Sashe 7
Me Gadi Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kaga abinda kaja ko! Saida nace kar ka bar yarinyar mu tayi ko awa daya a police cell amma kaqi ji ,to gayinan yanzu sai buqar shisha take da syrup nayi nayi ta bari taqi ....waya sani ma ko ta hadu da wani criminal din ne a cell wanda yafi cancanta ya qare rayuwarsa a prison ya zo ya koya ma yarinyar mu tilo baqin dabi'a"
Xuru yayi da ido yan binsu da kallo har yanzu bai ce uffan ba
Cikin karade ta sake kiran sunan sa "Junaid kasa ta bari mana wai..."
Wani murmushi yayi wanda yafi kuka ciwo "uhmmtsew ta gode ma Allah ma commisioner of Police abokina ne and he realised her on my behalf🙃Oh sai kawai erki ta sharare en sanda da mari ta karya dokan hanya and gone free? kin lalata erki ta saba marin masu gadin ta da drivovin gidansu ke har ma da lecturorin su na jami'a ,to yanzu ta kai ga hukuma and expecting me in tsaya mata ...? Hummmmmm....so ta cigaba da shaye²n ta indai hakan zai bata nishadi ,seeds din da kika shuka ne kika fara ciran fruits din tun da wuri ....." Yayi taku daya biyu ana uku yaja ya tsaya ya dafe kai alamun ya tono wani abun "Yes! yauwa commisioner of Police ya qwace license din tuqinki ,don haka indai aka kamaki kina tuqi gidan yari direct .....qila in kika fito daga gidan yarin kin zama gang leader na mashaya ko....?"
Ƙwatseshi uwar tayi da wani gigitaccen qara "sharraf now,Wallahi Junaid baka da tausayi "
"Uhm mtsewwww" ya juya yayi ficewarsa ya barta tana kokawan qwace kwalaben a hannunta
Oum Aphnan
[6/18, 3:13 PM] Chuchu👻: *ME GADI NAH*
_(My Gate keeper)_
Page 009
09065990265
________
Oum Aphnan
Regular 500₦
VIP 1k
Ta nan bank din
9065990265
Mohammad Hassana
Opay
________
Bayan kwana biyu.
Prof. Junaid kamar ko yaushe bayan ya dawo daga sallar juma'a yakan zauna a falon qasa don creating intimacy da iyalinsa dama duk wani wanda yake qarqashinsa ,Hakan ne ya faru a wannan yammacin na jumu'an kishingida yake akan lallausan carfet ya dan dogare hannunsa da tintum yana en rubuce rubuce a nutse gefen sa na hagu kuwa wallet ne ,eye glass case sai jarida ,sai daga gabansa kuma drinks ne na kwalba irin na turawan nan na sallar fruits with no sugar ,da dan tambulan dinsa a gefe yana sipping drinks din time to time.
Baba uwale ne tazo giftawa ta inda yake ta ɗan rusuna kadan cikin girmamawa
"Barka da hutawa yallabai"
"Yawwa Malama" ta sunkuyar da kai ta raba zata wuce .
"Ah afff yawwa zo..." Ya yafitota da hannu
"Yauwa inason ko muyi magana" dawowa tayi cikin ladabi tazo ta tsuguna a gefen sa
"Uhm gobe Asabar inshaAllah dani da Madam zamu wuce Scortland events din auren er sister na ,and is very inportant bazamu iya fasa zuwa ba ,and baby Ahlam tana jarabawa a makaranta bazai yiwu ta bimu ba ,don haka plz ki kula da gidan sosai da Ahlam "
Zuru baba uwale tayi cikin tashin hankali ,ba uhm ba um'um
"Da damuwa ne ?" Ya tambaye ta a mamakance ganin batayi magana ba kuma ga shi fuskarta ya nuna damuwa
Gyaran murya tayi
"Uhm dama yallabai yaro na ne bai da lafiya kuma kasan Maraya ne yana wajen mamanmu gashi ita ma tana tsananin jin jiki dan uwana yake kula da ita kaga ko namiji ne bazai iya jinya ba ,don haka ne ma yau din nan ina ta sauri² ne in gama aiki in wuce"
"Subhanallh ashsha ashsha abu baiyi dadi ba shine baki fadi mun ba ai lafiyar danki da mamanku suna da matuqar muhimmanci a garemu duka da kin fadi ai da an kaisu asibiti..."
Tinkis ! tinkis ! Ta shigo falon ta qaraso inda yake
"Prof.ya akayi ne?"
"Eh wai nayi mata maganar tafiyar mu scortland ne gobe ashe tana da patients a gida kuma kinga dole taje kula dasu"
Hankade kafada tayi cikin rashin daukan abu serious "ki tura masu kuɗi mana ,sai su tafi asibiti ....mu muna bukatar ki kula muna da gidanmu da ahlam zamuje biki kuma zamuyi kusan sati biyu wazai kula da gidan to?"
Cikin takaici ya kalleta "Madam just Look at your self ? Mata tana cewa iyalinta basa da lafiya kina karo wani maganar da bai kai nata muhimmanci ba"
Sunkuyar da kai tayi yana qunqunai.
"Kai ina Ni bazan dauki rashin tausayi ba ana maganar rashin lafiya kina tadin a kula maki da Ahlam kamar wata qaramar baby? ,ina ganin tunda abun ya zo da haka You skip the trip Ni dama ina da meeting a Uk naso dama muje tare ne daga wajen auren.S ki fasa kawai ki zauna ki kula da erki da gidanki"
Jikinta har rawa ya kamayi ta fara bashi hakuri ta tuna yanda ta gama yinma qawayenta cika baki a group chats zasu je shaqatawa da Prof outside country tana wani cewa bafa amare kadai bane suke zuwa honey moon in kin kai 50yrs zaki iya zama ta gaban goshin miji .to gashi yanzu yana so yayi cancelling tafiyar yasa taji kunya .
"Yi hakuri Professor na ,i didin't mean to be insensitive ,aah wallahi " ta je gabansa ta zauna tana shafa masa cinya ,ta dago ta kalli uwale da tayi sukuti duk ta gundura da tsayuwar
"Yanzu ya kike ganin za ayi ? Don gaskiya na shirya ma tafiyar nan"
Duru² da ido uwale ta shigayi . Na rashin makama.
"Ke me kike ganin za ayi?" Ya wulla mata tambayar.
Dage kafada tayi "to kawai mu kira Agency su kawo mana sababbin ma'aikata da er dattijuwa da zata iya kula mun da Ahlam "
"Dama nasan abinda zakice kenan . Kin manta duk agencies din basa son turo mutanensu aiki gidanki saboda wulaqanta su da kuke yi ke da erki?"
Dafe kai tayi cikin rashin madafa ,idonta nan da nan sukayi ja.
Da sauri kuma ta dago ta kalli uwale "Yes uwale kina cikin ghetto Area ne ,nasan zaki iya samo muna masu aiki daga wajajen ku ,wallahi komai ya cude ne ,am sorry For your familys health amma Ahlam an qwace mata license din tuqi ,don haka ina buqatar mai mata girki,cleaner da kuma driver plz."
Daga mata hannu ya da sauri "Look dakata ! Idan Ahlam bazata iya girki da kanta ba saidai yunwar ya kashe ta dole tayi girki dole tayi gyaran gida ,kawai a samo mata driver wannan ne must "
Girgiza kai tayi dukda abun ya mata zafi amma ta shanye atleast tana so ta bishi kuma shi kaifi daya ne gwara ta lallabashi.kafin tayi aune ya tashi fuuuuu ya bar mata wajen.
Waigawa tayi ta kalli uwale da tai saurin sadda kai qasa.
"Uwale ki samo ma Ahlam driver wanda zai rinka Kaita duk inda take so of just sati biyu xan biyashi dubu dari biyar"
Waro ido tayi sai kuma ta tuna tijaran en gidan da ko me suke baka sai kaji ka gundura da zama dasu wannan yasa ta ɗan tsuke a hankali.
"Shikenan zan magana da dan uwana Mahmud"
Yamutsa fuska tayi gamida yarfe mata hannu alamar kora da hali
"Jeki zan tura Maki dubu hamsin ki kai majinyatan asibiti"
A sanyaye ta mata Godiya ta wuce.
*****
"Zanyi !!"
Duddulo ido uwale tayi tana kallon Mahmud
"Kace za kayi? Ka shirya hadiyar tozarci irin nawa? Kana dai kallo rannan a gabanka ta kwalle mai gadi da mari ,zaka dauki wannan wulakancin.?"
"Yaya kudin zaki duba kudin suna da yawa rannan fa dukda su mama da basu da lafiya haka en bashi sukai ta shigowa suna tozarta mu ,abun mamaki wai sala aminiyar mama takan bashin garin rogo tazo tai muna cin mutunci a tsakar gida ,ina cemata umma bata da lafiya ta shiga ta gaisheta wallahi ko kallona batayi ba ta wuce fuuuuuu.....kinga in na sama kudin nan zamuyi maganin su mama zamu siya kayan abinci harma in fara dan qaramin business..."
Uwale bin lafiyayyen jikin dan uwanta tayi da kallo gaye iya gaye kyau iya kyau jikin hutu kamar aci amma pocket ba ko sisi .
"Mahmud zata dinga marin ka fa ,kwanan nan ta mari police ma bakai ba da Bakada ko sisi kana qarqashin ta "
"Badai mari bane? Tayi ta mari mana ,Yaya akan ambition dina zan iya ko wani irin sacrifice ne"
"Shikenan Allah ya bada Sa'a ,amma kasan gobe zaka fara aiki da wirwuri ko?"
"To dama zaman me nakeyi ? Banda tarin kwalayen boko da na qarar da shekaru ina tarawa ba aiki ,Ni da na sani tun asali sana'an hannu na koya da yanzu mama bata shan wahala haka ,duk ga saoinmu da basuyi bokon ba rayuwarsu sharshar mu da muka nace dan talaka sai kayi boko gashi ka gama masters ma ba degree ba amma ba aiki .yaron mai kudi kuwa tun kafin ya gama makaranta slot din aikinsa na jiransa, Allah dai ka yaye mana mu en Nigeria .
Oum Aphnan
Qaraqaqaqara ,A fa gyara zama ga Mahmud a matsayin drivern Ahlam 🙆♀️Za'a tafi a barsu tare yaya zata kasance ne ?
Muje zuwa 💃
Wannan shine page na 9 daga page 10 na kyauta ya qare duk wacce bata biya kudin ta ba tayi gaggawar biya ayi tafiyar da ita
Byeeeee💃🥰
[6/18, 3:13 PM] Chuchu👻: *ME GADI NAH*
_(My Gate keeper)_
Page 010
09065990265
________
Oum Aphnan
Regular 500₦
VIP 1k
Ta nan bank din
9065990265
Mohammad Hassana
Opay
________
Sunday.
Ahlam Tutorial zasu tafi ita da qawarta,wanka tayi sansanyar wanka mai jan hankali ta saka baqar shade a saman mayafin kanta kamar dai wanda zataje Lunch date.
Tun daga nesa sautin takalmin ta ke qara tas! tas! Wani shuumin qamshin turare na ma harabar gidan marhaban da zuwa .
Mahmud dake gugan mota bin inda qamshin yake yayi da kallo .Ahlam ne take tafiya irin na Attitude girlies din nan .
Hannu ya daga mata
"Hi Ahlam✋🏽"