Chapter 81 & 82
Me & My Lion Part 5 Complete Hausa Novel · about 9 min read
"A perking space tasameshi yana magana da Captain sahib, tana Zuwa tashige jikinshi tahanyar kwanciya saman
irjinshi tasa
alo hanninshi, juyowa yayi yashafa kanta tare da dage mata gira
aya, aiko tasaki murmushi tana
ara shugewa jikinshi. Bece komaiba se umurnin dayabawa Captain sahib
in akan abinda yasakashi kana yaja hannunta yasaka mota, Shima ya shiga mazaunin driver yaja sukabar gidan su ka
ai batareda yaranshi ba....da kallon Captain sahib yabi motar harta
acewa ganinshi. Dafashi yaji anyi koda yajuya yaga captain Usman ne ke masa dariya cikin barikanci yace "Captain yadai? Wannan kallonfa? Ko baka ta
a ganin oga yayi driving bane? Humm, yasauke nunfashi kafin yace "bahaka bane Usman kawai ina mamakin yadda akayi wannan abin wai dama ashe wannan yayinyar
anwar oga ce Basu saniba daga ita harshi, kodai kawai basarwa ne oga yayi awancan lokacin? Domin nakasa manta diramar da aka yi da ita a suleja. "Wlh
anwarshi ce Shima alokacin ganetaba shine yakawo wannan damuwar kuma ai bama ita
anwaba matarshifa, cewar Captain Usman..ido Captain sahib yawaro cikin mugun mamaki yace "matarshi dai yoshe suka yi Aurento? "Hum nimadai bansaniba amma Hakan Auta fa'iz yagayamin. "Tab
ijam kace madam ce gaskedai naga wannan shigewar datakeyiwa oga tayi yawa kuma Shima yana biyeta, amma fa kam wannan rayuwa oga
arama sedai yayi renonta..dariya captain Usman yayi cikin neman magana yaceto bara idan yazo katambeshi se muji..Duka Captain sahib yakai masa cikin sauri yagoce yana dariya.
Tunda suka
auki hanya take ma
ale ajikinshi tamkar wata mage, har suka
arasa school
in, "uhnm my lion ni kabari riganka natafi dashi ciki. "Riga kuma my lushaa? Yatambaya yana
an waro manyan idanuwanshi. "Eh mana ai idan katafi bazan
arajin
amshin jikinkaba shine nakeso kabani ita kaji, tafa
a cikeda ta
ara...shiru yayi yana kallonta cike da nazari amma sam yakasa fahimtar komai, Hakan yasa ya shiga cire rigar aikinshi kawai domin yabata yahuta, dama
ananun kayane ajikinshi. "Nidai ba wannan ba tacikin nakeso.."oh ya rabbi, kafin ya ajiye tasaman ya cire mata wadda yatakeso yabata..baki tawashe bayan ta
arbi rigar ta rungumeta cikeda
auki tamkar shita runguma, tana lumshe lulu ayes
inta, kafin tabu
e tare da sakin murmushi tana fa
ar "karka Da
e please lion kaji..martanin murmushin yamaida wata wanda yakusan zautarda ita, kafin jinjina kanshi alamar baze da
eba kamar yadda tace..ajiyar zuciya ta sauke kafin tabu
e motar tafice shi kuma yatada motar zebar wurin amma hangota tsaye tana kallonshi bata wuceba yasakashi tsayawa tare da juyowa ya dawo kusanta, glass
in motar yasaukar Sekuma yaga duk Hakan bemishiba kawai Seya
alle marfin yafito cikin takonshi na
afan namiji kuma me class yanufeta. "What's happened my bigger sweet umm? "Nothing, tafa
a tana
aro murmushi..ido yazuba mata nayan da
u kamin yasaka hannu yana janyota jikinshi. Aiko kamar jira takeyi ka
umeshi sosai tana sauke nunfashi. Shima lumshe rikitattun idanuwanshi yayi yana shafa bayanta kusan minti biyu suna Hakan mutane se kallonsu sukeyi ciki da birgewa domin dayawa kallon yaya na
anwa yake musu.."please kije kisamu lecture
inki kinji dakin gama zanzo mukoma gida nabaki babynki fara kinaso ko? Cikin sauri ta shiga daga Mishi kanta tana murmushi domin har wani yarr taji ajikinta. Shima murmushin yayi yana
age gira
aya tare lumshe idonshi ya
ara bu
ewa yana tsotsar red lips
inshi yace "itama harta bu
aci ganinki my lushh kinji yadda take nemanki ko? Yafa
a yana wani taune lips
inshi...Dariya failusha tasaka kana tace Allah my lion Ina mugun san naga. Sekuma tayi shiru."uhm hum kigame? Yatambaya cikeda kulawa.. murmushi ta
ara saki kana tace "aa bara seka dawo Sena gayama bye tafa
a tana manna Mishi Kiss a
irji domin yayi mata tsayi sosai, tare da juyawa cikin sauri tabi hanyar hold
insu.. murmushin gefen baki shattima yayi yana shafa kwantacciyar sumar fuskarshi kafin yajuya ya shiga motarshi yabar makarantar.
Su failusha kan Basu fitiba se
arfe 11, suna fitowa suka samu wani wuri suka zauna inda ba haya niya itada wasu
ammata, domin ita sam dudda iskar dake ka
awa warinta takeji shi yasa ta toshe hancinta da rigar lion
inta tana sha
a sedai sam batayi mata yadda takesoba domin tafijin da
amshin ajikin lion
inta, Sunan zaune suna jiran 12 tayi su
ara shiga, kawai setaga motoci ki
an uku sunyi perking agabansu. Sojan dake cikine ya fito zuwa gabanta yatsaya kafin yace "assalamualaikum madam oga yace kizo. Ahankali Failusha ta
ago ta dubeshi Sekuma ta kalli motocin dudda cewer sune na lieutenant musayyeer amma babu wadda yake hawa acikinsu, sedai kuma
aukin ganinshi yahanata bawa tunanin mahimmanci Hakan yasa tami
e kawai tanufi motar da aka bu
e mata. Tabaya ta shiga kafin tarufe motar tajiyo domin taga lion
inta, amma me tana jiyowa ana fesa mata wani abun afuska, kafin tayi wani yun
urin kawai tabaje awurin somammiya. Su kuwa suka ja motocinsu sukabar makarantar.
Misalin
arfe 1:00pm motar lieutenant musayyeer tashigo school
in, bayan yayi perking ya fiddo wayarshi yana kiranta amma bata shiga wayar akashe, sosai yayi mamaki domin tun lokacinda yabata waya bata ta
a kashe wayarta ba koda kuwa batada lpy ne seyanzu datasan ze lirata idan yazo zata kashe? Yatambayi kanshi. Kafin yarife motar kawai yanufi office
in shugaban makarantar. Bayan sun gaisa yace masa yanaso akira masa
anwarsa ne, sunanta Failusha ma'arub shattima. "To shikenan
alla
ai bari anemota level nawa take ne? "1 tana karantar gynecologist ne? "To shikenan yanzu zatazo in sha Allah cewar shugaban makarantar yana ficewa daga office
in...kusan minti 20 segashi yanadawo yana fa
ar "sorry
alla
ai nabarka kana jira wlh
awayenta sunce tun 11 tabar makarantarnan domin wasu sojojine sukazo
aukarta..wata irin
agowa lieutenant musayyeer yayi yana kallon shugaban makarantar arazane jin ance sojoji sukazo
aukarta to suwaye? Yatambayi kanshi kafin yace "soldiers kuma? To waye keda zarrar yimin wannan kutsen? General Mutallab ne kawai ze iya Hakan ya shiga cikin lamarin ahalina batarefa saniba kuma da kyakkyawar manufa. Ya
ara bawa kanshi wannan amsar kafin yazaro wayarshi kawai ya shiga Kiran Mami, domin inda ace wani kawai akace ya
auke ta bazu tada hankalinshiba domin ya san duka
anenshi zasu iya zuwa
aukarta koda besaniba amma sojoji to da wacce manufar. Yana cikin wannan tunanin yaji Mami ta
aga wayar, beko bari tayi magana bana yace "Mami lusha tadawo gida? "A'a babana batare kuka fitaba..
it ya kashe wayar Dr Noor yakirs yatambeshi ko shine ya
aukota daga school
in, Shima Noor yace bashi bane, Hakama fawan maheer auta fa'iz kowanne Seda yakira amma suna sheda masa Basu suka
auketa ba. Tashin hankali kenan wanda ba'a saka Mishi rana wata irin zabura yayi tare da fatali da tebble
in dake gaban shugaban makarantar yana fa
ar "no impossible wlh waye yakeda wannan
arfin guywar na
aukarmin mata batareda saniba? Da wacce manufar aka
auke ta sata? No no matar lieutenant musayyeer mahabub shattima tafi
arfin sata wlh kai kan ahalin shattima sunfi
arfin sata wlh Balle
anwata kuma matata nooo, yafa
a da azabar
arfi yana naushin iska. Atake jikin shugaban makarantar ya
auki karkarwa cikin mugun tsoro da rashin hankali aranshi se famar addu'a yake yi duk wadda tazo bakinshi ganin yadda wannan gafjejen sojan yabirkice musu lokaci
aya. Atake aka cika office
in shugaban makarantar da duka malamai ana jimami. Dalibai kuwa duk sunacan basusan Mike faruwa ba se tsiraru daga cikinsu. Wata waya yazaro daga cikin aljihun wandonshi yar
arama domin bata ita yake anfaniba, kunnata yayi ta
auki
ara kafin ya maidata aljihun wandonshi, aiko ba afi minti 3 ba da kunnata sukaji jiniyar manyan motocin sojojin Iran irinna ya
innan takara
e ilahirin makarantar, kafin suyi wani motsin kawai sukaga motocin nashigowa cikin makaranta cikin azababben gudu tamkar zasu tsaga
asa, suna kama shigowa suka shiga diddora da bindigunsu cikin hanzari tamkar wa
anda zasu ya
i Hakan wasu daga cikinsu suka nufi office
in shugaban makarantar domin anan location kenuna musu lieutenant musayyeer yake. Cikin
anin lokaci sukayiwa makarantar
awanya.
Shugaban makaranta da sauran malamai suna ganin wannan kwaratan sojojin masu kama da samu dawan farko wanda, gasu
ili minadda
i innahu
ib. Domin kuwa tamkar wanda basaji kuma basa gani Hakan suke indai kasake kashiga hannunsu to ka ka
ai domin sedai uwarka ta haifi wani. Ai atake jiki ya
ara
aukar rawa, masu kuka nayi masu sakin gudawa ajikinsu nayi domin ba wanda cikinshi be hautsine ba acikinsu. Hakuri sukeson bashi amma babu dama domin ko bada ha
urin rahama ce.
Sauran
alibai kuwa dunacan labari ya riskesu hadda
anwar anty Marwa wato maiha...aiko tarushe da kuka tana tsinewa wanda suka
auke Failusha domin ko fitowa atare suka fito abinda yabasu
amshin turaren maiha sam beyiwa Failusha ba shiyasa Takoma can nesa dasu inda bazatajiba, ashe rabon asacetane...tana nan tana kukanta akazo kiransu domin lieutenant musayyeer cewa yayi duka akira Mishi yan department
insu, Hakan aka tasasu agaba aka kai masa.
Kallo
aya yayi musu ya
auke kanshi kafin yayi managa wata daga cikin
awayensu tace "wlh Allah mu bangantaba tun da aka fito peper farko, atareda maiha suka fito..da sauri ya kallesu nason sanin wacece maiha, sedai Basu gane yaren nashi ba domin yan miskilancin sun motsa babu ba'asin magana idan kuma kako wargi kaga tsan tsagaryar rashin M..ganin ta
i magana ne yasa ya runtse idonshi kawai, aiko wani so ya zabga mata mugun Marin Seda ta wutsila kafin yace "who is maiha? Yafa
a cikin tsawa me amon sauti Seda office
in ya
auke baki
aya. Ihu wannan yayinyar tasaki tare da fitsari lokaci
aya tana nuna maiha. Aiko ma maida kallonshi gareta..maiha kam gabaki
aya tarikice inbanda kyarma babu abinda jikinta keyi cikin tashin hakali tace "wlh Allah yaa shattima tareda ita muka fito sedai munrabu sabida
amshin turarena ne bemataba tace zuciyarta ke tashi ita ita
amshin jikin yayanta takeso taji, Shiyasa tayi nesa dani taje tazauna tare da ridda wata riga tana sha
a, nikuwa danaga Hakan se kawai nayi dariya natafi abina domin wlh banyi tunanin wani abinba ni na
auka kawai tsokanata ne take yi, ta
arsa zancen tana rushewa da matsanancin kuka...ido shattima yaruntse da karfi sabida kalaman maiha sunyi bala'in
ara Zafafa masa rai, domin tun da tafa
i sunshi kuma tafa
i wannan zancen tabbas sunyi Hakan da ita domin dagashi se ita suka san Hakan kosu mami basusan tanason
amshin jikinshiba.. toyanzu da suka dauketa ina zasu sama mata
amshin jikinsa? Yatambayi brain
inshi tambayar kuma da batada amsa..."Ohh god, yafa
a a hasale yana dukan iska, kafin ya kalli yaran nashi yace "you are the head of this school, and their plan to improve.."okay Sir, suka ha
a baki wurin fa
a. shikuwa bejira cewarsuba yafice daga office
in ahasale. Aikuwa nan take wuri ya
are rufewa da koke koke daga malaman har
aliban cikin tashin hakali da ru
ani...mota ya shiga tare da figarta aguje yabar makarantar sedai tashi na fita ta Dr Noor da maheer nashigowa lokaci
aya, kuma suna gama shigowa wannan soldiers
in narufe
ofar get
in makantar....!
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book five