Sashe 4
Me Gadi Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ina yarinyar ki? " Wawwaigawa tayi taga falon fa ba Ahlam
Cikin dakewa ta ce "Ta yaya zansan inda Ahlam take, bayan na tafi na barta a gidan? " Shiru sukayi kowa nawa kowa kallon kallo
Da sauri ta leka ta Window ta fara kwarara ma uwale kira "Uwale ".
" Na'am Hajiya"
"Zo nan"
Kiftawa da Bismillah sai ga uwale
"Uwale ina Ahlam? "
"Hajiya bata nan tun jiya "
"Au ke kuma zaman uban me ki keyi a gidan? Ba na nan mijina baya nan ƴarmu bata nan sai ke mai aiki ki ci ki sha kiyi barci, sam baki damu ki kirani a waya ki fada mun yarinya ta ta ɓace ba? "
"Hajiya kiyi haƙuri ba ɓacewa Ahlam tayi ba, kawai dama halinta kenan daga zaran ke da farfeso bakwa gida to itama zata fita"
Zare idanuwa ta cigaba da yi cikin tashin hankali, farfeso cikin bacin rai ya dube ta "You fail! Wallahi Saratu kinji kunya ƴar tamu Kwara ɗaya tal amma kin gaza ga iya bata tarbiyyan da ta dace, meye amfanin kasancewar ki uwa? "
Daga masa hannu tayi "Aah Junaidu dakata! Dama akwai wani wajene a cikin constitution da yace hakkin kula da ɗa na uwa ce kaɗai.. Ni bala'in ka ya ishe ni Junaidu"
"Constitution? Muna ta din tarbiyya kina mun zancen constitution? Hummm ba laifinki bane ba, laifina ne da na auri wawuya irin ki wacce batasan addininta ba, sam bata gane banbancin halas da Haram,duniyar kadai kikasa a gaba... To na gaji!"
Hayayyako masa tayi "Else what? "
Girgiza kai yayi ya raba ya wuce yina maimaita Hasbiyallahu wa ni'imal wakeel. Ba tare da ya cigaba da biye mata ba
Juyowa kan uwale tayi tana nuna ta da yatsa "Ke kuma daga yau duk ranar da muka bar gidan Ahlam ta sake fita ki kirani a waya... Let me be the first to be inform,don't leave me in the Dark,mtsewww so unfurtunate. " Ta wuce ta fuuuu.
Tsimiii uwale tayi kamar an tsoma ta a ruwan zafi.
_Ni kuwa nace, wai uwale kina shanta da Turanci rankatakaf ƴan gida Turanci, ai dole ki koya ki hardace_
✺ ✺ ✺
Hajiya Sarah tana shiga daki tayi jifa da jakarta da takalmi a gaban gado ta maza ta dauki waya ta soma kiran wayar Ahlam sai dai duk switch off.
Sosai hankalinta ya daɗa ɗugunzuma, da sauri ta kira wayan Laila, kuwa cikin sa'a ya fara ringing
Lailah suna zaune ita da Ahlam akan gado suna karatun Littafin constitution don jarabawanshi suke dashi gobe, sai ga kiran wayar Momy Ahlam(kamar yanda tayi Saving numbern)
"Hello Good evening ma"
Cikin zullumi da sakankancewa Hajiya Saratu ke amsa gaisuwar Lailah, Ahlam kuwa ta kafe Lailah da ido don sanin da wanda take waya.
Marairaice murya Momy tayi "Hello Lailah, ko kina tare da kawar ki? Tun jiya bata gida"
Waigawa tayi ta kalli Ahlam, da sauri Ahlam ta bude mata ido Alamun kar tace suna tare
Aikuwa a diririce Lailah tace "Momy bata gida? "
Murmushi Ahlam tayi gamida ba Lailah thumb up👍
"Eh mana bata nan shiyasa na kira Nike tambayar ki ai😔"
"Aikuwa bata tare dani, dama gobe nake cewa zanzo gida ma wajenta"
Guntse dariya Ahlam tayi, saboda jin daɗin yanda Lailah taba maman nata amsa.
"Ya Allah 🥺wannan yarinyar wannan yarinyar 🥺... To Lailah kuma baki da masaniyar inda take zuwa? "
Juyowa tayi ta kalli Ahlam da sauri Ahlam tayi mata alamu da hannu👐🏻 kan tace "a'ah"
"A'ah Momy sai dai kila ko tana gidan kawar ta surayya"
Fashewa da dariya mai sauti Ahlam tayi, kana tayi gaggawar runtse bakinta da tafin hannu, tana cigaba da dariyan🤭
"Surayya kuma, ban santa ba, amma dai if by any means kika ji labarin wani abu akanta ki fada mun kinji"
"Ok Momy Bye"
Maman na yanke wayar ta miko mata hannu Bani mu kashe 🫸 .
Noƙe hannunta Lailah tayi "Ahlam halin ki ba kyau"
Cikin dariya Ahlam tace "Ke ma halin ki ba kyau, harda wani cewa kawata surayya a ina kika santa ko a duniyar Aljannu? "
"Ai duk ke kikaja nayi mata karya, ke kuwa meye ribanki su suna can gida hankalinsu a tashe"
"Lailah bana so in faɗi exams son haka dole in sauke constitution kafin in shiga exams dinshi gobe, in kuma naje gida bayi zan yi ba "
Taɓe baki Lailah tayi
"Ke kika sani, kinsan kuwa yanda hankalinta ya tashi? "
"Abeg leave that woman she will be alright"
*MU TALLATA HAJAR MU*
*BAKIN. MALLAKA , FARIN JININ SAMARI , KIRANYE , FARRAKA MIJIN DA MATA , DA YARDAN ALLAH*💥💥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Assalamu Alaikum warahmatullah🙌🙌🙌
Fatan kowa na cikin koshin lpy Allah kasa haka ameen
Ina masoya kuma mabiya Buxuwa empire🐪🐪🔥🔥🔥 08126535394 , 08139762831
Ina manyan mata masu fama da matsala na yau da gobe a cikin gidajen su ...
💥 Ina yammatan mu masu son a ce yau sun bar gaban iyayen amma abun yaci tura
💥 Ina macen da takeson yau ace ta zamto na gaban goshin me gidan ta amma yan matan yanxu sun hana mata sukuni.
💥 Ina macen da takeso kwanciyar hankali a cikin gidanta amma abun ya faskara
💥 Ina mata , yammata , zaurawa masu fama da matsala ta iska ( Aljannu👹👹👹👹👹👹) wanda ya hana maka sukuni da kai da iyalinka , ko yammata da yagana masu samari ,ko mijin aure wannan yazo gobe bashi zai dawo ba , kaii akwai wacce zakaga bata taba saurayin ba...
Kuma kina zaune bayan kinsan *Hajiya safiyya (Buxuwa empire)* 08126535394 , 08139762831 Dodon wa 'innnan ne , wacce ta fiki damuwa tazo kuma matsala ta kau da yardar Allah...
Mutane da dama na bukatar numbern ta Hajiya safiyya ( Buxuwa empire🐪🐪🐪🐪🔥🔥🔥🔥🔥)Dodon ayyukan mallaka kuna iya tumtubar wannan numbern nata :08126535394 , 08139762831
*Ayyukan Buxuwa empire 🐪🐪🔥🔥 Dodon ayyukan mata da matsalolin su*
Tsokaci daga cikin ayyukan ta ...
💥 Mallakar da nakeyi da kwado na kulle ziciyar dabba hajiya tayi maki wannan aikin wllh sai kin ji tsoron Allah don batayin ma yammata sai wacce ta tabbatar tana son sa da aure , aikinne maikarfi da zafi kuma baya karyewa 🔥🔥🔥🔥🔥
💥 Aikin da nakeyi da kwai mai rubutu a kai ana kiranye muna mallakarr sa ,wacce takeson tazo har inda muke ayi mata aikin ta tana iya mana mgn mu bata adress👏👏
💥 Aikin da mukeyi na mallaka , akwai na kiranye, ko katya sihiri da idan min gama muke burnewa amakabarta don Allah hajiya karkije mijin ki kuna zaune lpy kice amasa saboda sai irin wanda an rabaku ko kinason sa amma yayi maki nisa :08126535394 ,08139762831
💥 Aikin kan rago mai laya 83 na juyo dahankalin mijin aure ko kiranyo samari na manyan mutane ko wacce bata gaban mijinki to kiyi zazzafar aikin nan 🔥🔥🔥🔥Na Buxuwa empire Dodon ayyukan mallaka :08126535394 , 08139762831.
💥 Aikin da muke rufe namiji a kwalba wannan na irin mazane marasa kyauta ta ma iyalansu , ko saurayin da yagama da budurwa ya gudu da sauransu ...
💥 Aikin zuciya a baima kare yaci ziciyar danya idan angama aikin , karfa kiji kunya kina bina private ki fadi abun da kk so ....
💥 Aikin surori na mahaliccinmu , kamar suratul yusuf , yasin , iza waka'a ta farin jini suratul rahman , ruhil rahamu , jauharatul kamal ,
Masu bukatar na basu sirruka ko na koya masu suna iya tumtubar wannan numbern nawa 08126535394 , 08139762831
💥 Mallaka ko kiranye ta hanyar ramin tururuwa
💥 Farin jini da mallaka na furen tumfafiya , kiranyen ganyen tumfafiya da sauransu.
💥 Ina yammata indai kinsan ke budurwa ce ba sa'ar yaroba kizo nayi maki wannan aikin da ake sakawa a bishiyar rimin dauji
💥 Aikin bakin ruwa da nakeyi
💥 Aikin tukunyar kasa mai laya da muke turaro mutum da rushi ,wannan bana yan yau bane sai wanda ta san waye namiji , ko mgn kikaji ance varuwana yayi lokaci ne na kyaleshi ki duba zakiga yaran mune yara kanana , don haka duk wacce ta biyoni private kiyi sallama ki fadi abun da kk so , mutane da yawa ba kadan ba , ki fadi mai kk so ne kawai banada lokacin fira Don ALLAH👏👏👏👏
💥 Mallakar rufe namiji a koko wato kwaryar mu na aikin , wanda take bukatar kudi , wajen mijinta ko saurayin ta *hajiya safiyya Buxuwa empire🐪🐪🐪🔥🔥🔥🔥Dodon ayyukan mallaka* na maraba daku inshaallh
💥Farin jini na nono shanu mai rubutu a kai
💥 Farin jini ba kwallin bita zaizai
💥 Farin jini na zobe💍
💥 Farin jini na guru ko damtse
💥 Farin jini na kasuwa da turaro mutane inshaallh
💥 Aikin farin jini da mukeyi da ruwan wanka , akwai kuma na matan aure amma da nasa muke amfani ..
💥 Mallakar zuciya mai allurai da sauransu akwai aikin da bazai fadi muna dubawa ne gwargwadon matsalarki gwargwadon tanayin na aykin ki
Muna bada taimakon na haihuwa musamman ga wanda aljannu suka dama :08126535394 , 08139762831
Masu son shiga grps dina suna iya mgn
Masu bukatar zafafan 🔥🔥🔥kaya mata na hajiya safiyya masu ayki a ciki ko mare aikin wanda mai gida zaijibabu kamarki yana iya mgn 08126535394 , 08139762831
Ayi comment ayi sharing wa mata domin duba halin da suke ciki yan uwa ayi sharing a duck wata kafofin yada labarai saboda yanuwa .......
*Hajiya safiyya (Buxuwa empire) Dodon ayyukan mallaka namaku fatan alkhairi da masoya masu godiya da masu ganin biyan bukatar ayyukan ta 🐪🐪🐪🔥🔥🔥*
Share please👏👏👏👏🤝🤝🤝🤝🥰🥰🥰🥰
[6/18, 3:13 PM] Chuchu👻: ✺ ✺
✺ME GADI NA✺
_(My Gate keeper)_
Page 004
☎️+234 906 029 1568
Bismillahir rahmanir raheem
Kamar yanda Ahlam ta saba tuƙin ganganci hakan nema ta kasance yau, tunda ta fito daga ɗakin jarabawar bata tsaya jiran Lailah ba , ta kosa taje gida tayi wanka ta huta barci ne kawai a idonta sakamakon jiya bata yi barci ba sun kwana suna karatu, don haka yau kowa gidansu ya nufa, gudu take cillawa akan kwantaccen titunan Abuja, ga lallausan injin motarta ƙirar Mercedes-Benz yana figarta so speed ta kure motar da waƙar ado gwanja tana miming waƙar "Turmi ya cashi tsaki a banza a banza za...talaka ya girmi sarki a banza a banza za.. "