Sashe 8
Kukan Kurciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
.......gaba ďaya falon suka maida kallonsu ga iya abu, dady ya ce, "wace hajiyar? Ta ce, "hajiya hassana, gaba ďaya falon suka ďauki sallallami tareda tafa hannye, tuni hajiya hassana ta zauna jagwaf tana zufa, dady ya ce, ta yaya tabaki ita?.
Iya abu ta matso hawaye sanan tafara bada labari daga tushe.
Kamar yanda kuka sani hajiya hassana itace matar alhaji ta farko, sunkai tsawon shekara ashirin ALLAH bai basu haihuwaba, gashi kuma ALLAH ya azurta alhaji da tarin dukiya, yana cikin damuwa ta rashin haihuwa amma baita6a yin'kurin 'kara aureba, har saida mahaifiyarsa ta taursasashi, alokacin 'yan uwa sun goya masa baya da'kin amincewa dan bayason 'kara aure saboda 'kaunar dayakema matarsa hajiya hassana, saidai dukda haka acikinsu akwai masu goyama mama baya, akan alhaji ya 'kara aure, ba 'karamar fama akayiba kafin ya yarda ya 'kara aure, ya auri hajiya saliha wato momy, tunda ya auri hajiya salaha zaman lafiya ya 'kaura agidansa ta 6angaren hajiya hassana, kwata2 bata 'kyaunar tabuďe ido taga hajiya salaha agidan, abinda yasa duk nasan wanan shine tun ina yarinya aka kawoni wajen hajiya hassana amatsayin 'yar aiki daga 'kyauyen kokai, hajiya hassana tanada faďa sosai da kalolin shirya makirci iri2, to sai akayi sa'a halinmu yazo ďaya, ganin haka yasa tasakani cikin lamuranta sosai, duk wani mugun abu na asiri kona tsafi dazata kulla akan alhaji to da sanina harma da taimakona, ganin na kwarance awajen mugun hali yasa hajiya tasa dauda mai gadi ya aureni dan bataso nayi nesa da ita ko kaďan, dauda baya sona alokacin amma saida muka shiga muka fita yasoni, alhaji yabamu BQ Muka zauna, babu daďewa da aurenmu ya auro hajiya saliha.
Wanan aure ba'karamin girgiza hajiya hassana yayiba dan tasan saboda bata ta6a haihuwaba aka saka alhaji 'kara aure, alokacinne muka 'kara haukacewa da bin bokaye da malam tsibbu, gaba ďaya magana ďaya suke gaya mana shine hajiya saliha zata haihu kuma zama daram agidan alhaji.
Hankalinmu yayi matu'kar tashi domindai hangen hajiya hassana bai wuce dukiyar alhajinba, wadda take ganin tareda ita aka tara, amma tana ji tana gani zata zama 'yar kallo akan dukiyar, dan yana mutuwa 'ya'yan hajiya saliha zasu gajeta saidai abata tumilin takaba, duk da haka bamu daina bin malamaiba saima abinda yay gaba, akuma lokacinne nasamu ciki na sanar da hajiya hassana, tayi farinciki sosai da wanan ciki wanda har hakan yafara bani mamaki, amma saidaga baya tasameni da wata shawara itada alhaji Tasi'u yayanka.
Sunce zasuce maka hajiya hassana tanada ciki, sunyima wani dector magana zai bata magani tazama kamar mai ciki, nikuma ina rainon ciki, idan nakusa haihuwa zatayi dabarar dazamu bar 'kasar na haihu acan sai ace itace ta haihu, nima na haihu ďan baizo da raiba, dafarko na nuna kin amincewata amma dasukace zasu bani miliyoyin kuđi bayan ankasheka saina amince.
Kwana biyu da faruwar haka saiga zance yafito hajiya saliha tanada ciku, lallai alhaji yayi farinciki hakama sauran dangi amma banda mutum uku dakuma abokanka, daga nan muma saimukace hajiya hassana tanada ciku, dayawa wasu basu yadda da zancenba, amma dayake likita ya aiwatar da komai sai alamomi namai ciki suka bayyana ga hajiya saliha; tonikuma bama kowa yasan inada cikiba tunda bana zuwa ko ina, bakuma kowa k zuwa gidanba saboda bala'in hajiya hassana, bama kowa k gane inada cikiba saboda banida girman ciki, saima mai lurane zai gane.
Mun gayama dauda dukkan shirinmu amma saiya'ki yarda ya ce, "bazai ci amanar alhajiba, damukaga zai kawo mana yawa saimukayi masa abinda bakinsa zai rufe ruf koda wasa bazai sake maganarba, ALLAH kuwa ya amince mana daga nan muka samu kan dauda harma yafara taimaka mana abisa kullin namu.
Gallazawar da akema hajiya saliha tasa alhaji ya canja mata gida, hajiya taji haushin hakan matu'ka, dahaka wata tara tacika, zuwa sanan ko alhaji ba'a bari yaganni ita kuma hajiya kullum tana gama da tulin tsumma aciki, wata ranar talata natashi da na'kuda, cikin dare na haifi ďa naminji, wanan lamari yayima hajiya hassana daďi dan sanan alhaji bama ya 'kasar, asirinmu rufe muka gama komai, likita yabama hajiya magani ruwan nono yazo mata tashiga shayar da jariri, nikuma ina gefe ina jiyyar kaina.
Kwana biyu da haihuwata hajiya salaha ta haihu saidai ďan baizo da raiba, anyi shagali a sunan ďana wanda yake amasa sunan ďan hajiya hassana ga wanda bai saniba, yaro yaci suna baban alhaji wato usman muna kiransa Sayeed, afirgice dady yake kallon iya abu da dukkanin muta nen falon, iya abu ta share hawaye tareda ci gaba da bada bayani.
Watan Sayeed uku aduniya nasamu ciki, nayi murna sosai dan koba komai nima zan ri'ke ďa ahannu, haka naita rainon ciki har wata tara sanan na haihu 'ya mace, Alhaji yay mana hidima dan acewarsa mun zama 'yan uwa.
Daga nan ban sake haihuwaba har hafsa takamu da 'kyanda ta rasu, nayi kuka sosai su hajiya nata lallashina, sai bayan shekara uku muka samu ciki tareda hajiya saliha, alhaji yayi farinciki da cikin hajiya salaha dan tahuta da gorin da hajiya hassana take mata na rashin haihuwa, ALLAH kuwa ya inganta mata muka haihu tare ni namiji ita mace, a wanan haihuwama anufin hajiya ce ta haihu baniba, aka sakama ďa sunan baban hajiya wato Abubakar shine sadiq kenan, itakuma hajiya salaha aka sakama ďiyarta Khadija....bayannanma tadaďe bata haihuba, hajiya hassana ta tsani khadija sosai bata 'kyaunar yarinyar, dan haka wani daren juma'a tabama yarinyar shinkafar 6era ta mutu.......hazbinannalahu wani imal wakil aka shiga amabata afalon, arikice dady yami'ke ya sha'ke hajiya hassana cikin wata irin murya maiban tausayi yake faďin dama kece kika kashemin yarinya hassana kin cuceni kin cuceni kin cucenu....dakyar aka 6an 6areshi daga jikinta ana lallashinsa, su hajiya ansha sha'ka sai wurga idanu take kamar kwaďo aruwan zafi, iya abu tacigaba dafaďin daganan ALLAH ya'kara bama hajiya salaha ciki ta sake haihuwar mace aka sakamata khadija itama.
Itama hajiya taso kasheta amma ALLAH bai yardaba, daga nan suka shirya mitin itada alh Tasi'u, alh safiyanu, alh mansur, alh lawan, sai 'kanwarta haj sadiya, haj laure matar alh tasi'u, abu, sune suka yanke shawarar sace khadija daga wajenku, dan 'ya'yanta suci gado su kaďai konace 'ya'yana, anyanke shawarar nizan ďauke Ameeda muyi nesa da abuja nida dauda karmu sake koda tunanin zuwa, duk abinda muke bu'kata za'a yimanashi, sunce mu raini yarinyar cikin rashin tarbuyya dan anaso ta tashi abauďe, inda halima tazama karuwa dukdai wani halin rashin kirki yazamto tana aikatashi, tashi ďaya miliyan uku aka bamu, to mukuma bamu ta6a ri'ke ko dubu ďari biyu ba shiyyasa muka haukace muka ruďe, akaje kano aka nema mana gida, muka gudu, rana ďaya kuka nememu kuka rasa ko sama ko 'kasa, daga 'karshema saikuka ďauka sacemu akayi, saida muka tafi dakusan wata uku sananan aka sato mana khadija aka kawo mana shiyyasa baku ta6a zargin mune muka sacetaba, amma labari yazo mana akan irin rikicewar dakukayi na rashin khadija kunshiga ruďani sosai aka sanar damu dan Alhjima saida aka haďa da addu'a.
Mukuma munacan muna rainon khadija wadda muka maidawa suna ameeda, ta taso a ta6are dan babu mai kwa6arta duk abinda tayi dai2ne babu mai cemata baiyi daidaiba, 'yar tallace sosai dan ta kware tun tana 'karamarta muke ďora mata harta girma. Munsata makaranta batareda sanin su hajiyaba, daganan tazama 'yar kanta, saidai bata bin maza ko kaďan wanan yasa hajiya hassana taturo 'kaninta Naseer yashiga rayuwar ameeda sosai yakoya mata abubuwa masu yawan gsk narashin arzi'ki, harda shaye2 dazuwa club wanan shine abinda yafaru ga ďiyarku kwara ďaya tilo ameeda, duk 'karshen wata su hajiya suna aikamana da kuďi danmuyi bu'katunmu................
Ku biyomu.
©2017
Hikayarmu!!!!!!.
abba gana
bilyn Abdul
[04/03 12:13] bilyn Abdul: KUKAN KURCIYA.........
NA
MUH'D ABBA GANA
&
BILKISA IBRAHIM
(☆bilyn Abdul☆)
Wananan page ďin nakune mmn twins & ummiyy kunfi kowa son littafinnan, mungode ALLAH yabar 'kauna
Kuyi hakuri dajinmu shiru babu posting
Luv u oll
Page25&26
......a haukace dady yami'ke ya sha'ke wuyan haj hassana yana kuka, yawancin mutanen falon duk kuka sukeyi musamman ma ameeda daji take tamkar ta tashi tahau su iya abu da duka, kuka take kamar ranta zai fita, jitake babu wanda ta tsana aduniya kamarsu yanzu, musamaman ma haj hassana data rabata da iyayenta tun tana 'yar 'karama, gsky bata zaton zata iya yafemusu koda nan gaba.
hajiya tsohuwa ta ce, "wa ameeda zonan jikata naji ďumin jikinki kinji, dan jitake kukan da Ameedan takeyi tamkar aranta takeyinsa.
Agefe kuwa ana kici2n kwace haj hassana daga sha'kar da daddy yay mata, da'kyar aka yakiceta sai hakki take da kakarin mutuwa, daddy ya ce, "wlhy kudukanku sai munshiga kotu daku babu fashi, sai an kwatar min hakkina awajenku, azzalumai, maciya amana, kekuma nasakeki sai uku!!!! Kibarmin gidana karna sake ganinki, nayi dana sanin kasancewarki matata mara imani....kuka ya sar'keshi yakasa cigaba da faďar abinda ke zuciyarsa.
haj hassana sai kururuwar kuka take da bashi hakuri, Alhaji karkayimini haka dan ALLAH katunafa shekara talatin da biyar muna tare dan ALLAH karka gujeni alokacin danakeda bu'katar zama dakai, ka taimakeni alhaji ka tausaya mini....tasake rushewa da kuka tareda kama 'kafarsa, hankaďata yayi ya taka mata hannu harsaida yay 'kara yafice fuuuu...wata galabaitacciyar 'kara tasaki dan azaba, babu wanda yay yun'kurin taimakonta, bayan wasu 'yan mintuna saiga dady da gayyar 'yan sanda, yayibarsu aka sakeyi su bakwai akai ciki dasu.