan tayi wanka kawai tawuce acanma ganin har anzo kanta gurin raba AWARD ɗin amma baizoba tasake kiransa saidai wannan karon kashe wayar take, harta ansa suka dawo takasa samun natsuwa da walwala kuma wayarsa kashe
"Wai meke damunki ne bayan yau Yakamata ki nuna Farinciki fiyeda ko Yaushe,"
Cikin damuwa tace: "Ya kamata Ace Abid yana gurinnan amma dubi haryanzu babu wani labarinsa ɗazu bai ɗaga kiraba ba yanzu kuma wayar sam babu network bata Zuwa duka,"
"Hunm Abid Allah yasa Bawani shafin yaudaran zai buɗe ba bayan Acan gida Abba ya tara Mutane kan cewar za'azo Neman auranki,"
"Haba Amna kimasa zato Maikyau mana nibansan me Abid yamiki ba kwatata baki ƙaunarsa,"
"Bawai ƙaunarsa ne banayi ba Suhana nadai kasa yarda dashi ne,"