Sashe 3
Me Gadi Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Eh dama.. Dama yayi zuciya ya ajiye aiki tunda suka samu matsala da Ahlam"
Duddulo ido yayi cikin tashin hankali "Say what? Kina nufin gidana ba me gadi? "
"Farfesa ka yi hakuri nayi ta kiran agencies din da suke kawo mana securities kowa sai ya dinga kawo mun korafin wai ko an kawo mutane Madam Ahlam na wulakanta su har su gudu ko ta kore su, don haka baza su zo ba... "
"Ok... Ok... Ok, now I see, yanzu ina Ahlam din take? "
Ji tayi kamar ya buga matsayin guduma a tsakar ka don haka a furgice tace "Eye... Eyehhh? "
"Nace ina Ahlam?! "
"Eh tun jiya ta fita bata dawo ba " Komawa yayi yaraf ya kwanta a kujeran ya rimtse ido yanajin dandanan bacin rai.
Ɓiiiiiiiiiiiiii!!!!!! " Aka sake jan wani Horn mai firgitarwa , Baba Uwale da sauri ta sake yunkurawa zata fita
"Kyale su in sun matsu su fita a cikin motar su bude da kansu"
Yanda yaji an cigaba da jan Horn kamar za'a tsaga masa kunne a matsayinsa na dattijon Boko da baya jure hayaniya da sauri ya nuna mata kofa "Just... Just go and open for them.. Je ki bude masu" Ai a sittin ta rankaya zuwa Gate. Kuma a daidai nan Hajiya Sarah ta fito daga motar hannunta rike da wani kafurin jaka designer red colour wanda kudin sa in an juya zuwa Naira yakai miliyon 7 kudin Nigeria
Da masifar ta ta tunkari kofar gidan daidai Baba uwale ta bude kofar "where is that good for nonthing man... Ina wannan Sakaran me gadin ?I'll make sure I Fire him, dole in koreshi yau yau din nan,. This is lousy, kanacin abinci a karkashina kana Bani wuya, who dare are you? "
Cikin sanyin murya Baba uwale tace "Hajiya Ahlam ta koreshi, farfesa ne ma ya tsayar dani yana tambaya na ku, da tuni nazo na bude maki"
Ina idonta ya rufe kunnenta ya doɗe ko jinsa ba tayi haka ta shige falon tana zazzaga masifa
Har ta gota farfesa ma bata ganshi ba. Sai da yace "Ke.. Ke, zo nan! " Ya nuna mata gabansa da yatsa
Kallonsa tayi kana ta kalli portion din da ya umurce ta da ta tsaya, bata ce komai ba taja tunga ta tsaya daga inda take
"Daga ina kike? "
Sauke muryarta tayi kaɗan ba kamar yanda take hayagaga ba
"While, naje Kaduna ne Conference tare da matar gomna da sauran... "
"Sharaff!!! " Ya doka mata tsawa ba tare da ya bari ta ida sa maganarta ba
"You went out without My consent? Ina mijinki banci tsira da mutuncin in zaki je wani waje ki kirani ba? Kawai kira a wayan?"
Waigawa Hajiya Sarah tayi ta kalli uwale dake tsuru tsuru da ido kamar wanda tayi ma Alkali karya, aikuwa nan take zuciyarta ta dugunzuma , kenan a gaban ƴar aikina yake mun masifa?
"Ohh Hold it out Junaidu, ɗan saurara mun! Idan kana glabanting din yawon kasashenka kirana kake kana shaida mun? No tell me, idan kasa kafa kabar kasar nan kirana kake a waya aaaah Saratu gani a Dubai aah Saratu gani a London fada mun kake yi ko kuwa sai mun ganka?" Ta kare magana tana duddulo masa da ido.
Girgiza kai yayi ya hadiye wannan bacin ran, a nutse ya cigaba da mata magana da muryarsa irin ta manyan
"Kin cika mana kunnuwa da Horn a tunaninki za'azo a bude maki ne? To ai kun koreshi "
"Ban gane ba "
"Yes he had been fired by your daughter that is following your Foot Steps... Ahlam din da Kike daurata a Turban tsiya to ta koran maki shi kafin kizo ki koreshi don dama inda over heard you cikin hargaginki that dole sai kin koreshi, to kafin ki ci zarafinsa ƴar ki ta koresa.... Now is your turn, ko ku nemo security da zai cigaba da rike maku kofa ko gidan yayi ta zama a haka don dai kowa ya gaji da kuku. .... Don Allah jibi gidan nan duk girman sa amma empty no domestic staff babu kowa a ciki , duk ma'aikatan gidan ya kasa zaunuwa masu sai baiwar Allah gata! "
Ya nuna Baba uwale da tayi sauri ta dukar da kanta.
A nutse ya cigaba da magana kamar ba gasa mata zafafan maganganu yakeyi ba
"Saratu , duk sanda na dawo gidan nan ji nake tamkar ina kan kaya, zullumi ya ɗarsu a zuciyata kenan na tunanin ne zai je ya komo? Ke da ƴar ki so kuke ku kashe ni? "
Ballara ma Baba uwale harara tayi
"Kin fita ko sai na ci mutuncin ki? Muna musayar miyau da mijina kina tsaye kikam munafuka?!! "
Da sauri ta fice, tasan karamin aikinta ne ta wanke ta da mari
"I'm sorry Prof. Kayi haƙuri proffesor"
Jan ajiyar zuciya yayi ya kautar da kai kansa na kallon POP din dakin
"Now, ina yarinyar ki? "
✺ MU TALLATA HAJARMU✺
*BAKIN. MALLAKA , FARIN JININ SAMARI , KIRANYE , FARRAKA MIJIN DA MATA , DA YARDAN ALLAH*💥💥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Assalamu Alaikum warahmatullah🙌🙌🙌
Fatan kowa na cikin koshin lpy Allah kasa haka ameen
Ina masoya kuma mabiya Buxuwa empire🐪🐪🔥🔥🔥 08126535394 , 08139762831
Ina manyan mata masu fama da matsala na yau da gobe a cikin gidajen su ...
💥 Ina yammatan mu masu son a ce yau sun bar gaban iyayen amma abun yaci tura
💥 Ina macen da takeson yau ace ta zamto na gaban goshin me gidan ta amma yan matan yanxu sun hana mata sukuni.
💥 Ina macen da takeso kwanciyar hankali a cikin gidanta amma abun ya faskara
💥 Ina mata , yammata , zaurawa masu fama da matsala ta iska ( Aljannu👹👹👹👹👹👹) wanda ya hana maka sukuni da kai da iyalinka , ko yammata da yagana masu samari ,ko mijin aure wannan yazo gobe bashi zai dawo ba , kaii akwai wacce zakaga bata taba saurayin ba...
Kuma kina zaune bayan kinsan *Hajiya safiyya (Buxuwa empire)* 08126535394 , 08139762831 Dodon wa 'innnan ne , wacce ta fiki damuwa tazo kuma matsala ta kau da yardar Allah...
Mutane da dama na bukatar numbern ta Hajiya safiyya ( Buxuwa empire🐪🐪🐪🐪🔥🔥🔥🔥🔥)Dodon ayyukan mallaka kuna iya tumtubar wannan numbern nata :08126535394 , 08139762831
*Ayyukan Buxuwa empire 🐪🐪🔥🔥 Dodon ayyukan mata da matsalolin su*
Tsokaci daga cikin ayyukan ta ...
💥 Mallakar da nakeyi da kwado na kulle ziciyar dabba hajiya tayi maki wannan aikin wllh sai kin ji tsoron Allah don batayin ma yammata sai wacce ta tabbatar tana son sa da aure , aikinne maikarfi da zafi kuma baya karyewa 🔥🔥🔥🔥🔥
💥 Aikin da nakeyi da kwai mai rubutu a kai ana kiranye muna mallakarr sa ,wacce takeson tazo har inda muke ayi mata aikin ta tana iya mana mgn mu bata adress👏👏
💥 Aikin da mukeyi na mallaka , akwai na kiranye, ko katya sihiri da idan min gama muke burnewa amakabarta don Allah hajiya karkije mijin ki kuna zaune lpy kice amasa saboda sai irin wanda an rabaku ko kinason sa amma yayi maki nisa :08126535394 ,08139762831
💥 Aikin kan rago mai laya 83 na juyo dahankalin mijin aure ko kiranyo samari na manyan mutane ko wacce bata gaban mijinki to kiyi zazzafar aikin nan 🔥🔥🔥🔥Na Buxuwa empire Dodon ayyukan mallaka :08126535394 , 08139762831.
💥 Aikin da muke rufe namiji a kwalba wannan na irin mazane marasa kyauta ta ma iyalansu , ko saurayin da yagama da budurwa ya gudu da sauransu ...
💥 Aikin zuciya a baima kare yaci ziciyar danya idan angama aikin , karfa kiji kunya kina bina private ki fadi abun da kk so ....
💥 Aikin surori na mahaliccinmu , kamar suratul yusuf , yasin , iza waka'a ta farin jini suratul rahman , ruhil rahamu , jauharatul kamal ,
Masu bukatar na basu sirruka ko na koya masu suna iya tumtubar wannan numbern nawa 08126535394 , 08139762831
💥 Mallaka ko kiranye ta hanyar ramin tururuwa
💥 Farin jini da mallaka na furen tumfafiya , kiranyen ganyen tumfafiya da sauransu.
💥 Ina yammata indai kinsan ke budurwa ce ba sa'ar yaroba kizo nayi maki wannan aikin da ake sakawa a bishiyar rimin dauji
💥 Aikin bakin ruwa da nakeyi
💥 Aikin tukunyar kasa mai laya da muke turaro mutum da rushi ,wannan bana yan yau bane sai wanda ta san waye namiji , ko mgn kikaji ance varuwana yayi lokaci ne na kyaleshi ki duba zakiga yaran mune yara kanana , don haka duk wacce ta biyoni private kiyi sallama ki fadi abun da kk so , mutane da yawa ba kadan ba , ki fadi mai kk so ne kawai banada lokacin fira Don ALLAH👏👏👏👏
💥 Mallakar rufe namiji a koko wato kwaryar mu na aikin , wanda take bukatar kudi , wajen mijinta ko saurayin ta *hajiya safiyya Buxuwa empire🐪🐪🐪🔥🔥🔥🔥Dodon ayyukan mallaka* na maraba daku inshaallh
💥Farin jini na nono shanu mai rubutu a kai
💥 Farin jini ba kwallin bita zaizai
💥 Farin jini na zobe💍
💥 Farin jini na guru ko damtse
💥 Farin jini na kasuwa da turaro mutane inshaallh
💥 Aikin farin jini da mukeyi da ruwan wanka , akwai kuma na matan aure amma da nasa muke amfani ..
💥 Mallakar zuciya mai allurai da sauransu akwai aikin da bazai fadi muna dubawa ne gwargwadon matsalarki gwargwadon tanayin na aykin ki
Muna bada taimakon na haihuwa musamman ga wanda aljannu suka dama :08126535394 , 08139762831
Masu son shiga grps dina suna iya mgn
Masu bukatar zafafan 🔥🔥🔥kaya mata na hajiya safiyya masu ayki a ciki ko mare aikin wanda mai gida zaijibabu kamarki yana iya mgn 08126535394 , 08139762831
Ayi comment ayi sharing wa mata domin duba halin da suke ciki yan uwa ayi sharing a duck wata kafofin yada labarai saboda yanuwa .......
*Hajiya safiyya (Buxuwa empire) Dodon ayyukan mallaka namaku fatan alkhairi da masoya masu godiya da masu ganin biyan bukatar ayyukan ta 🐪🐪🐪🔥🔥🔥*
Share please👏👏👏👏🤝🤝🤝🤝🥰🥰🥰🥰
[6/18, 3:13 PM] Chuchu👻: ✺ ✺
✺ME GADI NA✺
_(My Gate keeper)_
Page 003
☎️+234 906 029 1568
Bismillahir rahmanir raheem