← Book details Me & My Lion Part 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 6 OF 10

Chapter 91 & 92

Me & My Lion Part 5 Complete Hausa Novel · about 9 min read

"Major mus'ab bece komaiba yazaro wayarshi tareda lalibo contact
inshi ya shiga kira, sedai kusan kira hu
u be
aga ko
aya ba domin wayarshi bata
ara sosai kanasu sunacan duniyar maji da
i..cike da damuwa yace "wlh be
agaba. "
ara kiranshi harse ya
aga mus'ab cewar Mutallab cikeda jin haushi. Shidai Dr Noor bekoma cewa komaiba, hakama maheer. Shi kuwa Major cigaba da karan nashi yayi ba
autawa, Seda yajera masa kisa takwas tukunnah ya
aga murya asha
e tamkar ta
an maye yace "hello. "Hello
amiyarka wlh musayyeer bakada mutinci ko ka
an, yanzu fisabilillahi tunyoshe nake kiranka amma kamin banza...shiru yayi yana sauraren banbamin da mus'ab kemasa, kafin yashafa tsayayyun twins
in dake tsokale mishi ido yanajan nomfashi kana yace "mus'ab yokabar mutar ne to? Dahar zaka dameni da kira kamar wanda ke wani garin. Yafa
a muryarshi is very slow. "Jar uban nan lallai kama renawa kanka hankali wlh musayyeer yanzu duk ba wannan ba shin kagama turmishe yar mutane zamu iya tafiya? Domin mu gani da zaman jeji. "Ido ya
an waro jin abinda mus'ab ke fa
a kafin yasaki wani lallausan murmushi me
an sauti wanda baya fita sosai kana yace "mus'aab, ya
an Sunan, tukunnah yaci gabada fa
ar "bazan ta
a dena turmishe bigger sweet ba sedai idan bana numfashi wlh da
i mus'ab da
i so sweet sosai ohh ya rabbi. "Tofa
Mutallab wlh idan muka biyewa musayyeer a jejin nan zamu kwana kawai musakai mushareshi inaga zefi....ajiyar zuciya Mutallab yasauke kana yace muje kawai mus'ab domin wlh
aramin aikinshi kenan shattima kwallon
an iskane Kaine kaga kalar samfurin iskancin nashi yau, ni najima dayin hadda, yana gama fa
ar Hakan ya
alle marfin motar yafice, Hakama mus'ab yafita yana mamakin halin shattima.
e motar suka yi kana Mutallab yatada motar a wannan karon suka harba kan kwalta bayan sunyiwa sauran motocin umurnin tafiya...sukuwa Sunan a yadda suke tun
ur haihuwar uwarsu
kuma shattima ko ajikinshi hasalima, rigarshi kawai yasaka yarufewa Failusha jikinta dake kwance akan faffa
an kirjinshi tana shin'shinarshi.."musami hotel anan kusa general inaga zefi domin nufar Abuja ayanzu bazeyuba sanyinnan yayi yawa, cewar Major mus'ab.."Nima Hakan nake tini gaskiya bara musamu hotel
in kawai. "Okay yayi Hakan...daga Hakan sukaci gaba da driving
insu ba wanda ya
ara cewa komai.
Kasan
arfe 2:02am suka isa wani babban hotel dake cikin garin nasarawa, perking sukayi general mutallab da Major suka fito, Hakama Dr Noor da maheer, cikin hotel
in suka nufa domin suyi musu Booking
in dakuna, Hakanko akayi Basu fitoba Seda suka yi kamar yadda sukaso aka basu key's
in dakunan tukunnah general mutallab yadawo motar, beshigaba nocking kawai yayi, kafin lieutenant yasauke glass
in motar, ya
ago kawai yaba duban general mutallab. "shiko harara yabanka mishi kafin ya
auke kanshi dudda baya ganin Failusha yace "to ayu idan kaga dama seka fito anan zamu kwana gobe ma
auki hanya, yana gama fa
ar Hakan ya cilla mishi key
in dakinsu Shida mararshi kana yajuya ciki abinshi domin tuni sauran sunjima ciki,
aki
aya suka
auka shida Major dasu Dr Noor, domin bedroom biyu keda
akin parlor
aya, Hakama akayi duka sauran sojojin shine kawai aka barwa
aya shida
ar lelenshi. Dam sauran sojojin tuni sun isa Abuja wanda suka kashi kidnappers don dominsu basu tsayaba.
Shi kuwa ido yazabu mata yana kallon yadda take bacci ajikinshi amma duk ta takure wuri
aya kuma se rawar sanyi takeyi tamkar me zazza
i, gabanshi ne yafa
i tunawa da Matsalarta tarashin son sanyi sabida ciyonta, haba ai tuni nashi jikin ya
auki
ari, cikin sauri yazura mata rigarshi tareda maida mata hijab
inta kana yadaka dogon wandonshi kawai ya sa
ota ka fa
a yafito, bakowa aharabar hotel
in domin dare yayi sosai Hakan yasa yawuce kaitsaye zuwa
akin da aka bashi key
inshi.... bu
ewa yayi ya shiga tare da kwantarda ita akan bed
in, kana yakashe AC
akin tareda kunna mata na'urar
imama
aki. Toilet yanufa yayi wanka ya wanke wandonshi duka biyu domin duk sun
ace da sperm
insu, kana ya dawo
akin
aure da towel a
ugunshi, hijab
inta yajanye kana yazare mata rigar domin ita kanta ta lalace, kafin ya
agata cak yanufi toilet da ita, duk yadda take cure jikinta wuri
aya Seda yasakata acikin ruwan
imi sosai, aiko tabu
e idonta arazane jinta acikin ruwa, ganin shattima taugunne agabanta yasa taturo baki cike da ta
ara ta fara mishi kuka. Aiko yarikice atake yashiga tambayar mitakeso mi aka yimata take wannan kuka? Amma fir ya
iyin magana kuma ta
i dena kuka dudda cewer kukan cike yakeda shagwa
a da tsintsar ta
ara amma Hakan duk ya
agawa shattima hankali. Ganin batada niyyar yin magana yada ya ha
e bakinshi danata yana rarrashinta, habawa ai tanajin bakinshi anata tawani irin sauke nannauyar ajiyar zuciya, kafin ta fara kissing
inshi cikin wani irin zafi tamkar ba yanzu suka rabuba. Atake suka koma cikin abinda be gaza minti biyu ba sun birkita juna, Basu sukabar toilet
inba suna suka sake gurzar juna tareda samun cikakkiyar gamsuwa da junansu, kafin ya
aukota suka fito.
Sedai suna fitowa Takoma
ora Mishi fitinar yunwa, domin kuwa bakomai acikinta duk na tsawon kwanakin nan, abu me
an ruwa kawai take sha daga ita harshi amma
aukin ganin juna da kwa
ayin junansu da sukeyi yamantar dasu yunwar cikinsu, seyanzu data
ora Mishi rigimar shikanshi sa'annan yatuna da cikinshi.
Wayarshi ya
auka tareda dannawa general mutallab kira babu shiri bayan yafito daga room
in nasu. General Mutallab harya fara bacci yaji waya naruri, kafin ya
aga, Major mus'ab yace "general ana kiran wayarka fa. Hakan yasa yami
e tare da
auko wayar, sedai ganin Sunan lieutenant nayawo akan screen
in wayar yabashi mamaki, amma bece komaiba ya
ara wayar a kunne, sedai gamamakinsa kafinma yayi magana yaji cool voice
inshi yadaki dodon kunnenshi yana fa
ar "Mutallab ina samu samu abinci please? Angel sekuka takeyi. "Kaji wani Sabon iskanci yoba dole tayi kukaba ai doline tanemi abinci domin nasan karigada kararake wanda ke cikinta. "Oh please Mutallab seriously fa. "Kai dan Allah mlm karka dameni ka hanani bacci acikin darenan bayan kagama kwashan da
inka, ina reception ne dabazayi mata order ba anan? Ko kamanta da a hotel muke...tun kafin Mutallab yakai
arshen maganarshi shattima ya yanke wayar tare da komawa cikin
akin yakira layin reception
in, aiko suna
agawa yayi musu order abincin dasuke bu
ata, cikin abinda be gaza minti 10 ba aka kawo musu abincin.
Shine yafita ya kar
o bayan ya dawo ya
aukota bayan ya na
eta da blanket kafin ya zaunarda ita akan cinyarshi, kana yashiga bata abincin dakanshi tana zuba mishi iskanci sonranta, sosai taci ta
oshi kafin Shima yaci. Seda suka gama tas kana ya
auketa ya kwanta akan bed yajuya domin sauke salolin dake kanshi ita kuwa dasafe ta sauke tun da yaga yanayinta kamar bata lpy. Aiko tana kwanciya se bacci shi kuwa seda yagama sallolinshi tukunnah Shima ya kwanta tare da yanjiyota jikinshi, Shima Anan baccin yayi awun gaba dashi cike da nisha
i da kwanciyar hankali baccin da yajima beyiba.
Washe gari kuwa bayan sunyi sallar Asuba suka
auki hanyar komawa Abuja a wannan karon har Major mus'ab binsu yayi, sun isa Abuja lpy. Inda Mami ta tambesu cikin farin ciki da jin da
in ganin autarta, Hakama Hajiya kaka tayi tarin ciki babu adadi domin kuwa har kukan farin ciki Seda tayi, anty Marwa da anty sofi ma sunzu domin koda suka dawo sun samu jiddar maheer ta hauhu inda tasamu
ar mace mekama da ubanta sak, shi yasa duk su anty Marwa da gidan mami tare da jiddar. Wannan abin dasuka riska a gidan ba
aramin farin ciki yasakasu ba, maheer tamkar ya maida jiddarshi ciki dan so, Dr Noor da lieutenant kuwa baby girl
in suka
auke katanas dukayi part
in lieutenant
in da ita, acan suka sakata agaba suna kallo cikeda farin ciki suda su general mutallab. Failusha kuwa bayan angama ribibin da murnar ganinta tasulale zuwa part
in lion
inta, a parlor duk tasamesu zaune sun saka baby tsakiya suna kallo. Batace musu komaiba, tanufi lion
inta tana zuwa tayi zaune akan cinyarshi tareda kwantarda kanta akan kirjinshi tana wani irin jan numfashi tare da lumshe lulu ayes
inta, sedar
amshi jikinshi na bala'in yimata da
i kenan. Dukkansu da ido suka bita, ganin abinda tayi kafin su
auke kansu daga kallosu. "My bigger sweet minene? Yatamba yana shafa fuskarta. Baki taturo gaba Sekuma tace "Yaa Noor zanci kwakwa please. "Kwakwa kuma baby? "Eh tabashi amsa ata
yaice. Bece komaiba yami
e tare da fa
ar "Yaa mutallab bara nasoyo mata. "Okay Noor badamuwa muma ai wucewa zamuyi musamu muyi wanka se muje office domin muci uban kiddinerpas
incan da suka
auke nama lieutenant suna barmu da shadow dinsa. Dariya duk suka saka kafin suka mi
e atare suna fadar "to tip da taya mudai zamu wuce Allah yakiyaye na gaba, se idan kafito office muna jiranka idan baby doll
inka tabarka, cewar major mus'ab... Mutallab ya kar
e da cewar"anya kuwa zata barshi hum nikam banga alamaba domin wannan kam ba baby doll ba sedai baby jara gaya ta ha
u da ayu kuwa..kafin yarufe baki shattima ya wulgomai fillo kujera da sauri yagoce yana dariya, Hakama mus'ab dariyar yakeyi har suka bar pert
in. Shiko ya
auki wayarshi kawar ya dannawa batareda yace mata komaiba domin bayaso yata
ata ta birkice masa gaya yasan ko babbar mace akayiwa yadda yayi mata doline tajigaya amma ahakan kuma take
ara dawowa inda yake, gaskiya batada lpy doline yasa Noor yaduba masa ita kafin koma wanne irin ciwone yayi tasiri ajikinta..
Anty sofi
Tunda taga failusha hankalinta yatashi gabaki
aya ta diririce domin kuwa duk abinda akashiryawa tana sane, Hakan yasa tafice daga gidan Takoma canbaya inda babu kowa a wurin ta shiga Kiran contact
in anty mubina..ita kuwa alokacin suna tare dukkansu har zeemama a gidan Hajiya kuliya. Tana ganin Kiran anty sofi ta
aga cikin son
anwar tata tace "hello sofina. "Wane sofinki anty mubina wlh akwai gagaruwar matsala please kuna ina Hakan tafaru? "Banganeba safiyya miyafaru kuma? Anty mubina ta tambaya gabanta ma fa
uwa. "Au bakumasan abinda ke faruwana? Hum to yanzu nan babban yaya da abokananshi suka dawo da wannan tsinanniyar yarinyar gida. "What mikikace ? Wacce yarinyarma tukunnah? Anty mubina ta tambaya amugun razane tana mi
ewa tsaye..suma duka mi
ewar sukayi zuciyarsu na luguden tara tara suna jiran suji abinda anty sofi zatace.....!
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book five
Chapter 6 · 0% Book details