Sashe 2
Soyyayar Mutun Da Aljan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yar'mutan
Arkilla
____________
Zaku iya samun littafan mu a Facebook
Fb.me/ZAMANIWRITERSASSCIATION
Zaku iya aika mana sako ko korafi, Ta email namu
[email protected]
*Page 2*
*Alhamdulillah ina godiya ga Allah (s.w.a) kuma ina godiya gareku bisa yadda kuka kar6i wannan labarin kuma kuke kara karfafa min guiwa a kan sa. Na gode! Na gode! Masoyana Allah ya bar min ku a duk inda kuke. One love
Wannan dakatarwar da aka yi min ba karamin 6ata mini rai tayi ba, na juyo a fusace dan ganin wane ne wannan da yayi min irin wannan katsalandan a cikin rayuwata. "Ummy" na fa
a cike da mamakin ganin mahaifiyata a gabana, wadda ban ta6a tsammanin ta a yanzu kuma a nan ba. Ta zuba min fararen idanunta fuskarta cike da damuwa. Wannan ne ya kara sanyayar mini da ga66an jikina.
"Ummy lafiya?" na tambaye ta cikin karfin hali da dakewa. "wai ke wacce irin kafaffiyar yarinya ce Na'eema?, kin kuwa san irin wahalar neman ki da aka sha yau? Duk fa
in nahiyar nan babu inda ba'a watsa Barade neman ki ba, ashe wai kina nan gun wannan bil'adaman kina gadin sa." maganganun Ummy basu bani mamaki sosai ba domin na saba da jin ire-iren su har ma da wa
anda suka fisu daga gareta a kan Muhsin. Abu
aya ne ya tsaya min a maganarta inda take cewa 'babu inda ba' a watsa Barade nema na ba'. To yau kuma me na yiwa Sarki da har za'a baza Baradensa nema na?.
Ummy ta kalle ni rai a 6ace "to tunanin me kike kuma? Maza ki zo mu tafi tsawon awanni Sarki da jama'arsa suna zaman jiran ki." tana kaiwa nan ta kama hannuna daga ni har ita muka 6ata 6at!.
Al'amura sun caku
e a matashiyar kwakwalwata, ban gama warware sarkakiyar farko ba Ummy ta koma saka ni a wata. To me kuma zai sa sarki da jama'arsa jira na?. Ina cikin wannan tunanin ne nida Ummy muka bayyana a babban
akin baki na mahaifina Malam. Inda naci karo da wani sabon abin mamaki wanda ya ha
u da maganganun Ummy ya cure min a kwakwalwa. Duk da cewa wa
anda da naci karo da su ba bakin fuska bane a gurina, amma ina mamakin taruwar su a gidanmu kuma har ake nema na.
Babu yanda na iya haka na adana tambayoyi da mamakina, na zube kasa na kwashi gaisuwa ga sarkin Aljanu na nahiyar baki
aya sarki Shadad. Da uwar gidansa Ummu Haiman da kuma shi kansa babban
an nasu Haiman. Suka amsa mini gaisuwar cikin sakin fuska da kauna kamar dai yadda suka saba musamman Haiman wanda shi kallon so ne karara yake jifa ta da shi. Ni kuwa na basar nayi kamar ban san abinda yake ba. Sauran kuyangin gimbiya Ummu Haiman da fadawa yan rakiyar sarki suka zube kasa suna gaishe da ni. Na amsa cikin nuna kulawa sannan na mike na matsa can kusa da kujerar da mahaifina yake kai na zauna dab da kafafunshi ina mai sunkui da kaina alamar girmamawa gareshi.
Baba Malam yayi gyaran murya ya 6oye 6acin ransa na nema na da aka yita yi tsawon lokaci, saboda yasan na wuce ayi mini fa
a a gaban sarki. Duk kuwa wanda yayi to zai ga 6acin ransa, domin sunan mahaifiyarsa gareni.
Ba tare da ya kalle ni ba ya fara da godiyar Allah sannan ya fara magana kamar haka: Allah ya ja zamanin sarkin sarakai ga yar' taka nan an samo ta. Saboda haka sai ka yi mata bayanin maganar da ka zo da ita domin taji daga gareka. Sarki Shadad ya gyara zamansa ya dubi inda nake zaune fuskarsa
auke da murmushi yace "maraba dake ya'ta kuma uwa'ta Na'eema, kamar dai yadda kika sani yaron wajena Haiman yana matukar kaunar ki wannan ba maganar yanzu bace abu ne da kowannen mu ya sani. To bisa wannan ne yau na
auko kafa da kaina nazo neman auren ki yake wannan yar mai daraja da cikar kamala da fatan zamu sami amincewa, ha
in kai da kuma goyon bayanki." jin ya kai aya a zancensa yasa na
ago a hankali na fara da kallon iyayena wa
anda nake ga kamar basu yi mini adalci ba, na nemo ni da suka yi suka zaunar a gaban sarki har ya tunkare ni da wannan magana a matsayinsu na wa
anda suka san sirrina sama da kowa. Sannan na rausaya kaina na kai duba ga yarima Haiman wanda yake jin kansa kamar a aljanna saboda tsananin da
i da farin ciki na abinda yaji mahaifinsa ya ambata. Kasancewar a rayuwarsa babu abinda yake son ji da gani sama da ni. Wani kasaitaccen murmushi ya sakar min mai kunshe da sakonnin so da kauna. Hakan yasa nayi gaggawar kawar da kaina gareshi. Duk da cewa nasan yarima Haiman na tsananin kaunata amma hakan bai ta6a sawa na kalle shi kallo na masoyi ba, balle har na yi tunanin kasancewa mallakinsa. Ni kam bil'adaman nan da basa so Muhsin shi ka
ai na ta6a jin son shi a zuciyata kuma shi ka
ai nake ji zan yi farin cikin kasancewa da shi.
Jin shirun yayi yawa ne yasa mahaifina ya fara magana "kin yi shiru Na'eema?" na kara yin kasa da kaina dan ban san kalar amsar da zan basu ba, na tabbata yin shirun nawa zai fi bu
ar bakina zama alkhairi domin bana so iyayena su yi kunya ta dalilina.
Can na jiyo murmushin mahaifina yace "Alhamdulillah dama na san ya'ta ba zata watsa mini kasa a ido ba. Allah ya taimaki sarkin sarakai a matsayina na mahaifin Na'eema na bawa yarima Haiman aurenta. Kuma daga yanzu zuwa kowane lokaci a shirye nake da aurar da ita gareshi, yanzu wuka da naman suna hannunka."
Kaina na sunkuye a kasa ban san lokacin da na
ago shi ba ina kallon fuskar babana Malam. Na rumtse ido cikin tsananin karfin hali da jarumta domin yadda naji saukar kalaman nashi sun fi kama da yayyafin ruwan narkakkiyar dalma bisa fatar jiki. Duk da cewa baba Malam ya gano halin tashin hankalin dana shiga amma sai yayi biris kamar ma bai san ina yi ba.
Sarki Shadad ya saki fara'a cikin jin da
in maganar ya kalli babana "na gode Malam Allah ya kara girma da
aukaka, Ubangiji yasa auren Haiman da Na'eema alkhairi ne." "ameen" fadawa da kunginsu suka amsa. Da haka suka yi sallama zasu wuce inda yarima Haiman ya nemi a bar shi yana son magana da ni.
Takaici da bakin ciki kamar zasu kashe ni amma ya zan yi? Har in koma ga Allah bana fatan bijirewa umarnin iyayena. Wani ke6a66en lambu dake can bayan gidanmu muka tafi da yarima Haiman wanda duk wani motsi nawa bisa kwayar idonshi. Duk wanda ya kalle shi a yau ya san yana cikin farin ciki mara misaltuwa. Sa6anin ni da kallo
aya za'a gano ina cikin damuwa. Domin duk yadda na kai ga son farantawa iyayena ba zan iya danne damuwata in hana mata bayyana ba.
Muka zauna kan lallausar shimfi
ar dake baje bisa korayen ciyayi a bakin wata korama. Na kalli wurin da ni'imarsa, hakika wannan shine wurin da ya kamata a ce masoya sun kasance a cikinsa yayin yin hira irin ta soyayya. Amma ni gani a ciki ni ka
ai ba tare da masoyina ba. Na koma kallon yarima Haiman idanunshi a kaina, na kauda nawa idon ina jin haushin kasancewa ta da shi a wannan wurin.
Ganin banida niyyar yin magana yasa ya bu
i bakinsa cike da tsumi na soyayya yace "yake masoyiyata Na'eema shin har yanzu kina nan a kan bakarki ta ki na?, naga duk wannan batu da ake bai sa farin ciki ko kalilan a zuciya da kyakkyawar fuskarki ba."
Na kawar da kaina gefe sannan na bu
i bakina wanda tun
azu nake ko'karin kulle shi, saboda na tabbatar duk abinda zai fita a cikinsa yau ba mai da
in saurare bane. Nace...
*Nasmat*
[23/1 17:53] Yar Mutan Arkillah:
*MARUBUCI...*
*Soyayyar Mutum da Aljan...* kagaggen labari.
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_____________________________________