← Book details Maraicin Nawaf 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 7

Sashe 7

Maraicin Nawaf 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Ai suna jin haka sai suka kara fashewa da kuka.....Da keyar Akasamu, sukayi shiru Suka Tashi suka shirya.......

zaune suke gaban iyayan da kuma Kakan ninsu inda sukayi masu nasiha me matukar ratsa jiki.....Sunsha kuka Kamar ba gobe Kowace Akasata A motar da zata kaita dakin ta......

Istete ce Gidaje ne jere masu matukar kyau Suduka Kala Daya sai de yan Chanje Chanje da baza Arasaba.......Cikin gida gen Harda wanda Nawaf ze zauna Kafin sukoma Kano..... Kowace Aka'kaita Gidan ta Wanda sungaji da haduwa.....

Bayan kowa ya watse Akabar Amare Kowace halinta yafisheta......

Misalin karfe goma nadare Nawaf ne yashigo Gidan kai tsaye ya wuce Bedroom Din Humaira ya na shiga ya hangota, kwance, bisa wangame man gadonta ta sha kuka har tagaji.

Yace"my Dear Bade harkinyi bacci ba."?

Tana jinshi Amman fargaba, tahanata magana sai mutsu'mutsu take.

yayi murmushi yace"nasan kina jina kitashi muyi Sallahr Nafila Dan mungode wa Allah Abisa wanna rana da yanuna Mana."

Yana gama fadar haka yafita yaje Bedroom nashi be zarce ko inaba sai toilet yayi wanka yayi Alwala yafito ya feshe jikinshi da turaruka yafito ya shiga Bedroom din Humaira......

Tana zaune bisa Abin sallah da Alama de itamat tayi Alwalar.....

Annan yajasu Sallah sukayi raka'a biyu bayan Sun sallame ya tajero masu Addu'oi Yadafa kanta yayi mata Addua yayi mata Tanbayoyi Kuma tabashi Amsa yayi masu Addua sosai suka sha fa......bayan Sun gama yaje ya kawo masu Abinci Irin na Amare wato Dajjaja Kazace Lafiyayya taji hadi ga Abun sha Kala Kala Anna yadin ga bata Abaki Tun Tana jin kunya harde ta hakura ya dunka bata har takoshi bayan sun kammala yace taje ta konta saboda ta huta gajiya.....Humaira kuwa wani dadi ya kamata tayi tunanin Nawaf ze daga mata kafa tunda har yace taje ta kwanta......tahaye bisa gado tana me sauke nunfashi.......

Nawaf yana lura da ta fara bacci kuma Baccin yayi nisa sai ya tashi yaje ya haye bisa gadon Hmmm Abun sirrine Ina ganin haka sai nima na sidada Nayo waje Kunsan ba kyau shiga hurumin ma'aurata mutaru Gobe In Allah ya kaimu maji labari.......

Wace Gari

Ai Ina shiga gidan Nahango Humaira bisa cinyar Nawaf sai shagoba take zuba mashi shikuma sai wani biye mata yake Humaira tace"my Love Dan Allah Kabari Mana naje Kitchen din Mana."

Nawaf yace"Ah Wallahi kawai Aikeda shiga Madafa sai munyi wata guda."

Humaira ra tace"rufa min Asiri Dear bazan Iyaba nariga nasaba in banshiga ba bana jin Dadi."

To naji Amman gaskiya Banda yau.cewar Nawaf...

Tace"Hmmm yazanyi dole nabi Umar ninka."

Yace"yauwa tawan Dan Allah tashi mutafi bedroom nayimaki Tausa."

Ai sai tayi zubur tamike tace"Dan Allah kayi hakuri kamin Rai Wallahi Allah banaso."

Sai ma tabashi da riya yace "to koma ki zauna tunda bakiso."

A Gurguje

Bayan wata daya

Masha Allah Amare da Angowaye suna cikin koshin lafiya da soyayya Abun sai san barka.....

Su Murja ne da su Ramlat suka hadu A gidan Humaira suna ta labari Murja ta dubi Humaira tace"wai ni kam sister wanan sirrin kyau da kika kara meye sirrin ne."?

Haumaira ta muskuta tace"yan zu Nan harwai talle zatai ma Audi gori tsakanin nida ke wayafi wani kara haske da 'Kiba."?

"Yau ku nifa wallahi ina tinanun ciki garemu fa Dan Kunsan nafiku saurin fa himtar Al'amurra Saboda naga Alamomi da yawan gaske namasu ciki A tattare da mu." cewar Ramlat....

Ciki suduka suka hada baki gurin fada

"Yau dukafa yanzu watan mu guda fa da Aure kuma sai muyi ciki cewar Mami." da ta fito daga kitchen Da robar Lakabu A hannunta Tana lakuta tanasha....

"Masha Allah Alhamdulillah Wanan Abun farin ciki sai godeya ga Allah munkusan zama Baba."

Sukaji Anfada sukayi saurin juyawa Dan ganin ma su maganar....

Gabadaya mazajen nasu ne sukashigo suna masu farinciki kowane yaje ya zauna kusa da Abar sonshi.....

Saudat tace"to ai ba atabbatar ba kubar saurin murna."

"Hakane fa to yanzu kuje ku shirya mutafi ga Dr Dan ya tabbatar mamu"cewar Ali.....gaskiyar ka Dan uwa kutashi mutafi...suleiman ya fada..... Mami tace munshige su Ya Ramlat dauk kece kika jamana Wallahi Ai sai kutashi mutafi."

*Bayan Awa biyar*

Su Nawaf suna cikin farin ciki maran musaltuwa, Dan dasukaje ga Dr Anyi Masu Gwaji kuma Antabba tar masu da suduka suna da ciki.....Nawaf yace"Allahu Akbar Ashe da raban zanrayau harnaga Baby nawa nakaina Allah nagode maka Allah kajikan Mamana."yafada yana me goge hawaya....sai duk yabasu tausai musan Man ma Haumaira.....

Nawaf ne shida Abar sonshi ta na konce bisa shi bayan Sun gama murnar su Ramlat sunkoma gidan su Inda labari harya Kai ga iyayan sunyi matukar Farin ciki zuri'a natakara habaka......Nawaf yace"kinga iron Allah ko daga Aure har ansamu rabo nikam ba Abinda zance ma Allah sai godiya Alhamdulillah." Humaira ta yi murmushi tace"nagode wa Allah da ya Azurtani da Khamilin miji me Kaunata Allah Yabarmu tare." Nawaf yace"Ameen my beautiful wife Allah ya sauke ku lafiya." tace Ameen.....✍�

To Amare Allah ya saukeku Lafiya

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Duka Duka Anan Nakawo Karshin Wanan littafi nawa Na Maraicin Nawaf Allah ya sa A'anfana da darasin da keciki kuskuren da nayi ya Allah kayafe mun.

Godiya tamusamman ga Aunty Buntu
Aunty Jameela Jameey
Hameeja Khadija Hayatu
Rufaida
Da kuma Duk masoyan wanan littafin Ako ina suke nagode kwarai da gaske

Sai mun hadu A littafina nagaba Mesuna............
Chapter 7 · 0% Book details