Sashe 8
Soyyayar Mutun Da Aljan Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
'Yar mutan
Arkilla
____________
Zaku iya samun littafan mu a Facebook
Fb.me/ZAMANIWRITERSASSCIATION
Zaku iya aika mana sako ko korafi, Ta email namu
[email protected]
Dedicated to lovely Sis
Layuza Kabir
Rahma Dawaki
Aysherh
Besty Nana
'Yar Auta
'Y@r @mana
U guys means more to me
*page 8*
* * * * *
Maganar babana malam da ya shigo ce ta kara tabbatar min cewa lallai ba mahafarki nake ba. Zumbur na mike daga kwance zuwa zaune ina kara yiwa yarima kallon mamaki da al'ajabin abinda naji ya fito bakin sa.
Nayi nisa ga abinda nake yi na kallon shi da wani irin yanayi wanda na kasa gane kansa.
Cikin tsawa da 6acin rai baba yace "ashe baka da hankali yarima? Ka kuwa san abinda kake furtawa? Maza fice, ka fita nace" ya karashe maganar yana nuna masa hanya da hannunsa wanda har karkarwa yake saboda tsananin tashin hankalin da maganar yarima ta haifar masa.
Yarima bai koma cewa komai ba ya 6ace. Yana aika min wani irin kallo mai nuni da cewa 'abinda na fa
a gaskiya ne' bayan fitarsa baba ma ya fita. Ya rage saura ni ka
ai zaune a kan gado na tamkar wadda aka dasa ta cikin wani yanayi mai wahalar fassarawa, ta ciki da waje kai harma da gangar jikina naji sauyi a cikin kankanin lokacin. Sai dai na kasa gane ainihin halin da nake ciki shin na farin ciki ne ko akasin hakan? Alhamdulillah dama tazo abin ya wuce wasa dan daga zaunen naji na Mike tsaye da wani irin karfi da ban ta6a jin irinsa ba. Kai kamar ma ban ta6a yin ciwo ba.
Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Na rika na nata kalmar a bakina da karfi nayi salati ga Ma'aiki (s.a.w) wanda ni kaina bansan adadinshi ba. Sannan na taka cikin irin takuna mai kama da tafiya akan ruwa luuuuu. Na isa gaban katafaren hoton nan na zanen masoyina Muhsin, sai a lokacin na tabbatar da abinda nake ji farin ciki ne irin wanda zuciya bata ta6a cin Karo da shi ba. Maganganun yarima Haiman suka shiga dawo mini, a lokacin kuma naji kwarin guiwar da ban ta6a jin irinshi ba tun daga ranar da baba ya sanar mini hanyar samun maganin cutar kwakwalwar Muhsin da kuma tsantsan ha
arin dake cikinta.
Na kalli hoton masoyina nace "Muhsin yau kukana ya kare, yau damuwa ta ta zo karshe a ya burina ya
auki hanyar cika..." bayyanar kawata Rumana ne ya katse min magana ta. Na mayar da kallona gareta
Wadda itama ni take kallo cikin tsananin mamakin gani na a tsaye. Ni da ta bari kwance cikin halin rayuwa ko mutuwa. Har ta isa gareni mamakin dake fuskarta bai kau ba ta riko hannayena duka biyu tace "Na'eema kece kuwa?" lallausan murmushina na sakar mata tareda jan hannunta zuwa kan ma dai-daitan kujerun dake jere a
akin muka zauna. Har yanzu dai idonta a kai na. Ta koma yunkurin yin wata magarar amma sai na dakatar da ita ta hanyar toshe bakinta da tafin hannuna nace "kar kina mamakin ikon Allah Ruma. Zan gaya miki komai a nutse, shin ina labarin masoyina Muhsin?" Rumana ta sauke ajiyar zuciya tareda dafa kafa
ata nan take naga sauyi sosai a fuskarta, ta canja daga yanayin mamaki zuwa na damuwa da kuma alamar tausayi. Wani irin bugu zuciyata tayi da karfi, kar dai wani abin ki ne ya sami Muhsin, "lafiya Ruma me ya sami Muhsin
ina.?" Ta juyar da fuskarta gefe, wato ta
auke ta ga barin kallo na tace "bazan 6oye miki ba 'yar'uwa Muhsin
in ki yana cikin wani hali na damuwa, in takaice miki zance dai shima kwance yake yana kar6ar kulawa ta majinyatan bil'adama." "Innalillahi! Wa inna ilaihi raji'un" na fa
a da karfi ina share gumin da ya fara yanke mini tun lokacin da naga sauyin fuskar kawata.
"Muhsin ba lafiya? To wai ma me ya same shi?." "soyayya" kawata ta bani amsa a takaice. Na kara zaro ido wannan karon tsagwaron tsoro da kishi ne suka bayyana karara a idona "soyayya?!" na tambaye ta da karfi ina kara zaro ido "kina so ki ce min Muhsin yana soyayya da wata bil'adama?" Rumana tayi murmushi na ganin sauyi na lokaci
aya. Ta kara dafa ni tace "kwantar da hankalinki kawata, ina taya ki murna cewa Muhsin da kike fafutuka a kan sa shima ya damu da ke. Ya kuma kama da matsanancin son ki duk da har yau bai san cewa ke
in zahiri bace." na kasa gasgata abinda bakin kawata ke fa
i, tabbas na san mun shaku da Muhsin a mafarki amma taya zan yi tunanin zai kamu da so na ta wannan hanyar?
Na koma kallonta wannan karon cikin sanyin murya nace "taya kika san haka kawata?" ta koma yin murmushi a Karo na biyu sannan ta fara bani labarin data samo mini kamar haka: "Lokacin da na sauka cikin masarautar garin gabas da masoyin naki na fara cin karo kwance magashiyan a
akin ummasa, wasu likitoci na musamman mai martaba (mahaifinsa) ya
auko dan kula da lafiyarshi. Sun kuwa dage suna ta bincike da yi masa gwaji (aune-aune) amma shi majinyacin sai sambatu yake yana ambaton sunan ki da kika gaya masa a mafarki. Kalaman bakin shi ne suka tabbabar min da cewa ya kamu da son ki kawata, cewa yake, Na'eema kawata ta duniyar mafarki ina kika shiga? Ina ji a jikina wani abin ki ya same ki. Na'eema ina son ganin ki amma ban san ta wacce hanya hakan zata samu ba. Ina kaunar ki kawata Na'eema mene ne yake faruwa da ke da har yayi mana shamakin da kika daina zuwa gareni? Fatana ace lafiyar ki kalau masoyiya ta da zan san hakan da na rage jin ra
i da zogin da nake ji a zuciyata. Tabbas idan na sake kasancewa da ke sai kin gaya mini inda zan rika zuwa in same ki duk lokacin da baki zo gare ni ba domin zuciyata ba zata
auki rashin kusanci da ke ba. Me yasa ina kwanciya ina rufe ido, ina tilastawa kaina bacci amma baki zuwa Na'eema ina kika shiga?"
annan sune kalmomin dake fita daga bakin Muhsin cikin tsananin zafin zazza6in da yake ciki. Amma 6angaren iyayensa kuma sun fara gano gaskiya tunani suke ko dai yaronsu yayi gamo da aljanu ne?
Kawata Na'eema ni kam ina cikin shakku da tsoro anya kuwa soyayyar mutum da aljan zata yuwu?"
to nima dai Nasmat abinda nake ta tambaya kenan, bari in bar sauri sannu-sannu dai.
Muje zuwa yanzu ne wasar zata fara.
Keep following
*Nasmat*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
itel it1556 Plus
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
1aa739b4ad4c4eafa7d874b79782c6ee