Sashe 17
Matar Hariji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi Alh yayi yace “Kema dai Hajiya da shiga shirgin da babu ruwanki kike banda abinku Hauwah ai yarinya ce rainonta Magaji yakeyi har yanzu kuma ma banda son dorawa kai damuwa irin naki Muneef ai qaninta ne tunda qanin mijinta ne"
Shidai Lameer gaba yayi ya qyaleta tanata sababinta saboda hankalinsa yanakan Hauwah baisan halin da take ciki yanzun ba, mota yaja ya nufi gdan zuciyarsa cike da zullumin tujararta.
A yanda ya tafi yabarta haka yaje ya tarar da ita gabansa ya fadi ya haura gadon da sauri ya yaye bargon ya dagota ta bude idonta da suka kumbura sosai saboda kukan da tasha ta qoshi ga jikinta da ya dauki mugun zafi yace “zazzabi Babe sannu" wayarsa ya daga ya kira number Salees ya sanar dashi abinda ke faruwa.
Aje wayar yayi ya kwantar da ita ya cire mata komai na jikinta ya jiqa towel ya fara danna mata jikinta a hankali tana sauke numfashi tana binsa da kallo idonta nata shararar hawaye.
Jiddoh bakin tsiwa ya mutu ba baka sai kunne tayi danasanin cewa saiya siyo mata abinda zataci ta samu babe sai yanzu maganar qawarta indo take fado Mata da dake fada mata ashe tanan ake samun ciki har a haihu da kanta ta tsinewa gidadancinta daya kada barinta ta waye ta gane abubuwa dabata yarda wannan tsautsayin ya fada Mata ba.............
Kuka takeyi sosai yana yi mata could na jikin nata, knowking din qofar da yaji anayi ne yasashi mayar Mata da rigarta yaja duvet ya rufe Mata jikinta ya fita suka shigo da Salees din ya dubata sosai yace.
“Kawai dai rashin sabone a hankali zata ware insha Allahu magunguna yabasa yace “ka bata wadannan kuma ka rinqa yimata sitbath godiya yayi masa suka fita suna fitowar sukuma su Mubaraka suna dawowa ganin Hajiya riqe da jaririn yasa Salees fahimtar meye yake faruwa yace.
“Dama madam ta haihu baka fadamin ba?" Murmushi yaqe yayi yace “na shafa'a ne hankalina yanakan babe" kallonsa Salees yayi yace “kamar akwai abinda yake damunka Lameer?"
Girgiza kai yayi yace kada ka wani damu kawai jikin yarinyar cannne ya dameni gashi wani aiki ya tasomin zan sake komawa U.S.A nanda sati biyu inason tafiya da Hauwah saboda zuciyata ta kasa nutsuwa da zamanta anan" murmushi yayi yace “a cikin iyalinka kace ka kasa nutsuwa to a inane zaka nutsu? Yadai kamata ka zama adali a tsakanin iyalanka saboda hadin kansu kaima shine farin cikinsu kabarta ta saba da matarka da yaranka kafin itama Allah ya bata nata hakan shine zai dawwamar da zaman lafiya tsakaninsu"
Jinjina kai yayi cikin alamun yarda da shawarar abokin nasa yace “kuma fah hakane na saba da yarinyar nan fiye da yanda kake tunani banason ko kadan tayi nesa dani Amma zan kwatanta insha Allahu"
Murmushi yayi yace “aboki wannan yarinyar ta shigeka da yawa" dariya sukayi sukayi sallama ya tafi shikuma ya koma cikin gidan yan uwansa duk sun hallara a parlourn a gurguje ya tsaya suka gaisa ya haura saman gurin petain dinsa yana shiga ta ganshi ta kuwa rushe da kuka tace “ni ka fice mugu kawai mara tausayin yaro kawai wlh Allah saiya sak...."
Rufe Mata baki yayi yace “sheeeet banason surutu yanzu saina qara miki gajiya" rufe bakinta tayi tana shassheqar kukanta ya fita ya shiga kitchen ya hado mata tea me kauri ya soyo mata qwai ya dawo ya tasheta tana rirriqeshi yace.
“Kin cika raki wlh saikace kanki aka fara dama kikayi saa banja miki dinki ba" turo baki tayi zatayi masa tsiwa ya kama hannunta ya dora a saitin dick dinsa yace “tun jiya har yanzu bata kwanta ba" ai babu arziqi tayi shiru saidai Jan zuciya da qwafa da takeyi.
Download>>> The Governor Wife Book 3 Complete Document
Shi abinma dariya yake bashi haka ya rinqa bata shayin tanasha kamar magani komai ba dadinsa takeji ba suma magungunan daqyar tasha aikuwa tanasha ta fara kwara amai daidai lkcn yaji muryar qanwarsa Zulaiha ya matsa ya bude Mata tace.
“Ina Aunty na gurinta nazo naga bata sauko ba tun dazu..." Haɗiye mgnr tayi tace “subhanallahi me zan gani Yaya wata ta sauka wata ta kamu kenan to Allah ya raba lfy" harara ya watsa Mata yace “banson shegen surutunki zakizo ki dameta tana fama da kanta"miqar da ita yayi tana bubbude qafarta tana kuka ya rungumota jikinsa ya dagata cak yana cewa.
“Kiyi hqr bansan haka zakisha wahala ba da bazan yi miki ba amma bazan qaraba daga yau kinji" daga masa kai tayi tace “kuma ma ni banason babyn ka riqe kayanka shegen babyn dama sai ansha wuya kan asameshi nikam bazanma haihuba to indai hakane.
Murmushi yayi yace “inmadai Zaki haihun ba yanzu ba sai kinzama yar hannu qugunki ya qara qwari ko?" Turo baki tayi tana qara lafewa a jikinsa tace “nidai banaso mutuwa zanyi yanzun ma saura kadan har Windows na gani sun bude ta saman dakin nan"
Ba Shiba hatta Zulaiha da suka manta da zamanta saida tayi dariya cike da mamakin lamarin Yayan nasu wata kusan takwas sai yanzu yasanta ya mace lallai ba qaramin lusari baneshi ya zauna da wannan zillaziyar matar gda daya su kwana daki daya amma saidai su kalli juna.
Koda ya shiga da ita bathroom din ruwa ya sake hada mata yasata a ciki ta qanqameshi kuwa tana kuka tare da karkarwar haqori saboda shigar ruwan ba qaramin azaba yake bataba a hankali ya rinqa rarrashinta har ta haqura ta zauba.
Saida ruwan ya salamce sannan ya sake yimata wanka takuwa danji qarfin jikinta ya nadota a towel suka fito ya dauko mata doguwar riga mara nauyi wacce bazata takurata ba ya zura Mata ya shafa Mata Mai da powder sannan ya dauketa cak ya fito da ita parlourn.
Turus yaja ya tsaya ganin Hajiya da yayarsu Zainab wacce suke Kira da Abulle a tsaye a parlourn kunyace ta kamashi ya matsa ya direta saman kujerar yace “yanzu nake shirin saukowa mu gaisa itama batada lfy ne so wanka nayi Mata na bata magani shiyasa ya babyn yanadai lfy ko?"
Wani takaici Abulle ta hadiya itako Hajiya daquwa ta watsa masa tace “soko lusari shashasha kazo ka lalace a gurin wannan aljanar yarinyar danka na cikinka ma da yazo duniya yau bakada lkcnsa balle uwarsa to bazan yarda da wannan iskancin ba bazaayishi a kinina ba rashin adalci qiri² har kana kallo wannan yar tatsitsiyar yarinyar ta kama Mubaraka ta daka ta yaqushe mata jiki haka ammaka kasa daukar mataki qarshe ma ka dauki kwananta ka kawowa wannan rabin mutum din har fadimun take tanajinka kana ihu kana Kiran dadi kana zunduma min kira to ubanka zan maka bakai kaje ka dauko abinda zai karka ba"
A matuqar kunyace yace “haba Hajiya wannan mgnr ba taki bace tsakanina da matanane don Allah kada ki shiga munfi kusa tunda tare zaki tafi ki barmu...." Daquwa ta watsa masa tace “zan barkun ubanka ai yau qafata qafar Mubaraka yarinyar nan batacin maka ba batasha maka ba ka uzzura mata ka hanata sakat ga tauye haqqi yanzu kai inkaine akayi maka haka zakaji dadi kaji matarka da wani qato tana ihu tana Kiran a taimaka Mata dadi zai kasheta dadin ubanka wannan jemammiyar fatar har wani gardi zatayi saidai santsin quruciya sakarai kawai"
Haushi ne ya cika Lameer yace “to waima labe tayi mana ne?" Da sauri Hajiya tace “Eh labe tayi tana zaman zamanta ta taso ta hauro tajiyoku kuna bawa sama hayaqi ni har kunya naji da tana fadamin yanzu ma sai kuka takeyi saika saki wannan yarinyar wai ta rabaka da ita baka ko son ganinta"🤣
Tabe baki yayi yace “tunda kin zama yar aikenta kice Mata bazan sakiba sai naji kan Bindiga a maqoshina, da jibi ma zamu wucce amma yanzu dole sai anyi suna" dakinsa ya shiga ya fito da kudi yabata yace “gashinan kikai mata suyi duk abinda ya dace"..............
Download>>> Kwarata Complete Document
Hauwah ce tace “Hajiya zanzo inga jaririn" harara ta watsa mata tace tunda uwarki ta haifa mata ai saikizo ki gani shegiya me qirar samudawa..." Daga mata hannu yayi yace “ya isa haka don Allah kada ki dorawa yarinyar nan damuwa"
Juyawa tayi tace “eh ita aita dorawa wani ai komai takeyi Kaine ka daure mata gindi da anyi mgn sai kace yarinya ce Ina wata yarinya tunda har ta iya qacen kwana ta kwana da miji" shidai bai qara cewa qala ba sai Zulaiha ce tace “don Allah Hajiya kije wannan ba girmanki bane ita wacce kuke surutun nan ma akanta in kuka nutsu zakuga ba abinda ke gabanta kenan ba"
Abulle ce ta daga Mata hannu tace “kekuma rasa kunya waye yasa dake nifa wlh kawai na tsani yarinyar nan" cafewa Hajiya tayi da cewa “ni dama bantaba son mayyar yarinyar nan ba dandai kawai Alh yafi qarfi nane qur'anin Allah da sai ya saketa"
Murmushin takaici yayi ya kalli Hauwah da itama ta kalleshi da sauri idonta ya ceko da qwallah ya kamota jikinsa ya rungumeta yana shafa bayanta yace “saidai hqr kuma ba ke Zainab wlh ki fita daga harkar matata kada kema kijawa kanki raini"
Daga haka bai qara cewa komai ba ya mayar da hankalinsa wa wasa da gashin Hauwah ita kuma tayi luf a jikinsa tana lumshe ido ganin daga ita harshi babu me kulasu ne yasasu fucewa daga part din yayi ajiyar zuciya yace.
“don Allah ki meye zasuyi miki kada ki kilasu kinga duk sun haifeki kina kulasu zaace kinyi musu rashin kunya musammam Hajiya" gyara kwanciyarta tayi a jikinsa tace “toni kuma Ina ruwana dasu nifa na fahimci ma duk danginka Aunty Zulaiha kawai ke Sona saboda haka Nima nasan zaman da zanyi dasu Allah babu ruwana da kowa sai Alhajinka sai Aunty Zulaiha kuma ko gdanku bazanke zuwa ba"
Shafa qirjinta yayi yace “amma ni ai da ruwanki dani ko?" Zabura tayi ta tashi zaune da sauri tana cije lebe tace “ai kaikam sai mun tsaya hisabi gaban Allah na muguntar da kayimin kawai dan nace maka inason baby sai kazo ka sakamin wannan abin naka har maqoshina najishi bansan sanda na mutu na dawo ba"