Sashe 5
Maraicin Nawaf 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba yayi murmushi yace"Nide inkungama kusa meni Aciki Murja Taduka tagai da shi.
Suka dunguma suka yi cikin palon gidan
"Bayan Angaggaisa Kowa yana cikin farin cikin wanan ziuara da su Abba suka Ka'wo su Baba suna jin dadin yadda Abba Ke girnamasu, sosai D'ukda basu hada komi da shiba Amman yana ganin girmansu."
Nawaf ne ya shigo palon lokacin kuma Inna lami tafito daga Bedroom din da Akabata bayan zuwansu.
Sunkawo Alokaci guda ita da Nawaf Aisha tamik'e tace *NAWAF* Inna lami tace *SALMAN*.....âœðŸ?
Comment
Share pls
8/15/20, 9:01 PM - Maman Baby: 🌹MARAICIN NAWAF🌹
STORY AND WRITING
BY
*MAMAN BABYðŸ’AUTAR MARUBUTA*
*MARUBUCIYAR*
*MIJIN TACE*
*KATANGAR NERA*
*SAI KAMIN KISHIYA*
*DA*
👇ðŸ»
*MARAICIN NAWAF*
______________________________________
*SHAFI NA 6ï¸âƒ£0ï¸âƒ£DANA6ï¸âƒ£5ï¸âƒ£*
______________________________________
*🌎MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊�*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙ðŸ»```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________________
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
........📖 Ai Kuwa sai Kallo yadawo kansu Kowa na tunanin to ina suka san juna.?
Inna lami tace"Dama kanan Araye."? Tafada tana me ida shigowa cikin palon shima Nawaf yakaraso ya zauna Haumaira sai binshi take da Kallo.
Abba yace"lami Ina sumaiyya Dan Allah inaso naroki gafara agurinta nasan ban keyauta mata ba nayi nadamar abin da nayi mata."
"Allah sarki Salman Sumaiyya sai de muyimata Addua domin kuwa tatafi, tafiyar da badawowa." cewar Inna lami.
"Innalillahi karde kicemin Sumaiyya tarasu."? Abba yafada da rudewa.
Inna lami tace"Koshakka babu Sumaiyya ta rasu Salman."
Ya Allah Abba yafada yace"Allah sarki bewar Allah Allah ya jikan Sumaiyya ya sa ta huta Sumaiyya mutun, niyar kirki Allah sarki Rayauwa. "
"To yanzu ina cikin da tatafi da shi."?
Inna lami ta nuna Nawaf Da hannu tace"Gashi Nawaf ga mahaifinka."
Suduka sun razana da jin wanan lamari Nawaf Dan Alhaji Salman ikon Allah ya fi karfin was.
Baba yace"wai Dan Allah kuyi Mana bayani wai mike faruwa."?
Inna lami tace"wanan Tana nuna Abba shine mijn Sumaiyya Wanda nike gayamaku kuma shine mahaifin Nawaf."
Kadiran Ala manyasha,u Baba yafada da mamaki Afuskar sa.
"Nawaf kuwa kasa makomi yayi ya zubama sa rautar Allah ido."
"Kowa dake palon yayi mamakin wanan ikon Allahn."
Abba yace"dama ina tare da Dana batare da nasaniba Ashe shiyasa koda yaushe nak'ejin Nawaf Harcikin Raina Ashe danane."
Baba yace"Lami wanan shine mijin Maryam tsohuwar matar marigayi yayanku Umar wanan itace Aisha Humaira Itace diyar Umar da yatafi yabari." yafada yana nuna Aisha.
Inna lami tace"kaga ikon Allah."
Aisha tace"Baba yanzu ya Nawaf Dan uwa nane."?
"Kwarai kuwa Abokan wasane Ku da maman shi da Baban shi Uwa daya Uba daya." cewar Baba.
Aisha tasaki wani Kayataccin murmushi.
Tanacewa a ranta in sha Allah ya Nawaf kakusa zama Nawa.
"Anan Inna lami ta kwashe Kaf abin da yafaru da rayauwar su ta fadawa Abba."
Abba ya tausa yama rauwar da Sumaiyya tayi dakuma yadda rayauwa ta kasan cema Tilon Dan shi Nawaf.
Ya dubi su Abbu yace"Alhaji Allah yasa kamaku Da Alheri bansan me zan cemaku ba sai de Allah ya biya ku."
Gaba daya palon Suka Amsa da Ameen.
Abba ma yace"bayan mun rabu da Sumaiyya nashiga damuwa sosai sai daga baya naga abin da nayi Ban kyauta ba.....Itama matar da na Aura a gurin Haihuwa Tarasu ita da abin da ke cikin ta bayan ta gayamin Abun datayi takuma yi nadama da nufin in detaga Sumaiyya zata roki gafaran ta sai de Allah be nufaba.
Bayan mutuwar tane na dau shekaru ban sake yin wani auran ba sai sadda Allah ya hadani da Maryam..
"Allah sarki Rayauwa k'enan gashi Allah ya hada ni da Dana in da banyi zatoba Ya Allah kaya fe Mana laifikan mu baki daya sukuma wadanda suka rigamu Allah ya gafar tamasu in tamu tazo Allah ya sa mucika da kyau da imani."
Gaba daya suka Amsa da Ameen.
Abba ya dubi su Daddy yace"Daddy ina da magana Dan Allah in kunbani Dama."
Daddy yace" muna jinka Salman."
Abba yace"dan Allah ina so a hada Auran Aisha da Nawaf."
Ai ba shiri suduka suka dago suka Kalli juna suka zubama juna ido ko kyaf tawa basi.....maganar da Daddy yayi ita ta medodasu.....Daddy yace"Ah Masha Allah wanan i abun farin cikine in de Sun Ameen ce da juna wallahi nikam na Ameen ce nasan yaya ma ya Ameen ce."
Baba yace" Masha Allah nima na Ameen ce sai anemi Ameen cewar su."
Abbu yace" Nawaf Kaji me mahaifin ka yace shin ka Minta koko."?
"Nawaf da yarasa me zeyi murna ko me saboda shima ya jima yana son Humaira kuma yasan itama tana son shi yaki bayya namata ne yanajira sai komi ya dedeta Dan Kar azo batun Aure komi ya cya be masa Amman tabbas yasan ta na son shi shima kuma yana son ta."
Uncle Naseer ya zunguro shi yace"ya de Nawaf Kaifa mu ke jira."
Nawaf yace"Komi kuka yank'e na' Amen ce Nayadda."
Umma tace"Aisha saura ke Shin kin Ameen ce Ta dago Tace...........âœðŸ?
*Dan Allah kuyi hakuri da wannan bayawa bana jin dadi*
Comment
Share pls
8/17/20, 5:33 PM - Maman Baby: 🌹MARAICIN NAWAF🌹
STORY AND WRITING
BY
*MAMAN BABYðŸ’AUTAR MARUBUTA*
*MARUBUCIYAR*
*MIJIN TACE*
*KATANGAR NERA*
*SAI KAMIN KISHIYA*
*DA*
👇ðŸ»
*MARAICIN NAWAF*
______________________________________
*SHAFI NA 6ï¸âƒ£5ï¸âƒ£ DANA7ï¸âƒ£0ï¸âƒ£*

_Wanan shafin nakine Husna Muhammad ke kadai_
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
......📖Humaira ta dago tace"nima na Amin ce."
Daddy yace"masha Allah Allah yayi maku Albarka gabada yanku ya kuma kara hada kan zuri'armu ya kuma gafar tamana kurakuran da mukayi."
Gabada palon suka Ammasa da Ameen.
""""""""«««««««""""""""
Washe gari
Nawaf yadubi Aisha yace"Dama Kinasona kika‘ki gaya min miyasa."?
Humaira ta Dub'e shi tace"To Da Kai miyasa Baka fadaba Kasan Mu'mata Ansanmu da Kunya koba hakaba." Ta fada tana Kallan shi.
"Hmmm Hakane fa mata iyayan kunya to da wasu suk'e zuwa sutari samari kumafa suce suna sonsu suma dauk kunyar ce."? Nawaf ya fada yana me sakar mata murmushin Kauna....
Humaira tace" to nikam bazan ce komiba Anan Amman kasani bako wace mace me tunani da Hankali ce zata tari Namiji da sunan tana son shi wallahi matukar taje tasame shi tafada mashi to koda yana sonta to tabbas Zerage son da ya K'e mata Mutannamu na yanzu ba daya suke da muta nan Daba."
Nawaf yace" Angaida sarauniya me Babban matsayi A Babbar Fadar A cikin Zuciyar Nawaf."
"Sai tarufe fuskar ta Alamun jin kunya."
Nawaf yace"to yan zu Da ace ba'ayi wannan, maganar ba da yazaki."?
Humaira tace"Ya kuwa zanyi sai na Mika Lamarina ga me Kowa Kuma me Komi Domin Nasan ba Abin da yafi Karfin Allah nasan ze tema k'eni." tafada da yalwa Taccen murmushi A Fuskar ta.....
Nawaf yace"Kinyi gaskiya Baja Acikin Maganar Ki Allah ya Kara Yimana Jagora Acikin Al'amurran Mu."
"Tace Ameen."
Acin Daya Bangaran Kuma Murja Takadu da Jin Wai za'ahada ya Nawaf Aure da Sister Dinta Humaira Dan Allah ya gani Tunbayan da su Nawaf sukazo takamu da sonshi bana wasaba tarasa wazata fadamawa taji Dadi.....
Ramlat ce ta Tabata" tace Sis me yake Faruwa da kene naga duk kin shiga damuwa Dan Allah kigaya min me Ke damun ki."?
Murja ta ja dogon Nun fashi tace"Sis wallahi wani Abu ke Damuna bazan iya boye maki komiba Dan ke yar uwa tace Sis tun bayan Da su ya Nawaf sukazo nafada kogin sonshi sai kuma kawai naji wata magana ta hada Auran su da sister Humaira sis na rasa yazanyi Dan Allah kifada min yazan yi."? Tafada tana me kallon Ramlat tana hawa ye....
Ramlat tace"Natausaya maki Sis Dan so bawasaba, Amman inaso kisama zuciyarki salama kita Addua sai Allah yasamaki sauki cikin Al'amur ranki domin kuwa kinsan Humaira nason Nawaf sosai shima Haka kumakinga manya sunriga sunshiga cikin maganar, tunkafin kifara ganinshi sunruga sunsan juna Dan Allah kiyi ,Hakuri karkibari wani yasan wanan maganar Dan Allah zantayaki da Addua Allah ya baki wani wanda yafishi kinji."?
Murja tace"Hmmm to Ameen Amman Sister Anya zan iya hakuri da son shi kuwa."?
Haba sis zaki iya Mana Dan Allah karkisama ranki cewa bazaki iyaba Karki jefa kanki cikin matsala Kar tarihi ya mai'mai ta kanshi kingade Abin da yafaru da su Umma lami ko.?Dan Allah kiyita Addua Allah ya kawomaki mafita."
"To Sis nagode kwarai da gaske Kuma in sha Allah zan yita Addua Dama kuma Addaua takobin mumini." cewar Murja....
Ramla Tace"Yauwa Sis Allah ya shige Mana gaba.
Murja tace"Ameen."
Ramla tace"ni da sosamune Allah ya hada kanku keda ya Muhammad Musha biki Wallahi." tafada Tana dariyar mugunta.
Murja ta Kai mata bugu Tana me fadin"wallahi kikiya yeni Ramlat."
Ramlat tace"ni de Addua ce nayi Kuma Allah ya Amsa."
Aikuwa sai Murja tabiyo ta Dagudu........
*Bayan wata Daya*
Cikin wata dayan da yashige Abubuwa da yawa sunfaru ciki harda saranar Nawaf da Aisha Humaira Da kuma Murja Da ya Muhammad Da kuma Ali da Ramlat Da Kuma saudat da Suleiman Da Ibrahim da Autar Aunty Khalisat wato Mami.....wasunsu da ma suna Soyayya wasukuma sai da ga baya Allah ya hada Soyayyar tasu Irin su Murja da Muhammad.....
Wanan Family suna cikin Farin ciki Nawann Abun Alheri da yasa mesu Yau gashi zuri'a takara habaka zuminci nata kara kulluwa....biki ya matso ko ina sai shirye shirye Akeyi Inda Iyayan suka yanke shawaran, Gaba daya A zo Babban gida ayi Bikin gidan Alhaji Baba Domin kuwa Amaran Da yawa Angunan ma da yawa.
Ayau ne su Nawaf Da Abbu Da Ummi Da kuma Mommy da Abba zasu duro Katsina Humaira ra kuwa tun saura sati biyu Tataho Katsinar Dan za'a hadasu duka Anaran Aimasu gyaran Jiki.......
Wai nikam ina zaki iketa mazakodi haka cewar Marja....
Humaira tace"Bazaki ganeba ne."
Murja tace"yau naga Ikon Allah in kinman bayani me zehanani ganewa."
Yau fa su ya Nawaf zasu zo shiyasa Nake ta sauri na shir ya mashi Dinner Kokinga lefina."?cewar Humaira.....
Murja tace" Ah ah sarakan soyayya imaza tafi."