Sashe 2
So Babbar Cuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Hanyar Gida ya koma yana mai nishad'i da farinciki haka kawai
Katafaren gidan su dake unguwar Lamido crescent ya nufa horn yayi gate man yazo ya bud'e yana masa barka da zuwa
Parlour na gidan su yayi Wanda ya k'ayatu da kayan alatu ga kujeru na Royal zagaye a parlour d'in, da sanyin AC yafara Sallama kafin ya furta ta baki
"Assalamu alaikum
Wa alaika salam Deen ya kake kadawo lafiya ?
Wash wallahi nagaji Mom Jikina duka ya mace mundawo lafiya ina Abba?
Yana sama OK bara nashiga nayi wanka nazo na kwashi garar Mom mai dad'i
Huum aikam banyi sanwa da kai ba, kaje can kaci na Saleema tunda kace ran nan tafini iya girki
Sama yai yana dariya yanason Mom sosai yanaji da ita kodan farin cikin datake basu a gida
Shower ya sakarwa kansa yazo yasaka perfumes na wanka masu dad'i, yana cikin jacuzzi yana shafa kansa da kunfa yaiwa yawa harwani lumshe ido yake yana saqa abubuwa a ransa
15 minutes ya shafe yana k'alk'ale k'alk'ale kafin ya fito, dagashi sai towel red colour daya d'aura sai wani kuma daya rataya a wuyan sa kan dressing mirror yai anan yashafa mansa kana yasaka jallabiya ya sauka qasa dancin abinci
Lokacin da Sultan ya koma gida, Saleema ya tarar a kan dining tasaka kankana mai qanqara tana sha littafine a hannun ta karatu takeyi dan har farin glass namasu karatu tasaka
Jin motsin shigowa yasata juyawa
" Yauwa zo kaga danace kad'aukoi dubu biyar shine ka d'auki goma to bani b'arawo kawai, ko Adamu jumping book yake sata ba kud'i ba
Dariya yai yace big Aunty girman kine wallahi ganin da yawa yasaka na d'auka kuma nida Deen muka fita
Oho ina ruwana da wani Deen kasan yaron yafiya girman kai mun had'u a gidan su ko kallo na baiyi ba
Anya kuwa wallahi yace shi bai sanki ba, cewa yake ma zaizo ya gaida ki
Ohoo yaci kud'i ai dole ya gaida maishi
Ni ba wannan ba waye Adamu jumping naji kina cewa kome?
Au kasan Auta itada qawarta Zahra bukar (Lamunde) da Leemcy (ladio) suka zo naji suna zancen wai ansaci book nasu kaga posting na rashin kirki da suka masa nan tabashi labari waih maizaiyi inba dariya ba
Yace wallahi Yaya Saleema Auta batada kirki gatada shagub'e dakai take abu amma bazaka gane ba, Hajiya na aiki
Wallahi ba ruwana ta jika kasan jarabar ta, aikam nasani bara nayi wanka
Ai bazaka tafi ba sai kaban, zo da gudu ya shige d'akin sa yana jinjina kai
Saleema yarinya kyakyawa san kowa qin wadda yarasa, fara tas kamar tsada komai nata na Maman tane, tanason karatu, bata da burin daya wuce taganta da kayan lowyer kotana magana agaban court
Fuskar ta maikyau ce ga idonta azagaye irin round d'in nan ga wata dimple data keda shi a hab'ar ta guda d'aya jal, ga tusar jaki akusa da hancin ta
Itace take qara bayyanar da kyau na fuskar ta, tanada wushirya mai kyau ga bakinta bai Iya fad'an R sound shiyasa Idan tana magana bakaso ta dena ba maganarta mai sanyi muryar ta ad'an dashe kamar irinta (Rani mukhraj)
Abban ta yana sonta da yayun ta biyu, sai Sultan dayake abokin ta, tanada qawaye amma ba sosai ba, karatun ta shi tasaka agaba
Samari kuwa saidai Idan bata fito ba, amma sun ringa Sallama kenan, Saurayin ta d'aya Doctor Aliyu shima dan ya nace ne tana kulasa saboda ya Iya bada labari, wani lokacin ita ke neman sa Idan bata cikin yanayi mai dad'i
Labarin dazaibata shine zaisakata tafara walwala, Saleema lafiyayya ce, bakinta d'an qarami yana bawa kowa sha'awa
Mik'e wa tai, tayi parking books nata tashiga d'aki, Mama tana sama Abba ya dawo
Wanka tai tad'anyi matayassara daga cikin Al Qur'an maigirma, sannan ta shige bargo lokacin sanyi ne
@ut@r h@jiy@
🔰🔶🔰. 🔰🔶🔰
So Babbar Cuta
🔰🔶🔰. 🔰🔶🔰
®NWA
©Zainab Y Hussein
Dedicated to Nafeesat Anker & Princess Hassy
Page 16-20