← Book details Maraicin Nawaf 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 7

Sashe 3

Maraicin Nawaf 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jameelu yace "Dan Allah saurara jamee inaso komi zakiyi kisa Allah aranki mude temako zamuyi marayane dana kowane bakasan, waze temakekaba Arayauwa mude muyi tsakaninmu, da Allah kingane ko"?

Bakomi mijina in sha Allah zanyi kamar yadda kace zanri keshi Amana Allah yabamu ikon rikewa cewar jameela.

Jameelu yace Masha Allah nagode matata yana mesakar mata murmushi.

Rayauwa medadi nawaf keyi agidan Abbunshi da umminshi yanajin dadin zamadasu kamar sune suka haifeshi, Dan har makaranta sukasashi Boko da islamiya kuma yana ganewa sosai Dan balefi nawaf kanshi yanaja........🖊�

*BAYAN SHEKAR SHABIYAR*

Comment
Share pls
8/11/20, 9:07 AM - Maman Baby: 🌹 *MARAICIN NAWAF*🌹

STORY AND WRITING
BY
MAMAN BABY💝

*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊�*

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________________

MARUBUCYAR

*MIJIN TACE*
*KATANGAR NERA*
*SAI KAMIN KISHIYA*
*DA*
👇🏻
*MARAICIN NAWAF*
______________________________________
*SHAFI NA TALATIN DABIYAR DANA ARBA'IN*(35--40)
__________________

*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*

.......📖 *BAYAN SHEKARA SHABIYAR*

Wani dakin tarone, cike da Manya, Manyan Attajirai da masu mukamin gomnati damasu sarauta Kai inta kaicemaku zance, gurin yatara mutane dababdaban....

Da Alamade wani gagarimin taro Akeyi agurin.

Narasa wazan tanbaya kawai sai nazubama sarautar Allah ido Dan naga meke wakana.

Cin'naji Mc yakira wani malami domin yabu'de taro da Addua.

Bayan malam yagama ya shida....Mc yace" munama' manyan bakunmu sannu dazuwa wanan taro metarin albarka to kamar de yadda kukasani *Alhaji Salman salis Nera* yashir ya wanan gagarimin taron ne Dan karrama wanan babban yaron nashi Soboda, tunbayan shigowar shi wanan confanin ya kawo cigaba iri daban'daban Dan haka muna bukatar ganin Alhaji salman Dan jin wane irin farinciki yake ciki"?

Wani Hamshakin mekudi ne naga yafito yasha wata shadda wadda nikaina bansan adadin kudintaba babban mutumne da Alama, shekarunshi zasukai 50ye yafito cikin takun Manya yahawo gurin da mc yabashi damar magana....

Yafara dacewa"Alhamdulillahi ina matukar godiya ga Allah da yanuna min wanan rana da kanfanin'mu yayi gagarumar nasara wlh bazan iya fasalta maku yadda nikejiba, Awannan rana sanan makasudin shirya wanan taron shune MD nawanan kanpanin, saboda gagarimin gudunmuwar da yabada tunbayan shigowarshi, wanan kan kanpanin bakowabane face" *NAWAF SALMAN JAMEEL* Aisai gabadaya gurun yadau tafi Raf Raf Raf tako ina...

Agaskiya nawaf yataka mihinmiyar rawa Arayuwata Dan ya wuce yarona na fanpani na daukeshi tamkar Dan da nahaifa inajin shihar cikin zuciyata.

Sanan dagakarshe ina mika godiyata kaduk waddasukazo wanan taron namu nagode......

Yamikama mc abun magana yasauka yakoma gurin zamanshi.....

Mc yace"dan Allah kubashi hannu sai kuwa gurin yadu tafi....mc yace yanzu za mukira gobana Dan ya bawa wanan bawan Allahn gagarumar kyauta"....gobna yataro mc yakumacewa"dan Allah Munada bukatar ganin *NAWAF SALMAN JAMEEL* Anan....sai da Akakwashe kusan minti biyu kowa ya zaku yaga wanan bawan Allahn.....cinsai ga wata Hamsha kiyar mota wand'da kudinta zasukai kimanin 2million ......tafaka cikin sauri nacikin motar yafito wow wani saurayi ne yafito cikin takun kasaita da izza yafito cikin sauri fuskarsa dauke da murmushi Gaskiya baleifi gyan yahadu yatafi inda mc kekiranshi, yana bada hakurin Dan jinkirin da yayi...... Yahawo saman da akeda bukatar ganinshi.

Megirma gomna yamika,masa kyautarsa, Aikuwa guri yaduki tafi inda yan jaridu damasu daukar photo suketa aikinsu.....

Agaskiya taron yakayatar dajama'a haka taron yacigaba da gudana inda nawaf yasamu kyaututuka dadama saide muce Allahsambarka......

""""""""""""""""""""""""""

Alhamdulillah nawaf Naji'dadin wannan lamari kuma nayi farincikin da Allah yakaini wanan lokacin Danaga girmanka Allah yatemaka kuma kacigaba, darik'e gaskiya domin kaga abunda gaskiya ta haifarmaka Dan da bakarik'e gaskiyaba Dabaka'kai wanan matakinba kuma kacigaba da Addua Allah yayi maka Albarka.......wani magidan cinne mecikar kamala yake wanan bayanin.....

nawaf dak'e zaune yace "to Abbu nagode kwarai da gaske Allah yakaramaka lafiya danisan kwana".....

Wata mata dake gefe tace"to yanzu kuma sai aure ko"?

Nawaf yace" kai ummi wlh harnaji kunya, duke'duka shekaruna nawa"?

Matar dayakira da ummi tace"kai shekara..27..din zakace wai baka isaba to jikokina nik'eso nagani" tafada da murmushi Afuskarta......

Yace" hmmm ummi kenan yana fada yana yin hanyar Part dinshi....

Tace "kamadeyi bayani ba kace hmmm ba"

Abbu yace"kyaleshi Aidole mayafito da ita tunda bazuba mashi ido zamuyiba......

Nawaf kenan Dan marayan Allah Wanda Allah ya hadashi da iyaye masu sanshi kuma sukarikeshi, tsakani da Allah bayan yarasa Kowa Wanda ze tallafeshi.... Abbu da ummi iyaye ga nawaf wato Jameelu da matarshi Jameela...

Tunbayan da nawaf yagirma yakammala karatunshi Allah yahadashi da wani bawan, Allah inda ya'amshi takardunshi yasamomashi Aiki awani kanpani inda gaskiya da Amanarshi yasa shugaban Kanpanin yabashi MD tunbayab da yashigo Kanpanin kesamun cigaba gawata irin kauna da Alhaji salman k"eyimashi yarasa Dalili kawai shide yanajin yaron har cikin ranshi.... Wanan k"enan.

""""""""""""

Hon take tayi Abakin, wani Dan kareran gida nagani nafada Bajimawa Akawan galemata Katafaran dangareran gyat din tadanta Hancin motar Acikin gidan.....🖊�

Comment
Share pls
8/11/20, 1:22 PM - Maman Baby: 🌹MARAICIN NAWAF🌹

STORY AND WRITING
BY
MAMAN BABY💝

*MARUBUCIYAR*
*MIJIN TACE*
*KATANGAR NERA*
*SAIKAMIN KASHIYA*
*DA*
👇🏻
*MARAICIN NAWAF*
______________________________________
*SHAFI NA ARBA'IN DANA ARBA'IN DA BIYAR*
______________________________________

*🌎MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊�*

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________________

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

```Wanan pg nakune yan group din kaunace ko kiyayya ina yinku nagode kwarai da gaske```

.......📖tanashiga tai wuce parking space tayi parking tabude motar tafito, Masha Allah bakarya babyn tahadu farace Amman bacinba tana da tsawo dede misali ita ba doguwaba ita ba gajeraba gata yar Duma'duma😊...

Bata zarce ko inaba sai cikin gidan tanufi hanyar palon gidan gaskiya yahadu bakarya..Tana shiga bakowa a palon tasube abisa daya daga cikin makamakan kujerun da sukayi ma palon kawanya.. Tace"wash Allah na Kai nagaji dayawa Amman tunda naje taron nan naga Abincin ruhina nagodewa Allah"tana fadan haka da kayataccen murmushi Afuskarta ya Allah ka mallakamin, Nawaf amatsayin miji cewar ta...

"Wai Aisha keda wakike, tamagana naji shigowar ki najiki kinata magana"?

Hmmm Mommy wlh ni kade nagaji'ne cewar Aisha.

Tace"bara naje nayi wanka nadanji karfin jikina"

Mommy tace"to sai kinfito"

Aisha tanufi part dinta tanshiga tawuce bedroom tacire kayanta tawuce toilet Dan tayi wanka......

"""""""""""""""""
Bangaran Nawaf yana shiga bedroom dinshi yafada kan gado yafada tinanin rayauwarshi tabaya harda yar kwallanshi...yakamata nakoma gidan Inna lami tafadamin ina dangin mamana da na babana suke in sha Allah inanan zuwa gareki Inna lami....Nawaf yafada Abayyane... Yatashi yashiga toilet yayi wanka yafito yayi shirin'shi me daukar hankalin yan'mata yafito palo ya iske Ummi tana kallan tashar hijira tv.....

Yace"Ummi K"ekade"?

Ummi tace"Wallahi kuwa katashi kaje kaci Abinci"

Nawaf yace"to Ummi Amman inason magana dak'e"

Ummi tace"inajinka"

Nawaf yace"Ummi daman inason naje Kaduna gurin Inna lami Dan tafadamun inda dangina suke"

Gaskiya ne Nawaf tunda yanzu kamallaki hankalin kanka yanzu dama yakamata kaji kuma wanan tafiyar ba kaikade, zakayitaba hardamu....

Abbu ne k'wanan bayanin Dan yariga yaji komi da nawaf dinyace..

Ummi tace"wlh ni tsorona daya garsuganka sukwace'Mana kai shine damuwata"tafadi hakan da alamun rishin jindadin Abun......Nawaf yace"Ah ah wlh Ummi bawanda zerabamu ku iyaye nane har Abada"

Ummi tayi murmushi tace"Allah ya Albarkaci rayauwarka yabaka mata tagari"

Yace Ameena Ummi na

Abbu yace "to yanzu kafin kukoma hutunku na Aiki zamuje KD in sha Allah zuwa jibi zamutafi kowa yashir ya"

sukace "Allah ya kaimu"......

"""""""""""""""
Mommy wlh tundanaga Nawaf ranar dayafara zuwa gidan'nan nakamu da sonshi sai de da Alama shibesan inayiba Mommy Dan Allah yazanyi...Aisha tafada cikin kuka da alama so yayimata mugun Kamu........🖊�

comment
Share pls
8/11/20, 1:22 PM - Maman Baby: 🌹MARAICIN NAWAF🌹

STORY AND WRITING
BY
*MAMAN BABY💝AUTAR MARUBUTA*

*MARUBUCIYAR*

*MIJIN TACE*
*KATANGAR NERA*
*SAI KAMIN KISHIYA*
*DA*
👇🏻
*MARAICIN NAWAF*
______________________________________
*SHAFI NA ARBAIN DABIYAR DANA HAMSIN*
______________________________________

*🌎MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊�*

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________________

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

.......📖Mommy tace"wai Humaira maikikeso kice kinanufin wanan yaran Nawaf na Kampanin Abbanki koko wani Nawaf din"?

Aisha tace"shi Mommy wlh Allah inasonshi bayan ke da Babana da Abbana wlh bawanda nik'eso kamarshi Mommy nafadamakine Dan kibani shawara kinsande tunbayan da nataso banida wata kawa saik'e Mommy banida Abokiyar shawara sai k'e Mommy narasa yadda zanyi shiyasa nafada maki Mommy"..

Mommy takawo wani gwafron nunfashi tace"to Humaira nasan yadda kike da kunya harkika fito fili kika fada Man nasan abun yayi nisa Amman
bakomi kicigaba da Addua nima zantayaki in sha Allah komi zezo maki da sauki kinsan ba abunda yafi karfin Allah kinji"?

Humaira tace"to Mommy in sha Allah bara natashi nashiga kitchen nasan Abba ya kusa dawowa karyazo Bangamaba"

Mommy tace" yauwa yar Albarka yimaza karkisake kisa damuwa Aranki kicigaba da Addua.....

To Mommy cewar Aisha....

"""""""""""""""""""""
Nawaf ne shida Abbu da Ummi sunfito da shirinsu natafiya Kaduna Nawaf yashiga mota shida Drive r sai Ummi da Abbu suma motar su daban Driver yajasu megadi ya budemasu gate yasuka fita yana maiyimasu fatan sauka lfy.....

KADUNA
"""""""""""""""""
Bayan su Nawaf shunshigo Kaduna yanata nunama Driver hanyar da zebi Dan Allah yasama Nawaf yarike garin da unguwar sosai da baze ganeba sakamakon cinje'cinje da akasamu,

Sai da sukazo har kofar gidan Inna lami Nawaf yace Atsaya.

Bayan sunyi parking suduka sukafito nawaf yace"Abbu kaga gidannan Anan nayi rayauwa nida mahaifiyata kafin tarasu"yana fada yana me zubar da kwalla.

Abbu yace"Allah sarki nawaf kayi hakuri wata rana sai labari yanzu gashi zaman wahalar da kayi yazama labari Kai de kacigaba da hakuri da rayauwa kaci mushiga ayomana sallama da megidan".....

Suka nufi cikin gidan sukasami wani yaro Dan yayo masu sallama...

yaron yace Ance "waye"?

kace bakine daga KANO

yaran yasake fitowa yace "ance wai kushigo"...

Suka'kutsa Kai cikin gidan da sallama.

Suna shiga suka iske Inna lami zaunai daganinta tanacikin wahala da yinwa Dan duk'tayi wata Kala...

tace"sanninku da zuwa"tatashi takawo masu tabarma tashin'fidamasu.... bayan sun zauna tace"amman fa banganeba wlh daga ina bayun Allah"?

Nawaf yayi wani munafikin murmushi yace"wanan Abba nane Alhaji Jameel wanan kuma ummitace hajiya Jameela yana nuna su Abbu nikuma sunana *NAWAF*.....Aikafin yarufe baki Inna lami tayi zubur tamik'e tace *NAWAF* Dakarfi......🖊�

Comment
Share pls
8/12/20, 9:21 AM - Maman Baby: 🌹MARAICIN NAWAF🌹
Chapter 3 · 0% Book details