Chapter 97 & 98
Me & My Lion Part 5 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Yace "wai wasu yaya kike magana shamsiya? Kodai kinsamu ta
in hankaline? Yaran dakikacemin sun mutu babusu shine yanzu zakicemin yayanki kuma? Yayi maganar cikin fargaba domin shi duk atinaninshi wani abinne yasamu matarshi tashi yanzu yanzu..."ah'ah Alhaji wlh yarana Basu mutuba Sunan daransu waye yacema sun mutu? Magana takeyi amma duk afirgice take, ganin Hakan yasa Alhaji Yusuf cewa "shikenan naji yanzu dai zo ki zauna muyi magana kinji, yafa
a yana
arin ri
o hannunta ya zaune da ita, amma fir ta
i yadda ta zauna dataga yamatsa mata kawai seta rushe masa da kuka tana fa
ar ita wlh Abuja zatace, gabaki
aya tatuburewa Alhaji Yusuf sam takasa gane kanta. Hakan yasa yami
e babu shiri yaje zuwa nema musu tk
in zuwa Abuja, aranar idan za'samu.
Abuja
Sosai Dr Noor dawasu abokan aikinshi suka du
ufa akan lieutenant musayyeer ganin harsun cinye awa
aya bekoma normal ba yasa doctor Noor fara sarewa,
wallah yake sharewa lokaci zuwa lokaci yana kallon yayan nasu, wanda sam bemasan a inda yakeba, dafashi Dr Imran yayi yace "please Dr Noor dan Allah kayi ha
uri ka
an bamu wuri mu
arasa cikinmu in sha Allah yaa shattima zesamu lafiya kajiko. Kai kawai ya jinjinawa Dr Imran kafin ya fito yashige wani office gudun karsu mus'ab suganshi Hakan hankalinsu yatashi, domin izuwa yanzu maheer ya iso Hakama suta fa'iz sabida Kiran da suka dami yaa fawan dashine yasa yasanar musu inda suke, kuma tunda suka isa asibiti fa'iz ke darzar kuka tamkar wanda aka cewa lieutenant musayyeer yamutu.
Failusha kuwa tun da aka kawota Dr Noor yasaka aka
ibi jininta kawai yayi mata allurar bacci kana ya barta nan a office
inshi sabida dama dasukazo can yakaita, damacan ita bawata matsalar ce da itaba mutanenta ne dasuka taka suka sumar da ita, jiniko ya
iba ne domin yasan damuwarta na abubuwan datakeyi......acan room
in da shattima yake kuwa Sedasu Dr Imran suka
ara kwashe wasu awa
aya tukunnah suka samu komai yadedeta cikin iyawar Allah da buwayarsa, allurar bacci suka mishi suna hamdala agun uban gijin talikai daya basu nasarar shawo kan matsalar, sedaifa wannan muguwar wutar sha'awar da suka ruramai ta hanyar wannan Maganin tana nan domin dan raguwa ne kawai tayi bawai tabar jikinshiba.
Fitowa sukayi dukkansu suka nufi office
in da Dr Noor ya shiga, anan suka sanar dashi komai dakuma nasarar da aka samu tare da jaddada Mishi cewar ze iya farkawa akoyoshe domin jininshi karfi ne dashi kuma daya farka in sha Allah zetashi normal. Sosai Dr Noor yayi farin cikinjin wannan labarin kafin yayi musu godiya tafice zuwa gunsu Major mus'ab, aiko suna ganinshi suka taso suna tambayar shi, yajikin Yaa shattima,hadda Dady ma da isowarshi kenan domin Mami takirashi ta sanar mishi iya abinda maheer yagaya mata bayan sun isa abitin....cikin farin ciki dajin da
i Dr Noor yace "jikinshi dasau
i alhmdulillah yanzu babu wata damuwar bacci kawai yake yi daya farka komai zededeta in sha Allah. Murmushi dady yayi yana hamdala aranshi. Su kuwa
anenshi duka rungumeshi suka yi suna murna musamman Auta fa'iz dake kuka yana dariya sabida jin da
i....Dady kuwa tambayar abinda yakawosu asibiti yayi, sedai sun
oyemai gudun kar hankalinshi yatashi, Shiko Dr Noor adake yace "ai wannan ba abin
oyo bane fawan doline Dady yasani kodan yatayamu da addu'a musamman yaa shattima dake tsokalewa mata ido. Nan yakwashe komai yagawa Dady kafin ya
ora dacewa, "sedai abinda baby tayi yayi matu
auremin kai Dady dudda cewer ba yaune karon farko datake wasu abubuwan masu Kamada almaraba agabana amma na yau ya
aure min kai kuma Dady kallo
aya zaka mata kasan cewar ba ita ka
ai bace akwai makarai atare da ita. Yafa
a cikin jimami...jinjina kai Dady yayi kicin mugun takaicin wannan al'amarin yace "yanzu ina iyayen na safiya suke? "Sunacan asibitin Bareck. "Kunkira Alhaji
an umma kun gaya masa kuwa? "Eh najidai Yaa mus'ab yace akirashi. "Shikenan Allah ya kyauta zanje Nima nagansu, amma zancen mamana dakakeyi Noor duk abinda kaga tayi ba aikinta bane dama tanada makaran kunedai baku saniba amma shi yayanku yasani wanda shi nema asalin dalilin aurensu da muka kullah sabida Hakan ba abin mamaki bane fatanmu dai Allah yabasu lpy...Ajiyar zuciya Dr Noor ya sauke kafin yace "haba kudanaji, Ameen Ameen Dady muje muyi sallah naji antada yafa
a yana duba agogon hannunshi ganin har 2:00pm Dede. Bamusu kuwa suka nufi masallaci dukkansu Anan suka yi sallah bayan sun idar suka dawo cikin asibitin sedai tun a reception suke jiyo ihun Failusha tana jifa da duk abinda taci karo dashi tana fa
ar wlh se anbarta tafita taga lion
inta. Cikin hanzari suka
arasa
akin dukkansu dasauri Dady da Dr Noor suka
arasa gunta ganin tana neman fasawa wata Norse kai da
arfen saka ruwa. "My daughter bari mana lpy miyafaru ne? Cewar Dady yana ri
e hannunta.."minene baby? Wani abun kemiki ciwone? Kuka ta
ara sakawa kana tashige jikin Dady tana fa
ar "Dady lion
ina, inda Yaa shattima zanje please Dady kakaini wurinshi Allah amai Zanyi wannan
akin warin magani yakeyi ni
amshi lion
ina nakesonji please Dady, seku ta
ara tartsa ihu yana fa
ar"wayyo Yaa shattima na zonaji kamshin jikinka please. Tafa
a cikin ihu da kuka... dukkansu ido suka zuba mata suna kallon iKon Allah kafin Dady yayi magana, yaga tazabura daga jikinshi tana kalle kalle tamkar meneman wani abun cikin firgici. "Kinga daughter relax please yanzu za'a kaiki gun babana kinji. "Yaa fawan, dady ina Yaa fawan wlh wani abun yasami lion
ina kuma Yaa fawan aka gayawa wayyoo my lion kana ina dan Allah miyasami yayana kugayamin
an girma Allah, tafa
a cikin ihu tana fashewa da Sabon kuka. Ai Bashiri Dady yace "Noor dan Allah Kaita inda yayanku yake kozata dena wannan koke koken.
Hannunta Noor yari
o cikin sauri yana fadar "muje kiganshi, Hakan tasauko cikin zumu
in son ganin lion
inta suka nufi hanyar fita, Dr Noor na ri
a Handel
ofar, wata Norse nashigowa, lallonta yayi yadda take tamkar a firgice yace "lpy kuwa? "Lpy Dr dama Dr Imran ne yace kazo yaya yafarka kuma yana Kiran bigger sweet wai besan minene yake nemaba..ai Dr Noor najin Hakan yace muje, Hakan duka fita suka nufi room
inda lieutenant musayyeer yake amma Banda Dady Shima komawarshi yayi masallaci....!
Kuyi ha
uri da wannan Shima yanzu nadanyi dare yayi kawai dannayi al
awarine yasa nayi
Amma in sha Allah zuwa gobe zamu
ora idan Allah yakaimu
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book five