Chapter 87 & 88
Me & My Lion Part 5 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Acan kuwa failusha na wanka tana tinanin ta yadda zata samu waya domin takira lion
inta, amma sam takasa samun mafita, wankan tagama tare da
auro towel tasanya hajibaninta tafito, turus tayi ganin mutun tsaye yana
are mata kallo tamkar wani maye, gaya ba
irin ko fasalin kallo babu.
auke kanta tayi daga gare shi tare da ra
awa gefe ta zauna akan bed tana dafe kanta gabaki
aya duniyar tayi mata zafi shi kuma wannan yazo ze
ara mata wani, domin wlh
arfin haline kawai takeyi tanayin wanka sabida bata iya sha
ar koda jikinta ne Balle kuma ga warin wannan
akin dana wa
annan gardawan...shikuwa juyawa yayi yafice daga
akin tare da samun sauran
an uwanshi dake parlor yana ayyanawa aranshi doline yalashi zumar wannan
ar idan dare yayi domin yasan yanzu baze samu hakanba kasan cewar babu Hakan acikin aikinsu kuma idan yayi ogansu seya hukunta shi tunda benemi izinin wanda suka sakasu tsarontaba..
Gudu sukeyi sosai akan kwalta ahalanma lieutenant musayyeer gani yakeyi basa sauri domin wurin yayi nisa sosai dacikin gari. Sunyi tafiya menisa kafin sufara ganin suna kusa dasu Captain sani, cikin minti biyu suka isa wurin kafinma su gama perking ya
alle marfin motar tafice, cikin sauri yadunfari inda yake hango ginin gidan tamakar wani mayun wacin Zaki. "No lieutenant karkije tsaya please, cewar Mutallab cikin sauri yana
arin ri
eshi. Amma ina ko waigowa beyiba yanufi gidan gadan gadan. Ganin Hakan yasa Mutallab maramai yabaya cikin sauri yana zaro bindigofinshi. Su Dr Noor ma biyarshi sukayi amma Major mus'ab yahanasu tare da cewa "a'a Noor karkuje domin kuba sojoji bane bakuda horon ya
i kuma Kunga wannan mutanen sunada mugun ha
ari duba da yanayinsu dakuma makaman dake hannunsu, dan Allah kujira mu anan tare da Captain Usman samu dawo kanji
anena. "Kai kawai suka jinjinmai kafin Noor yari
e hannun maheer sosai domin gabaki
aya a firgice suke. Hakan Major mus'ab yabi bayansu Shima tare da sauran yaransu. Inda aka bar Captain Usman da Captain sahib tareda su Dr Noor gudun kota kwana..
Shi kuwa tun kafin ya isa gidan yakejin zuciyar dukan tara tara tamkar zata fasa
irjinshi ta fito. Su kuwa wa
annan garadan sam hankalinsu bekai kanshiba, se yanzu da
aya daga cikinsu ya
ago, aiko idonshi ya sauka akan lieutenant musayyeer dake tame tamkar Zaki ya fito farauta. Cikin hanzari yaseta bindigarshi izuwa gun da yake tafe tare da sakin harbi. Ai wani irin tsalle shattima yayi segaya akan wuyan gardin, cikin
warewa ha
e kanshi da hannayenshi biyu ya mir
a jikawai kake
at, wuya yakarye,
alle gawarshi shiri yayi tareda cafeta da hannunshi ya kare Harbin da sauran ke kawo mishi kana yawatso da mugun gudu
aukar da gawar yayi cikinsu tamkar bubuwa duk yatar watsasu, suka baje awurin tamkar anbaje kayan wanki
general mutallab ma tuni ya shiga
arin wuta yana maida musu da martanin Harbin dasuke kaimishi, shi kuwa lieutenant suna mi
awa ya shiga subur bu
arsu da hannu ko bindigar be
aukoba wani irin duka yake musu tamkar Allah ya aikoshi, duk wanda yari
a sedai kawai kaji ru
us ru
ukus kamas, ya karyawa mutun kasusuwa tukuna kabaje amace, duk wanda yari
a yazama gawa sedai uwarshi ta haifi wani, gabaki
aya babu abinda ke tashi awurin se ihunsu da kukan kasu suwansu dayake karyawa, se
arar harbi dake tashi a ko ina.
Acan cikin gidan kuwa a firgice failusha tami
e tana le
en window domin taga Mike faruwa sedai jiri naneman zubar da ita, koda ta duba batasamu ganin
aya daga cikin wanda tasaniba domin da Major mus'ab kawai tayi arba yana dirke barayin da bindiga. Da sauri tarufe window
in tareda komawa can bayan gadon tana jiran ganin abinda ze faru...shi kuwa lieutenant musayyeer yana gama bazar dasu yadunfari cikin gidan kai tsaye. Wasu gardawan yasamu tsaitaye su hu
u suna muzurai kowanne
auke da bindigarshi. Aiko suna ganinshi suka saki alburushi babu
auta. Shi kuwa cikin zafinsu na sojoji da iya salon ya
i yake gocewa tamkar wani biri akan bishiya, cikin
anin lokaci segashi a tsakiyarsu, ya kaiwa
ayan daushi a wuya tareda mir
e masa hannaye cikin salo yakasance shike sarrafa bindigar, cikin
yaf rawar ido harbe sauran uku, a kuma Dede wannan lokacin general mutallab yafa
o cikin parlor shida Major mus'ab kasan cewar babu sauran wasu a waye domin wasu sun mutu tuni wanda Basu mutuba sunji rauni kuma duka yaransu sun tattarasu amota..beko kalli inda sukeba yanufi
ofar dakunan dake parlor, sedao duka sun bu
e bakowa aciki. Dafe setin zuciyarshi yayi gabanshi na dukan tara tara, cikin rauni ya dubi major mus'ab kafin ya lumshe idonshi yanajin yadda zuciyarshi ke tsananin bugawa..Hakan suka juya zasubar parlor sedai kawai wanda aka tsikara yajuyo dasauri yana fa
ar "up nefa, daga Hakan ya haura sama da azabar sauri, suka mara mishi baya, yana zuwa ya shiga bu
e dakunan bakowa, sedai
aya
ofar arufe take ruf da key, baya yaja tare da kaiwa
ofar harba da
afarshi, aiko Sega door
in yazube a
asa,
allalle. Azabure failusha tami
e tsaye daga inda take tana "
amshin lion wlh
anshim jikin lion
inan..kafin tarufe bakinta kawai taganshi ya sawo kai cikin
akin. Ido tawaro ganin yazuba mata nashi idon kawai ko
ibtawa babu kuma sun cika tab da
walla, habawa ai wani irin tsulli
aya tayi segata ajikinshi kamar wadda aka jefo. Cikin rawar jiki ta shiga tusa hancinta cikin jikinshi tana sha
a jikinta ko ina yana karkarwa tamkar mazari bakinta kuwa se rawa yakeyi magana takeso tayi amma takasa furta koda kallima
aya. Runtse idonshi yayi da mugun
arfi kafin yayi mata wata irin sahihiyar runguma back, yamatseta sosai ajikinsa, Shima batareda yace komaiba. Gabaki
aya abokanshi idonshi suka zuba musu suna maimaita alhmdulillah azuciyarsu, domin ko ba'afa
a ba kasan suna mugun sun junansu dakuma kewar juna wadda takasa
oyuwa agaresu musamman Failusha da gabaki
aya ilahirinta rawa yake dudda kasan cewar yamatseta kuma suna kallon yadda take shinshinar jikinshi tana cusa hancinta tamkar zata huda fatarshini tasha
a, su kansu basusan lokacinda hawaye suka fara zubo musuba na tausayinsu. Kasan minti biyu suna Hakan kafin, Major mus'ab yadafashi. Hakan yasa yajiyo yana kallonshi. Share hawayen idonshi yayi fuskarshi
auke da murmushi yace "to
alla
ai welcome to seeing your heart.. murmushi Shima yayi me
an sauti kuma me ha
e da kukan dayake dannewa na tausayinta kana yace "no heart friend she's my life, yafa
a yana
ara Lumshe kyawawan idanuwanshi... murmushi suka
arayi atare hadda su Dr Noor dasuka shigo tun
azu domin taredasu aka hauro sama, suna jinjina girman soyayyar dake tsakanin yayansu dakuma
anwarsu
ar autarsu. "The game is over sabida Hakan mubar wurin nan domin dajin nan yanada ha
ari tunda munsamu abinda muka fito nema to muwuce kawai yanzu se ba'abin cin uwarsu domin mu matso wanda yasakasu wannan danyen aikin nasace sarauniyar sojoji guda dan rashin ta ido. Aiko duk suka saka dariya. Shidai bece komaiba illa cireta daga jikinshi dayaje yayi, seyaga inna sam bazata ciruba domin ta ma
aleshi tako ina, Hakan yasa dole seya ya
agata baki
ayanta kafin ya rungumeta tamkar wata jinjira suka fito daga cikin gidan, kanta cikin kirjinshi tamkar wani zekwace mata shi..
Mota general mutallab yabu
e musu, yasakata aciki Shima yashiga, tareda rufe
ofe
ofar, general mutallab yazauna driver site, shikuwa major mus'ab yashiga mazaunin me zaman banza, sukuwa sauran duk suka shiga shiga sauran motocinsu, ahakan suka fice daga wurin....suna shiga mota ya
ara janyota jikinshi, tare da
agoda fuskarta yana kallo cikin wani
an iskan sexy voice yace "my bigger sweett.. be
arasa samakon saukar bakinta dayaji acikin nashi domin gabaki
aya bata hayyacinta. Bece komaiba Shima ya
ara janyota jikinshi ya shiga maida mata martani cikin wani zafi zafi suke kissing juna, jikinsu kuwa atake ya
auki
ari fiyeda yadda yake yi a farko, shi yari
e kanta da duka hannayenshi biyu yana kissing
in nata, itako kuwa hannunta sun
i tsayawa wuri
aya burinta kawai takai inda babynta fara tace domin yanzu ita kawai takeda muradi....!
Idan naga zazzafan comment kuga update anjima
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book five