← Book details Maraicin Nawaf 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 7

Sashe 6

Maraicin Nawaf 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To Nina gani maza koma kizauna Wanan Uban gyaran jikin da Akayi maki shine wai zaki shiga Kitchen In yazo Karyaci Wanda Aka dafa masu......Suduka suka juya Dan ganin me maga nar......Aunty Habiba suka gani Tsaye itace me maganar wato maman Ramla.....

Humaira tace"Kai Dan Allah Aunty kinsan fa sunsha tafiya bagara na yimashi me dadi ba yadda ze huce gajiya." tafada A shagobe......

Aunty Habiba takama tafa Hannu tace "oni wanna zamani Allah Ka hushemu lafiya A gabana kike Fadin Haka Ko Kunya,babu."?

Aikuwa Yan matan suka she ke da dariya Mami tace"yo Aunty Kadan ma kikaji inde Yaya Humaira ce..........✍� Allah nagaji Bye

Comment
Share plssssssssssss
8/20/20, 9:24 AM - Maman Baby: 🌹MARAICIN NAWAF🌹

STORY AND WRITING
BY
*MAMAN BABY💝AUTAR MARUBUTA*

*MARUBUCIYAR*

*MIJIN TACE*
*KATANGAR NERA*
*SAI KAMIN KISHIYA*
*DA*
👇🏻
*MARAICIN NAWAF*
______________________________________
*SHAFI NA 7️⃣0️⃣DANA7️⃣5️⃣*
______________________________________

*🌎MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊�*

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________________
_Alhamdulillah Allah mungode maka da kanuna Mana wannan shekara Allah kabamu Albarkar da ke cikinta Ameen_

_Yake yaruwa kitsaya kiyi Karatun tanatsu kiga shin wane Abun alheri kika Aikata Acikin shekaran da tagabata wane kure kikayi Kiyi kokarin kara Alherin da kika Aikata kiyi kokarin gyara kura'kuran da kika Aikata Allah ya bamu Ikon Aikata Alheri ya sa mudace Da Alheran wannan Shekara ta 1442 Yau de muna 1gawatan Almuharram Hijira Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad (S a w) tanada 1442 Allah ya sadamu da Alheran dake ciki Ameen *BARKANMU DA SHIGOWA SABUWAR SHE KARAN MUSULINCI_*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

.......📖Humaira tace"Mami ina wasa dake Allah kikiya'yeni In Manya Na magana yara basa shiga Kinajina Ko."?

Mami ta sheke dadariya tace"Sanninku Manya Manya iyayanmu muyara." tafada Tana Kara shekewa Da Dariya...

Aunty Habiba tace"Kwaji dashi Amman de Humaira Bazaki fitaba Allah."

Kai Kai Kai My Aunty Tafada Tana shagoba....

Aunty Habiba tace " Allah ba inda zaki Koma kizauna." tafada Tana meficewa daga room Din....."to sai Adawo azauna cewar Murja Tana meyimata gwalo.....

Bayan Su Nawaf Sun Karaso shida su Abbu da Abba..

Su Humaira suna Zaune suna tsara yadda Dinner zekasan ce sai ga Ameera Yar Uncle Naseer tashigo tace"Aunty Humaira Wai Ya Nawaf yace Kizo."

Humaira ta dafe Kirji tace"wai harsun Karaso ne."?

Ameera tace"yo Aunty tun dazu fa harsun huta sunci Abinci Mafa."

Oni Aisha kuma shine ba afada minba gaskiya ni ba'a kyauta minba....cewar Humaira....

Ramla tace"yan zude sai Kitashi Kitafi tunda yanzun Kinsani."tafada Tana Kunshe Dariyar ta.

Murja tace"Lallekam."

Humaira tace"kuyitayi de Kanku Akeji." taja hannun Ameera suka fita daga Room din.....

Suna Fitowa Tahango Sweetheart Din Nata yazuba mata ido tana tahowa ya shagala da Kallonta Harbesan ma ta Karasoba sai da ta huramasa iska Kafin ya Ankara da takaraso yayi Ajiyar zuciya yace"Wallahi My Habibtey Da Bansa Mekiba da bansan inda zansa rayauwataba Wai shin kema kunajin yadda nikeji Kuwa."?

Humaira tace"Fiyema da yadda Kakeji My Dear Sonka Acikin jinina yake ina wuni ya Hanya ina fatan kun Iso Lafiya."?

Lafiyalu Shine bakizo kika tareniba ko.?cewar Nawaf....

Humaira tace" Bahaka bane Wallahi Aunty Habiba ce Tahanani fitowa Wai ba Inda zamu."tafada Tana turobaki.....To sarakan Soyayya sai kuzo Palo Anakiran ku.....suka juya Dan ganin me maganar....Ya Muhammad ne yace"kunzu bamin Ido kuzo Su Daddy nason magana da mu."Nawaf yace"to munji Dan sa ido Muje."

Ya Muhammad yace"Oho de mude tafi."

Suduka Iyayan ne Da kuma su Daddy Da Baba Sai Amaran Da Angoyan...

Bayan Anbude taro Da Addua....daddy yace"Maka sudin Taraku Anna shine munji ku Amaran da kuma Ku Angoyan Kuna wata magana ta Wai zakuyi Dinner to A gaskiya Bamu Amunce ba Da wanna Farty da zakuyi Dalili kuwa shine Shin Ita wanan Dinner Dazakuyi mezata jawomaku kuma me zata kareku dashi? Inaso kusani Wanan farty da yawan cin mu kehadawa da sunan Wai taya murnar biki wallahi Duk Awurin wanna Farty Ake Zubar da Ladar Auran sai Bayan Anyi BIki kaga Anata Samun Matsaloli da Yawan Gaske, wan da Allah ne Kade, ke takaita Abun Zakaga Wani Kayan Takaice Wai Anhada Iyaye da Kakan ni Da yan uwa Yara Da Manya, Maza da mata An cekude Ana rawa Kaga mutum tsofe tsofe Wai yana rawa Ana bikin Jika Kokuma, kaga tsofe tsofe Tana rawa ga gogoro Ansha Wai Tana bikin jika Sun Aro Al'adun yahudu da nasara Sun ya fama kansu da sunan wayewa to tur, Da wanan wayewa Al'adarmu da Addininmu Basu koyamamu wannan Banzar Tabi'arba Ya kamata mu Hankalta musan Abunda Mukeyi Karmu biye ma Kururuwar Ibilis ta Kaimu, tabaro Allah ya shirye mu gaba daya Ya ganar da mu gaskiya ya bamu ikon binta Ina Baku Hakurin Wanda na fatama wa Kuyi Hakuri, Amman de Gaskiya Wannan Dinner Bazaku yitaba."

Baba yace"Ai baka saniba wani Abun Haushi da Rishin wayewa da Karancin Addini wai sai Kaga Ana rawa Uba ya Kama Kugun yar shi suna rawa Gaban suriki gaban kowa da kowa Dan Allah wanan ba Al'adar yahudu bace suka doko suka Azama kansuba.? Yadekamata muzauna muyi Karatun Tanatsu musan mimuke yi Wai sai kaga Anzo gurin Biki GA iyaye ga kiwa da kowa Amarya da Ango sunzo suna Wai ciyar da juna Anyan ka Coyk Yasa abakin sa taturo bakinta yasamata Wai Aga zeriketa koko bakunya ba tsoran Allah Kai Allah de ya shirya ya ganar da mu wadannan yahudawan sosuke sukai mu Hanyar da batada tabbas Allah ya sa mudace."

Suduka palon sukace, Ameen Jikinsu Duk yayi sanyi.........

Abbu ya Kuma"cewa Baba wani Abun ma Dabaka saniba Wai sai Kaga Anata Daukar Photo Ana taturashi A Network Abun wani Bakyan, gani shiyasa gashi nan matsal tsalu suyita faru sai De Kawai fatan shiriya, Allah kuma ya Kara ganar Damu Gaskiya Amman Al'umar mu sai Fatan shiriya."

Gaba Daya Palon Jikinsu yayi sanyi sosai Bakadan ba suna masu fatan Dacewa Duniya da Lahira.......

Inna Lami Da itama jikinta yayi sanyi tace"to Baba In sha Allah Anfasa yi Amman Dan Allah Abarsu suyi Koda Kamu ne."

Daddy yace" Ah bamatsala Kamu Ai Yasu'yasu mata ne Sai su shirya sai Ayi Kamu A cikin Harabar Gidan nan Nasan ya Isako."?

Aunty Habiba Sarkin zuba tace"Ah ah ah Wallahi Daddynmu ya isa mungode Allah ya Kara lafiya da Nisan Kwana Allah ya Kaimu dagashi sai mu Iyaye Muyi Yinin Biki Mude Fatanmu Allah ya basu zaman Lafiya da zuri'a Dayyiba."

To Masha Allah Allah de yasa mudace.....cewar Abba.....suka Amsa da Ameen......

Ayau Ne Laraba Aka gudanar Da Wa'azi Inda suka Kira malam Juwairiya Barda Tayi Wa'azi me ratsa jiki Tayi shine Kan zaman Aure Da kuma yana yin Da wasu matan suke jefa Kansu, Halaka Da sunan Wayewa Bayan, kuma Ba wayewa bace Tsan'tsar Jahilci ne Ke da wainiya dasu Allah ya sa mu dace Ameen......Masha Allah Wa'azi ya tafi Yadda Akeso inyi Lafiya An Gama Lafiya.........

Yau Ake Kamu Tun Misalin Karfe Biyu Gidan yafara Daukar Jama'a Dan za'a gudanar Da Kamun ne Da misalin Karfe Biyar Na yamma....

Su Inna Lami Da Aunty Habiba sune Iyayan Biki Sai Kaikomo, Sukeyi Dan ganin Anyi Taro Lafiya Angama Lafiya.......

Masha Allah nafada Dan ganin wadan nan Amare Abun Ba'acewa komi domin kuwa Bakarya Sunhadu Harsun,gaji Kaya Kala Daya sukasa sunfito Sak Amaran.......

Inna Lami ta Kallesu tace"Masha Allah hu Biasanal Kalikin Kamar Nasace Ku Nagudu."

Duka suka Dau Dariya Aunty Habiba tace"Ai bama Kamar diya ta Humaira Dun Kinfisu Hadewa wanan ina Nawaf yagani Anya zegane Ki."?

Ai sai Humaira Duk Kunya Takama ta......

Taro yayi taro Yan mata Ana ta ciyshewa Ansa Wakar Aliyu Nata Aure Martaba Amare masun fito sun taka sai like Akemasu, Masha Allah Biki yayi biki Guri ya Dau Harami Cin Nahango Yan Kungiyar *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* Sun sha Ango sai Fantamawa suke musan man ma Aunty Jumeey yar Mutan Kankia Aunty Bintu Kuwa sai Like takemata Hameeja Tace"mude Abamu Kayan Bikinmu Mutafi Dare nayi Kar mu Kwana A Hanya.

Cin nahango Yan *MOMMYN ILHAM* Habiba taga Habiba ai sai surutu ya tashi tsaba gen surutu tana niyar yadda Abi Kasa Sai da Rukey Mu'az tataro shi Tajra Kuwa Aitana gurin Amare sai cizgar rawa take...

Yan *MARAICIN NAWAF* Ma sunsha Anko Abun ba'acewa komi......

Masha Allah taro Ya Kayatar Anyi Lafiya Angama Lafiya sai san barka...........✍�

*YININ BIKI*

Comment
Share Plsssssssss
8/21/20, 12:55 PM - Maman Baby: 🌹MARAICIN NAWAF🌹

STORY AND WRITING
BY
*MAMAN BABY💝AUTAR MARUBUTA*

*MARUBUCIYAR*

*MIJIN TACE*
*KATANGAR NERA*
*SAI KAMIN KISHIYA*
*DA*
👇🏻
*MARAICIN NAWAF*

🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
______________________________________
*SHAFI NA 7️⃣5️⃣DANA8️⃣0️⃣*
______________________________________

*🌎MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊�*

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________________

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

......📖Biki ne Na yaran Manya Masha Allah Dan gin su Abba da Abbu Duk sunzo An yi biki Da su Abun Ba Acewa komi sai son barka Ayune kuma Juma'a Aka daura Auran
_Nawaf Da Aisha Humaira sai Muhammad and Murja and Aliyu da Ramlat and Saudat da Suleiman and Ibrahim da Mami_ A Babban Masallacin Juma'a Na garin, wanna zuri'a yau tana cikin Farin ciki Dan wanan gagarimin biki da sukayi Daurin Auran Da yasumu, Halartar Dubban Jama'a takowane sako Sai de muce Allah ya Basu Zaman lafiya.....

Masha Allah Amare sunsha Kyau Sai de suna cikin jimamin, Rabuwa da juna Aunty Habiba sai tsokanar su take sai kace wata sa'arsu Dan itakam batada Matsala Dan koina tazauna sai tasamu masoya baruwanta da jinkai sai de bata Daukar raini......Mami cikin Kuka Tace"wai Dan Allah Aunty yanzu daga yau bazamu sake kwana gidaba shike nan Narabu da Mamana."?tafada tana me kai Dubanta ga Aunty Habiba.....Aunty Habiba Tai murmushi tace"To ya za'ayi Ai dama haka Aure Yagada Ba wai kunrabu kenanba Ah ah Ai Akwai ziyara Kowa da haka yasaba Nide Addua ta Agareku Allah ya baku zaman lafiya ya kwaida idan makiya Akanku." Ai sai itama tafara Hawaye Suduka suka Fashe da kuka......Inna Lami ce tashigo taga sai kuka suke Tace"Ikon Allah haba Habiba me makon Ki Lallashesu sai kuma kizauna kunayi Tare Kuyi Hakuri kunji Ai zaman iba da zaku kutashi kushirya ga moto ci Ankawo."
Chapter 6 · 0% Book details