Chapter 85 & 86
Me & My Lion Part 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tareda zuba musu ido yana kallo, tabbas wannan kayanta ne wayarta jakarta dakuma rigarsa, runtse idonshi da mala'in
arfi yana jin lokacinda maheer ke fa
ar "ai wannan wayarta ce yaa mutallab. "Maza kubazu daganan zuwa kilo mita 50 Gabas, yamma, kudu, arewa, kuduba idan zamu samu wani inpomation, kuma war wanda ya dawo bada wani
waran labariba. "Okay sir suka fa
a atare. Shi kuwa wayarshi yaciro ya shiga Kiran wata nomber ana
agawa yace "anyi kidnapped
anwata mus'ab anufo nasarawa da ita ina hanya Nima please..kafin ya
arasa abinda yakeson fa
a Major mus'ab yace "Bama seka ri
eniba lieutenant musayyeer Nima
anwata ce indai tana cikin Nigeria ko ina itace seta bayyana bi
udiratillah. Yana gama fa
ar Hakan ya yanke wayar....gefe
aya kuwa ganin lieutenant ya
anyi nisa dasune yasa Noor matsawa kusan mutallab yace "Yaa mutallab please waccan makarantar da yaa shattima yarufe dan Allah atemaki daliban dake ciki koba komai akwai
ammata aciki kuma kaga baby bata hannunsu kuma bada saninsu aka sacetaba..ido mutallab yawaro ganin dare yayi kuma shi sam besan lieutenant yagar
ame makarantaba, "suwaye yasaka tsaronsu? "Wlh Nima bansaniba Yaya. "Ina nufin sojojin
asar nan ne? "No sojojin
asar Iran ne. "Oh god wlh kuwa ba wanda ya isa yadakatar dasu seshi, kuma wlh kai kasan kasani Noor ba wanda ya isa yasakashi sakin makarantar ayanzu duba da yanayin da yake ciki, abu
aya zamuyi, baya nayi magana da shugaban makarantar. "Okay yaya badamuwa, cewar Dr Noor ranshi duk ba da
i. Gefe mutallab yakoma yakira shugaban makarantar tare da bashi umurnin duka dalibai mata sukoma hostel sukwana kuma dalibai maza dake hostel sufito subawa mata wuri su sukoma holds
in makantar sukwanta yanzu zesa akawo musu duk wani abin bu
ata kuma yakira iyayen yaran yasanar dasu karsu tada hankalinsu za'a bu
e makantar in sha Allah dazaran lieutenant musayyeer yahuce...godiya sosai shugaban makarantar yayiwa general mutallab kafin su kayi sallama. Cikin
anin lokaci yabada umurnin kai duk wani abin bu
ata a makarsntar kana kuma atambesu duk abinda suke bu
ata ayi musu..Seda yagama wayarne suma suka shiga motocinsu suka nufi cikin garin nasarawa.
A gurguje
Yau kusan kwana uku kenan su lieutenant musayyeer suna bulayi acikin jihar Nassarawa da kewayenta amma sam basuga kome kamada Failusha basu ganiba, tuni lieutenant musayyeer yafita hayyacinshi domin acikin wannan kwanakin idan kaganshi zaka
auka jinyar shekaru yayi, yarame yayi wani iri dashi, bayacin komai kuma baya bacci bayacewa kowa komai idan kaji yana magana to wayace yake yi akan neman failusha gabaki
aya sun rasa gane kanshi. Wannan abin kuwa ba
aramin tada musu hankali yayiba domin kuwa koba komai yanzu sunga tsintar soyayyar yarinyar a idonshi dakuma yanayinshi. Kullun sesun lalla
ashi akan yaci wani abin amma ya
i ruwa kawai yakesha se lemu idan general mutallab da Major mus'ab sun Mishi dole tukunnah suda suke abo kananshi, suma su Dr Noor duk sunrame sabida damuwar ganin halinda yayansu yake ciki gakuma ta
atan
anwar tasu. Kuma har yanzu bawani labari agun wanda mutallab yatura domin yasanar dasu karsu dawo babu labarinta.
A gida kuwa
aya arikice daga mami har Hajiya kaka domin itace ke tankwasa Hajiya kaka akan tadena kuka za'aganta, to itama yanzu kukan takeyi. Dady da fa'iz ma basu hutaba dudda cewer haryanzu sojoji sun
i barin mutane su sake agarin amma ahakan Seda yasako police ciki, kuma yaje dakanshi gidan al
alin al
allai yasanar mishi abinda ke faruwa da ahalinshi. Wannan abu fa ya
au zafi dayawa domin kuwa duk Nigeria acan cewar ansace yar gidan manya kamar Alhaji mahabub shattima, kuma
anwar sojoji domin tawuce
anwar soja
aya kam a yadda gari yarikice..
Failusha
Tun ranar da suka kawota bata
ara waya da wa
annan matanba kana kuma bata gansuba, sedai kullun dasafe za'a kawo mata abinci, ba'a
ara kawowa Seda yamma, sedai a yadda suka bar nasafe ahakan zasu
aukeshi domin Bataci, acikin kwanakin nan uku itama duk tafita hayyacinta kasan cewar batacin komai, ga wani irin amai datakeyi a koyoshe saka makon
amshin datakeji a
akin wanda take kira wari, domin ita sam batada wata damuwa wadda tawuce wannan
amshin dakuma
amshin jikin yayanta datakesonji gwani mukugun feeling harna tashin hankali dake neman hallakata, wanda tarasa kina miye, harki takeyi wani lokacin tankar
warin keshan nononta kuma suna yamutsa mata gindi, idan abin yaciyota sedai taha
e kafafuwanta kawai tayita rusar kuka, wannan shine abinda yafurgita Failusha bawai satar da aka Mataba, gashi kuma tayi al
awarin bazata fita daga gidanba indai ba lion
inta ne yazo yafitar da ita ba harse taga kosu waye keneman kutsowa rayuwarsu..
Yau tunda sukayi sallar azahar yaha
e kanshi da guywa be
agoba kuma bemitsaba kusan awa
aya domin har 3:30pm tawuce amma yana nan a yadda yake. Tasowa mutallab yayi ya dafashi tare da cewa "please shattima kayi ha
uri dan Allah karage wannan tinanin wlh in sha Allah duk inda Failusha take za'aganta, karkazo kuma garin wannan damuwar wani abin yasameka itama idan tazo tasameka Hakan bazataji da
i ba please katashi muje cikin gari dan Allah, ya
arasa zancen yana
arin
agoda fuskar lieutenant
in. Sedai me wani irin fa
uwa gabansu yayi dukkansu ganin idonshi tab da
wallar wahaye sezuba sukeyi wasu na korar wasu, atare mutallab da mus'ab suka shiga nunashi baki na rawa har harshensu na har
e suka ha
a baki wanin fa
ar "kuka lieutenant? Abinda Basu ta
a ganiba tun zamansu taredashi, Hakama Dr Noor da maheer cikin mugun mamaki ru
ani tashin hankali da fargabar da basu ta
ajiba suke kallon yayan nasu cikin sarewar zuciya..ai bebasu amsaba kawai yakifa kai jikin mutallab yafashe da kukan dakecin zuciyarshi me ban tausayi, kuka yakeyi sosai hadda shasheka, kukane wanda ke zuwa tun daga
asan zuciyarshi, yajima yanayi sosai ba wanda yayi yun
urin hanashi, domin inbanda innalillahi wa'inna ilaihi raji'un babu abinda suke maimaitawa dukkansu, suma suna hawayen ganin yadda Dr Noor da maheer suma suke kukan tamkar ransu zefita domin basusan abinda yasaka yayansu kukaba kuma su arayuwarsu basu ta
a ganin yayiba se a yau, kusan minti 15, ana abu
aya kafin kusanshi ya
an fara yi
asa, Hakan yasa major mus'ab dagashi yana fa
ar "please musayyeer Dan Allah kayi ha
uri kadena kuka komai yayi tsanani maganinshi Allah yanzu duba kaga yadda kasa
anenmu kuka, sabida basu ta
aganin fa
uwa atareda yayansu ba amma kana nuna musu tamakar kafa
ine fa bayan kuma sam ba Hakan bane domin kuwa in sha Allah za'agaba wannan babyn data
agama hankali haka. Cikin sauri ya
ago yana kallo mus'ab kana yabu
e bakinshi dake kyarma yace "yoshe mus'ab? yoshe za'aganta? Tana inane halin yanzu? Awane hali take ciki? Shin kun san damuwarta ma kuwa? Kunsan miya sakani kuka? Sekuma yakoma sakin kukan marar sauti cikin muryar kuka dajan numfashi yaci gaba da fa
ar "lusha batada lafiya ne mus'ab Bansan damuwarta a inda take Bansan wazeyi mata Maganin matsalartaba tsoro
aya karya kasance tare da gardawa ne take mutallab hankalina ya
i kwanci wlh tausayi take bani, mus'ab sabida lusha ko office Seda nadena zuwa, bataso ko ka
an ta
aga daga jikina ko sallah da
yar zan lalla
a muyi muna ganawa Hakan zata dawo jikina abincima ajikina takeci komai ajikina takeyi Mutallab, mata
aunar tadena sha
ar jikina, kala ina
aukar abin shirmenta harna fara tinanin kodai batada lafiya ne? Babban tashin hankalina anan shine feeling nafahimceta a
an kwanakin nan wani mugun feeling take fama dashi wanda ya
ara tabbatar min dacewar batada lafiya ne. Dan shiru yayi yanajan numfashi kafin ya kallesu yace "wai kunsan ko school
innan dataje aka saceta, lokacinda nakaita makarantar Seda nacire rigata taciki na bata tukunnah ta yadda taje yin Test
in, wannan rigar da kuka gani tare da jakarta tawace fa tawace suka yadda mata, mutallab tayaya bazanyi kukaba tun da nasan ko a ina take tana cikin tashin hakali, idanma sunbarta kenan, kullum tambayar kaina nakeyi suwaye suka saceta? Kuma mitayi musu dazasu sacentan?, ya
asara zancen yana
ara sakin wani kukan.
Dukkansu jikinsu yayi sanyi tabbas yanda gaskiya dole yayi kuka domin wannan babbar lalurace kuma me ha
ari musamman agun ya mace..shiko Dr Noor tunda yayan nashi yafara magana yake nazarin wani abin kafin yace "Yaa shattima, Sekuma yayi shiru gudun karya
ara jefashi cikin wani tashin hankalin zebari se anganta tukunnah ya tabbatar da zaeginshi...shi kuwa shattima
agowa yayi yana kallon amma bece komaiba jin Noor yayi shirune yasa yabu
e baki zeyi magana kenan kira yashigo wayar mutallab. Dukkansu maida hankalinsu sukayi akan wayar kafin Mutallab ya
aga.
daga
aya bangaren kuwa jin an
aga yasa sojan fa
ar "sir bamu samu yarinyarba amma ayanzu mun hango wani gida shi ka
ai acikin jejin nan kilo 150 daga cikin garin nasarawa zamu iya afka musune? "No no Captain sani kujiramu gamunan zuwa karma kubari suganku domin koda bata ciki toba abin kirki akeyi acikiba tunda har kace cikin jeji kuma ana gadinsa gamunan zuwa yanzu turomin location
in.."okay Sir sekun
araso, yana gama fa
ar Hakan ya yanke wayar. Juyawa yayi gun lieutenant musayyeer domin yasanar dashi, ina sedai ya makara domin tunda Captain sani yafara magana shi yanufi mota shida Major mus'ab, Shima nofar motar yayi su Noor duk suka shiga motocinsu suka nu
fi wurin kaitsaye.....!
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book five