← Book details Me Gadi Na Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 8

Sashe 2

Me Gadi Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mutane da dama na bukatar numbern ta Hajiya safiyya ( Buxuwa empire🐪🐪🐪🐪🔥🔥🔥🔥🔥)Dodon ayyukan mallaka kuna iya tumtubar wannan numbern nata :08126535394 , 08139762831

*Ayyukan Buxuwa empire 🐪🐪🔥🔥 Dodon ayyukan mata da matsalolin su*

Tsokaci daga cikin ayyukan ta ...

💥 Mallakar da nakeyi da kwado na kulle ziciyar dabba hajiya tayi maki wannan aikin wllh sai kin ji tsoron Allah don batayin ma yammata sai wacce ta tabbatar tana son sa da aure , aikinne maikarfi da zafi kuma baya karyewa 🔥🔥🔥🔥🔥

💥 Aikin da nakeyi da kwai mai rubutu a kai ana kiranye muna mallakarr sa ,wacce takeson tazo har inda muke ayi mata aikin ta tana iya mana mgn mu bata adress👏👏

💥 Aikin da mukeyi na mallaka , akwai na kiranye, ko katya sihiri da idan min gama muke burnewa amakabarta don Allah hajiya karkije mijin ki kuna zaune lpy kice amasa saboda sai irin wanda an rabaku ko kinason sa amma yayi maki nisa :08126535394 ,08139762831

💥 Aikin kan rago mai laya 83 na juyo dahankalin mijin aure ko kiranyo samari na manyan mutane ko wacce bata gaban mijinki to kiyi zazzafar aikin nan 🔥🔥🔥🔥Na Buxuwa empire Dodon ayyukan mallaka :08126535394 , 08139762831.

💥 Aikin da muke rufe namiji a kwalba wannan na irin mazane marasa kyauta ta ma iyalansu , ko saurayin da yagama da budurwa ya gudu da sauransu ...

💥 Aikin zuciya a baima kare yaci ziciyar danya idan angama aikin , karfa kiji kunya kina bina private ki fadi abun da kk so ....

💥 Aikin surori na mahaliccinmu , kamar suratul yusuf , yasin , iza waka'a ta farin jini suratul rahman , ruhil rahamu , jauharatul kamal ,
Masu bukatar na basu sirruka ko na koya masu suna iya tumtubar wannan numbern nawa 08126535394 , 08139762831

💥 Mallaka ko kiranye ta hanyar ramin tururuwa

💥 Farin jini da mallaka na furen tumfafiya , kiranyen ganyen tumfafiya da sauransu.

💥 Ina yammata indai kinsan ke budurwa ce ba sa'ar yaroba kizo nayi maki wannan aikin da ake sakawa a bishiyar rimin dauji

💥 Aikin bakin ruwa da nakeyi

💥 Aikin tukunyar kasa mai laya da muke turaro mutum da rushi ,wannan bana yan yau bane sai wanda ta san waye namiji , ko mgn kikaji ance varuwana yayi lokaci ne na kyaleshi ki duba zakiga yaran mune yara kanana , don haka duk wacce ta biyoni private kiyi sallama ki fadi abun da kk so , mutane da yawa ba kadan ba , ki fadi mai kk so ne kawai banada lokacin fira Don ALLAH👏👏👏👏

💥 Mallakar rufe namiji a koko wato kwaryar mu na aikin , wanda take bukatar kudi , wajen mijinta ko saurayin ta *hajiya safiyya Buxuwa empire🐪🐪🐪🔥🔥🔥🔥Dodon ayyukan mallaka* na maraba daku inshaallh

💥Farin jini na nono shanu mai rubutu a kai

💥 Farin jini ba kwallin bita zaizai

💥 Farin jini na zobe💍

💥 Farin jini na guru ko damtse

💥 Farin jini na kasuwa da turaro mutane inshaallh

💥 Aikin farin jini da mukeyi da ruwan wanka , akwai kuma na matan aure amma da nasa muke amfani ..

💥 Mallakar zuciya mai allurai da sauransu akwai aikin da bazai fadi muna dubawa ne gwargwadon matsalarki gwargwadon tanayin na aykin ki

Muna bada taimakon na haihuwa musamman ga wanda aljannu suka dama :08126535394 , 08139762831

Masu son shiga grps dina suna iya mgn

Masu bukatar zafafan 🔥🔥🔥kaya mata na hajiya safiyya masu ayki a ciki ko mare aikin wanda mai gida zaijibabu kamarki yana iya mgn 08126535394 , 08139762831

Ayi comment ayi sharing wa mata domin duba halin da suke ciki yan uwa ayi sharing a duck wata kafofin yada labarai saboda yanuwa .......

*Hajiya safiyya (Buxuwa empire) Dodon ayyukan mallaka namaku fatan alkhairi da masoya masu godiya da masu ganin biyan bukatar ayyukan ta 🐪🐪🐪🔥🔥🔥*

Share please👏👏👏👏🤝🤝🤝🤝🥰🥰🥰🥰
[6/18, 3:13 PM] Chuchu👻: ✺ ✺
✺ME GADI NA✺
_(My Gate keeper)_
Page 002
☎️+234 906 029 1568

Bismillahir rahmanir raheem.

Baba Tanimu shiru yayi masu dukda yanda suka taru suna bashi haƙuri, sai da kyar ya haɗiyi miyau mai ɗaci, ya waiga ya kalli Lailah
"Ke kam kije Allah yayi maki Albarka ba komai ya wuce"
"Baba I said Sorry, na baka haƙuri fa, and beside zan tura maka dubu ɗari biyu ta account just to calm your aggresiveness, plz now kayi haƙuri "
Kallon Ahlam yayi cikin ɓacin rai wato su yaran masu kudin nan suna yaga ma mai mutunci mutunci ne saboda suna gadara da suna da kudi, kudin su zaisa ka hakura ka zauna duk wulakanci.?
"Karki damu Ahlam ke ma Allah yayi maki albarka, ba zan amsa kudin ki ba, zan koma ƙauye in tsira da mutunci na"

Dafe kai Ahlam tayi gami da kurma ihu "Haba Baba kayi haƙuri mana ni fa yarinya ce wallahi wautan ƴar fari ne "

"Eh tabbas ai na gane, shi yasa nace na yafe maki amma nima yarana suna so in zauna a kurkusa dasu don haka ba zan kara maku aikin gadi ba gida Zani... Allah yayi maki albarka kin ji ko? Allah ya shirya"
Ya sunkuci jakansa yayi hanyar Gate. Dafe kai Ahlam tayi cikin tsananin damuwa.
Duk yanda akaso tsaida Baba to ya bijire sunaji suna gani ya tafi ya bar su a nan.

Baba Uwale cike da bacin zuciya tazo zata wuce su, ganin Ahlam na tsaye tana goge kwalla yasa ta magantu cikin fushi
"Sai ki sake nemo mai gadi, don wallahi tallahi ba zan taba zuwa in bude maki Gate ba in zaki fita ko zaki dawo ba, ke ma kinsan ba aiki na bane ba" Ta wuce su fuuuufuuuu, tana gunaguni

“Wannan yarinyar watarana zata saka mutum a masifa, amma ni ina ruwa na Bani zata saka ba Saidai iyayenta"

Lailah kam ƙuri tayi ma Ahlam da ido cikin takaici
"Ke wai menene kika wani kafeni da ido? "
"Babe what is your problem? Uhum meke damun ki ne"
"What? "
"Daɗin me kikeji in kin tozarta mutane, you are always yelling and shouting, yanzu kin Mari Baba mai gadi, Ɗazu kin zage invigilator din mu tas har kina yar masu da Eye glasses karshe ya ɓalle... Ahlam meye matsalar ki"

Itama zuwa sannan Ahlam din ta fara fusata don haka a zafafe take daga mata hannu
"Laila plz... Plz... Plz, lailah don Allah ki rabu da ni da maganar shashashan malamin nan, banza baƙi mummuna! Wallahi ko yanzu na gansa a gabana zan iya kwaɗa masa Mari... Sannan kuma maganar Baba tanimu kema kinsan a cire maganar na maresa wannan nayi laifi kuma na bashi haƙuri amma shi kuma laifinsa me yasa tun Dazu ina horning yaki ya buɗe mun kofa, ya kike tunani inda ace I was in danger?"

"Mtsew to Hell with you kinji,ynz dai kin koreshi, sai a sake nemo wani , in kuma ba'a samu ba sai kina bude Gate din da kanki...Now kinga bude mun motarki zan dauki jakata I've to go Drivern Mama yazo ɗauka na"

✺ ✺ ✺
Bayan kwana Biyu.

Yamma liƙis Prof. Junaid Ahmed ya sauka a filin tashi da saukan jirage na Abuja , Bai sanarwa kowa dawowarsa ba,tunda yasan dai ba wani Special entertainment da zai samu koda ya sanar ɗin ,abincin masu aikine shi zai taras,to meye sai ya sanar da dawowarsa, Kalan a zo a cika filin jirgi da motoci da shigar gwala-gwalai kowa sai ya gane shi wata tsiya ne a Nigeria.

A nutse ya dauki hayan Taxi daga airport din zuwa gida, da kansa ya buɗe ma kansa Gate ya shigo ya ɗan gama waige waigensa baiga ma'aikatan gidan ba don haka ya kinkimi akwatunansa da ɗaya da biyu yana shigewa dasu ciki.
Tafdi! Professor kusan da guda mai riƙe da Jami'a ɗingurungum a ƙasar Qatar, kana CEO na gidan jaridar Al-Ahlam Printing press limited, Kuma mamallakin bankin A&J Bank a Nigeria . Amma yake daukan jakunkunan kayansa hankali kwance.

Fitowar Baba uwale kenan daga Backyard hannunta riƙe da tsintsiya tana tafe tana waƙar barmani Choge saidai taji ana ajiye akwati ana murza ma babban kofar shiga falon gidan mukulli, da sauri tayi wajen, sai kuma tayi turus! ganin Prof. Yana shiga da kayansa da kansa.

Bakin Baba uwale har rawa yake wajen gaishe sa kana ta fara daukan kayan tana rokonsa ya bar ɗauka.
Bai ce komai ba ya wuce ta ya shige cikin rafkeken falon mai tsananin faɗi da tsayi wanda tsayin walls din dakin yayi a hada tsayin manyan maza biyar a ɗaura wani kan wani, ga shalmala shalmalan Labilayen kofofin sun yi a ninka tsayin mutum sau uku.
Lumshe Idonsa yayi ya samu ɗaya daga cikin luntsuma luntsuman kujerun dakin ya zauna. Yana caccaka yatsun hannunsa da suka ji adon Zobban Azurfa akan hannun kujeran,yana karkada kafarsa, Allah kadai yasan me ke cikin zuciyarsa.

Saida Baba uwale ta gama shigewa da kayan tas! Kana ta dawo ta tsuguna a gabansa

"Ranka ya daɗe me za a kawo drinks ko cofee ko a haɗo da ruwan sanyi"

Cikin sassanyar murya yace "Na sha a airport, Ina matata ina ƴa ta? "

Dass! gaban Baba uwale ya faɗi, kardai bai san da tafiyar Hajiya ba?

Ɗago kai yayi ya kalle ta jin shiru bata bashi amsa ba , Baba uwale kam ta jike jagwab da zufa sai wani wahalallun numfashi take ajiyewa.
Muryarsa a take ya sarke don yasan ko me Baba uwale zata fada masa ba me dadi bane ba.

"Ina mutan gidan nace? "
"Eh dama Hajiya dai ta tafi Kaduna yau kwana uku kenan... "

Kafin Professor yayi wani magana suka ji Horn din mota daga wajen gidan “Ɓiiiiiiiiiiiiii.... Ɓiiiiiiiiiiiiii" Tamkar za'a fasa ma mutane kwanya ko kakkautawa mai Horn din bayayi.

A furgice Baba uwale tayi hanyar kofa
"Bari inje in bude Gate ɗin"
Hade rai yayi gami da kame gashin gemunsa yana shafawa
"Ina shi mai gadin? Dama aikinkine bude ƙofa? "
Chapter 2 · 0% Book details