Chapter 82 & 83
Me & My Lion Part 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Suna yin perking wannan sojojin suka zagaye motocinsu cikin tuhuma. Da mamaki duk suke kallon sojojin kafin suka bu
e motocinsu suka fito, ai maiha naganin Noor tashi
o wurinshi tana fa
ar "Yaa Noor wlh Bansan wanda suka sacetaba Nima Bansan za'a sacetaba dan Allah katemakemu. "Ya isa maiha please kiyimin bayani yadda zan fahimta, yafa
a cikin tashin hakali domin tun da suka fito sojojin dukaga tsantsar kama da me gidansu a gun Yaa Noor suka canje domin wasu daga cikinsu sunsan
anen nashi a picture., wani malamine ya shiga bawasu labarin duk abinda yafaru tun shigowar lieutenant musayyeer har labarin
atan failusha dasukaji, domin sam maiha ta
i samun nutsuwama Balle tayi masa bayanin, habawa ai tun kafin malamin yagama bayaninshi zufa ya fara wanke musu fuska tako ina domin sunsan yau kam tashin hankali yasamu agidansu sabida lieutenant musayyeer be iya
acin raiba idan ranshi ya
ace kuwa Seta shafa. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai suke maimaitawa kafin Yaa Noor yakoma mota cikin tashin hakali yabi bayan yayan nashi, Shima maheer tashi motar ya shiga yabi bayansu..
Lieutenant musayyeer.
Kaitsaye gida yanufa kafin ya isa ne yajira mutallab awaya yagaya Mishi yabada umurnin shige da fice agarin Abuja abaza sojoji tako ina domin ansace Angel
inshi..tab
ijam wata muguwar ash Shar mutallab yalailayo ya
urawa sojojin dake tsaye awurin cikin bada umurni yagaya musu abinda yake bu
atar ayi, aiko kafin kace me tuni garin Abuja ya ru
e da wannan Sabon tashin hankalin, domin sojoji sun bazu ta kowane lungu da sa
o ba'ashiga kuma ba'a fita kana ko zirga zirgar cikin gari zakayi anri
a bincikenka kenan tamkar wani
arawo....yana isa gidan yasamu Mami da Hajiya kaka jugun jugun domin tuni labarin ya riskesu Hajiya kaka kam se kuka takeyi tana tsinewa ko suwaye suka sace Failusha. "Mesunan mlm ya ake cikine? Ko anganta ne? Cewar Hajiya kaka tana
arin mi
ewa tabi bayanshi ganin ko kallonsu beyiba ya haura Pert
inshi. Dasauri Mami tari
eta tana fa
ar"yi ha
uri mama in sha Allah za'a ganta karki bishi a wannan halin da yake ciki domin baze saurarekiba..haka Hajiya kaka Takoma ta zauna batareda tayi wata jayayya ba domin ita kanta tana hango wutar bala'in dake kwance acikin idonshi.
Shi kuwa bemasan sunayiba bedroom
inshi yawuce tareda bu
e wata
ofa dake jikin bangon
akin ya shiga,
akine me
an girma aciki wanda babu komai acikinshi se manyan computer's da kujerun zama, wata computer yanufa tareda bu
eta ya kunna, atake yasaka wasu nonbers yafara aiki cikin
warewa, aiko cikin
anin lokaci yasamu abinda yakeso, location
in da contact
in failusha ke aiki, ido yazubawa wurin kafin yace "what iyakar nasarawa kuma? Domin domin akan hanya dazata sadaka da garin nasarawa state yaga location
in. Azabure yami
e tare da bu
e wata diriwa yabu
e tare da zaro bindiga
irar AK-47 guda biyu yatura cikin aljihun bayan wandonshi, tareda
aukar waya yakira mutallab. Fitowa yayi cikin tafiyar ta
arfan namijin Zaki yanufo general parlor tamkar ze tsaga
asar, kallo
aya zaka mishi kasan cewar ranshi a mugun
ace yake, kofar ficewa yanufa kicin sauri Mami tace "babana. Cak yatsaya daga tafiyar batareda yafuceba yana sauraronta...tasowa tayi hartazo kusanshi kana tace "dan Allah babana abi komai a hankali karka yanke hukunci cikin fishi dan Allah, kaje cikin amincin uban giji Allah ya
areku yakuma baku nasara Allah yabayyana daughter duk inda ta shiga aduniyar nan. "Ameen y Allah, ya amsa akan lips
inshi kafin ya juyo yari
e hannu Mami kawai batareda yace komaiba Sekuma yajuya yafice daga gidan. Motocinshi na fita layinsu, motocinsu nashigowa layin su uku, mutallab da zugar yaranshi, se maheer da Dr Noor, ganin ficewar lieutenant musayyeer yasa duk suna marawa motocinshi baya, inda suka
auki hanyar barin Abuja zuwa garin nasarawa a inda location ke nuna masa contact
in failusha.
Kidnappers
Wani
aramin gidane ne
auke da hawa
aya, gidane aka gina shi acikin wani
ugurumin jeji dake jihar Nassarawa, abakin
ofar shiga gidan wasu giga gidan
arti ne majiya
arfi tamkar yan resiling, kowanne jikin mur
e sunfi mutum 20, suna zagaye da gidan
auke da muggan makamai...acikin gidan kuwa Failusha ce kwance acikin wani bedroom a some domin tun abinda suka sha
a mata bata
ara sanin inda takeba., a parlor kuwa kusan
arti 6 ne kezagayen parlor duk bayan minti biyar sesun le
ata suka gani idan ta farka.... ahankali tafara bu
e lulu ayes
inta dasuka mata wani irin nauyi, harta waresu duka, kallon pop
akin datake kwance takeyi cikin mamaki kafin tami
e zaune da sauri tana dube dube, tabbas nan wani wurin ne domin batasan ko ina bane gawani mugun
arni dataji
amshin tiraren
akin keyi, yamutsa kyakkyawar fuskarta tayi kafin ta fara waigen jakarta tana neman rigar lion
inta, sedai fa wayam ba komai babu jakar Balle wayarta kuma babu rigar lieutenant datake sha
a, wani irin fa
uwa taji gabanta yayi Hakan yasa tami
e cikin sauri tana yun
urin ficewa daga bedroom
in, a kuma Dede wannan lokacin
aya daga cikin gardawan nan yale
o waya manne
ugunshi...da sauri failusha taja baya tana watsa Mishi wani mugun kallo kafin tace "kaikuma fa daga ina? "Gata madam tafarka, yafa
a cikin muryar basawa me mugun buga zuciya sabida
arfinta, yana mi
awa Failusha wayar. Kikar
a tayi tana kallonshi a wula
ance babu ko alamar tsoro atattare da ita balle wata fargaba. "Kikar
a mana kin wani zubamin ido kosena tashi kanki da bindigarnan, yafa
a cikin tsawa. "Ta
i kar
a ne? Aka fa
a daga cikin wayar.."yes madam. "Okay bu
e sipikar wayar. "Okay yafa
a yana saka wayar spiker. "Welcome to new life mrs lieutenant musayyeer mahabub shattima, ina tayaki shigowa komata kuma ina Miki albishir dacewar a yau nice zan binneki daranki tamkar yadda kike al
awarantamin nikuwa zan cika Miki, tafa
a cikin sha
iyanci..
ace ido failusha tayi kana tace "wacece ke? Aiko wannan matar ta
ara shekewa da dariya kafin yace "kishiyarki mana, wadda zata rusa tarihin kasan cewarki ke ka
ai acikin rayuwar lieutenant musayyeer mahabub shattima, wadda zata wanke Mishi tinaninshi akan cewar ke ka
ai acikinta, ina Fatar kin fahimta...gyara tsayuwa failusha tayi cike da
arfin hali domin wani irin tashi zuciyarta keyi akan wannan
amshin datake sha
a, kana tabu
e baki cikin ko in kula tace "au haba? Dan Allah da gaske? "Tantama kikeyine? To kibari nazo ananne Zaki fahimci inda kalamaina suka dosa domin wlh sekin Rena kanki sekinyi nadamar zuwanki duniyama balle ha
a ala
a da abin sona, cewar wannan matar, kafin Failusha tayi magana takarajin muryar wata mace daban tana Dariya, itama takora mata nata jawabin, Hakan kowacce Seda tayi mata magana duka su hu
u, kafin ta
arshen tace "mun munanan zuwa gareki mu
are da matsalarki daga nan kuma lieutenant musayyeer mahabub shattima yazama na har abada. Suna fa
ar Hakan Sekuma suka she
e da wata irin dariya me cikeda sha
iyanci..suna cikin dariyar sukaji ta
auki tata itama tanayi hartafi tasu amshi suda keyi su duka hu
u, kafin ta tsagaita tace "ina jiranku sekunzo gadangarun bariki, da nayi niyyar barin gidanga a yau
innan base gobeba amma yanzu ba inda zani zan zauna na jiraku, domin kucika al
awarin dakuka
auka sedai ina shawartarku da cewar karku makara domin idan kuka makara lion
ina yarigaku zuwa bazaku sameniba sedai muha
u a wani karon, kuma ina muku albashir da cewa kunshigo komarda bazaku iya fitaba kushigo hatsabibin tsibirin da yafiku hatsabibanci
ananun
wari, ina mugu jinjina da wannan
arfin halin maraba da fara buga sabuwar wasa, so I'm waiting. Tana gama fa
ar Hakan tabu
e wata
ofar tashige dasauri domin tana tunanin toilet ne, aiko tana shiga ta fara kelaya wani irin amai tamkar zata amayarda
an cikinta..sukuwa kallon kallo su kayi tsakaninsu kafin Hajiya Turai tace "tofa kunji shegiyar yarinya me taurin kan tsiya.."Humm ai shi yasa nace muku doline semun
auketa daga gare shi tukunnah samu samu abinda mukeso, yanzu gabaki
aya hankalinshi nakan neman ta, idan yayi nema yagaji dole ze ha
ura yakoma tunani babu dare babu rana to mu kuwa da wannan zamuyi anfani mu janyoshi cikin komarmu, cewar mushaffa tana murmushi. Dasauri anty mubina tace wannan gaskiya, bar shegiya bazamuje yanzuba domin kuwa lieutenant musayyeer be isa yagantaba a inda take tun da bata cikin garin Abuja kana sun toshe duk wata kafa daze iya bibiyarsu. "Good ai dear Hakan yayi
suka ha
a baki wurin fa
a suna shewa kafin suka lula duniyar iskancinsu.
Lieutenant musayyeer
Basu tsaya ko inaba se a inda location
in kenuna Mishi, anan yayi perking motarshi domin shine ke driving dakanshi yaranshi biyo shi kawai sukayi, bu
e motar yayi afusace ya fito, Hakan yasa duk dukayi perking suna suka fito, dajine fallau filin Allah babu ko alamar
auye balle gida a wurin babu wani gu inda za'ace a
oye mutum awurin, amma kuma nan location ke nuna masa,. Dafe kanshi yayi cikin mugun
acin rai yanabin wurin da kallo. Ahankali mutallab ya dafashi cikin rarrashi yace "my man miyasa Zamu tsayanan? Shiru yayi tamakar bazeyi maganaba, Hakan yasa duk jikin
anenshi sanyi domin gabaki
aya yanayinshi na tsoratasu, kowa yayi jugun anajiran jin mizece, cikin wani irin voice me firgita yan maza yace "adede nan wurin location
in ke nunawa kuma gaya ba komai, yafa
a cikin ba
in ciki tamkar zuciyarshi zata fashe. Ai mutallab najin Hakan yacewa yaransu suduba wurin kozasu samu wata makama. Anan kuwa suka bazama suna dube dube, kusan minti biyar Sega wani sojan yana fa
ar"sir ga waya mu samu riga dakuma jarkar mace..ai cikin sauri lieutenant musayyeer yajiyo tare da....!
Autar alheri
ME & MY LION
Special and romantic love story
Writer by Autar Alheri
Oh'oh'ohhhh
Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain
insu, kana ze cika zukatasu da shau
i tareda begen reality love
na ha
Book five