← Book details Matar Hariji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 25

Sashe 21

Matar Hariji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Basu bar Lagos ba sai shida na yamma kuma bai sanar da kowa zuwansa ba lkcn da suka sauka a airport ma Salees ya Kira yazo ya daukesu zuwa gidan nasa har suka shiga suka ajiye kayansu sukayi komai Mubaraka batasan sun dawo ba.

Tanacan ita da Muneef suna harqallarsu saida ya shigarwa da Hauwah kayan ta bangarenta sannan ya sauko ya nufi part din Mubaraka ya shiga dakinsa domin daukan key din store ya tarar da dakin kaca kaca gadon kamar an shekara baa gyaraba.

Wata takaici ya tokare masa maqoshi ya fita daga dakin ya nufi dakinta cikin saa a bude yake kawai tura kai yayi ya shiga dakin dudum yake babu haske sai wani nishi da wasu maganganu da suke tashi da baya iya bambamce abunda ake cewa.

Hannunsa yakai ya kunna sweech din ya sauke manyan idanunsa a kan gadon gabansa na tsananta dokawa yayi saurin ja da baya yana fuzgo numfashi yana qara goge idanunsa Mubaraka ce da Muneef da wani abokin Muneef din sunata lashe lashensu Muneef na shan gabanta abokinsa na shan nononta ita kuma tanata murza Dick's dinsu.

Fita yayi da sauri yana hada hanya saboda tashin hankali yaja qofar ya rufe tare da zare mukullin ya sauka qasan ya zube a tsakiyar parlourn jikinsa na rawa zuciyarsa na tafasa wata zuciyar tana cewa ya harbesu gaba daya wata kuma tana hanashi.

Haka ya wanzu a gurin sama da awa biyu ya rasa abinyi sai can dabara ta fado masa ya dauki wayarsa ya kira jami'an tsaro ya sanar dasu abinda yake faruwa, take cikin yan mintuna suka iso yayi musu jagora suka haura saman ya bude musu dakin suka shiga har yanzu basu daina cinye junansu ba abokin Muneef ne a samanta yanata antaya mata bura, wani cikin sojojin ne ya saita qafar Muneef ya sakar masa kunamar bindiga, qarar ce tasasu tarwatsewa shikuwa Muneef wani ihu ya saki tare da qanqame qafarsa, itama Hauwah qarar Halbin ne yasata sallame sallar da takeyi tunaninta yan fashine suka shigo musu...............

Download>>> Dangin Rabi Complete Document

Da sauri ta nufo qasan gabanta na faduwa sai kuma ta koma ta dauki wayarta ta kira layin Lameer din Kira daya ya daga yace “kada ki fito ki jirani yanzu zan shigo" cikin tashin hankalin jin yanda taji muryarsa tace masa “amma basuyi maka komai ba ko?"

Numfashi ya furzar cikin bala'i yace “nace miki ganinan ko aa..." Qit ya kashe wayarsa ta koma ta zauna gabanta na faduwa har zuwa wani lkc sannan ya shigo dakin a fusace ya dubeta da wani irin kallo daya fadar Mata da gaba ya juya ya fice a fusace.

Gabadaya lamarin ya firgitata hakan yasata komawa ta kwanta a kasalance ta fara qoqarin tursasa kanta tayi bacci Amma ta kasa dole ta tashi ta sake komawa saman sallaya ta dauki qur'ani ta fara karantawa cikin alamun gajiya tanayi tana hamma saboda sabon abune a gurinta takai qarfe daya na dare batayi bacci ba.

Koda baccin ya kamata anan ta bingire ta fara baccin bataji shigowarsa ba sai asuba ta farka taganta nannade a jikinsa ta janye a hankali ta miqe ta shiga bathroom ta dauro alwala tayi raka'atainul fajri ta zauna tana lazumi kafin daga baya ta tashi ta tasheshi shima yayi miqa tare da kamota jikinsa.

Janyewa tayi tace “lkcn sallah yayi Kaine kake min fadan makara gashi yau kaima ka makara" miqewa yayi ya shiga bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya fito ya nufi masallaci, itama sallar tayi ta sake komawa ta kwanta.

Sai tara ta tashi Laraba me aikinta ta gama mata komai ta fito cikin kwalliyarta mara hayaniya ta zauna a dinning din ta fara break Laraba ce tazo ta zauna tace “Hajiya jiya kina bacci akayi wani abun kunya a gidannan"

Kallonta tayi da rashin fahimta tace “kamarya?" Karkacewa tayi ta fara bata lbr tun daga farkon abinda ya faru har qarshe.

Ta tabe baki tare da cewa "Allah ya kyauta” cigaba tayi da harkokinta tunda ita abun ba sabo bane itama ta taba kamasu a parlourn qasan kawai dai bata bawa abun muhimmanci bane a lkcn shiyasa bata taba fadawa kowa ba.

Tana gama cin abincinta ta shige dakinta ta dauki wayarta taci gaba da harkokinta da Zulaiha suke chat dinsu tanata bata sirrika, bai shigo gdanba sai dare sosai ya shiga dakinta ya tarar da ita tana baccinta cikin kwanciyar hankali ya rabata ya kwanta ya fara hura mata iska a kunnenta ta dora hannunta a saman kunnen ya ciza a hankali tayi murmushi.

Shima murmushin yayi ya kwanta yace “meye hukuncin matar da tanajin shigowar mijinta ta shareshi ko sannu da zuwa batayi masa ba?"

Birkitowa tayi ta zuba masa ido itama tace “shima mijin da yaje yayi dare a waje meye hukuncinsa" dariya sukayi a tare yace.

“Inacan zuciyata cike da kewarki naje Rugar Sambajo Goggo da Inna suna gaisheki" miqewa tayi da sauri tace “don Allah da gaske kakeyi Babe Ina Baffana shikuma baya gaisheni?"

Lakace Mata hanci yayi yace “banma gansa ba ance ya kada shanu ya tafi jaji" komawa tayi ta kwanta tace “nasan shi har yanzu bai hucce ba yanada masifar ruqo a ransa sannan...."

Rufe Mata baki yayi yace “karki wani damu ki barni zanji da komai nidai fatana ki haifamin yarona lfy" bata kuma cewa komai ba ta kwanta ya shige jikinta yana yamutsa mata lissafi tabbas yau da bambamci da kullum.

Lameer ya bata kashi taji a jikinta yaji dadin da tunda yake a duniya baitabajin irinsa ba, ya samu nutsuwar da baisan akwai irinta a duniyar bani adamu ba, Hauwah kasa motsawa tayi saboda mamakin yanayin daren nasu na yau.

A cikin shekaru biyun tasu da rabi da sukayi matsayin ma'aurata bata tabajin ta kwanta da namiji ba sai yau bata taba sanin dadin shigar namiji jikin mace ba sai yau da kanta ta tambayi kanta dama haka akeji idan namiji ya dade yana sex da mace?

Download>>> Jiddertul Khair Complete Document

Da wannan tunanin bacci ya dauketa tana rungume a jikinsa wannan rana makara sukayi saboda sunyi abinda basu tabayi ba a ratuwarsu sex sau biyu a dare daya kuma kowanne yabada citta yanda ya kamata.

Da safe suna tashi wanka sukayi ya kalleta cikin faduwar gaba yace “zamuje ki duba Hajiya a asibiti ne?" Dagowa tayi da sauri tace “meye yake damun Hajiyan?" Numfashi ya sauke yace “kusan wata guda kenan tana asibiti nima ban sani ba sai shekaran jiya dana dawo" kwantar da kanta tayi tace “Allah sarki bansani ba wlh kuma ko Aunty Zulaiha batayimin mgnr ba"

Da wannan suka tashi suka fita yajasu a mota suka tafi gdansu suka nufa gabanta na tsananta faduwa saboda takasa mantawa da ranakun nan guda biyu ranar da Muneef ya zagayo ta bayanta ya taba Mata nono da ranar da yabita kitchen a gidan mijinta zaiyi Mata fyade.

Wadannan abubuwan sun cake Mata a qahon zuciya har tanajin tsoro da fargabar zuwa gidan gani take abinda zai faru kenan a gaba hakadai yayi parking ya juyo ya kalleta tare da Kama hannunta yayi kissing kuncinta ya sake mata murmushin qarfafa gwiwa yace “idan kina dari dari da parents house dinmu sai na rinqajin kamar baki yarda duk abinda ya shafeni ya shafeki ba my Hauwah"

Numfashi ta sauke a kasalance tace “inajin tsoron kada abinda ya faru last zuwana ya sake faruwa ne Babe" idonta ne ya ciko da qwallah yasa harshensa ya lashe yace “babu abinda zai faru sai alkhairi kinji" daga masa kai tayi suka fita yana riqe da hannunta suka shiga cikin gdan tana kwance a jikinsa ya bude qofar parlourn tayi saurin janyewa daga jikinsa ganin Alhajinsa a parlourn da sauran iyalansa gabadaya.

A kunyace ta zube a parlourn Zulaiha da da Aunty Zainab suka kalleta sukayi murmushi ita kuwa Hajiya kunya ce tasata yin qasa da kanta, Alh ne ya Kira sunanta yace “uwata" sunan da yake kiranta kenan ta dago tace “nan...naam Alh Ina kwa...na" yanda muryarta take rawa yaba Lameer dariya komai nata burgesa yakeyi musamman kunyarta.

Amsawa Alh yayi yace “uwata tafi ta kowa uwata sarkin kunya taso ki dawo kusa da danki kinji “sake qunshe kanta tayi Lameer yayi murmushi yace “yar qauye da ita" dagata yayi cak ya direta gaban Alh itadai kamar qasa ta tsage ta shige Alh ya kamo hannunta yace “Alfarma zan nema a gurinki uwata kinji?"

Kada kanta tayi yayi murmushi yace “zamu riqe Muftahu a gurinmu tunda qaddara ta dora mana nasan idan nace Lameer ya riqe dinma zai riqeshi amma hakan ba adalci bane gara mu rabashi da ganin abinda zaike tuna masa da baqin cikin baya ya shiga sabuwar rayuwa me tsafta da iyalansa da suke dolensa"

Shiru Alh yayi inda kowa ya kasa kunne yanason jin abinda ya faru wani murmushi me ciwo Alh yayi yaci gaba da cewa “Abubuwa da dama sun faru marasa dadi wanda suka samu daurin gindin sakaliyar uwarku Lameer, nayi iyakar qoqarina akanku da tarbiyyarku alhmdllh na samu uku Mukhtar yayanka da kuma kai Lameer sai Zulaiha Zainab kuwa da Muneef dama na dade da sallama Mata su domin hudubarta sukebi ba tawaba.

Wannan dalilin sakacin da sakalcin na uwarku ya kawo mana wannan gagarumar barakar nasani tun farkon aurenka da Mubaraka baka soba amma kayiwa mahaifiyarka biyayya bisa tursasawata saboda tsayin lkcn daka dauka baka tabayi mana mgnr aure ba tabbas da nasan abinda ka dade kana fada mini kenan akan yarinyar nan da dakaina zan kashe aurenku kafin zuwan wannan ranar.

Ka aureta bazawara ka riqeta baka taba kawo mana matsalarta ba saidai ita ta kawo mana taka mun matsa maka mun takura maka a lkcn da kaso auro muradinka kazo ka sanar damu kanason zaka sauwaqe Mata saboda zuciyarka ta kasa nutsuwa da ita.
Chapter 21 · 0% Book details